Sashe 7
Mutun Ko Aljana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba ta jira sun amsa ba ta miƙe ta fita ta bar ɗak'in.
Da kallo ya bita da shi har ta bace wa ganinsa,
"Ta tafi sai ka haƙura da wannan kallon haka"
Ya ji Mus'ab ya yi magana
Juyowa ya yi ya kalli Mus'ab ya ce"Mus'ab mai ma ka ce É—a zu muna waje ?"
"Wanne kenan?"Mus'ab shi ma ya tambaye shi,
"San da na riƙe wannan yarinyar da ta fito yanzu,mai mutanan Ƙauyen su ka ce?".
"Ohhh! Sai yanzu na gane tambar naka,Cewa su ka yi ba'a taɓa mata a nan Ƙauyen sai muharramin ta,
Wani irin miskilin murmushi ya yi da shi ƙa ɗai ya san manarsa,
"Amma me ya sa ka yi mun wannan tambayar ?".
"Karka damu kai dai ka matso ka sha fura"
Asaf ya yi maganar yana buÉ—e furan dake gabansa ya d'auki ludayi ya fara sha,
Ya na sha ya na lumshe ido,dan furan ba karamin dad'i ya yi ma sa ba.
Mus'ab ma matsowa ya yi,ya dauƙi ɗayan ludayin ya fara sha.
*Bayan mintuna 20*
Da sallama ya shigo É—ak'in Siyama na biye da shi a baya kara sowa ya yi ya samu wuri ya zauna ita ma zama ta yi
Gyaran murya ya yi ya fara magana kamar haka "Na san ba ku san dalilin da ya sa na tara ku a nan ba ? Ba dan komai ya sa na tara ku ba sai dan abun da ka yi É—azu Malam ya karasa maganar ya na kallon Asaf,
Shiru Asaf ya yi ba tare da ya yi magana ba.
Ci gaba da magana Malam Iliyasu ya yi "Amatsayin ka na muslimi ka san tsarai ba bu kyau taɓa macen da ma mu harraminka ba.
"Eh na sa ni asalima ni tun da nake ban ta ba taɓa ko y'en yatsun mace ba ballantana akai ga runguma,ita ma wannan d'in har zan barta sai naga bai kamata ina kallo na barta ta faɗi ta jiwa kanta ciwo ba shi ya sa kawai na taimaka mata"
Asaf ya kare maganar
Murmushi Malam Iliyasu ya saƙi sannan ya buɗe baki ya ce"Ammma na san ba ka san dalilin da ya sa ka ji tausayin ta ba ko?"
"A'a Baba na sani mana naji t'ausayin ta ne a matsayinta na mace "
"Toh Amma me ya sa baka taɓa jin t'ausayin mace ba sai ita?ko su baka taɓa ganin wani abu ya same su ba?"
"A'a Baba akwai wata da ta taɓa faɗuwan a gabanta kuma ya yi kamar bai gani ba".
Mus'ab ya yi magana.
" ÆŠana! Malam ya kira Asaf?". "Na'am Baba Asaf shima ya amsa.
"Mai ma sunan ka ?"
"Sunana Muhammad amma ana kirana Asaf!"
"Toh Muhammad ! Maganar gaskiya kana son Ƴata Siyama dan haka na baka ita saboda ko baka son ta ma yanda wannan abun ya faru a gaban jama'a dole na baka ita ballantana kana son ta,dan haka yau da la'asar za'a d'aura muku aure ka tafi da ita"
"Toh amma Baba...."
Malam Iliyasu ya katse sa da cewa"Karka ce komai É—ana .nasan kana tsoron a bunda iyayenka za su ce.toh karka tamu in an d'aura ni da kaina zan bi ku mu tafi tare na je na yi musu bayanin komai"
"Toh Baba amma mai zai hana a nari sai an je can É—in sai a d'aura auren "
A'a ba na so Ƴata ta tafi tabar abun magana ne shi ya sa,amma in an d'aura auren anan ka ga kowa ya sh'aida matarka ce"
"Yanzu dai ba wannan ba akwai abunda yafi wannan?"
