← Book details Mutun Ko Aljana Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 14

Sashe 12

Mutun Ko Aljana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Mom ta tambayi Asaf.

"Mom wannan fa aljanar ce, da ta hanani aure ".

"Toh ba ita ce aka rufe cikin kwalba_ ba ?".
"Eh Mom ita ce,ni ma abun ya bani mamaki sosai,dan Siyama ta ganta ido da ido dan har barazana ma ta yi mata ".

"Zo kiga wani abu Mom".

Asaf ya fadi yana kara kamo hannun Hajiya Rukayya suka nufi baƙin gado .

Jinin É—azu da ya gani ne ya nuna wa Mom dinsa,

Mom na gani ta shi ga furta "Innalillahi wa inna ilahi rajiun !."

Shi ne kalmar da take ta maimaita wa ke nan.

"Yanzu kana nufin Asaf kai ne ka yi wannan É—anyen aikin ? Yanzu tana ina ?".

Toilet Asaf ta nuna mata da hannu ta juya a fusa ce ta yi hanyar toilet É—in.

Tana zuwa bakin kofar toilet din ta murÉ—a da niyar shi ga ta yi kicimis da Siyama za ta fito,

Sai cize labe take ,tana daÉ—dafa bango tana ganin Mom ta juya za ta koma toilet dan kunya fito da tawol a gabanta take yi.

Saurin rike hannunta Mom ta yi, Siyama kamar jira take sai kawai ta faɗa jikinta ta saƙi wani kuka mai suma zuciya,

Mom bata hana ta kukan ba, ta barta sai da ta yi mai isar ta sannan ta yi shiru tana maida numfashi,

Karaso wa bakin kofar toilet din ya yi ya na fadin " Haba Mom barinta fa kika yi tana kuka?".

"An barta É—in,kai ba kaga abunda ka yi mata ba?mara kunya kawai ".

Asaf bai ce komai ba sai ma karaso wa da ya yi ya sungumi abarsa sai cikin É—aki.

Akan kujera dake cikin É—akin ya ajiye ta,kana ya je gaban wardrobe ya buÉ—e ya tiro wani Bedsheet din ya zo ya ya ye wan can ya shimfida wanda ya É—auko.

Lokacin Mom ma har ta karaso wajan Siyama,

Bayan Asaf ya kammala gyaran gadon ne ya sake zuwa ya É—auko ta ya kai ta kan gadon.

Kallon Asaf Mom ta yi ta ce " Ka fita ka bamu waje ka koma palo in mun gama komai za mu yi magana?".

Baki Asaf ya buÉ—e da niyar yin magana sai Mom ta haÉ—a rai ,ba shiri Asaf ya bar É—akin ya koma palo.

Ƴata Siyama kwanta,ba musu na kwanta, ɗuk da ina son yin magana amma ba fuska,

Dan har ga Allah ba na son kwanciya da wannan tawol din a jikina,tun da a gida ma,zani nake d'aura wa idan na ta shi yin wanka.

Yanzu ma dalilin da ya sa na d'aura tawol din ban samu abun d'aura wa ba ne,kuma ba na son fitowa a haka.shi ya sa Kawai na d'aura.

Bayan na kwanta Mom ta saka hannunta ta kwance tawol din dake jikina ta shiga ware min kafafuna,

Saurin haɗe kafafun nawa na yi na shiga faɗin "Dan Allah! Hajiya ki yi haƙuri ".

"Siyama da ma É—a yana boyewa uwa wani abu ne ?".

"A'a ".Na fada,

"Toh in dai har É—a baya boyewa uwa wani abu ina so ki bani haÉ—in kai a matsayina _na mahaifiyarki kuma tsohuwar likina na duba ki ".

Ido na zaro waje kana na ce"laa! Hajiya ke ma likita ce ?".

Kai Mom ta geÉ—a min tana dan yin murmushi,saboda daga yana yin yanda take magana zai tabbatar maka ita din yarinya ce,

Duba Siyama Hajiya Rukayya ta yi, taga iri barnar da É—anta ya yi mata.

