Sashe 4
Man Of The World Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Æangaren Muhseen ko yana isa gida ya nufi part É—in Abbansa zaune ya sameshi yana karanta jaridah Amminsa na haÉ—amasa tea Æ™arasawa yayi cikin falon ya zauna kusa Abbansa yayi Æ™asa da kansa kamar me neman wani abu yace"Ammih sannunku da hutawa".
"yauwa Auta waya taɓamunkaine ".
cewar Abbah yana aje jaridar dake hannunsa yajawo Muhseen jikinsa kwantar da kansa yayi a cinyar Abbansa tare da cewa"ba Zaid bane".
"me aminin naka yayimaka".
cewar Amminsa tana miƙawa Abbansa tea turo baki yayi kamar wani ƙaramin yaro yashiga zayyanewa su Amminsa duk abinda yafaru har abinda Zaid yayimasa be rage komai ba seda ya faɗamusu murya a raunane yace"Abbih dan Allah inaso kuyimun wata alfarma".
"faÉ—i Auta kota mecece indai munada halin yimaka zamuyimaka".
sauke numfashi Muhseen yayi tare da cewa"Abbih batama fi ƙarfinku ba dan Allah ku temakeni kuyimun ".
"faÉ—i munajinka".
cewar Amminsa dake maida hankalinta garesa ƙasa yayi da kansa yana wasa da ƴan yatsunsa tare da cewa"dan Allah Abbih inaso indai Zaid ya fasa auren Inteesar ku ɗauramun aure da ita a ranar kuma misalin lokacin ɗaurin aurensa da ita banaso a fasa komai".
shiru gurin gabaki ɗaya ya ɗauka zuciyar Muhseen se bugawa takeyi da sauri-sauri gani yakeyi dakyar idan iyayensa zasu yadda gyaran muryar da Abbansa yayine yasa jikinsa ƙarayin sanyi a zuciyarsa yanata addu'ah muryar Abbah ce ta katseshi daga dogon tinanin daya shiga yaji yace"indai wannanne Auta ka kwantar da hankalinka indai yadda ka faɗamana zancennan haka yake insha Allah zan nemamaka aurenta".
cikin farinciki Muhseen ya rungume Abbansa tare da cewa"nagode Abbana maganin kukana ina alfahari da samunka a matsayi mahaifina I love you Abbah".
murmushi Ammih tayiwa tilon É—an nata ganin yadda yaketa farinciki tace"wato ni baka alfahari dani ko".
saurin sakin Abbah Muhseen yayi tare da rungume Ammih yace"niko nake alfahari da uwata datafi ta kowa a duniya amma Abbah karka faÉ—awa kowa wannan zancen a gurin É—aurin aure idan yafasa sena aureta domin banaso duniya tayimuj kallon maci amanar abokinsa".
"toh Allah ya nunamana".
"Ameen".
nsnsuka cigsba da hirarsu daka bisani Muhseen ya nufi part ɗinsa ya kwanta a makeken gadonsa tare da kara wayarsa a kunne tare da cewa"ƙawar amarya se yanzu naga miss call ɗinki".
"eh dama kira nayi naji ya zancen schedule ɗin biki najiku shiru kuma abu se matsowa yakeyi ko ƙunshi bamuyiba".
murmushin takaicin abubuwan da abokinsa keyi yayi tare da cewa"turomun da account number ki nasakamuku kuɗin ƙunshi shaf na manta ne muna cikin hidima munata tsara event ne".
"okay toh bara na turomaka ".
"tom".
nan sukayi sallama yanamaijin tausayin Inteesar.
Yana shiga Comphanynsa ko parking beyi mekyauba ya buɗe ya fita ko takan masu gaidashi bebiba ya nufi gurin elevator yashiga ya nufi office ɗinsa mutane se gaidashi sukeyi bemasan sunayi ba ya tura ƙofar office ɗinsa da ƙarfi kalloj kujerar Sakatariya yayi yaga ba kowa hakan yasashi cikin sassarfa ya buɗe ƙofar da zata sadashi da office ɗinsa yana buɗewa sansanyan ƙamshin room freshner daya haɗe da sanyin ac ya bugi hancinsa lumshe sexy eyes ɗinsa yayi yana shaƙar daddaɗan ƙamshin tare dabin ko ina na office ɗin da kallo gani yayi ko ina fes dube-dube yashigayi koze ganta ganin beganta anan bane yasashi nufar toilet direct ya buɗe nanma beganta ba jiki ba kwari yakoma kan ɗaya daka cikin kujerar office ɗin yazauna tare da tinanin ta inda zefara nemanta yabata shawara kan karta yarda ta auri Zaid ba mutumin kirki bane ganin bashi da wata mafita yasashi fita ya shiga motarsa nufi unguwar daya taɓa ajeta yana tinanin koze ganta ya daɗe a cikin mota ya dube-dube ko Allah zesa yahanta amma bega kome kama da ita lokaci ɗays yaji kansa na mugun ciwo tsintar kansa yayi da jin haushin kansa na nemanta da dayayi yaja motarsa yanata tsaki ya nufi gida.
