Sashe 6
Man Of The World Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zaune yake a falonsa ya zubawa tv ido kamar wanda yake gane abinda akeyi ba abinda kemasa yawo se kalaman Granny na tambayar daya yimata hannunsa ɗauke da glass cup yana shan coffee turo ƙofar da akayine yasashi dawowa daga duniyar tinanin daya lula kallo ɗaya yayiwa aminan nasa tare da amsamusu sallama yacigaba da shan coffeensa hankali kwance zama sukayi akan kujerar dake facing ɗin tashi tare da ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya murmushi Ahmad yayi tare da yaɓa Adam dake gefansa suka saki murmushi taɓe baki Abdallah yayi tare da cewa"kwagama munafuncinki a gidanma mutum be tsiraba se anbi mutum da gulma".
dariya Adam yayi tare da cewa"ai gwara mu munafunafunci mukeyi da wanda yakeson abu yana hana zuciyarsa abunfa yariƙa basarwa waishi ala dole bayason raini fa".
"mekake nufi".
dariya Ahmad yayi tare da cewa"abinda kunnenka yajiyemaka saura kwana biyar afara tafiya gurin seminer nan kaikuma kaƙi motsawa wallahi mudai tafiyarmu zamuyi tunda muba gwauraye bane irin wataƙil baka da rabo idan mundawo maɗan sanmaka riba".
"bangane saura kwana biyar ba har abun yazo".
"eyi badai munbaka shawara kaƙi ɗauka ba da yanzu seka tafi da ita inmundawo ka saketa kaga riba biyu ga sauro ga revenge ga ribar seminer".
shiru yayi secan yace"to yanzu meye abunyi kasanfa banason rasa wannan seminer ".
"bara nakira Hauwah naji yadda za'ayi tabamu number Aishatun".
"ok ".
dialing number Hauwah yayi tare dasata a hansfree yadda kowa zeji bugu É—aya ta É—auka tare da komawa gefe saboda hayaniyar kiÉ—a tace"salamu Alaikum Sir".
"wa'alaiki salam".
"ina yini?".
"lafiya ƙlau Hauwah dama number Inteesar mukeso inba damuwa".
shiru gabaki ɗaya sukayi danjin mezatace daga ɗaya ɓangaren Hauwah tace"Sir yanzu haka muna gurin kamun Inteesar gobe ake ɗauramata aure".
Lokaci É—aya hankalinshi yayi mugun tashi ya rasa mekemasa daÉ—i amma dake namijin duniya ne seya dake kamar beji komai ba har suka gama wayar bayan sungama Ahmad yace"tokaji irin abinda muke gujemaka tunfarko da yanzu ba wannan zancen akeyi ba yanzu sede a nemi wata".
ɓangaren Man of the world ko kasa magana yayi sakamakon wani kullutun abu dayazo ya tsayamasa a maƙoshi lokaci ɗaya sexy eyes ɗinsa suka rine zuwa ja yayinda jijiyoyin kansa suka tashi sukayi ruɗu-ruɗu ba abinda ke ketowa a jikinsa se zufa yayinda kansa ke mugun saramasa ganin zasu ɗago jirginsa ne yasashi lumshe idanunsa ganin halin daya shiga ne yasa Adam zungurar Ahmad ya raɗamasa"mutuminmu fa ya auka ba tare daya sani ba".
"hhh aini tun kwanakin baya na lura yanzu dai yakamata muyi wani abu akan aurennan nata".
"hakane kam".
nan suka miƙe suka yimasa sallama kai kawai ya ɗaga musu sakamakon wani ciwon kan dake barazanar tarwatsamasa kai ba abinda ke kai komo a ciki zuciyarsa se kalmar Hauwah na cewa"gobe za'ah ɗaura mata aure ".
a zuciyarsa yace"ashe zata iya aure batare data sanarmun ba".
wata zuciyarce tace"to waikai meye naka naseta sanarmaka ".
rasa me bashi amsa ne yasashi miƙewa yana haɗa hanya kamar wani ɗan maye ya nufi bedroom ɗinsa ya zube kan tanƙamemen gadonsa wani zazzaɓine me zafi ya rifeshi har kyarma yakeyi dakyar ya miƙe ya kashe ac ɗin dake aiki ya kashe hasken ɗakin ya kwanta yanata rawar sanyi.