Tunda taga wajan ta san ba karamin É—auriya Siyama take yi ba.

Wani irin t'ausayinta ne ya kamata ,

Dole ta yi mata dinki,ta kuma samo mata paracetamol ta sha kar zazzabi ya rufe ta,amma kafin nan dole sai ta fara sanin meye faru ?mai kuma wannan aljanar ta faÉ—a mata ?

Gyara zama Mom ta yi kana ta kamo hannun Siyama ta hada da na ta ta shiga tambayarta .

"Siyama ina so ki fada min duk abunda ya faru tun daga farko har karshen saboda mu san ta inda zamu bullowa alamarin ".

"Toh ". Na ce sannun na shiga bata labarin abunda ya faru saka ni na da Sir yellow,har da abunda Mazwara ta fada min É—uka ban boye mata ba.

Cikin mamaki da kuma tashin hankali Mom ta saki hannuna ta mike ta fita ta bar É—akin,

Tana fita ta samu Asaf a palo, Asaf na ganin Mom dinsa ya mike yana tambayarta "Ya Mom kin duba ta ne ?".

"Na duba ta naga aika_ aikan da ka yi ".

"Mom wallahi ba da sani na ba ne na aikata mata wannan abun,asali ma ni ban san lokacin da wani abu ya shiga saka nin mu ba.sai bayan angama komai.....". "Gaga daka ta asaf !ta fada min duk abunda ya faru zo ka raka ni É—akin ajiye kayan sirri na duba in ina da kayan aiki acan na zo na na yi mata É—inki,dan dole sai an yi mata É—inkinki sannan zata dawo daidai ".

"Toh mu je Mom ".

Asaf ya faÉ—a sannan suka gyera suka tafi.

Suna zuwa ya sa key ya bude kofar É—akin,ma kunnin ya taba ya kunna fitilar É—akin sai haske ya gauraye ko ina.

Ido suka zaro waje gaba É—ayan su a lokacin da idanun su ya yi tozari akan......

In na kara one page nagama free page 😉🥰

Duk wacca ta shirya biya ga number din da zai yi min magana.

07049322735 .wannan ita ce number,sai a yi min magana a WhatsApp.
Sai na jiku masoyan Asaf da Siyama 🥰 har ma da Mazwara duka 😆 dan na tabbata ita ma tana da masoya 😂😂💃

*Fulanin of Jajirtattu ce ✍️*

Comment's and share fisabilillah 👏
[30/09, 23:04] Sakeena Isma'il Cameroon🥰: 💫MUTUN 👩‍🦰KO ALJANA 👹💫

Story and Written ✍️

By: Sakeena Isma'il Cameroon
(Mom Muwadda)

________________________________________________

Utilise ce lien pour intégrer mon groupe WhatsApp : https://chat.whatsapp.com/KN5jaKvQOu02sqXTMBtbRJ

________________________________________________

https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️

________________________________________________

*Diamond 💎Star 🌟 Ladies* 🧝‍♀️
*(We stand together)*
🤝🤝🤝

Paid Book ₦500

Karshen free page 1️⃣5️⃣

Kamar yanda na sanar da ku cewa daga wannan page É—in na kammala free page,dan haka É—uk wacca ta shiya yin palmpay kofar a buÉ—e take,ga account number É—ina nan 8068569407.

Sai a tura shaidar biya ta wannan number 07049322735.sai na ji ku masoyana masoyan littafin Mutun ko Aljana 😍bari muga irin son da kuke yi wa Asaf da Siyama shin mai karfi ne. ko kuwa?😂

Bismillahi rahmani rahim

Ido suka zaro waje gaba É—ayan su a lokacin da idanun su ya yi tozari akan kwalbar dake tarwatse a kasar tayel É—in É—akin.

