← Book details Nida Yarinya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 16

Sashe 14

Nida Yarinya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tunda Ramu taga yayi dariya ta miƙe zata bar gurin ya kamota ,nocking sukaji Zaiyyan ya saketa tare da miƙewa yace "jeki buɗe ƙofar barinje in sako doguwar riga "da gudu Ramu taje ta buɗe ƙofar tare da leƙawa taga waye , Hajiya Nafisa ta gani hannunta riƙe da ƴar jaka mai kyau taje da gudu ta rungumeta tana cewa "oyoyo Hajiya "suka shigo ciki , zama Hajiyar tayi Ramu ta buɗe fridge ta ɗibo mata kayan sanyi zataje kitchen Hajiya Nafisa ta tsayar da ita tace "ke nifa a ƙoshe nake zomu gaisa sauri nake "zama Ramu tayi suka gaisa Hajiya Nafisa tace "ana dai kula da mijin ko ?kan Ramu a ƙasa tace "eh hajiya " hajiyan tace "ina fatan kina amfani da turarukanki ?waro ido Ramu tayi dan har ga Allah ta mance ,Hajiyan tace "karki fasa amfani dasu ,kuma karki dinga yiwa mijinki rowar kanki ma'ana duk lokacin da yace "kizo kuyi rayuwar aure ki amince masa ladan da zaki samu gurin ubangiji akwai yawa "to Ramu tace "a zuciyarta tace "ai kullum rayuwar aure muke ɗan iska yayita taɓamin nono "a fili tace "wai saina biyashi kazarshi "sai kuma tasa kuka .
Lokacin da Zaiyyan ya fito yaji Hajiya Nafisa na yiwa Ramu faɗa ya jinjina kai ya jingina da bango inda bazasu gansa ba ,yanason yaji akan me suke taunawa , Hajiya ce ta dubi Ramu tace "kinsan menene biyan kaza ?kinsan menene haƙƙin miji ?girgiza kai Ramu tayi dan bata san ko ɗaya ba "Hajiya tace "haƙƙi da biyan kaza duk ɗaya suke , abin da nakeso ki gane shine , a duk lokacin da mijinki yace "ki basa haƙƙinsa karki kuskura ki hanashi kice ai ni takace kayi suk inda kakeso "badai ma babu abin daya taɓa shiga tsakaninku ba ?"hajiya ta tambayi Ramu ,Ramu dake zaro ido tace "hajiya munayin iskanci kullum kuma ance babu...hajiyar ta toshe mata baki kana tace "sai na ware rana ta musamman na dawo yanzu kam aiki zani ki kula  da mijinki ni na tafi , jikin Ramu a sanyaye bata tashi ba har Hajiya tabar gurin ta fice , shiko Zaiyyan dariya ce ta addabesa ya shige bedroom ɗinsa ya faɗa gado yana cewa " (wai iskanci na shiga uku ) NIDA YARINYA  amma yau zataga iskanci zalla nama fasa fita ko ina ,yaje ya cire jallabiyar ya fito babu riga a jikinsa ya zauna kan 1sitter ya ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya ,bayan Ramu ta rufe door ɗin ta dawo zata wuce bedroom ɗinta kawai taga likita a zaune ,zaro ido tayi da farko ,ganin gashi fal ƙirjinsa yasa ta kurma ihu tana cewa "wayo yau ga likita yakoma MATA MAZA na shiga uku ta ruga da gudu , Zaiyyan mai zaiyi banda dariya ya miƙe a hankali ya ɗaukota cak ya dawo da ita kan cinyarsa yace "ke haka maza suke "badan ta yarda ba tayi luff a jikinsa ya fara shafa bayanta yana tafiya da hannunsa a hankali a jikinta ,gyara mata zama yayi ya sanya harshensa cikin bakinta yana yawo dasu a hankali yana wasa dashi cikin bakinta , jin batayi masa tsiwar ba yasa shi sanya hannunsa dai-dai saitin mararta ya shafo yace "anan zaki ajiye mana baby ,rufe ido tayi kana tace "ai sai anci abinci an ƙoshi sanan ake samun yara "inji wa?"Zaiyyan yace "yana mata dariya , kina son baby ?"eh Ramu tace "ba tare data kawo komai a kanta ba  ,ya zura hannunsa ƙasan mararta yace "tashi muje anan zamu samo baby idan Allah ya bamu "tsalle Ramu tayi kana tace "kacemin iskanci zamuyi wlh bazanyi ba "ta ruga da gudu tana waigensa ,shima binta yayi da gudu yana mayar da nunfashi suka dinga,zagaye gidan suna dariya....!

