← Book details Man Of The World Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 15

Sashe 14

Man Of The World Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ɓangaren Inteesar ko sauke wata uwar ajiyar zuciya tayi me ƙarfi wadda ta ja hankalin kowa na gurin yayo kanta ganin ana kallonta ne yasata yin ƙasa da kanta muryar Abbih taji yace"Daughter lafiya kuwa ?".
murya na rawa tace"lafiya ƙlau Abbih".
"kodai wanine yayimiki wani abune".
"ko É—aya Abbih ba abinda akayimun kawai dai nima naji nayi ajiyar zuciya ne amma bansan dalilin yinta ba".
"toh Allah yayimuku albarka ".
"ameen ya Allah".
nan kowa na gurin ya cigaba da cin abincinsa yayinda Rahama keta faman santi .

ɗaukar pork ɗin dake gabansa yayi tare da ɗaukar doya ɗaya yakai bakinsa da sauri ya miƙe ya nufi toilet ɗin dake manne a falo yashiga kakarin amai kamar gaske bewani daɗe ba yafito yana wani yamutsa fuska ya nufi dining har yaja kujerarsa ze zauna yaji muryar Abbih a ruɗe yace"lafiya kuwa son kake amai ".
ƙara yamutsa fuskarsa yayi tare da sakin murmushin ƙeta ya kalli Inteesar da itama shi take kallo kashemata ido ɗaya yayi haɗe da yimata alamar one-zero buɗe bakinsa yayi da niyyar yin magana sukayi ido huɗu da Meemah data kafeshi da ido tanason jin mezece ɗauke kansa yayi daka garesu tare da shafa kwantaccen sumar kansa datasha gyara cikin nuna yanayin rashin lafiya yace"bakomai Abbih jikinane banajin daɗinsa tunda na tashi Sweetheart haɗomun coffee ko zan iya sha".
yaƙarasa zancensa yana kallon Rahama dake cin abincinta hankali kwance turo baki Rahama tayi tare da yin ƙasa da murya tana ƙunƙunai tace"kaidai Yah Abdallah kana baƙincikin ka ganni ina hutawa seka tasheni duk ga mutane nan inbakason na masu aiki aiga matarka nan basekasa ta haɗamaka ba ai duk a cikin dutyn tane".
ƙara haɗe rai yayi kamar wanda be taɓa dariyaba rai ɓace ya dakamata tsawa yace"ke yaushe nafara wasa dake dahar kika rainani haka to bazansa masu aikinba kenaga damar sawa".
yaƙarasa zancensa yana huci kamar wani mayunwacin zaki dakatar dashi Ammih tayi ta hanyar cewa"a'ah Malam dakata bazaka zo har ɗaki saboda baka da lafiya ka takurawa ɗiyata ba ai gaskiya tafaɗa tunda bakason masu aiki su haɗamaka aiga matarka nan itace kake tilashinta ba itaba to da batanan yazakayi ke Aishatu tashi ki haɗowa mijinki coffee".
dammm gaban Inteesar yabayar tayi saurin É—agowa ta saci kallon Namijin duniya ta wutsiyar ido karaf suka haÉ—a ido saurin É—auke kanta tayi daga kallonsa lokaci É—aya gumi yashiga ketomata domin batason duk wani abu dazesa tashiga sabgarshi tana cikin wannan zancen zucin taji muryar Ammih na cewa"ko bakiji bane".
"naji Ammih bara na haÉ—o".
nanta miƙe jiki a saluɓe ta nufi kitchen yayinda Mummy da Meemah suka rakata da uwar harara haɗa ido Mummy tayi da Namijin duniya hakan yasata saurin ƙaƙalo murmushin ƙissa tace"sannu ko Son Allah yaƙara lafiya ka kira family Doctor yazo ya dubaka".
fuska a haÉ—e yace"yauwa Mummy dama so nake idan naÉ—ansha coffee É—in sena kirashi".
"toh wai nikam ina muka samu yarinya haka me hankali da nutsuwa haka ko ƙawar Rahama ce ta kawomana ziyara".
taƙarasa zancenta cikin ƙissa irinta riƙaƙƙun ƴan bariki murmushi Abbih yayi tare da cewa"surukarki ce ai".
a razane Mummy da Meemah suka kalli Abbih danson tabbatar da abinda kunnuwansu yajiyemusu dakyar Mummy ta iya saita nutsuwarta tace"Dadyn yara bangane surukata ba matar waye".
"matar Abdallah ce jiya aka É—auramusu aure dama abinda zanfaÉ—amuku kenan bayan mun gama cin abinci".
dakyar Mummy tasaita nutsuwarta ta ƙaƙalo murmushin da iyakacinsa leɓe tace"masha Allah ,Allah ya sanya alkhairi yabasu zaman lafiya da zuri'ah tagari".
"Ameen ya Allah".

