Sashe 4
Mutun Ko Aljana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Murmushin jin dad'in farfaɗowar ta ya yi, Hanifa kuwa tana ganin haka ta yi saurin miƙewa daga kan cinyar sa tana faɗin "Sorry"."Ba komai ya jikin?ya Malama daga yiwa mara lafiya karatu ita ma ta suma?"ya faɗa yana murmushi ba tare da Hanifa ta kula shi ba ta nufi wajan Bastyn ta suka rungumi juna suka saki kukan farinciki,
Hanifa na cewa "Besty ya jiki?
Ita ma Aliya na cewa"Besty ya jiki?".
Aliya ce ta ce "Hanifa mu tafi gida na san yanzu Mommyna _na can tana ta ne mana"
Toh ai tun É—azu muna tare da ita dan tun lokacin da wannan abun ya faru na kiranta ta zo, da ita ma muka kawo ki asibitin " ."Toh tana ina"?."Ta tafi gidan su Asaf soboda É—azu cewa aka yi kin mutu shine ta tafi gidan su "
"Kai Mommy kuma mai zata yi a gidan su Asaf yanzu ba gani nan lafiya ta kalau ba.dan Allah Hanifa kira mana ita dan ni tun da na farka banga in da jakata da wayata take ba".
Kai Hanifa ta geda kana ta zira hannunta cikin aljihun doguwarigar dake jikinta ta d'auko waya ta yi dealing number Mommy ba'a wani d'au lokaci ba Mommy da É—aga waya "Hello Hanifa gani nan yanzu zanxo dole su dawo min da Æ´ata".
Mommyn Aliya ta yi magana tana kallon Maman Asaf da Æ´aÆ´ansa dan tun É—azu ta zo tana ta yi musu tijara amma basu tanka ta ba.
"Haba Mommy gani nan lafiya ta kalau ki dawo" Aliya ta faÉ—a a lokacin data karbi wayan daga hannun Hanifa
"My love ke ce da gaske?"."Eh Mommy ni ce ki dawo" Ai Mommyn Aliya na jin haka ta juya cikin tsauri ta bar gidan
Su ka bita da kallon mamaki
Kashe wayan su Aliya su ka yi cikin tsoro da firgici su ka juya doctor suka gani a saman sailing ga wani bakin abu data sha bakar abaya fuskarta a rufe ba'a ganin komai sai gashinta data s'auko har gadon baya ta basu ga fuskar ta ba sai manya _manyan faracen ta suka hango,
Dalilin da ya sa suka hango faracen ma saboda shake wuyan doctor da ta yi dashi ne shi ya sa suka gani
Doctor kuwa sai zazzare ido ya ke duk karatun bakinsa yakare ya rasa wanne zai yi,
Wani irin dariya ne ta kyelkyele da ita ji ka ke "Hahahahahaha ! Kai wa ya ce ka shiga hurumin da bai shafeka ba? Kai ba aikin asibitin ka ke yi ba ?"."Eh eh shi na ke yi" Doctor ya yi maganar cikin wahala.
"Toh me ya sa ka shiga a bin da bai shafe ka ba?"
"Kiyi haƙuri ba zan sake shiga ba"
Kafin ka ce mai tuni su Aliya sun yi bakin kofah da guɗu,suna karasa gaban kofa_ kofa ta datse ƙ'okarin buɗe wa suke amma sun kasa sai kawai suka durƙusa a wajan suka saki kuka.....
Comments and share fisabilillah ðŸ‘🥰
*Fulanin of Jajirtattu ce âœï¸*
[28/08, 22:29] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫 MUTUN 👩â€ðŸ¦°KO ALJANA 👹 💫
Story and written âœï¸
By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)
__________________________________________________
Suivre la chaîne Sakeena Isma'il Cameroon Hausa Novel's 📚âœï¸ WhatsApp Channel sur WhatsApp  : https://whatsapp.com/channel/0029VaklQ3uLNSa36AqAX01V

Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 âœï¸
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸

