Sashe 8
Man Of The World Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Tana isa gaban Zaid ta nunashi da yatsa cikin tsananin ɓacin rai tace"kai la'ananne Allah baƙin munafuki mayaudari maha'inci wanda besan mutun kansa ba kai ko kunyar abinda ka aikata bakaji kanata raharka da mutane kamar baka aikatawa ƴar mutane komai ba insha Allahu haƙƙin Bestyna baze taɓa barinka kayi rayuwa da wannan maci amanar ba a tinanina naɗauka kunyar abinda kayi baze barka kazo gurin ɗaurin aure ba ashe dama can bada zuciya ɗaya kake son Bestyna ba mugu azzalumi mara imani wanda besan darajar ƙauna ba kekuma tinkiya kibar rawar ƙafa akan wannan bunsurun insha Allahu hakin ƙawata baze taɓa barinku kuyi farinciki ba tsinannu maciya amana insha Allahu auren Intee seya zamarmata alkhairi a rayuwarta ku kuma gaku ga duniyar nan".
a zafafe Zaid yakai hannu ze wanke Hauwah daketa danƙaramasu magana da mari seji yayi anriƙe hannunsa juyawarnan dazeyi sukayi ido huɗu da Muhseen daketa faman huci cikin kakkausar murya Muhseen yace"daka bari wannan banzan hannun naka ya taɓa tsarkakkiyar yarinyar dasena nunamaka true colour ɗina domin duk abinda takiraku dashi bawanda be cancanci da akiraku dashi ba domin gabaki ɗayanku kun kasance maciya amana musammanma kai baka cika ɗan halak ba mayaudari kawai wanda besan ciwon kansa ba".
cikin tsananin ɓacin rai Zaid yayi kan Muhseen zasu kacame da kokowa cikin kwarkwasa Jameelah daketa faman cin chewing gum ta rungume Zaid ta baya tare da narkar da murya cikin wani salo na ƴan bariki tace"ka rabu dasu Sweetheart banason kana gogamun tsarkakken jikinki daka daɗe kana tanazamun da jikinda ya daɗe yana kwasar zunubi ka rabu dasu kawai ƴan hassada ne magauta ne kasankuma shi mahaukaci duk inda kakai dashi seya nunamaka halinsa itakuma wannan ƴar koren wannan ƴar barikince da suka daɗe suna watsewa a titi shine da za'ah bugamaka ka auri fanko Allah ya tsareka daga sharrinsu ka hangoni me tarbiyya kuma nagadai duk baƙin cikinsu yanzu basu isa sun raba aurennanba anriga a shafa fatiha kaine dai se gani se hange daga nesa aje can gidan Almajiri a riƙa ɗumame koda sau ɗayane idanya samu domin almajirin da aka haɗata dashi ance gajanema ko gidan kansa bashi dashi kagako yadda akazo duniya a banza haka za'ah ƙare wofi da za'aimaka wayo anga inda za'asha jar miya har wani isa ake a cikin gida za'ah auri me kuɗi yanzu dai ƙarya taƙare sede aje gidan almajiri ayi isar me hujja kuma a tuɓemun kayan lefena tunda bame bara bane ya kawo ba ehe karuwan banza karuwan wofi saura kema ƴar korentata".
"naji ƴar korece ni gwarani banbar abun faɗaba a duniya dukko da yawon da kukeyi damu har yau ba'ah taɓa kamamu da wani ba kefa har duniya ta naɗe ɗan gaba da fatihar dakika haifa baze taɓa goguwa a idon duniya ba dukda ƙumuƙumun da kukayi kuka kasheshi".
Dariya rainin hankali Jameelah tayi tare da kallon Hauwah ta watsar takama hannun Zaid tace"Sweetheart ka rabu da wannan dirty girl ɗin harta fara haifarmun da ciwonkai ba wani abu ke dawainiya dasu ba face baƙin cikin Allah ya rufamun asiri na aure inda zan huta itakuma ƙawarta ta auri Almajiri wanda ko gidan kansa bashi dashi mubar gurinnan".
"wallahi kuwa Honey mema zanyi da wannan ƙarmasasshiyar ƙawartata data daɗe tana watsewa a titi ba abinda ke cikin yarinyar nan se rashin tarbiyya buhu-buhu bakiji warin da jikinta keyi ba saboda tsabar rashin tsafta".