Æangaren Inteesar ko har Æ™arfe tara ba ango ba alamunsa sunyi kiran number Zaid har sun gaji amma amsar É—ayace switch off Æ´an uwansa se mamakin rashin zuwansa sukeyi har aka tashi taro bezoba komai dayakamata ango yayi Muhseen ne yayi a makwafinsa har aka tashi taron yayinda ran Ummin Zaid yayi mugun É“aci akan abunda ya aikata haka kowa ya tashi yayinda jikin Inteesar yaÆ™ara yin mugun sanyi akan aure.
Washe gari da safe yana tashi ya nufi ɓangaren Abbansa zaune ya samesa akan sallaya yana lazumi gefansa ya zauna tare da jiran ya idar yana gamawa ya shafa tare da yin murmushi yace"Abbah na lafiya kamar da magana a bakinka".
murmushi Zaid yayi tare da sosa keya alamun kunya yace"eh Abbah".
"ok faÉ—i damuwarka Abbanah kanka tsaye".
ƙasa dakai Zaid yayi tare da cewa!!!!!!!!
Votes and comments
_*Daga Alƙalamun ƴar Mutanen Gwarzo*_# Real eeshow
_*Paidbook ,Amount Nml grp 300,Vip 800, pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga Æ´an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai kuÉ—in da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_
Book 2
4ï¸âƒ£7ï¸âƒ£âž¡ï¸4ï¸âƒ£8ï¸âƒ£
"Amm Abbah dama! dama!! dama!!!".
murmushin manya Abbah yayi tare da cewa"dama me kafaÉ—i maganarka straight forward meye abun wani inda-inda dukka wani ruÉ—e kamar wanda baida gaskiya haba Abbanah kayi maganarka inajinka".
sake yin ƙasa yayi da kansa tare da cewa"Abbah dama akan zancen auren daza'ah ɗaurane".
"meyafaru ko Aishatun ce tace batasonka naga duk hankalinka ya tashi Abbanah".
girgiza kai yayi alamun a'ah murmushi Abbah yayi tare da cewa"to menene".
"Abbah gaskiya yanzu nafasa auren Inteesar ƙanwarta Jameelah nake so".
sosai ran Abbah yakai ƙololuwar ɓaci yace"anyako Zaid kana cikin hankalinka kuwa koka fara shan wani abunnne bansaniba to bari kaji baka isa ka maidamu ƙananan mutane ba ya agama komai da sunan yarinya se yanzu da rana tsaka kazomun da wani zancenka na banza mara makama tashi kabani guri tunkafin na saɓamaka mutumin banza kawai ashe ina ganinka a me hankali ashe ba haka bane bari infaɗamaka baka isa ka zubarmun da mutunci a idon duniya ba ni kaifi ɗayane idan na zartar da magana bana canzata".
murya kamar ze kuka yace"dan Allah Abbah kabarni na auri Jameelah idan ban aureta ba mutuwa zanyi itace farincikina rayuwata ce gabaki ɗaya idan na rasata tamkar an raba ruhina ne da gangar jikina domin na tabbata lokacina yayi tawa ta ƙare Jameelah yarinya ce me tarbiyya sanin yakamata uwa uba kuma sanin darajar ɗan adam a unguwarsu ma Malama saboda tsananin ilimin addinin da take dashi tako ina bata da makusa itako Aishatu wallahi Abbah rashin sanin halinta ne yasa na nuna inasonta dana tambaya a unguwarsu kwata-kwata batasamu shedaba ba abinda takeyi se aikin yawon tazubar wasuma a unguwar cewa suke karuwanci takeyi batayi karatuba se yawon bariki datasa a gaba dan Allah Abbanah kayimun adalci irin wanda nasanka dashi kabarni na auri muradin zuciyata Jameelah".
yaƙarasa zancensa tare da fashewa Abbansa da kuka a zafafe Abbansa ya tari numfashinsa da cewa"tashi kabani gurin tunkafin na saɓamaka kuma bari kaji infaɗamaka wallahi baka isa ka maidani ƙaramun mutum ba ko kullum Aishatu kwana takeyi a titi tana zubar da mutuncinta seka aureta sakarai mutumin banza baka isa ka ɓatamun suna ba kamaidani ƙaramin mutum ba ka tashi kaje ka shirya domin lokaci na ƙaratowa danasan wannan banzan zancen zakazomun dashi da tini ban koreka ba karfa ka manta nine Cheif Judge a ƙasarnan idan ban aikata adalci a gidanaba a ina kakeso na aikata ka ɓacemun da gani ko kuwa".
miƙewa yayi jiki ba kwari yana haɗa hanya kamar wani ɗan maye ya nufi part ɗinsa.
