← Book details Mutun Ko Aljana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 14

Sashe 9

Mutun Ko Aljana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tarar da kofar É—ak'in ya yi a wankale dan haka bai jira nemon iso ba ya shiga cikin É—akin

Kallon dakin ya yi ya ga ba bu kowa har ya juya zai bar É—akin sai ya ji numfashin da Siyama take fitar da shi daga cikin toilet É—in,ga kuma dariyar Goggo da ke tashi daga cikin toilet É—in,

Tun da ya ji yanayin yan da take fitar da numfashin ya san ba lafiya ba.

Dan haka bai yi wata_ wata ba ya faÉ—a cikin.

Yana shiga ya ganta tsaye ta d'afa bango ta kasa ƙwaƙwaran kotsi sai numfashi kawai take fitarwa sama_ sama

Cikin tashin hankali ya karasa wajan ta ya furta "Subhanallah !".

Sai a lokacin Goggo ta ankara da abunda yake faruwa dan É—azu kwata _kwata bata lura da halin da Siyama take cikin ba.

Saurin karaso wa ya yi ya riƙo ta,sannan ya kashe famfon.

Sai a lokacin ya juya ya kalli Goggo ya saki tsaki Mtsiii ,sannan ya d'auke ta cak ya fito da ida daga cikin toilet É—in.

Bai sa ya ko ina da ita ba sai part d'insa,

Da Goggo ta zo zata bi su ya juya ya kalleta suna haÉ—a ido ta koma ciki ta zauna,

Ana haka ne aka turo kofar É—ak'in aka shigo Sa'ade ce ta zo ta kira su su ci abinci ta tarar ba Siyama anan ne Goggo take gaya mata abunda ya faru,ai tana jin haka da gudu ta koma ta je ta fadawa su Hajiya,

Su Hajiya Rukayya suna zaune Sa'ade ta zo ta faɗa musu binsa yake faruwa suna jin haka ɗuk suka miƙe suka wuce part ɗin Asaf,

Tana sama ta ji abunda Sa'ade take faɗi ai ba shiri ta miƙe ita ma ta sauko tabi bayan su Hajiya Rukayya tana sakin murmushin mugunta.

Yana shiga É—ak'in ta ita bai saya a ko ina da ita ba.sai kan makeken gadonsa,

Kwantar da ita ya yi akan gadon sannan ya miƙe ya je ya kashe AC dake a kunne.

Ya dawo gaban gadon har zai zauna sai ya tuna bai rufe kofar É—akin ba ya koma ya kulle sannan ya dawo É—ak'in,

Gaban wardrobe d'insa ya je ya tiro ɗaya daga cikin jallabiyan ya d'auko tawol ya dawo ya zauna kusa da ita,sai a lokacin ya kalli yanda rigar jikin ta ya jiƙe har ana iya hango komai nata,gashi bata saka ko bra ba,duk irjinta a waje.

Saurin kauda kansa ya yi gefe yana runtse ido,

Kansa na dege ya shiga tire masa rigar.....

*Fulanin of Jajirtattu ce ✍️*

Comment and share fisabilillah 👏
[22/09, 23:38] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫MUTUN 👩‍🦰KO ALJANA 👹💫

Story and Written ✍️

By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)

________________________________________________

Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ

________________________________________________

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

________________________________________________

*Diamond 💎Star 🌟 Ladies* 🧝‍♀️
*(We stand together)*
🤝🤝🤝

Paid Book ₦500

Free page 1️⃣2️⃣

Kansa na gefe ya shiga tire mata rigar,

Yana cikin tire mata rigar hannunsa ya sauka a wani abu mai laushi da shi kansa bai san mene ne shi ba.

Dan shi tun da yake bai taɓa jin abu mai laushi kamar wannan abun da ya taba ba.

Har zai ci gaba da tire mata rigar da yaƙe yi sai yaga ba zai iya cin gaba _ba in har bai ga wannan abun da ya taɓa ba.

Dan haka ya ɗago rinennun idanunsa ya ɗora su akan manya _manyan irjinta da hannunsa yaƙe kai,

Ai yana ganin abunda yake riƙe da shi ya yi tsaurin tire hannunsa yana runtse ido.

Dan shi tun da yake bai taɓa _ta ba ko da hannun mace ba.ballantana har ta kai ga kama irji,

Ni kam tun da ya taɓa min irji nake girgiza masa kai alamar ba na so saboda a irin yana yin da nake ciki ba zan iya hana shi ba.

Ci gaba da tire min rigar ya yi ana haka ne ya ji ana nocking ɗin kofar ɗakin,dan haka ya dakatar da tire min rigar ya miƙe ya nufi baƙin kofar,
Yana karasa baƙin kofa kafin ya buɗe ya ce "Waye ?".

" Mu ne Asaf ka buÉ—e mana kofa ".

Ya ji Mom ta faÉ—a,
" Mom ke da waye?".

" Shi ma ya je fa wa Mom tambaya ?".

" Wannan wacca irin tambaya ne Asaf?
Toh ni da Æ´an gidan gaba É—aya ".

Ita ma Mom ta ba sa amsa cikin jin haushin tambayar .

"Ki yi haƙuri Mom kayan jikinta ne nake tire mata ya jiƙe gaba ɗaya da ruwan famfon da ta kunna, ɗazu na je da niyar nuna musu yan da za su yi anfani da kayan toilet din na tarar ta kunna famfon kuma ba ta kunna hita ba,shi ne ruwan sanyi ya jikata,kuma da alama tana da cutar asma ".

"Subhanallah! Toh ba su na tare da Goggon nan nata ba.ya aka yi ta bar ta har ruwan ya jika mata jiki?".