"baƙin munafuki kasan da rashin tarbiyyartata kace kana sonta aiga me tarbiyya nan ka aura wadda har zuba takeyi a ƙasa tsabar tarbiyya insha Allahu kuma Almajirin da kuka raina seya baku mamaki ƴan iska a haka zaku watse da yardar Allah bazaku taɓa jin daɗin auren cin amanar da kukayi ba itakuma insha Allahu Inteesar se aurennan yazamarmata alkhairi".
"munji ɗin ƴan baƙinciki sede ku mutu".
suka juya da niyyar tafiya tafin da Inteesar keyi yasasu juyowa .
Murmushi me ciwo Inteesar tayi tare da cewa"Zaid nagode da abinda kayimun Allah ya saka da Alkhairi kema Jameelah nagode Allah ya saka da alkairi amma inaso Zaid ka rubuta ka aje kamar yadda nabar cikin uwata nabarka har abada kuma a tarayyata dakai idan har nina zalinceka ina roƙon Allah yabimaka kadinka idan kuma ni ka cuta na yafemaka amma dan Allah ina roƙonka wata alfarma kadena ɓatamun suna tunda dai Allah ya nufa niba matarka bace kayi haƙuri kabarni naji da abinda ke damuna haka hmm Jameelah kinbani mamaki kwarai dagaske akan abinda kika aikata saboda koda tambayata kikayi koda bani da abinda kike nema zan tayaki nemanshi bare mijin dazan aura nime iya barmiki namijice koda kuwa sunkai goma bare guda ɗaya daga ƙarshe ina tayaku murnar cikar burinku nasamun junanku a matsayin ma'aurata Allah ya sanya Alkairi yabaku zaman lafiya da zuri'ah tagari".
taƙarasa zancenta tare da juyawa zatabar gurin muryar Jameelah ce ta katseta mata hanzarinta dataji tace"Ameen dai kobada zuciya ɗaya kika faɗa idan kuma bekai zuci ba aniyarki tabiki kuma da kike cewa kinyafemana waye gaya muna neman yafiyarki ke awa sema mu da zamuce mun yafemiki saboda zalincin da kikayimana na rabamun da kikayi kika shiga tsakaninmu ko Honey kayan jikinki kuma kibarsu saboda nasan faƙirin almajirinnan naki ba lallai yasan irinsu ba kya riƙa yimasa kwalliya dasu".
"wallahi kuwa".
cewar Zaid daya zama tamkar raƙumi da akala tausayin Inteesar ne yakama kowa dake gurin jin duk sharrin dasu Jameelah kebinta dashi amma ita ta turamusu aniyarsu ta yafemusu murmushi me ciwo Inteesar tayi tare da cewa"nagode dabani kaya da kikace kinyi amma kibar abunki kya riƙa ko zaman gida dasu".
tana gama faÉ—in haka tayi wucewarta bin bayanta Hauwah tayi itama tsaki Muhseen yayi tare da cewa"kaidai kayi asara munafuki kawai".
yana gama faɗan haka ya wuce fuuu taɓe baki Jameelah tayi suka wuce abunsu cikin farinciki Abbih da Ammih dasukaji duk abinda yafaru ne sukayi dariya suka shiga jinjina dattakon da Inteesar tayi .
can na hango uwa a gurin jamila surika gurin Zaid anata gaisawa da mutane cikin annashuwa da farincikin burinta ya cika anata kawowa mutane abinci cikin kwanciyar hankali tana ƴan waƙe-waƙenta ana yadawa Umminsu Inteesar habaicin ƴarta anhaɗata da almajiri Dagauta ƙawar Uwar Gwarama ce tashigo tare da !!!!!!!!!!!
Votes and Comments
_*Daga Alƙalamun ƴar Mutanen Gwarzo.*_
# Real eeshow
_*Paidbook ,Amount Nml grp 300,Vip 800, pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga Æ´an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai kuÉ—in da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_
Book 2
5ï¸âƒ£1ï¸âƒ£âž¡ï¸5ï¸âƒ£2ï¸âƒ£