Sashe 5
Mutun Ko Aljana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Musab yaron Asaf ne amma yanzu ya dawo abonkinsa sosai dan wani lokaci ma in Asaf yana cikin damuwa Musab ya kan tambayesa me yake damun sa,da farko in Musab ya tamba yi Asaf ban za Asaf yake masa,sai daga baya Asaf ya dan fara dan gayawa Musab damuwarsa saboda shi ma Musab din wani lokaci in ya shiga damuwa ko wani mas'ala ya kan nemo shawara a wajan Asaf É—in dalilin da ya sa shima Asaf ya fara faÉ—a wa Musab shi ma damuwarsa ke nan,
Karasowa ya yi in da Musab yake ya miƙa mai hannu su ka yi musabaha sannan su ka shiga mota maigadi ya buɗe musu mota Musab ya ja su ka bar gidan
Kwance ta ke akan makeken gadota mai masifar kyau da tsada daƙin ba karamin kyau ya yi ba komai na daƙin pick kollo ne da dukan alamu shi ne kalon da tafi so.
rufda ciki ta yi tana jin kiÉ—an data kunna a yawarta tana yi tana bin wakan tana kaÉ—a kai kamar k'aÉ—angare wata shegen kaya ne a cikinta dan kayan ko cinyarta bai gama rufe mata shi ba.
Sai wata yer karamar riga shi ma rigar iya cibiya ne
Gashin kanta ba bu É—an kwali, gashin ta d'aure da ribbon
Sosai take bin wakan tana kaÉ—a kai kallo É—aya za ka mata ka facimci ba karamin so take wa wakan ba.
Tana cikin bin wakan ta ji wata murya ma na bi,shiru ta yi dan tabbatar da abun da kunnuwanta su ke jiyo mata jin bata kara jin muryar ba ne ya sata ci ga ba da bin wakan,tana cikin bin wakan sai ta ci ga ba da jin muryar dazu na bin waƙan.
Shiru ta kara yi
Wannan karon muryan bata dena bin wakan ba,sosai muryan ta ke yi tana yi tana sheƙewa da dariya. Saurin miƙe wa Aliya ta yi da sauri ta kashe kiɗan data kunna kana ta shiga toilet. Alwala ta d'auro ta fito tana fito wa gaban wardrobe dinta ta je ta buɗe ta tiro wata maron ɗin abaya da kuma ash ɗin hijabi ta saka ta shimfiɗa sallaya ta tada sallah!.
Sallah ta yi sosai dan ita kanta ba ta san adadin sallan da ta yi ba,
sai da ta ga ji sannan ta samu waje ta zauna ta É—au charbi ta fara ja.
Shiru motar ta É—'auka, sai karatun alkur'ani kawai yake tashi a cikin motar ,shiru ya yi yana sauraran karatun sosai yake jin san yi a zuciyarsa É—uk da kuwa shi ba wani kunna karatun alkur'ani yake ba.amma aÉ—uk lokacin da aka kunna ya kan ji san yi daka cikin zuciyarsa.
Wani irin burki Musab ya yi da sauri Asaf ya buÉ—e ido kana ya shiga tambayar Musab
"Lafiya?".
"Ina fa lafiya wata barkar magene na gani kuma ni tun da naƙe ban taɓa ganin irin shi ba". Ɗan ya mutse fuska ya yi kana ya ce"Mu je na gan shi dan na san halinka tsarai da wannan shegen tsoro"Asaf ya faɗa yana buɗe murfin motar,fita ya yi,shi ma Musab buɗe wa ya yi ya fito.
Karasa in da su ka ga magen su ka yi, É—ago wa magen ya yi su ka yi ido huÉ—u da shi wani irin......
*Fulanin of Jajirtattu ce âœï¸*
Ina so na ga ruwan comments da zai tashi kaina saboda shi kaɗai ne zai karfafa min gwiwa 💪
Bari muga wa yafi iya comment 🥰
Comments and share fisabilillah ðŸ‘
[08/09, 13:31] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫 MUTUN 👩â€ðŸ¦°KO ALJANA 👹 💫
Story and written âœï¸
By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)
__________________________________________________
Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 âœï¸
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan Æ™asaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauÆ™i_.âœï¸

*Diamond💎 Starâ LadiesðŸ§â€â™€ï¸*
*(We stand together)*
ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤ðŸ’« MUTUN 👩â€ðŸ¦°KO ALJANA 👹 💫

________________________________________________
*Diamond Star💎 🌟 Ladies ðŸ§â€â™€ï¸*
*(We stand together)*
ðŸ¤ðŸ¤ðŸ¤
Paid Book ₦500
Free page 7ï¸âƒ£
Bismillahi rahmani rahim
Karasa in da suka ga magen su ka yi, É—ago wa magen ya yi su ka yi ido huÉ—u da shi, wani irin mage ne da tun da suke ba su taba ganin irin sa ba, Musab kam kallo É—aya ya yi wa magen ya juya ya koma cikin mota.
Shi kuwa Asaf runtse ido ya yi ya shiga karanta É—an karatun da aka É—an koya masa.
Dan ba wani ilimi ne da shi sosai ba,dan ko s'auƙar alkur'ani ma bayyi ba,amma dai ya fi Aliya ilimi nisa ba kusa ba,kawai dai s'aukan ne da bai samu ya yi ba.
Bayan ya ɗan karanta ne ya buɗe ido ya ga wayam ba bu mage,murmushi ya ɗan yi sannan ya miƙe ya bar wajan ya koma cikin mota shi ma,
Kallon Asaf! Musab ya yi ya shiga tambayarsa "Magen ya tafi ne ?"
