Sashe 5
Man Of The World Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna isa falon Granny suka tadda Abbih da Granny suna hira cikin girmamawa suka samu guri kan carpet suka zauna ƙasa da kansa yayi cikin girmamawa yace"sannunku da hutawa".
"yauwa sannu mesunan Manya ".
cewar Granny tana kallon Abdallah kallon Rahama Abbih yayi cikin nuna alamun rashin wasa a fuskarsa yace"ki shiga É—aki zamuyi magana".
"toh Abbih".
nanta miƙe tashige bedroom ɗin Granny shiru ne ya biyo baya naɗan lokaci kafin daga bisani Abbih yayi gyaran murya tare da tattara hankalinsa ga Abdallah dake wasa da zara-zaran ƴan yatsunsa yace"kai muke saurare inafata dai yanzu kasamu daidai da ra'ayinka ko?".
cikin dakiya tare da basarwa kamar besan me Abbih yake nufi ba yace"bangane ba Abbih".
murmushi manya Abbih yayi domin yasan halin ɗannasa yace"kasan dai yaune ranar ƙarshe dana ɗibamaka akan ka fito da matar aure shine zaka nuna kamar bakasan inda zancena ya dosa ba to yanzu na tunamaka kasamu ko kuwa haryau bakasamu daidai da ra'ayin naka ba".
jiɓine yashiga ketomasa dukda sanyin ac dake falon abinka da Namijin duniya seya make ya sosa ƙeya yace"eh to gaskiya har yanzu bansamu wadda ta kwantamunba amma aɗan ƙaramun lokaci zuwa lokacin dazan samu wadda tayi daidai da ra'ayina".
"aiko kayi kaɗan yaro kayi ƙarya ka kwana da yunwa jiƙaka kakeso muyi musha yau ni Indo naga abinda ya isheni anyako wannan katon ba aljana ce ta aureshi ba kuwa yaza'ai ace duk irin zuƙa-zuƙan matan dake sonsa yace duk basuyi daidai da ra'ayinshi ya yaro da anyi maganar aure seyace a ƙaramasa lokaci inbaka da lafiya ka faɗamun in nemamaka magani domin so nike naga masu yimun addu'ah gaskiyar Meramu tacemun jifan jikana akayi shiyasa yaƙi aure naƙi yadda aiko kowaye senayi maganinshi ungo kiramun Meramu mutafi Malam na bayan tsauni ya bincikamun domin banga ta zamaba za'ah kassaramun jika".
taƙarasa faɗa tana miƙawa Abbih waya yakiramata aminiyartata ansar wayar Abbih yayi tare da cewa"Innah ki kwantar da hankalinki ba wanda yayimasa wani abun basekin tafi wani gurinba".
"yo ina hankalina ze kwanta anjefi jikana bakaga yadda idonsa yakoma kamar gautaba daka yin maganar aure oh ni Indo ka tashi ka miƙani gidan Meramu mutafi gurin wannan mutumin na bayan tsauni".
"naji Innah amma inda kike ƙoƙarin tafiya ba gurine mekyauba Malami baze zauna a bayan tsauni ba sede boka kuma babu kyau zuwa gurin boka".
matsar kwalla Innah tashiga yi tana jan majina tana cewa"yanzunan Iro ni kake ciwa zarafi kan zanje samowa É—anka lafiya shine zakayimun sharri a ina nafaÉ—amaka gurin boka zani to nabarka da É—annaka magautan su kasheshi insuna iyawanz zame hannuna akan É—anka kuma ku barmu sashina tunkafin nima naci zarafinku".
murmushi Abbih yayi ganin yadda Innah ta haƙiƙance wai ita ala dole an nunamata iyakarta lallashinta Abbih yashiga yi dakyar ta sakko tabarsu su zauna a falonta kallonsa Abbih yayi naɗan lokaci sannan yace"tunda kace har yau bakasamu wadda ta kwantamaka ba to ni dakaina zan lalubomaka".
damm ƙirjinsa ya buga yayinda yaji yawun bakinsa ya ƙafe lokaci ɗaya kai kawai ya ɗagawa Abbih nan Abbih ya miƙe yayiwa Granny sallama ya tafi .