Yana fita Abdushakur na shigowa É—akin Abbah da kallon mamaki yabi Zaid tare da cewa"salamu Alaikum".
"wa'alaika salam".
Abbah yafaÉ—a murmushi kwance a fuskarsa ganin Abdushakur yasha wankan farar gizner malun-malun da Æ´ar ciki zama yayi kusa da Abbah tare da cewa"Abbah ina kwana".
"lafiya ƙlau Abdul wannan irin wanka haka kamar kaine angon".
dariya Abdul yayi tare da cewa"eyi Abbah ai nine angon dama baƙinkane suka fara zuwa".
"okay bara nima naje na shirya".
"yauwa Abbah yanaga ango yafita kamar bashida lafiya".
"rabu dashi lafiyarshi kawai sakarcinsa ne ya motsa ".
"ok Abbah idan mundawo daga gurin É—aurin aure zanje gidansu Abdallah nakirashi naji kamar bashi da lafiya kasan halin miskilancinsa dana tambayesa se yacemun ba abinda ke damunsa inaso inje inga jikinsa".
"ok ba damuwa nima bara na shirya".
"tom".
nan Abbah ya shiga wanka dake É—aurin auren na sha É—ayane shikuma ya nufi cikin gida.
10:am
Wata baƙar jeep ce tafito daga wani tanƙamemen block me matuƙar kyau da tsari ɗaga kaina nayi sama dan ɗakkomuku rahoto daga saman ginin naga anrubuta *MY HEART ORPHANAGE* aka rubuta da manyan rubutu dark blue me matuƙar ɗaukar ido Salis driver kejan motar gefan me zaman banza Abbih ne ke zaune ya amsa call baya kuma Granny ce se Rahama dake kusa da ita taɓa Granny Rahama tayi tare da cewa"tsohuwa meran ƙarfe wai ya akai mijinki yasakawa new orphanage ɗinsa suna zuciyarsa besa sunanki ba ko nasa".
"kekuma meran roba ni banson gulma besaÉ—inba aishi aikin Allah ba aikin riya bane koko sokike ya rubuta sunansa ko nawa sekace wani bankaÉ—aÉ—É—e".
dariya Abbih yayi dake jinsu yace"Ammih ki rabu da wannan kishiyar taki ".
"aifa dole na rabu da ita naga alamu angwaji ƴar kwata a kanta oh ni Aishatu yau banga mijina ya leƙoni ba yau anya lafiya".
"nima yau gaskiya bangansa ba ƙila yanada wani mahimmin aiki a office ɗinsa shiyasa ya tafi da wuri".
"ƙila".
dafa kai Abbah yayi alamun mantuwa tare da cewa"kash nakusa yin wata babbar mantuwa Ammi se yanzu na tina da yau ake ɗaurin auren ɗan Abubakar gashi naga lokaci yaƙure".
"aiko dai idan bakaje ɗaurin aurennanba baka kyautawa yaronnan ba muma se yamma zamu tafi muyimusu Allah yasanya alkhairi yanzu abinda za'ai mu wuce gidan kwandon sukarin seku aje motar daga ɗan nesa kaikuma seka ƙarasa domin Kwandon sukari bazeji daɗin rashin zuwanka ba ".
"kona kira Shu'aibu driver mu haÉ—u a hanya ya É—aukeku saboda gurin nasan zeyi mutane".
"mu wuce tare kawai seku ajemu daga É—an nesa kuyi É—aurin aurenku inkungama kazo mutafi".
"toh Ammih".
nan Abbih ya kira yaronsa wato baban Zaid yayimusu kwatancen gidansu Inteesar bayan sungama waya ya umarci Salisu driver dasu nufi suleja.