Ɓangaren Inteesar ko tana shiga tafara haɗamasa harta ɗakko sugar zata zuba ɗaga idonnan da zatayi tayi tozali da abun gishiri murmushin ƙeta tayi tare dakai hannu ta ɗakko salt ɗin ta makashi a cikin coffeen ta motsa tashiga dariyar ƙeta seda tayi me isarta sannan tace"badai ni kacewa one zero ba to yanzu za'ai one-one mara tarbiyya kawai maga tasa aikin tsiya kawai zanyi maganinka yau".
dariya taƙarayi sosai sannan ta ɗauƙi cup ɗin ta ɗaura akan plate ta nufi dining tana dariyar ƙasa-ƙasa fuska a sake ta nufi falo ganin sunkoma falo gabaki ɗayansu ta ajemasa a gabansa takoma dining tacigaba da cin abincinta ɗaukar coffee ɗin yayi ba tare daya sa komai a ransa ba yakai bakinsa jin gishiri yayi kauu har tsakiyar kansa ɗaga idonnan dazeyi suka haɗa ido da Inteesar zatakai doya bakinta murmushi ƙeta ta sakarmasa tare da kashemasa ido ɗaya tayimasa jinjina da hannu murya a ƙasan maƙoshi tace"kaɗanma kagani one-one kenan".
dakyar ya iya haɗiye coffee ɗin muƙut ya miƙe a zabure saboda yadda yaji bakinsa ya ɗaɗe zetafi yaga Meemah takai hannu zata ɗauki cup ɗin coffee zatasha yayi saurin wafcewa tare da wayincewa yace"ke ina wasa dake dazaki ɗauki abu ina ci".
"sorry ya Abdallah naɗauka ka ƙoshine shine zan shanye ragowarka kasan albarkar kwano tana ƙasan abinci".
ba tare da yayi maganaba ya wuce rai ɓace ya nufi part ɗinsa da coffeen yana tinanin irin mugunta dazewa Inteesar.

ɓangaren Inteesar ko hankali kwance tagama cin abincinta ta kwashe kwanukan da suka ci takai kitchen ta nufi bedroom ɗinsu ta yafa mayafinta ta riƙo ƴar jakarta tana sauri domin Rahama na waje tana jiranta jitayi an rifemata baki an ɗauketa cak kamar wata baby se mutsu-mutsu take be direta ko ina ba se ɓangarensa kan gadonsa ya nufi ƙofa ya murzamata key ganin Namijin duniya yasa hankalin Inteesar yayi mugun tashi lokaci ɗaya tsoronsa ya dirarmata ta sauka daka gadon tana hawaye tana yarfa hannuwa tana yin baya gani tayi yana biyota har seda ta ƙure da bangon ganin bawani matemaki se Allah hakan yasata aro jarumta murya na rawa alamun a tsorace take tace"kawai meye haka nifa banason iskanci ai wannan rashin tarbiyya ne kaiwai bakasan bakyau taɓa jikin mace bane".
murmushin gefan baki yayi ganin yadda tafaɗi maganar tawani haɗe rai alamun batason wasa yasashi cewa"nikuma inason iskancin se akai yaya shiyasa zanyi dake gwara ingwadamiki rashin tarbiyyar kya ƙara tabbatarwa har kibama wani labari nikuma dakyau a gurina".
yaƙarasa zancensa tare dasa hannu ya zuge zip ɗin doguwar rigarta ta baya ta sauka ƙasa bazato taji ya fisgota tafaɗa kan faffaɗan ƙirjinsa a tare suka sauke wata uwar ajiyar zuciya yayinda numfashinsu yashiga sarƙewa cikin na juna saurin haɗe lallausan bakinsa yayi da nata yashiga kissing ɗinta tako ina kamar wani mayunwacin zaki yayinda yakai hannunsa ta baya ya balle pin din bra dinta nan take tsayyayun brest dinta suka bayyana yakai hannu ya matsa nipples ɗinta da karfi ta saki wata ƴar ƙara ta zafi sbd irin damkar d yayi musu hannu biyu- biyu lokaci guda yakai bakin sa ya fara tsosa dayan hannu kuma yana kan dayan yana murzawa ita kuwa ba abinda take banda aikin kuka da ture shi seda ya gurjeta son ransa sannan ya zube akan gadonsa yana maida numfashi da sauri ta maida rigarta ko ɗin bata tsaya zugewaba ta yayimi bra ɗinta da jakarta ta nufi ƙofa ta buɗe cikin muryar kuka tace"Allah ya isana jikina daka taɓamun mara tarbiyya kawai".
ta ruga da gudu.