"Toh Baba muna jinka mene ne shi ?".
Akwai Aljanar da ta ke sonka kuma nan ba jimawa ba za ta aure ka dan a yanzu haka ma shirye _shiryen auren su ke yi da ita da Æ´'an uwanta Aljana É—an haka ka gagg'auta yin wannan auren"
Yanzu sai mun ce wajan wani Malam an yi maka addu'a sosai a kuma kuma rufe Aljanar cikin kwalba dan in ba'a rufe ta ba ,ba za ta taɓa bari ayi wannan auren ba.dan haka ku tashi muje wajan malamin"
Kai su ka geÉ—a,
Cikin sanyin jiki su ka miƙe.
ÆŠuk fita su ka yi har da Siyama,ita kam ba karamin tashin hankali ta shiga ba da jin wannan maganar Aljanar...
Kuyi haƙuri kwana ɓiyu kunjini shiru MIJINA ne bashi da Lafiya ya na gida sai yau ya samu ya fita shi ya sa kwana biyu ban samu dabar yin typing ba.
*Fulanin of Jajirtattu ce âœï¸*
Comment's and share fisabilillah ðŸ‘
[16/09, 13:10] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫MUTUN 👩â€ðŸ¦°KO ALJANA 👹💫
Story and Written âœï¸
By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)
________________________________________________
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 âœï¸
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸

*Diamond 💎Star 🌟 Ladies* ðŸ§â€â™€ï¸
*(We stand together)*
ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
Paid Book ₦500
Free page 1ï¸âƒ£0ï¸âƒ£
Bismillahi rahmani rahim
Ɗanna ƙararawar ya yi ba bu jimawa aka zo aka buɗe kofar suka yi ido huɗu da Aunty Jamilah matar ɗaya daga cikin yayyan Asaf .
Jamilah ta ka san ce irin matanan ne da ba sa son talaka ko kaÉ—an.
Gata kuma da son abun duniya,
Lolacin da ta buÉ—e kofar idonta ya s'auka akan Asaf fuskarta a sake,amma tana ganin su Siyama ta kalli kayan da ke cikinsu ta É—aure fuska ta juya ta kalli Asaf ta shiga tambayarsa "Asaf su waye way'ennan kuma ?". ÆŠan haÉ—a rai shima Asaf ya yi sannan ya buÉ—e baki ya ce "Haba Aunty Jamilah daga dawowa.ko shigowa ba mu yi ba shine zaki saya kina min tambaya ".Baki Aunty Jamilah ta buÉ—e da niyar kara yin magana sai ta ji Hajiya Rukayya ta yi magana"Bar su _su shigo Jamilah ?".
Ba shiri Jamilah ta matsa,
Kallon su Siyama da jikinsu É—uk ya yi san yi ya yi ya ce "Ku zo mu shiga daga ciki ".
Kai suka geÉ—a masa sannan suka bi bayan sa,
Da suka shiga palon gidan suka haÉ—u da Æ´ayyan Asaf a palo da suka gansu suka buÉ—e baki za su yi tambaya su na haÉ—a ido da Mom ta girgiza mu su kai alamar su bari ba yanzu ba.
Sai kawai suka haƙura suka yi shiru,
Kallon su na yi na ce "Ina kwan ku ?"
"Da lafiya lau suka amsa gaba ɗayan su amma ban da Aunty Jamilah da ta suƙe fuska kamar bata taba yin dariya ba.
G'aisawa suka yi da goggo ma kafin Hajiya Rukayya ta fara kiran mai aikin su.
Mai aiki Hajiya Rukayya ta shiga kwallawa kira "Sa'ade! Sa'ade!!. Can ciki aka amsa da"Na'am Hajiya gani nan zuwa ".
Ba bu jimawa wacca aka kira da Sa'ade ta karaso palon Har k'asa ta durƙusa ta ce"Hajiya Babba gani ?".Ki je da way'ennan baƙin ki kai su ɗak'in baƙi su samu su yi wanka".