Yana ganin fitar Abbih yasaki wata nannauyar ajiyar zuciya miƙewa yayi tare da zama kan kujera ya lumshe idonsa kamar koda wannan lokaci tinanin kyakyawar fuskarta yashiga yi wani ɓangarena zuciyarsa se tsukulinsa yakeyi daya kira Ahmad daya turomasa da numberta yaji ko lafiya batazo ba jin muryar Innah yayi tana cewa"mesunan Manya ka rabu da wancan sakaran uban naka bawani boka wallahi Malami ne gobe da safe zanje gidan Meramu ta rakani in ansomaka kasha abunka ba tare daya sani ba duniya ba gaskiya kai baka damu da mutumba shiya damu dakai kodai baka da lafiya mesunan Manya".
jin abinda tacene yasa Namijin duniya yin wata dariyar dabe shirya yinta ba jin waiko bashi da lafiya a zuciyarsa yace"Granny dakinsan yadda lafiya tayimun yawa da bikice haka ba domin ina tausayawa yaran mutane domin nikaina nasan nakama É—iyar mutane nasan bazataji da daÉ—iba".
a filikuma ɗagamata kai yayi alamar eh bashi da lafiya riƙe hannunshi tayi tare da cewa"aikoda naji aiko gobe zansa Barirah ta tafi ƙauyensu tasamomin magunguna kafara sha shiyasa kenan naga kamar kana tsoron mata ashe ga inda matsalar take doleko kaji tsoron mata ashe ba kayan aiki aiko ba zance yanzu dai ka kwantar da hankalinka insha Allahu zaka samu lafiya kaima kamar sauran maza".
dariya Namijin duniya yaƙarayi jin wai shike tsoron mata yace"Granny ya mutum yake gane yafara soyayya".
washe baki Granny tayi tare da cewa"Mesunan Manya wata ka kamu da sonta ne".
"a'ah abokina ne yakamu dason wata shine ya tambayeni".
"ayo aina É—auka kai ka fara soyayya ".
"a'ah".
"zakaji kana son ganinta akowanne lokaci baka da buri sena ganinta komai nata ze riƙa burgeka kodako rashin kunya tayimaka bazakaji haushi ba zaka kasance mejin tausayinta akowanne lokaci".
ƙirjinsa ne yabada damm jin abinda tace a zuciyarsa yace"kenan sonta nike".
wata zuciyarce tace"Allah ya kyauta inrasa wadda zanso se ƙasƙantacciyar cleaner tausayinta kawai nakeyi ".
a fili ya furta "no tausayinta nakeji domin ni bani da lokacin ɓatawa".
kallonsa su Granny sukayi Rahama tace"intayi wari maji".
hararta yayi tare da miƙewa ya fice yabarsu.
5:00pm
Zaune kowa yake a É—akin taro kowa yasha kwalliya ta alfarma ba abinda ke tashi a gurin se kiÉ—a zaune take akan kujerar higher table ita kaÉ—ai tasha make-up harta gaji inba farin sani kayimata ba bazaka ganeta ba domin tayi kyau sanye take da wata rantsatsiyar gown white me adon stone red se net É—in da aka rifemata fuska daya kasance red komai na jikinta red ne shiru-shiru ba ango ba alamarsa se amarya tsu kan step É—in Hauwah tahau ta nufi gurin Inteesar da idanunta sunfara tara ruwa ta sunkuya daidai kunnenta tace"Besty ki kwantar da hankalinki insha Allahu ba abinda yafaru dashi".
maida hawayen dake ƙoƙarin fitowa tayi tare da yin murmushin yaƙe tace"Allah yasa Besty kinga irin abinda nake faɗamiki kinƙi yadda kikayo uwar gayya gashi ba lallai yazo ni bikinnan wallahi duk yaficemun daka rai domin jikina duk sanyi yakeyi".
"dan Allah kiriƙa haƙuri wataƙila wani abun yatsayayi bakiga abokansa duk sunzo ba shima yana hanya".
"Allah yasa".
nan Hauwah takoma seat ɗinta na babbar ƙawar amarya.
Dariya Jameelah tayi ganin Inteesar kaɗai akan kujera tare da kallon ƙawarta Hindatu tace!!!!!!!!
Votes and Comments
_*Daga Alƙalamun ƴar Mutanen Gwarzo.*_# Real eeshow
_*Paidbook ,Amount Nml grp 300,Vip 800, pc 1k, Account Detail 2411022356 Aisha Umar Ibrahim Zenith Bank, or Vtu mtn or airtel ga Æ´an Niger kuma zaku turo da katin Airtel na daidai kuÉ—in da kikeson shiga aiko da shedar biyanka/biyanki ta wannan number 08108362334.*_
Book 2
4ï¸âƒ£5ï¸âƒ£âž¡ï¸4ï¸âƒ£6ï¸âƒ£
"Hmmm kalli tsinanniyar se zare kurma-kurman ido take a kujera ita kaɗai kamar kazar da aka tsoma cikin ruwan zafi ai wallahi tunda tace zata jadani tana tare da wahala domin muddum Ummanmu na numfashi bazata taɓa barinsu suyi aure gidan jindaɗi ba sede suganmu muna hutawa suko sede su ƙare dayin aikatau da wanke-wanken gidan mutane da shara domin ni idan na auri Zaid ko kwancen kaya bazan temakesu dashi ba".