Wacce tayi gigin zagina akan nace nakoma dashi na kuɗi dalilin zagina wlh zan mata RM ehe ,masoya ina godiya mai son cigaba ya biya 300  insashi a grp account number 3175689751 Zainab Habibu first bank

Or 08141799224 whtsapp only.

MOM ISLAM
[01/02, 4:10 PM] Mom Islam Ce: ♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️

*NI DA YARINYA*
🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂

Zainab Habib /Mom Islam

P 27-28

Suna ta guje-guje har akayi la'asar kowa yaje sallah , bayan Zaiyyan ya dawo ya sami Ramu zaune a palo tana kallo ya zauna daf da ita kana yace "oh mutum da matarsa amma taƙi basa haƙƙinsa "dariya Ramu tayi kana tace "ai nabaka tun ɗazu akwai ragowar shinkafar "Zaiyyan yaga dai har yanzu ba ganewa zatayi ba ,ya kai bakinsa dai-dai saitin kunnenta ya raɗa mata ,yau ki shirya dan walahi ki  cikani "cikin zumuɗi Ramu tace "gidansu Lami zamu "Zaiyyan yace "no "zaki fahimta anjima .
Zuwa yamma bayan anyi mgrib da isha'i Zaiyyan yayi musu take away na abinci mai kyau ,bayan sunci yazo ƙarshe Ramu ta ɗauke naman tana zaro ido "shi dariyama ta basa yace "dare fa yayi zomuje mu kwanta "cikib turɓune fuska Ramu tace "ai a ɗakinka kake kwana "bai ce mata komai ba ya ɗagata cak ya wuce da ita ɗakinsa ya direta a bed ya shiga toilet ya watsa ruwa ya fito daga shi sai towel , ihu tasa ganin kwantaccen gashin ƙirjinsa tare da cewa "ni wlhi bana son gani sai kace dodo "ganin taƙi daina ihun ne ya sanyashi daka mata tsawa sai da ta zabura yace "shittt"ba shiri tayi shiru sai ido , cikin bada umarni yace "jekiyi wanka "ba musu ta miƙe dan a halin yanzu tsoronsa take ainun, har zata shiga toilet Zaiyyan yace "haka zakishiga da kaya  ?"a tsorace tace "a'a ta dawo har zata cire riga sai kuma ta fasa ta juya zata wuce ɗakinta ,Zaiyyan ya tako gabanta ya riƙo hannunta tare da zuge zip ɗin rigarta ya cire rigar ,bra ɗinta ya bayyana ta tare da tafin hannunta ,ɓalle bra ɗin Zaiyyan yayi kyawawan breast ɗinta suka baiyyana ta tare tana runtse idonta ,dan har ga Allah kunyarsa kuma yanzu takeji ga tsoronsa daya ɗarsu mata a zuciya , mai kike ɓoyewa ?"Zaiyyan ya tambayi Ramu yana dariya ,ba tare data basa amsa ba ta wuce toilet ,ta daɗe bata fara wanka ba tana ta tunanin inda zata fito gabansa da towel tsingil -tsingil take ,ta daɗe a hakan daga ƙarshe ta fito da gudu ta wuce ɗakinta ,shiko Zayyan mai zaiyi banda dariya harda tafawa .
Tana shiga ta kunce towel ɗin jikinta ta shafa lotion mai ƙamshi ta kawo turaren Hajiya Nafisa ta mulka ta shafa wanda ake shafawa a fuska tasha zuma ,ta zauna gefen gado tana tunanin kayan dazatasa ,ji tayi ana shirin buɗe ƙofa a ɗari ta shige toilet tare da yunƙurin danna key amma ta kasa....!

Muje zuwa yakoma free idan kukaci gaba da comments ,idan kukaƙi wlh nadena .