" Toh Hajiya ",
Sa'ade ta amsa sannan ta kalli su Goggo ta ce "Ku zo,na kai ku ma s'auƙin ku".
Kai Goggo ta geÉ—a sannan ta juya ta fara bin bayan Sa'ade,jin bata ji Siyama a bayanta ba ne ya sa ta juyowa ta ganta saye in da ta barta,
"Ki zo mu tafi mana "
Ban tankawa goggo ba na juya na kalli yellow mutumin muna hada ido ya geÉ—a min kai alamar na bisu,kai na geÉ—a sannan na bi bayan su Goggo,
Da kallon mamaki mutanan palon suka bini da shi,
Ga mamakin da ya kasa ɓoyuwa akan fuskokin ko wannen su,
Ba mamakin komai suke yi ba illa irin kallon da suka ga Asaf na yiwa Siyama,ga shi kuma sai da ya ce mata tabi su Sa'ade sannan ta bi su.
Abun ya ba su mamaki matuƙa,
Juyowa shi ma Asaf ya yi ya so ma jan akwatinsa da zummar barin palon sai mahaifiyarsa ta yi Magana "Dawo Asaf magana za mu yi"Ya ji mahaifirsa ta yi magana,
Ba shiri ya dakatar da tafiyan da yake yi ya dawo ya zauna akan É—aya daga cikin kujerun da ke cikin palon.
Yana jira Mahaifiyarsa ya yi mai tambaya,dan ya san tambayar da za ta mai bai wuce na su Siyama ba.
"Su waye way'ennan ?Kuma mai alakar ka da wannan yarinyar da take neman izininka kafin ta bi wannan matar da suka zo tare?".
Irjinsa ne ya buga da karfi ya dage ya buÉ—e baki ya ce "Matata ce"
" Meee?"
Mutanan palon É—uk suka haÉ—a baki wajan faÉ—i.
In ka tire Alhaji da ke zaune akan kekensa yana saƙin murmushi da alama maganar da Asaf ya yi ba karamin dad'i ya yi masa ba.
"Mom kalli Dada yana murmushi Mu'azzam ya faÉ—i ".
ÆŠuk kallon Alhaji suka yi suka ga gaskiya ne murmushin yake yi
Ita ma Hajiya Rukayya bata san_ san da ita ma ta saki murmushi ba.dan rabon da daga Alhaji ya yi murmushi an É—aÉ—e dan tun kafin ya kwanta ciwo.
Ba karamin farin ciki Hajiya Rukayya ta yi ba.
Asaf ma É—agowa ya yi yana sakin murmushi da bai san yana yi ba,
A zuciyarsa kuwa son Siyama ne ya ji yana kara rasa mai jiki da jijiya dan ya tabbata shigowar ta rayuwarsu alheri ne,tun da ko kwana É—aya ba ta yi a cikin gidinsu ba amma ya fara ganin canji.
Ha ka ma bangaren Hajiya Rukayya dan ita ma kallo É—aya ta yi wa yarinyar ta ji ta kwanta mata a rai,
Matsowa Hajiya Rukayya ta yi kusa da Mijinta ta durkusa a gabansa ta fara magana "Alhaji ya na ga da Asaf ya ce wancan yarinyar matarsa ce ka yi murmushi ?".
Abun mamaki sai ya kara sakin wani murmushin wanda yafi na É—azu yana geda kai sannan ya shiga Æ™'okarin daga hanunsa amma ya ka sa ganin abunda yake son yi ne ya sa Hajiya Rukayya taimaka masa daga hannun good ðŸ‘ya yi da babban yatsun hannunsa kana ya ci gaba da sakin murmushi.
"Alhamdulillah tun da ka amince da maganar auren mu ma mun amince ",
"Amma gaskiya Asaf sai ka gaya min yaushe ku ka haÉ—u har ku ka fara soyayya kaje ka aure ta ba tare da kowa ya sa ni ba ?".