Sashe 9
Man Of The World Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Sakin wata uwar buɗa Dagauta tayi cikin tsananin farinciki tace"Allah ya yarda raƙumi yaci ƙaya ƙawata Jameelah ansamu mijin wuce sa'ah amma gaskiya naji daɗin wannan abu Allah yaƙara bayyana gaskiya ya rabamu da aikin danasani wai ƙawata ya akai haka tafaru".
"Ameen dai Dagauta aikinsan duk abinda bana Allah da annabi bane baze taɓa ɗorewa ba yaron yagane shigo-shigo akemasa ba zurfi ana niyyar haɗashi da fanko kowa ya fargar dashi oho seji mukayi ayam anɗaura aure da Jameelah kinsan shi ƙaiƙayi dama kan masheƙiya yake komawa mugun abinda ake aikatawa ne yakoma inmiki tamasu iya magana sukance Allahn da ke bari se anje lahira amma na yanzu tun a duniya kake kwasar kashinka a hannunka wataƙila a gari yajiyo irin yawon barikin da akeyi shine yaga baze iya haɗa iri da irin tsiyaba shiyasa ya fasa shiyasa koda yaushe akeson kayiwa yaranka tarbiyyar arziƙi ba kullum kariƙa saka yaranka a gababa kana koyamusu baƙin hali ba kinsan mutum me farin jini daban yake dake Jameelah ni ta biyo kuma kinsan mutum yana kallon nagari baze ɗauki ɓatacce ba".
taƙarasa zancenta taname yaɓawa Umminsu Inteesar magana dake fitowa daga bayi hannunta riƙe da buta murmushi Ummih tayi ta wucesu Uwar Gwarama da harara tabi Ummih tare da cewa"tsinau iyalin kaɗa kawai muje Dagauta na zubamiki shaɓa-shaɓa kifara kwasa ".
"aiko dai amma kuma ƙawata naji ance itama Inteesar anɗaura mata aure".
"kwarai kuwa anɗauramata amma kuma ƙararrawarta akayi aka rasa me kwasheta dakyar wani almajiri yayi shahada ya aureta shima seda akayi da wajewa inba'ah bashi sadaka ba bayaso jin haka yasa Mallam saurin ansar zancen aka ɗaura kingako anyi faɗuwar baƙar tasa ba nauyi".
"wai kina nufin kicemun duk isa irin ta yarinyar nan sadaka aka bayar da ita".
"kwaraima kuwa ai yanzu ayi isar a gidan almajirin idan ansamu anbun sawa a bakin salati domin dai yadda ƴar ƴar ƙanwa take bani labarin Almajirin daya aureta ko azara ɗaya bashi da ita bare filin daze ginin yau ina tsananin farinciki mun yarda kwallon mangwaro mun huta da ƙuda waiwai shiru itama ɗayar zan gayawa Malam da ansamu hali itama ayi gwajonta ma huta da baƙar rashin kunya".
"aiko dai ƙawata muje ɗaka kizubamun nafara kwasa kya ƙarasa shaƙamun".
"aiko dai muje".
"toh ".
nan suka shiga ɗaki inda sauran mutane data gayyato suke nanta zubawa Dagauta shinkafa da miya da haɗin salat da nama se zoɓo washe jajayen haƙora Dagauta tayi tare da cewa"wai duk yaushe akayi wannan dabge daba'ah kirani ba".
"tun shekaran jiya nakai kayayyakin aiki saboda naga alamun aurenshi da wannan watsatsiyar yarinyar baze kai labari ba".
kai loma ɗaya baki Dagauta tayi tare da cewa"wayya-wayya wai amma gaskiya ƙawata kin kar kuɗi irin wannan nama haka".
"ba dole nakar kuɗi ba karfa ki manta ƴatace ta auri ɗan shugaban alƙalai na ƙasa dole na fitar da kuɗi domin nasan zan maida dubunsu".
"kwarai kuwa harmuma nasan zamu ci arziƙi".
"sosaima kuwa bara inzubamiki idan kingama ki miƙawa wa'incan sarakan baƙin halin".
"wallahi kuwa ai kinfisu mugun abinsu yakoma kansu tsinannu kawai dama wannan É—ince taÉ—akko halin uwarta zam ba abinda tabari na uwarta É—ayarko se tsiya".
"wlh kuwa".
suna cikin magana Aunty Badi'ah tashigo zama tayi kusa da Uwar Gwarama daketa shewa da ƙawayenta cikin yin ƙasa da murya tace"gaskiya Ummah abinda kikeyi a gidannan bakya kyautawa kin raba yarinyar nan da Zaid duk haka be ishekiba sekin ƙara da yimusu habaici gaskiya abinda kike bakyau wallahi shi rabon bawa baya taɓa tseremasa shiɗa na kowa ne".
"yanzunnan Badi'ah ni kike ƙoƙarin zagi saboda wa'incan mutanen daba ƙaunarku sukeyi ba shine har kike ƙoƙarin cin mutuncina".
"kiyi haƙuri Ummah ni karki taramun mutane".
jin Uwar Gwarama na niyyar yimata tonon silili yasata yimaza ta fita tabarsu nan sunata maida yadda akai.
Æangaren Inteesar ko tana shiga gidansu Hauwah tashiga tattara kayan dukda tasan na Zaid ne tana gamawa ta kalli Khadijah da Hauwah daketa maida yanda akai cikin sanyin murya tace"Khady gashi kukaiwa Jameelah kayannan wayarnanma kiciromun layina ki haÉ—amata da ita".