Washe gari suna tashi da sassafe suka shiga aikace-aikacen gida ita da Khadija sunkusa gama wanke -wanke Jameelah ta fito tana miƙa alamun tashinta bacci kenan kama baki tayi cikin iya bariki tace"Aunty meyasa baki tasheni nazo munyi ba kuketa gumurzun aiki ku kaɗai".
hararta Khadijah tayi a zuciyarta tace"tsinanniya sekace yin aikin dama takeyi ".
murmushi Inteesar tayi cike da soyayyar ƴar uwarta tace"ai aikinma ba yawa harma munkusa gamawa kije ki shirya idan muka gama semu tafi gurin ƙunshi".
"toh Aunty".
nanta koma ɗaki tana yiwa Inteesar dariyar tagama da ita a zuciyarta tace"toh a ina tasamu kuɗi bayan Yayah Zaid yacemun ko biyar be bataba ". ƙumƙunai Khadijah tashiga yi harara Inteesar ta watsamata haɗe cewa"kinga Khadija inbaki fita idonaba wallahi zakiga yadda zanyi dake koke zaki biyamat".
nan taitayiwa Khadijah faɗa har suka gama wanke -wanken suka shirya gabaki ɗayansu suka tafi gidan ƙunshi.
Æangaren Namijin duniya ko kobaccin kirki besamu yayiba Allah,Allah yakeyi gari ya waye ya nufi comphany É—insa ana kiran asuba yana fitowa daga masallaci yana komawa bedroom É—insa ya faÉ—a wanke yana fitowa a gaggauce yashiga shafa mai yana gamawa yasaka wasu haÉ—aÉ—un Æ´an kanti sunyi matuÆ™ar amsar jikinsa ya É—auki phones É—insa ya shiga sauka daga bene cikin hanzari kaciÉ“us sukayi da Abbih É—insa daya dawo daga masallaci kallonsa yayi cike da mamaki yace "ina zaka haka da sanyin safiyar nan ".
cikin girmamawa yace"Abbih ina kwana dama office zani inada wani aiki me mahimmanci ne shiyasa zantafi da wuri".
"lafiya ƙlau amma dai ka tsaya ko tea ne kaɗansha kafijin kwarin yin aikin".
"ai da wuri zan dawo idan na dawo nayi breakfast".
"ok seka dawo ina fatan dai ka tuna yaune ranar da alƙawarinmu ze cika".
"eh Abbih idan na dawo zan falamaka".
yaƙarasa zancensa yana ficewa dankar Abbih ɗinsa yaƙara tayo da wata maganar murmushi Abbih yayi ya wuce .
Yana fita ta anshi makullin ɗaya daga cikin sababbin motocinsa yashiga yaja ya nufi comphany ɗinsa lokacin daya isa tsirarin mutane ne suka isa ya nufi office ɗinsa yana shiga ya zauna tare kunna syatem ɗinsa yashiga duba abubuwa yanayi yana duba lokaci wasa-wasa har 11am ba Inteesar ba alamunta ɓangaren Namijin duniya ko yarasa meke damunsa se tsaki yakeyi yana duba cctv camera koda zega ɓullowarta amma shiru bata bs labarinta har ƙarfe huɗu jiki ba kwari haka ya nufi gida yanata tinanin meya hanata zuwa!!!!
Votes and Comments
_*Daga Alƙalamun ƴar Mutanen Gwarzo.*_# Real eeshow
_*Paidbook ,Amount Nml grp 300,Vip 800, pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga Æ´an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai kuÉ—in da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_
Book 2
4ï¸âƒ£3ï¸âƒ£âž¡ï¸4ï¸âƒ£4ï¸âƒ£
Yana isa gida direct y part ɗinsa ya nufa a ya zube akan haɗaɗen gadonsa ya lumshe sexy eyes ɗinsa ya lula duniyar tinani dakyar ya iya tashi yashiga toilet yayi wanka yafito yana fitowa ya shirya cikin ƙanan kaya marasa nauyi ya nufi hanyar fita domin samawa cikinsa abu mara nauyi a falonaa yayi kaciɓus da Rahama datazo kiransa tana ganinshi tayi saurin juyamasa tana kukan shagwaɓa murmushin daya ƙarasamasa kyau yayi tare da kawota jikinsa cikin tausasa murya yace"sorry Sweetheart nasan nayi laifi na fita da wuri ".
yaƙarasa zancensa yana kama kunnensa alamun bada haƙuri murmushi Rahama tayi tare da yin hugging ɗinsa cikin shagwaɓa tace"indai kanaso in haƙura seka faɗamun sunanta".
"wakenan".
"wadda ta zautarmana dakai kaketa zabga smiling jiya wadda ka siyawa necklace".
murmushin dabe shirya yi bane ya suɓucemasa ya lakacemata hanci tare da cewa"zaki santa amma ba yanzu ba".
bubbuga ƙafa tashigayi alamun bata yardaba kama hannunta yayi yace"muje yunwa nakeji idan nagama cin abinci zan faɗamiki kinji amma sekin dena kuka".
"yauwa Bro na Abbih na nemanka a part É—in Granny".
damm ƙirjinsa yabayar domin yasan kwanan zancen jiki ba kwari yace"muje".
"toh".
nan suka nufi ɓangaren Granny yayinda zuciyarsa ke bugawa da sauri-sauri.