"Mom! wallahi dariya na tarar tana yi, ba dan na je ba ma,da Allah ne KaÉ—ai ya san irin halin ta za ta shiga ba,kai Mom zam ma iya cewa ma. ta riga da ta saka ta wani hali tun da yanzu ma numfashinta sam yake yi,
Dan Allah Mom ku kiramin doctor Jamil ya zo ya duba ta".

" Toh shi ke nan Asaf bari yanzu Mu'azzam zai kira sa kafin ya wuce wajan aiki, Allah ya kara sauƙi,in ka gama canza mata kayan na dawo anjima daga nan ma sai na haɗa mata tea mai k'auri ka samu ka bata ta sha ko kaɗan ne ".

"Toh shi ke nan Mom na gode Allah ya kara girma,bari na koma ciki".

Da"Toh ".Mom ta amsa sannan ta juya ta kalli su Zahra da Jamilah da ma sauran ta ce su tafi ɗuk suka juya suka bar baƙin kofar.

Aunty Jamilah kam sai da ta saya ta yi wa kofar wani irin kallo kafin ta bi bayan su.

Kai sai ka É—'auka kofar ce ta hana ta shiga.

Cikin É—akin ya koma ya kara sa tire mata kayan jikinta.

Miƙewa ya yi ya je toilet ya kunnu hita ya taro ruwan zafi a wata ɗan karamin botiki ya haɗa hadda baby tawol ya dawo ɗakin.

Zama ya yi a gefen gadon ya É—auko tawol din da ya saka cikin ruwa ya matse shi ya shiga goga mata ita a jiki, a haka ya dinga yi mata har sai da ya ga jikinta ya dan yi É—u mi sannan ya tashi ya maida botikin cikin toilet ya sake dawowa,
Jalllabiyan shi da ya É—auko É—azu ne ya É—auka ya sa mata,
Sannan ya zare sket É—in shi ma,
Ya rage daga ita sai kajeran wando da ta saka a ciki.

Da yake ita ma ta jiƙe ne ya sa bai barta a jikinta ba ya shiga tire mata ita,

Yana cikin tire mata hannunsa ya sauka akan santa_ santa cinyoyinta masu laushi,
Wani irin bugawa irjinsa ya yi a lokacin da ya ji gabansa na sake ci gaba da miƙawa.
Dan tun ɗazu da ya yi harba da irjinta ido da ido gabansa ya miƙe,ga shi yanzu ma ya k'ara taɓa cinyoyi.

"Ya Allah! Me yake faruwa da ni ne wai?".
Ya tambayi kansa,

Dan har ga Allah yanzu kam jikinsa ya fara yin sanyi ga kuma wani irin ciwo da ya ji mararsa na yi.

Daure wa ya yi ya karasa tire mata wandon,yana ji tana riƙe mai hannu amma bai kulata ba.har sai da ya kammala tire mata ya ja mata rigar,ya rufe mata cinyoyinta.

Hannu ya sa zai ja bargo ya rufe ta da shi sai ya ji an kara yin nocking,

" Waye?".

" Ni ne ranka shi daÉ—e ".

Ya ji doctor Jamil ya yi magana,

Da ya ke ya ga ne muryar doctor Jamil ne ya sa shi miƙewa,ya karasa baƙin kofar ya buɗewa doctor Jamil ya shiga har zai rufe sai yaga Mom dinsa dan haka ya bata hanya ita ma ta shiga ciki,sai ya maida kofar ya rufe.

Bismillah ! Ya yi musu har cikin É—akin inda Siyama take kwance.

" Gata ka duba ta doctor ina ga asma ne da ita ".

" Okay " doctor ya ce sannan ya karasa kusa da Siyama,

Ni kam tun da naga mahaifiyar yellow ta shiga ɗakin na shiga ƙ'okarin miƙewa

Doctor ne ya kalle ni ya ce "Haba Æ´ammata ina kike son zuwa na ga kina Æ™'okarin ta shi ?".

"Cikin sanyin murya irin ta marasa lafiya na ce "Zan sauka ne na gaida Hajiya ?".

Murmushin jin dad'i Mom ta yi sannan ta ce "Koma ki kwanta Æ´ata,ke da baki da lafiya ina ke ina gaida mutun ".

" Toh amma Baba yace in naga Babba na dinga gaida shi ko ba ni da lafiya ".

Ta faÉ—a da iya gaskiyarta,

" Toh shi ke nan ni daga yau in baki da lafiya na yafe gaisuwar taki,in kuma ki na so mu gaisa zan zo har inda kike sai mu gaisa amma ba sai kin tashi ba ".

" Toh amma Hajiya bai kamata a gaida manya a kwance ba ai ".

Baki Mom ta buÉ—e da niyar bata amsa sai Asaf ta riga ta cewa" Pls Siyama ki bari a bu ba ki sauran maganar ayi ta daga baya ".

Kai kawai ta geÉ—a ba ta ce komai ba,ta gyara kwanciyarta.

Duba ta doctor ya yi,ya rubuta mata magungunan da za ta sha,sannan ya ce ta kula sosai,

Bayan ya gama ya yi musu sallama ya fita,

Asaf ma ya ce bari ya je ya siyo magungunan da aka rubuta yanzu zai dawo, Mom ta amsa da toh,sannan Mom ta kara da cewa bari ta kira Goggonta ta zauna da ita kafin ya dawo,ai yana jin haka ya ce shi bai san da wannan zancen ba.

Shi wallahi Goggo ba za ta zauna da Siyama ba,shi gwara a kira ko Aunty Zahra .

"Shi ke nan ni bari na zauna da ita tunda ba jimawa zaka yi ba ".
Chapter 9 · 0% Book details