Cikin sauri suka karasa inda kwalbar ta fashe,har suna rige _rige

Sugunnawa Mom ta yi ta kalli kwalbar da kyallen dake gefe,ta juya ta kalli Asaf da shi ma yake a durkushe,kana ta ce "Asaf wannan ba kwalbar da ka dawo da shi É—azu da safe ba ne ?".

Kyallen ya É—auka ya kare mata kallo sosai kana ya juya cikin mamaki ya ce "Wallahi shi ne Mom ". Asaf ya faÉ—a yana kallon mahaifiyarsa.

"Toh waye fasa shi?ko ba ka ajiye shi inda ya ce ba ne ?".

"Wallahi Mom na ajiye ta inda ya dace, ban san ya aka yi ta faÉ—i ta fashe ba.sai dai in wani ne ya shigo É—akin ya É—auka ya fasa ".

Asaf ya kare magana cikin sanyin murya.

" Haba karka gaya min maganar ban za Asaf. wa zai shigo É—akin nan ?
Kafi kowa sanin cewa iya mu Æ´an gidan kawai muke bude wannan É—akin,bayan mu babu kowa,kuma ka san s'arai ma su aiki ba su da key É—in É—akin nan da sai mu ce su suka shigo É—akin suka fasa " .

"Haka ne Mom amma ni abun ba karamin mamaki ya ba ni ba gaskiya ".

"Ni ba wannan ba.ta shi ka nuna min wajan daka ajiye ".

Kai Asaf ya geɗa yana miƙe wa ya nufi wajan da ya ajiye kwalbar kafin ta fashe .

Wajan ya nuna wa Mom d'insa ya ce "Mom nan na ajiye fa ".

"Haba_ haba wannan wajan da ka ajiye ba dole ta faÉ—i ta fashe ba Asaf ?gaskiya koma wa kauye ya kamaka gobe ya zama dole ka koma gobe_ goben nan dan ba zai yu ba, ka zauna da Æ´ar muta ne a haka ba.dole sai ka koma ,dan kana ganin fitowar ta yau daga cikin kwalbar nan abunda ya jawo maka ka kusa kashe Æ´ar muta ne,
Ni bari ma na duba abunda ya kawo ni na koma wajanta na yi sauri da gama na koma wajan Dadinku kar ya farka bai ganni ba ".

Ta faÉ—i tana karasa inda take ajiye kayanta ma su mahimmanci ,

BuÉ—e wajan ta yi ta d'auko akwatin ta juya ta kalli Asaf ta ce "Mu je".

Kai kawai ya geÉ—a masa suka fita ya kulle kofar suka bar wajan.

Kafin su karasa part dinsa ne Mom ta kalli Asaf ta ce "Sai ka faÉ—a wa Goggo ta shirya ku tafi tare daga nan ka maida ita ".

"Ta tafi ".

Ya bata amsa

"Ta tafi ina ?".

Mom ita ma ta tambaye shi,

"Na sa dreve ya maida ita dan ba zai yu na barta anan ba ".

"Wai yanzu Asaf sai daka sa aka maida matan nan ?".

"Toh ai Mom ita ta jawo da bata yi abunda za'a maida ita ba ai da yanzu tana nan ".

"Gaskiya ba ka kyauta ba. ta ya ya ko kwana É—aya mutun bata yi ba ka sa a maida ita ?ai ko mai ta yi bai kamata a maida ita yau_ yau É—in nan ba ".

"Dan Allah Mom ki yi hakuri ki zo mu karasa dare na yi ".

Da haka suka karasa ba tare da kowa ya kara cewa komai ba.

Ana zuwa Mom ta cewa Asaf ta jira su a palo ko kuma ya wuce É—ayan É—akin in yana jin bacci ya kwanta,ya ce a'a zai jira ta a haka dai ya samu waje akan É—aya daga cikin kujerun palon ya zauna,ita kuma ta karasa cikin É—aki,domin yiwa Siyama É—inki.
Chapter 12 · 0% Book details