Wani irin harara Asaf ya dallawa Musab kana ya ce"Kai ka je ka duba mana, ni ban sa ni ba".Ya kare maganar ya na haÉ—a rai,
Hannu Musab ya sa da niyar buÉ—e kofar sai Asaf ya yi magana "Kaga malam ka ja motar nan mu tafi "
Jin Asaf ya yi magana ne ya Musab fasa fitan da ya yi niyar yi, ya ta da mota.
Ta da mota ya ke yi amma mota yaƙi ta shi,kallon Musab Asaf ya yi ya ce.
"Lafiya?".
"Wallahi! ni ma ban san me ya samu motar ba yaƙi ta shi dan kafin mu fita lafiya lau na du ba motar kuma ba bu wata mas'ala, m'ai ma jiya da daɗɗare na je na sha."
"ÆŠan fita ka du ba dan Allah! Musab dan gaskiya b'ai kamata motan nan ya lalace mana a wannan k'auyen ba."
"Toh shi ke nan bari na je na du ba."
Musab ya yi maganar ya na buÉ—e kofa,
Karasa gaban motar ya yi ya buÉ—e wajan ya dudduba amma bai ga in da ya lalace ba,
"Musab ! ya É—ai ka ga in da ya lalace É—in ne ?".
"A'a gaskiya ban ga komai ba amma dai bari na É—an zu ba ma ta ruwa"
"Okay ka zuba muga ni ko Allah zai sa ta tashi ".
Ruwa Musab ya je ya É—'auka a bayan mota sannan ya zo ya zuba wa motar,
Zuwa ya yi ya kara gwaɗa wa amma shiru still yaƙi ta shi,
"Yanzu mai abun yi Asaf ?".
Ba tare da Asaf ya kula Musab ba ya fito daga cikin motar ya jingina bayansa da jikin motar ya na shaƙar ɗaɗdaɗen iskan dake kaɗawa a wajan yana yi yana lumshe ido,dan shi mutun ne mai son irin wannan iskan.
Shi ma dai Musab fito wa ya yi ya zo ya saya kusa da shi ba tare da ya kara tanka masa ba.
Dan ya san tsar'ai tunani yake ta in da zai samo musu mafita,
Wani É—ottijon ne ya zo wuce wa kan kekensa ya gansu,kallo É—aya ya yi musu ya gane su na bukatar taimako dan haka tsayawa ya yi a gabansu ya s'auka daga kan kekensa ya karasa in da suke saye
"Assalamu alaikum".
ÆŠagowa Musab da Asaf ya yi suka yi suna amsa sallamar da ya yi musu.
"Wa'alaikum salam"
Hannu mutumin ya miƙawa Musab suka gaisa sannan ya miƙawa Asaf ma,hannu Asaf ya kawo da niyar g'aisawa da mutumin idonsa ya s'auka a hannu mutumin sai ya fa sa, ya d'auke hannunsa da niyar mai da shi cikin aljihun sai idanun su ya tsarke dana juna, saboda kwanjinin mutumin da kamalarsa bai san san da ya dawo da hannunsa ba, ya miƙawa mutumin alamar su yi musabaha!
Murmushi ya dan yi kana ya haÉ—a hannunsa da na Asaf suka gaisa,
Sannan ya shiga tambarsu.
"Lafiya suke saye a nan?"
"Ina fa lafiya Baba motar mu ce ta samu mas'ala ?"
Asaf ya ba shi amsa cikin sakin fuska.
Musab kam sai bin Asaf ya ke da kallo dan ya na y'in yan da ya ga Asaf na yiwa mutumin magana ba karamin ba sa mamaki ya yi ba.
Dan tun da yake bai taɓa ganin ya sakar wa mutun fuska sosai irin yan da ya sakarwa wannan mutumin ba.
Ga shi wannan ko ganinshi bai ta ba yi ba amma ya saki jiki yana ba shi amsa ba tare da ya haÉ—a rai ko ka É—an ba.
"Subhanallah! Gashi kuma ba mu da bakaniki anan sai mutun É—aya shi kuma ba ya nan d'azu ya yi tafiya sai dare zai dawo"
Kai Asaf ya d'afa kana ya furta"Ya salam yanzu mai abun yi Musab ?"
"Wallahi ban sa ni ba ni ma".
Dan gajeran tsaki Asaf ya yi kana ya kara kallon mutumin ya ce" Toh Baba yanzu ba bu wani kwata- kwata da ya iya gyara mota sai mutun É—aya duka k'auyen nan?".
"Kwarai kuwa ÆŠana sai wanda na gaya muku d'in ne kawai ".
"Mas'ala ta da k'auyen ke nan wallahi "Cewar Asaf !
Murmushi kawai mutumin da Asaf ya kira sa da Baba ya yi kana ya ce"Mai zai hana ku je gidana kafin ya dawo".
Musab ne ya ce.
"Toh Baba mai zai hana dan na san gwara gidan naka s'au dubu a kan tsayuwar titi.ko ya ka ce Asaf "
"Haka ne amma dai zai dawo Kafin dare dai ko Baba?"
"Eh zai iya dawowa kafin dare zai kuma iya kaiwa dare,kun ga in ya kai dare sai dai ku kwana in ya so gobe da sassafe ya gyara muku sai ku wuce in da kuke son zuwa."
"Wai kana nufin in ya kai dare sai dai mu kwana a wannan k'auyen?".
"Eh ÆŠana haka na ke nufi"
ÆŠan jim Asaf ya yi kana ya juya ya kalli Musab,kai Musab ya geÉ—a masa alamar su amince kawai,dan murmushin Asaf ya yi wa mutumin kana ya ce"Shi ke nan muje Baba".