*Diamond💎 Starâ LadiesðŸ§â€â™€ï¸*
*(We stand together)*
ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
Paid Book ₦500
Free page 5ï¸âƒ£
Bismillahi rahmani rahim
Kafin ka ce mai tuni su Aliya sun yi baƙin kofa da guɗu.su na karasa gaban kofa _kofa ta datse ƙ'okarin buɗewa suke amma sun kasa sai, kawai suka durk'usa a wajan suka saki kuka
Kuka suke sosai sun rasa mai abun yi,wani tunani ne ya faÉ—owa Hanifa ta gefen ido ta kalli Mazwara (sunan Aljanar)ke nan satar kallonta ta yi taga ba su ta ke kallo ba dan haka ta yi anfani da wannan damar da ta samu ta tiro wayarta daga cikin aljihun rigarta ta shiga rugutawa mahaifinta sak'o,tana yi tana ci gaba da kuka har ta kammala rubutawa ta tura sannan ta rubutawa Mom Aliya ma akan cewa in ta zo asibiti kar ta shiga ciki ta saya a waje sai da ta kammala sannan ta mayar da wayan cikin aljihun ta ci gaba da rusa kukan ta _tana yi tana jijjiga kofa.
*Bayan awa É—aya*
Kallon su Aliya Baban Hanifah ya yi kana ya ce "Gaskiya ƴata ya kamata ki haƙura da wannan yaron dan ga ɗukkan alamu sun nuna cewa Aljanan nan ta daɗe da auran sa dan haka ki nemi dai dai dake ki yi auren ki yafi miƙi". Malamin da ya zo ya yi musu addu'ar batar da Aljanar ne ya amshi zancen da cewa
"Kwarai kuwa ƴata ki fita harkan wannan bawan Allah ki nemo dai_dai da ke ki yi auran ki in ba haka ba_ba za ta taɓa kyaleƙi ba.saboda wannan Aljanar ko ni da nayi addu'an na tsorata da ita saboda tun da nake ban taɓa haduwa da masifaffiyar Aljana irin wannan ba.dan haka ki kula sosai kuma ki riƙe Askar da kuma sallah ki Kuma yawaita karatun alkur'ani in sha Allah! komai zai zama tarihi kamar ma ba'a taba yi ba".
"Toh Maman Aliya Allah ya kiyaye gaba mu zamu wuce" Baban Hanifah ya faÉ—a sannan ya juya _ya shiga motar da suka zo da shi, Malamin da ya zo tare da Baban Hanifah ma sallama ya yi mata haÉ—e da Allah kiyaye gaba sannan ya shiga mota
"Besty bye sai mun yi waya. Mom ! sai anjima"Hanifah ta yi musu sallama
"Toh Hanifah mun gode sosai Allah ya bar zumunci"Mommyn Aliya ta faÉ—i ita ma a lokacin da take shiga motarta
"Okay bye my Hani sai mun yi waya"
"Okay bye Besty"
Shiga motarsu Hanifah ta yi ita ma Aliya ta shiga motar Mamanta kowa ya ja motarta su ka bar harabar asibitin.
"Sannu my love" Hajiya Naja mahaifiyar Aliya ta faÉ—i
"Thank you Mommy "Aliya ta fadi a lokacin da ta ke gyara kwanciyarta kan kujerar mota
Sun dan d'au mintuna mai yawa ba tare da kowa ya kara yin magana ba.sai can Hajiya Naja ta ji Aliya na cewa "Wallahi Mommy ba dan Besty ta kira mahaifinta ya taho da Malamin nan ba da bamu san ya za mu yi ba?".
"Gaskiya dai kam,dan ni kaina da ace bata tura min sak'o ba da yanzu nima ina hannun wannan muguwar Alja"....sai kuma ta yi shiru ba tare data karasa s'auran maganar da suka rage a bakinta ba.
"Mommy ya baƙi karasa maganar da ki ka fara yi ba?"."Toh my love ba dole na yi shiru ba.haka kawai na kira sunan ta_ ta zo ta dawo kaina nima "Mai Aliya za ta yi ban da dariya
"Daughter dariyan me ki ke yi?"."Mommy ke ce ki ka bani dariya mana".
"Ke yanzu har kin manta a bin da ya faru da ke ?"
"Haba Mommy taya zan manta ?"
"Na sani k'ila kin manta".
Shiru Aliya ta yi ba tare da ta kara tankawa mahaifiyarta ba har su ka karasa gida.......
Comments share fisabilillah
*Fulanin of Jajirtattu ce*âœï¸
[02/09, 13:18] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫 MUTUN 👩â€ðŸ¦°KO ALJANA 👹 💫

ðŸ¤ðŸ¤
Paid Book ₦500
Free page 6ï¸âƒ£
Bismillahi rahmani rahim
Shiru Aliya ta yi ba tare dat a kara tanka wa mahaifiyarta ba,har suka karasa gida.
*Bayan kwana ɓiyu*
Suna zaune a palon suna breakfast suka ji kamshin turarensa ya mamaye wajen da suke tun da suka ji kamshin turare sun san shi ne,sun kai mintuna biyar da jin kamshin turarensa kafin su fara jin takun takalmansa sai kuma suka gan shi shi ma ya fito.
Dan Asaf in ya fito sai ka fara jin kamshin turarensa tukun kafin ka ji takun takalmansa,
Mutane de ye wa suna mamaki sosai saboda aduk lokacin da zai haÉ—u da mutane sai sun ji kamshin turaresa kafn su gan shi,sai su zaci yana kusa da su,amma su yi ta zuba ido sai su ji shiru
Mutane da su ke mu'amala tare dashi tun suna mamakin akan yawan turaren da yake fesawa har suka dena mamki.
Haka ma bangaren 'ƴan gidan su,dan Mahaifiyarsa ta sha yi masa faɗa akan ya rage yawan turaren da yake saka wa amma yaƙi dena wa har ta ga ji ta zuba masa ido.
Karasowa ya yi gaban teburin cin abincin kallon su ya yi ba tare daya zauna ba ya durƙusa ya shiga gaida su kafin su amsa ya miƙe,kallon mahaifiyarsa ya yi sai da ya lumshe idonsa ya buɗe kafin ya fara magana,dan wannan lumsh idon ɗabiyarsa ce "Mom ni zan dan tafi wani aiki sai dare zan dawo in kuma naga dare ya yi sosai sai zuwa gobe in sha Allah!".
Kamar Mom zata ce wani abu sai kuma ta fasa cikin sanyin muryar da kuma rashin walwala kamar kullun ta fara magana "Shi ke nan Asaf Allah! ya tsare min kai ya kuma ki ya ye hanya ya dawo min da kai lafiya ka ci abinci dan Allah karka dinga barin cikin ka da yinwa dan na san halinka tsarai,yanzu ma dan in zaka yi tafiya baka son cin abinci ne da sai ka ci kafin ka tafi wallahi ".
Murmushi ya É—an sakarwa mahaifiyarsa sannan ya yi wa Æ´aÆ´ansa da matan Æ´aÆ´ansa sallama ya ja yer karamin trolling sa ya fice suna bin sa da addu'a
Ya na fita ya samu wani abokinsa Musab na jiran sa dan dashi su ka tsaba yin tafiya a É—uk lokacin da zai yi tafiya tare su ke yi.