"gaskiyane Mrs Zaid Cheif judge aikinki na kyau mudai idan abunnan ya tabbatu Allah yasa kar a manta damu domin nasan halinki dakinsamu duniya kike shafawa idanunki toka ki babbake komai".
"haba ƙawata kisha kuruminki wannan karon zanbaki mamaki domin so nike kema kiyi ramm da zuciyar babban amininsa Muhseen kinga shikenan amincinmu yaƙara ɗinkewa".
"Allah ƙawata ammafa kinaja sosai amma kina ganin ze kulani kuwa domin gayennan naga alamu kamar yanada girman kaifa".
"ke da Allah jacan girman kanshin banza munada Umma fa faɗuwar gaba asarar namiji ai ba'ah shiga dawa dan ƙarya kedai kawai ki kwantar da hankalinki zakiga yadda jikinsa ze riƙa tsuma akanki ai ina tinanin duk girman kansa bekai ɗan gogana ba amma dayasha aiki idan yaganni kamar ze lasheni haka yakemun shima zakiga yadda ze koma kai gaskiya nagaji so nike naɗan fita shan ice cream bara na kira Sweetheart yakaimu gurinnan yacika zafi".
dariya Hindatu tayi tare da tafawa da Jameelah daketa faman yatsuna tace"lallai ƙawata gaskiya kin ƙaro wulaƙanci wato angon da amaryarsa ke jirama keshi zakisa ya kaiki shan ice cream baki da case kina cin duniyarki da tsinke wallahi".
"sosaima kuwa idan banci lokacina ba yanzu yaushe kikeso naci koko so kike nayi ƙara'ih shekaran jiya da muka fita yasiyamana layin me &u dan yariƙa jina a waya suko wa'incan gaulayen da kikaga sunata faman kiranshi aikin banza sukeyi domin nina sakashi ya kashe wayarsa bazasu taɓa samunsa ba sa ƙaraci nacinsu su haƙura inbada abin namiji mezeyi da ɗiyar marasa asali bayan ga ƴar dangi gaba da baya itakuwa fa waya taɓa sanin dagin wannan me farar ƙafar".
"gaskiya ne tawajena kici lokacinki".
"yauwa tawajena".
nan ta É—akko wayarta daka jaka murmushi tayi tare da cewa"oh kinga É—an halak yanzu muke maganarsa sega kiranshi ai bara naÉ—auka".
"yadai kamata tawan".
Ɗagawa tayi tare da yin ƙasa da murya tace"hello Dear yakake".
"lafiya ba lafiya ba tunda banji lafiyar sarauniyar birnin zuciyata ba tunÉ—azu naketa kiranki kinyi bakiyi picking ba lafiya".
murmushin daya ƙara narkar dashi a duniyar soyayyarta tayimasa tare da cewa"tuba nake My King ina gurin shagalin aurenku ne".
"kingaki ko zaki farako kinsandai na faɗamiki banaso kina haɗani da wannan me warin jaɓar shine kike ƙara lanƙayamun itako ko sokike na fara miki kuka to ".
wani daɗine yaƙara kamata zuciyarta tace"sorry My nadena karkamun kuka wasa nake maka idan ba wani abun kakeyi ba inason muje shan ice cream inba damuwa".
"kinji sweetheart ai koda aikin da nikeyi na bari nakaiki kisha kina ina nazo na É—aukeki mutafi".
jinjina Hindatu tayimata alamun aikinta na kyau kashemata ido É—aya Jameelah tayi tare da cewa"Sweetheart ina gurin kamu ".
"ok gani nan zuwa amma sede ki fito waje domin banason aganni a zata gurin abun nazo".
"tom shikenan inka iso ka kirani sena fito mu wuce".
"toh gani nan zuwa".
yaƙarasa zancensa jikinsa na tsuma kashewa tayi tare da cewa "bara inje inɗan nuna alhinin rashin zuwan ango dankar a zargeni".
"aiko dai".
nanta miƙe ta nufi step tashiga nuna alhininta .