Sashe 11
Man Of The World Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
8:30pm
Motoci ne masu tsada jere a ƙofar gidansu Inteesar sunzo ɗaukar Jameelah cikin gida nashiga domin ɗakkomuku rahoto Dagauta nagani ta riƙo hannun Jameelah daketa faman zare idanu bsko lulluɓe fuska ta nufi ɗakin Abbah da ita Abbah naganinta ya washe baki Dagauta ce tace"gatanan ayimata faɗa".
taƙarasa zancenta tana Uwar Gwarama dake kusa da Abbah washe baki Abbah yayi tare da cewa"sannu kinji Jameelatu Allah yayimiki albarka yabaki kema masu yimiki biyayya kamar yadda nima kikayimun nasan nayimiki karan tsaye batare danaji tabakinki ba kan Zaidu na ɗauramuku aure nayi hakane badon komai ba saboda nasan keɗin me biyayya ce inaso idan kinje gidan mijinki ki gwadamasa halayennan naki na kwarai kiyimasa biyayya yinayi bari na bari shi aure dakike gani ɗan haƙuri ne kowa kika gani a gidansa to zaman haƙuri yakeyi haƙuri shine babban jigo".
"Abbah ai bakomai insha Allahu bazan kasance me baka kunya ba zanyi iya yina".
"yauwa Æ´ar albarka Allah yayimiki albarka".
"Ameen Abbah".
"yauwa Saratu ga Jameelatu nan".
gyara zama Uwar Gwarama tayi tare da cewa"aini duk abinda zan faÉ—a ka faÉ—amata shi sede wasu Æ´an abubuwa da baka faÉ—amata ba idan munfita zan faÉ—amata".
washe baki Abbah yayi tare da cewa"toh madallah".
nan suka tashi suka fita har suka isa bakin mota sannan Uwar Gwarama taja hannun Jameela suka keɓe ta kwance haɓar zaninta ta danƙawa Jameelah wani ƙulli a hannunta tace"wannan dakike gani shine mallaka na ansomiki a gurin boka yace Zaid zeriƙa yimiki kyauta kamar ba gobe sannan zezamarmiki tamkar raƙumi da akala se yanda kikayi dashi ammafa yanada hatsarin gaske daddare ake ki shafashi koda safe saboda ba'ah so kowa yagani inkikayi sake wani yaga lokaci dakike shafawa shikenan aikin dukda mukayi kan Zaid ze lalace dan haka seki kula sosai zamu riƙa kewayowa nida Dagauta muna ansar abinda kika tatsa gurinsa domin Allah ne yakawomu lokacin dazamu huta ki kula sosai karki lalatamana shiri".
"ai Ummah ki kwantar da hankalinki bawani abu dazan lalata".
"yauwa tawan domin so nike abinda kika ɗan tatsa a gurinsa jibi nazo na ansa afara biyan masu kayan gado da aka ɗakko bashi koɗan agogo yaɗan aje kiyi wuf dashi ki ɓoye saboda kinsan irinsu waɗanda kuɗi suka yimusu yawa ba ganewa suke ba".
"toh Ummana karkiji komai yadda kika tsara haka za'ai ga wannan wayar da waccan tsinanniyar ta aiko da ita".
"bani ita nan mariƙa waya dake".
"toh Ummah".
nan sukayi sallama tahau mota su Dagauta suka shishiga suka nufi Garki.
Zaune yake akan sofa yana aiki da system ɗinsa yaji ana ƙoƙarin buɗe ƙofa be ɗago daga aikin da yakeyiba sakamakon yasan bame shigomasa bedroom direct se Rahama bakinta ɗauke da Sallama tashigo be ɗago daga aikin dayakeyi ba yace"wa'alaiki salam".
da gudu tafaÉ—a jikinsa tare da rungumesa tace"nayi missing É—inka Sweetheart".
"me too My Angel ".
