Sashe 11
Mutun Ko Aljana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallonsa na yi sosai,komai na sa mai kyau ne,komai na Asaf abun burgewa ne,
Wani irin hawayen t'ausayin sa ne ya shiga silalowa daga cikin idona.
Kansa na É—ora kan cinyata na rushe da wani irin kuka mai suma zuciya,
Yana bacci ya ji abu mai zafi na sauka akan fuskarsa,
A hankali ya bude lumsessun idanunsa ya É—ora su akanta.
Shiru ya yi yana kallon ikon Allah! ,
Kallonirjinta ya yi yaga babu kaya,bargon da ta rufe shi da shi ne ya É—aga ya ga shi ma a she ba shi da kayan.
Shiru ya yi yana tuna abunda ya faru a sakanin su,
Shi dai ya san sun yi kiss da romance amma bayan wannan baiga abunda ya yi mata ba,da zata zauna tana kuka.
Kawar da zancen yayi a cikin ransa ya saka hannu ya shiga share mata hawayen dake zubowa.
Ina cikin kuka na ji ana taba min fuska,saurin bude idona na yi ina cewa "Wallahi munfi karfin ki Mazwara ta Allah !ba "….. Ganin shine_ne ya sani yin shiru ban karasa maganar da na yi niyar yi ba,na ja bakina na yi shiru.
"Ke dawa kike magana ?".Ya jefa min tambaya,
Mai ma kon na ba shi amsa sai ma kara magana da na yi "Dan Allah ka daga ni zan je toilet ".
Wannan karon bai ce min komai ba,dan shi mutun ne da in har an haÉ—a shi da Allah! toh magama takare.
Daga ni ya yi na sauka daga kan gadon ina cize labe,hannuna na saka ina rufe irjina, É—ayan hannun kuma na rufe bayana da shi, na nufi toilet ina dan dingisawa.
Wani irin zaro ido waje ya yi a lokacin da idanunsa ya sauka akan cinyoyinta da ta baci da jini,
Jinin har ya fara bushewa.
Ai yana ganin haka bai san lokacin da ya diro daga kan gadon ba,ya nufeta da sauri,
Yana karasa inda take bai yi wata _wata ba ya d'auke ta cak ya nufi toilet da ita,
Bai a jiyeta a ko ina ba.sai a cikin ɓahon wanka,
Sugunnawa ya yi ya kama hannunta ya shiga yi mata tambaya kamar haka "Siyama me ye same ki naga jini akan cinyoyinki ".
Kallon mamaki na saya yi masa
Tunawan da na yi da maganar Mazwara ce ya sani shanye mamakina na ce "Kai ne mana ?".
Cikin mamaki yake kallon ta har zai yi magana sai kuma idonsa ya sauka akan gabansa da ya baci da jini shi ma,
Cikin mamaki ya É—ago ya kalleta ya kara matse hannayenta cikin nasa, kana ya ce "Ina so ki faÉ—a min duk abunda na yi miki daga farko har karshe ba na so ki boye min komai,idan kuma kika boye min wani abu toh zan yi miki abunda yafi wanda na yi miki ".
Ya kare maganar yana dan haÉ—e rai dan ya san in ya sakar maya fuska ba lallai ne ta fada masa komai da komai da ya faru ba.
Labarin abunda ya faru na faÉ—a masa har da maganganun da Mazwara ta faÉ—a min,babu abunda na boye masa.
Bayan na kammala bashi labarin komai ne na dago ina share kwallan da ya zubo min,
Ido muka haÉ—a muna haÉ—awa wani irin runguma ya yi min yana sakin kuka kamar karamin yaro,yana yi yana cewa "I'm so sorry my heart! Wallahi ba san san da na yi duka wayennan abubuwan ba,dan Allah ki yi hakuri kin ji ?".Ya faÉ—i yana kara rungumeni a jikinsa kamar akwai wanda zai kwace mishi ni,
Ajiyar zuciya na sauke na ce"Wallahi Sir yellow ba laifinka ba ne ".
Sa ki na ya yi ya É—ora hannunsa kan bakina ya ce "Shiiiiii ! Karki kara cewa ba ni da laifi ina da laifi,
Yanzu da a ce ban fara taɓa ki ba.da babu abunda zai faru da ke ".
"Toh shi ke nan,na ji ka yi laifi kuma na yafe maka ".
Murmushi ya dan yi kana ya ce" Da gaske kin yafe min ?".
Kai kawai na geÉ—a masa ya tashi tsaye ya kalle ni ya ce"Ina zuwa bari na je na kira Mom ta zo ta taimaka miki ki yi wanka dan ni ban san ya zan yi ba gaskiya,kuma daga nan ina so na san ya aka yi wannan aljanar ta fito ?".
Ya faÉ—i sannan ya juya zai bar wajan na yi saurin rike masa hannu daga zaunen da nake.
Na ce "A'a dan Allah ! karka kira kowa ni wallahi kunya nake ji".
Murmushin ya sakar min sannan ya ce"Toh shi ke nan ba zan kira kowa ba.bari na dawo yan zun nan É—aki kawai zan je ".
Bai saya jin mai zan kara cewa ba ya bar toilet É—in.
Wayarsa ya É—auka ya daddawa doctor Jamil kira,
Doctor Jamil da bai daÉ—e da idar da sallar daren da yake yi ba ya ji wayarsa na ringing,ka san cewa shi doctor ne shi ya sa ko karfe nawa aka kira shi baya ba shi tsoro.
Duba wayan ya yi yaga Asaf ne yake kiran shi,cikin mamaki yake kallon kiran dan tunda yake da Asaf bai taɓa kiran shi kamar wannan lokacin ba.
ÆŠagowa ya yi ya ce "Sir Asaf lafiya kuwa?".