*MACEN SIRRI* 300 ne 08141799224

MOM ISLAM
[01/02, 4:11 PM] Mom Islam Ce: ♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️🤦‍♂️

*NI DA YARINYA*
🪂🪂🪂🪂🪂🪂🪂

Zainab Habib /Mom Islam

_Elegant online writers_

Afuwan masoya  NIDA YARINYA na jina kwana biyu shiru , ku kwantar da hankalinku mun kusa ƙarƙarwa 😍.

*MACEN SIRRI littafin kuɗi ne akan farashi mai sauƙi na saukeshi akan inda yake , zaki sameshi akan 200 ɗari biyu kacal ga hanyoyin da zaki biya 👇*

3175689751 Zainab Habibu first bank Shedar biya ta wanan number 08141799224.

Page 29-30

Da sallama Zaiyyan ya shigo ya  kalli ƙofar toilet ɗin tare da yin murmishi yace "babyna buɗe mana "cikin ɗaga murya Ramu tace "zigidir nake wlh bazan buɗe ba "dafe goshi Zaiyyan yayi kana ya koma kan bed ɗinta ya zauna yana jiran fitowarta , da ta gaji da zama ta fito ,dan duk a tunaninta ya tafi ne ,tana fitowa taga mutum a zaune gata ita kuma zigidir ,ihu tasa tare da ƙamƙame jikinta ,tana shirin ficewa da gudu ya kamota yana binta da wani shu'umin kallo , idon ta a rufe taƙi buɗesu ,jin bakinsa a kan nipple ɗinta yasa ta buge masa baki tare da cewa "wlh wanan iskanci ne "ta fara ƙoƙarin ƙwace kanta , yafi ƙarfinta hakan yasa ta haƙura amma idonta a rufe shiko haƙoransa har wani ƙarƙarwa yake ,cikin murya irinnn ta kamar mai jin sanyi yace "pls...kitaima...keni...kar... buɗe ido Ramu tayi ta kallesa taga idonsa yai jawur ga gaƙoransa da suke haɗewa guri ɗaya tsabar karkarwa sai ƙara suke , tace "na shiga uku likita wlhi Allah zai tsine mana kuma zai ce iskanci mukayi "Zaiyyan san yama daina jin abinda take faɗa burinsa a yau shine ya mayar da ita cikakkiyar mace ya daina ɗawainiya da soyayyarta yafi son ya nuna mata tsananin sonta da yakeyi ya kuma ,ƙudurta babu abin da zai hanashi cika burinsa sai ikon Allah amma yana son sai ya yaudareta ta yadda zata bashi kanta cikin ruwan sanyi bayason su sami matsala , gyara mata zama yayi a jikinsa ta sanya bakinsa dai-dai saitin kunnenta yace "ba..by..ba..hh me kikeso in siya miki ki faɗamin komai tsadarsa inhar inada kuɗin siyan zan siya miki ?"

Ramu dake tare ƙirjinta tace "nidai ka bari in ɗauro zani zan faɗa maka wlh inban faɗa ba ka kunce zanin "ba musu ya saketa ta ɗauro zani duk kunya ta cikata ta nemi guri nesa dashi ta zauna ,Zaiyyan ya kalleta yace "toh faɗamin "Ramu tace "na farko ka siyamin waya in dinga kiran baba ,na biyu kuma ka siyomin goruba da lemon tsuntsu "dariya Zaiyyan yayi hannunsa a mararsa yace "naji anjima zamuje kasuwa in ki zaɓo duk abin da yayi miki amma fa da sharaɗi "Ramu tace "na miye "Zaiyyan yace "zakiyimin duk abinda nakeso "mitsw "Ramu tayi tsaki tare da cewa "nama mance harda ƴar bebi "na amince duk abinda kakeso wlh zanyi maka "Zaiyyan yace "kinsan girman wllhi kuwa ?"Ramu tace "ai ance babu kyau rantsuwa da wlhi "kuma zan cika alƙawari "Zaiyyan yayi murmishi tare da cewa "tom zomuje ɗakina "babu musu ta taso da ɗaurin zani ,tazo gurinsa ya riƙe mata hannu ,a fili yace "wane suna ya kamata mu sawa kanmu "Ramu ta ƙyalƙyale da dariya tace "sunan da tsohuwa take kirana "Zaiyyan yace "mekenan ?"Ramu tace "gagara badau "....!

Tofa yau Zaiyyan zai ci zalin Ramu anya zata yadda kuwa ?ina jiran shar'inku.
Chapter 14 · 0% Book details