"Sweetheart kaje part É—in Ammih inji Abbih yana nemanka".
jiyayi gabansa yayi mugun faɗuwa cije pinky lip ɗinsa na ƙasa yayi alamun dauriya kawai yakeyi yace"ok muje".
yaƙarasa maganarsa yana miƙewa da ita a jikinsa ajeta yayi kama hannunsa Rahama tayi cikin shagwaɓa tace"Sweetheart meke damunka naga kamar baka da lafiya kodai murar ce".
murmushin ƙarfin hali Abdallah yayi tare da cewa"ba abinda ke damuna Angel wani abun kika gani".
"eyi kawai dai naga ka rame ne".
kama mata hannu yayi suka nufi ɓangaren Granny yayinda yakejin wata muguwar faɗuwar gaba.
Jiki a sanyaye yashigs ɓangaren Granny sallama yayi suka amsa yasami guri yazauna akan carpet yayi ƙasa da kansa yace"Abbih gani".
"yauwa Abbanah Rahama bamu guri".
"toh Abbih".
nanta nufi ɗakin da Inteesar take gyaran murya Abbih yayi tare da kallon Abdallah da kansa ke duƙe yace"dama ba wani abu bane yasa na kiraka ba face inaso insanar dakai a yau na ɗauramaka aure".
a razane Abdallah yaÉ—ago tare da cewa"what aure Abbih".
"eh nayimaka aure kamar yadda kaji na faɗamaka nayimaka aurennane badon komai ba saboda nasan bazaka taɓa watsamun ƙasa a ido ba kuma inaso kariƙe yarinyar nan amana Abdallah idan ka ƙuntatamata to tamkar ni ka ƙuntatawa nasan bazaka taɓa danasanin auren yarinyar nanba saboda yarinyace natsatsiya me hankali ga sanin yakamata duk wani uba zeso yarinyar tazamo surukarsa inaso kasa wannan abun a zuciyarka inka kyatatamata tamkar ni ka kyautatawa idan ka muzgunamata tamkar ni ka musgunawa".
wani irin abu yaji ya tokaremasa a maƙoshi dakyar ya wuce murya aɗan daƙile yace"insha Allah Abbih zan riƙeta amana".
"Allah yayimaka albarka dama nasan bazaka taɓa watsamun ƙasa a ido ba Allah yabaku zaman lafiya da zuri'ah tagari bara a kiramaka ita kaganta".
"Ameen ya Allah abarta Abbih basena ganta ba".
nan ya miƙe ya nufi ƙofa besan inda yake jefa ƙafaba saboda tsabar tashin hankalin daya shiga yana shiga part ɗinsa ya zube akan kujera tare da furta"wacce me tsautsayin ce ta yarda ta aureni kowacece senasata tayi danasanin shigarmun rayuwata datayi meyasa baza'ah barni da rashin abinda zuwata take tsananin so ba za'ah haɗani da wata gaja".
nan yayita shirya irin muguntar dazema wadda ta aureshi.
Æangaren Jameelah koda aka kaita gidansu Zaid batawani samu karÉ“uwa ba saboda tunda Abbunsa ya dawo bawa Æ´an uwan Zaid labarin abinda yafaru kowa yafita sabgar auren shikaÉ—ai ke kiÉ—ansa yana rawarsa ganin yadda Æ´an uwan Zaid ke fushi ne yasa Dagauta cewa"mu wuce da ita É“angarenta kawai domin naga alamu wa'innan mutanen basu da mutunci".
"aikuwa dai ".
cewar Uwani ƙawar Uwar Gwarama nan suka nufi ɓangaren Jameelah sosai part ɗin yayi mugun tsaruwa two bedroom ne se dining da kitchen se babban falo guda ɗaya domin Abban Zaid ya kwace gidan daya ƙerawa Zaid a cewarsa yadda yaƙimasa biyayya shima kuma baze bishi ba ɗaya daga cikin bedroom ɗin aka kai Jameelah suna ajeta kiran Uwar Gwarama na shigowa ɗagawa Jameelah tayi tare da cewa"hello Ummah".