A hankali yashiga buɗe jajayen sexy eyes ɗinsa da suka canza kala zuwa ja ya saukesu a jikin ƙofa wani murmushi ne ya suɓemasa bazato jin tacigaba da yimasa rashin kunyar lokaci ɗaya yaji yanajin wani irin haushin kansa daya kasa control ɗin kansa a zuciyarsa yace"meke shirin faruwa danine kan wannan ƴar shilar yarinyar ne wai da har nake kasa control ɗin kaina na nuna maitata a fili".
wani guntun tsaki yasaki tare da miƙewa dakyar ya nufi bathroom ɗinsa yana shiga yasakarwa kansa shower tare da lumshe sexy eyes ɗinsa yashiga tinanin reaction ɗinsu na ɗazu yana saki wani ƙasaitaccen murmushi.

Ɓangaren Inteesar ko da gudu tashiga bedroom ɗinsu ta rife ƙofa tare dasa key ta nufi bed ɗinsu ta faɗa tare da sakin wani marayan kuka tana cikin yin kuka taji muryar Rahama na bugo ƙofa saurin share hawayenta tayi kamar batayi kuka ba ta buɗemata ƙofar tare da cewa"wanka zan canza tea ne ya zubarmun a kaya".
kallonta Rahama tayi sama da ƙasa sannan tace"la Aunty yanaga bakinki ya kumbura?".
damm ƙirjin Inteesar yabayar dakyar ta saita nutsuwarta gurin cewa"wlh nima bansan meya cijeni ba kawai sejin zafi nayi naga ya kumbura haka".
"toh Allah yaƙara sauƙi yi kiyo muyi mutafi nasan ƙila yanzu yafito".
zaro ido waje Inteesar tayi a tsorace tace!!!!!!!

Votes and Comment

_*Daga Alƙalamun ƴar Mutanen Gwarzo.*_

# Real eeshow

_*Paidbook,Amount Nml grp 300,Vip 800,pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga Æ´an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai kuÉ—in da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_

Book 2

5️⃣9️⃣➡️6️⃣0️⃣

"Dawa É—in zamu tafi ?".
"da Yah Abdallah mana lafiya naga lokaci É—aya yanayinki ya canza hankalinki ya tashi".
muƙut ta haɗiyi wani miyau da da take tarawa zata zubar saboda ya haɗa bakinsa da nata tace "bakomai bara inje inyo wankan".
"toh sekin fito".
jiki a saluɓe tashiga kamar kazar da kwai ya fashewa a ciki ta shiga toilet direct gaban madubi ta nufa ta tsaya tare da kallon kanta cikin yanayin kyama takai hannunta kan small pinky lips ɗinta da suka ɗan kumbura ta tofar da miyau a sink ɗin dake ƙasan mirriorn tare da cewa"Allah ya isana bakina kawani sawa mutane wannan ƙazamun bakin naka mara tsarki a bakinsu".
taƙarasa zancenta kamar zatayi kuka ta ɗakko brush tasa makilin tadinga brush tana hawaye ita ala dole kyamar bakinsa takeyi tana zubamasa Allah ya isa sannan tafara wankanta cikin kwanciyar hankali.
Chapter 14 · 0% Book details