Ɗan sosa ƙeya Asaf ya yi kana ya ce "Lafiya lau doctor da ma ina so ka faɗa min waca irin taimako za'a ba wa macen da bata taɓa sanin na miji ba?".
FaÉ—awa Asaf yan da zai yi doctor Jamil ya yi,bayan ya gama baya ni godiya Asaf ya yi masa kana ya katse kiran, wayan ya ajiye ya juya ya koma toilet din.......
*Fulanin of Jajirtattu ce âœï¸*
Comment's and share fisabilillah ðŸ‘
[28/09, 16:26] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫MUTUN 👩â€ðŸ¦°KO ALJANA 👹💫
Story and Written âœï¸
By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)
________________________________________________
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 âœï¸
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸

*Diamond 💎Star 🌟 Ladies* ðŸ§â€â™€ï¸
*(We stand together)*
ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
Paid Book ₦500
Free page 1ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
Bismillahi rahmani rahim
FaÉ—awa Asaf yan da zai yi doctor Jamil ya yi,bayan ya gama yi masa baya ni,godiya Asaf ya yi masa kana ya katse kiran,wayan ya ajiye ya juya ya koma toilet É—in,domin taimaka mata ta yi wankan.
Yana shiga toilet din ya tadda ita tana zaune a cikin bahon cusa kanta cikin cinyoyinta tana kuka.
A gigice ya karasa kusa da ita ya sugun na a gabanta ya É—ago fuskarta,
ÆŠagowa na yi amma kaina na kasa na kasa É—ago wa na kallesa.
Tallafo duka kuma tuna ya yi ya ce "Kin ga my heart É—ago ki kalle ni ".
ÆŠago idanuna _na yi na É—ora su a kansa,
Kwayar idanunsa na kallon nawa ya shiga tambaya ta " Ya aka yi? Me ya saki kuka? Ko wani abu na kara yi miki bayan wannan?".
Ya jero min wayenan tambayoyin É—uka a lokaci É—aya.
Kara fashe masa da kuka na yi ina nuna mai gabana dake min zafi da dayan hannuna,
"Sorry okay? Bari na yi miki wanka zaki ji dad'in jikinki in sha Allah!".
Kaina kawai na iya geÉ—a masa dan ba zan iya yin magana ba,dan wa ni irin azabar zafi nake ji a gabana.
Kamar yan da doctor Jamil ya kwatan ta masa haka ya yi wa Siyama,
Dan kuwa sai É—aya saka ta a cikin ruwan zafi s'au shiÉ—a sannun ya kyaleta,ya fita ya barta ta yi wankan tsarki.
Ba laifi da ya saka ni a cikin ruwan zafi na ji dad'in jikina sosai, É—uk da kuwa har yanzu wajan bai dena min zafi ba,amma Alhamdulillah !
Miƙe wa na yi na fara wankan tsarki.
Yana fita daga cikin toilet É—in,ya wuce kan dagon da niyar gyara wa,
Yana tire bargon dake kai idonsa ya yi tozari da jinin dake kan gado,kai sai ka É—auka rago aka yanka saboda yan da Bedsheet din ya baci da jini.
Zaro ido waje ya yi ya matso yana taɓa jinin dake kan gadon,ya ga tabbas jinin ne.
"Ya salam ". Ya furta.
"Allah! ya isa saka nina dake Aljanar Mazwara kike ko wa? Allah.ba zan taɓa yafe miki ba,haka kawai ka sani ina koƙarin kashe ƴar muta ne a banza,yarinya kara ".
Iska mai zafi ya busar daga cikin bakinsa kana ya juya fuuu kamar zai ta shi sama ya wuce inda jallabiyansa yake ya dauka ya saka ya É—auki key ya fita ya kullo kofar ya wuce part din Mom dinsa.
Tana sallar dare ta ji ana mata nocking ɗin kofa,kallon Dad da ke kwance yana bacci ta yi,kana ta miƙe ta nufi bakin kofa da sauri gudun kar mai nocking ɗin ya kara wani nocking ya ta shi Dad.
Tana karasa bakin kofa aka kuma yin wani nocking din.
" Waye?". Ta faÉ—i,
"Mom ni ne ".
Ta ji Asaf ya yi magana,
"Muhammad Asaf kai ne a daren nan ?".
"Eh ".
Ya ce a taƙai ce.
BuÉ—e kofar ta yi ka É—an ta leka,ganin da gaske shi ne din ne ya sata buÉ—e kofar gaba É—aya.
Kallonsa ta yi ta shiga tambarsa "Asaf lafiya na ganka da sakyar daren nan?".
"Mom dan Allah biyo ni akwai mas'ala na kusa kashe Æ´ar mutane ".
Ya faÉ—i yana kamo hannun Mom.
"Dakata Asaf ka saya ka yi mun baya ni tukun ta yanda zan fahimta,wa ka kusa kashe wa ?".
"Kinga Mom in mun je can ki ya samu duka amsar tambayoyinki a can yanzu dai dan Allah !ki zo mu je ".
"Shi ke nan bari na rufe kofa ". Mom ta faÉ—a tana tire key dake kan kofar,
Kulle kofar ta yi ta waje sannan ta kalli Asaf ta ce " Mu je".
Kai kawai Asaf ya geÉ—a mata da shi sannan ya kama hannunta suka wuce part dinsa.
*Part din Asaf*
Suna zuwa ba su saya ko ina ba sai cikin É—akin,sai yanzu Hajiya Rukayya ta fahimci akan wa Asaf yake magana,cikin tashin hankali ta juya ta kalli Asaf ta ce "Asaf tana ina ?kuma mai ka yi mata ?".
"Mom Mazwara ce take son sani na yi kisan kai".
"Wace ce Mazwara kuma ?".