"kice har kun isa".
"eh wallahi Ummah ammafa da matsala".
"tame fa".
nanta warwaremata yadda dangin Zaid suka ansheta zaro ido Uwar Gwarama tayi tare da ƙunduma ashar tace"buɗe kunnenki kijini dakyau bance ki ragawa duk wanda be ragamiki ba koda ko uwarshi ce karki kusa ki ragamata kinajina ko".
"kema dai Ummah kamar bakisan halina ba aikinsan ba wanda zan ragawa ko uwartashi ce ai É—anta nake aure ba itaba a wanne dalilin zabarsu".
"yauwa tawan aida har nayi mamakin ragamusu dakikayi".
"ai Ummah ki kwantar da hankalinki ba wanda zan ragawa a cikinsu duk wanda yacemun kule sena cemasa cas kamar ba jininki ba".
"yauwa tawan jibi zanzomiki da maganin tsinannu".
"toh sekinzo".
nan sukayi sallama .
Washe gari da asuba Inteesar ta tashi tashiga toilet ta ɗaura alwala tafito gurin gado ta nufa ta tashi Rahama dake baccu buɗe ido Rahama tayi tare da yin miƙa murmushi Inteesar tasakarwa Rahama tare da cewa"Sis kitashi asuba tayi ".
"toh Aunty".
nanta miƙe ta nufi toilet itakuma ta shimfiɗa sallaya ta tada sallah bayan sun idar Inteesar ta fita falo samun Haire me aikin Granny tayi zata fara shara cikin girmamawa ta duƙa tare da cewa"Mamah ina kwana".
"lafiya ƙlau ƴata ".
"Mamah kawo na tayaki".
"a'ah kibarshi yanzu zangama".
"dan Allah ki kawo".
nanta anshi tsitsiyar hannun Haire tashiga shara tana gamawa tayi morping ɗin gurin tsaf tana gamawa tasa Iya Haire ta nunamata turarukan wuta lokaci ɗaya part ɗin yaɗauki ƙamshi tana gamawa ta tambayi Iya Haire kitchen da store nanta fito da kayan aiki tafara fere doya Iya Haire tace"ƴata dakin cire hijabinnan da kyafi jindaɗin aikin".
"to Iya ".
nanta cire miƙewa Iyah Haire tayi tace"Hajiya bara naje na cigaba da aiki".
"toh Iyah".
nanta tafi itakuma ta cigaba da aikinta tana rera karatun alqur'ani .
Yana fitowa daga masallaci ya fara tafiya ɓangarensa har ya nufi ɓangarensa yaji yanason ganin Granny ɗinsa hakan yasa ya nufi part ɗinta direct tundaga waje yake jiyo zazzaƙar muryar Inteesar na rera karatun alqur'ani megirma buɗe ƙofa yayi yashiga ba tare data sani ba yamaida ƙofa ya rife ɗaga idon nan dazeyi yayi tozali da Inteesar ta juya baya tana aikinta tana karatunta tundaga silifas ɗin ƙafarta yafara kallonta har zuwa rigar baccin dake jikinta idanunsa ne ya sauka kan dogon gashinta daya sauka har gadon bayanta a zuciyarsa yace"wannan dai ba Rahama bace bakuma wannan yarinyar Meemeeh bace to wacece".
ya tambayi kansa hakam kuma yayi daidai da juyowar Inteesar dake ƙoƙarin gyara gashi karaf sukayi ido huɗu da juna a tare suka zaro ido a tsorace suka haɗa baki gurin cewa!!!!!!!
Vote and Comments
_*Daga Alƙalamun ƴar Mutanen Gwarzo.*_
# Real eeshow
_*Paidbook ,Amount Nml grp 300,Vip 800, pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga Æ´an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai kuÉ—in da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_
Book 2
5ï¸âƒ£5ï¸âƒ£âž¡ï¸5ï¸âƒ£6ï¸âƒ£