"wacce irin waya kuma aiko baza'ah mayarmasa da wayaba koda ubansa yake yawo saboda kema aikin ɓata lokutanki masu amfani gurin yin hira dashi ko biyanki yayi yayi shima ai anyi drow be isa anmayarmasa da wayarsa ba".
cewar Hauwah daketa faman huci sauke numfashi Khadijah tayi tare da cewa"wlh kuwa Aunty Hauwah ba wata waya da za'ah mayarmasa aishi yayimata kyautarta".
basu rife baki ba sega su Hafsah yayyen Jameelah sun banko ƙofa suna cewa"afitomana da lefan ƙanwarmu tunda ba gado kar ayimana barbaɗe.
a harzuƙe Khadijah ta miƙe cikin masifa tashiga cillamusu akwatuna cikin tsanani ɓacin rai tana cewa"ga tsiyarku nan kunyi kaɗan muyimuku barbaɗe dama abinda mutum yakeyi gani yakeyi kowama yi yakeyi mezamu da wa'innan wulaƙantattun kayan marasa tsarki".
"ai dole su zama marasa tsarki tunda ba yar uwarki aka kawowa ba sede a cigaba da ganta falfala a titi ".
tas Khadijah ta zagesu Hauwah na
tayata ƙarshe har wayar dayaba Inteesar seda suka basu ido kawai Inteesar ta zubawa su Hauwah har suka gama tsiyarsu fashewa da wani matsanancin kuka Inteesar tayi hankali tashe su Hauwah sukayi kanta suna haɗa baki gurin cewa"lafiya kike kuka Besty".
cikin shashekar kuka Inteesar tace"shikenan na rabu da Zaid Besty banjin zuciyata zata juri rashinsa a tare dani inawa Zaid son daban taɓa yiwa wani mahaluki son da nikewa Zaid ba meyasa ya zaɓi ya rabu dani a lokacin da rayuwata take tsananin buƙatarsa meyasa zemun alƙawarin da baze iya cikamunba shi yacemun yayimun alƙawari baze taɓa barina ba matsawar bani nabarshi ba nima kuma nayimasa segashi abin takaicin tunkafin aje ko ina shi yafara karyawa meke bibiyar rayuwata ne Besty tunda nike a rayuwata bantaɓa samun farincikiba se shigowar Zaid rayuwata yanzu kuma ya rabu dani nida farinciki munyi hannun riga".
taƙarasa zancenta tana me fashewa da matsanancin kuka sosai tabasu tausayi rungumeta Hauwah tayi tana jijjiga bayanta alamun rarrashi suna cikin haka sukaji muryar wata matashiyar budurwa na cewa"salamu Alaikum".
"Wa'alaiki salam".
cewar Khadijah data leƙo matashiyar yarinyar da zasuyi sa'anin juna da Inteesar ce tace"Aunty ina yini".
a tinaninta Inteesar ce cikin sakin fuska Khadijah tace"lafiya ƙlau".
"dama Abbanku ne yace azo a faÉ—amiki kifito zamu tafi".
cikin rashin fahimta Khadijah tace"bangane ba".
"nice ƙanwar mijinki Abdallah".
faɗaɗa murmushi Khadijah tayi tare da cewa"au ƙanwar angon Aunty ce ke shigo muje Auntyn tana ciki".
"toh".
Rahama tafaÉ—a a zuciyarta tace"amma gaskiya wannan tanada kyau a tinanina naÉ—auka itace Auntyn tawa Allah yasa itama Aunty mekyau ce kamarta domin banaso Yayah ya rainata".
suna shiga cikin ɗakin Hauwah Khadijah tace"Aunty Inteesar ga ƙanwar mijinki nan tace kije Abbah na kiranki".
saurin share hawayen fuskarta tayi tare da ƙaƙalo murmushi tace"toh sannunki da zuwa".
a zuci Rahama tace"wow masha Allah amma gaskiya Auntynnan tahaÉ—u ai wannanma hartafi wadda ta rakoni kyau dole ya Abdallah ya kalleta domin ko mace taga wannan dole tabita da ido ballantana namiji".
a fili kuma murmushi Rahama tayi tare da zama kusa da Inteesar tace"yauwa sannunku ina yininku".
"lafiya ƙlau ".
cewar Hauwah Inteesar dake ƙoƙarin ɗaura ɗan kwali Rahama ta wutsiyar ido gani tayi kamar tana yimata kama da wani amma ta rasa inda tasan fuskar ganin takasa gano inda tasan fuskar ne yasata cewa"sannunki yaya sunanki".
"sunana Rahama".
"masha Allah".
"amm dama Abbanku ne yace ayomiki magana zamu tafi ".
damm ƙirjin Inteesar yabayar cikin dauriya tace"Besty ɗakkomun ankon Asma'uh nasa".
"toh".
nan tashirya cikin atamfar ankon Asma'uh me colour ɗin dark blue da light blue Hauwah tasata dole tashafa powder da lipstick se kwalli baƙaramin kyau tayiba kamar kasaceta ka gudu abinka da farar mace setayi fes da ita se ƴar ramar lokaci guda datayi hijab tasa light blue wanda yayi daidai da colour ɗin patan ɗin jikin doguwar rigarta tasa takalminta da jakarta masu sauƙin kuɗi duk light blue zuwa wannan lokacin jikinta yaƙarayin mugun sanyi dakyar Hauwah takamata suka fita falo inda su Khadijah ke zaune suna jiransu.