Sashe 13
Mahaukacin So Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
Umar sake jan hannun Uncle ya yi yana cewa.
"Dan annabi ka zo muje ."
Yaya Nasir ya karasa da fad'in.
"S.A.W."
Sannan ya bishi suka tafi
Suna karasawa zauren Malam Usaini suka taddashi tsaye yana shirin shiga cikin gida.
Ganinsu yasa ya dakata yana amsa sallamar su tare da gaisuwarsu da sukai a tsugune .
"Masha Allah Umar, sannunku da zuwa ku sami guri ku zauna."
Malam Usaini ya yi musu maganar ya yin da yake kokarin zama shima .
Cikin matukar girmamawa suka samu suka zauna bisa wata tabarma dake zauren.
"Ala gafarta Malam daman mun zo bisa wata tunatarwa da muke so ko Kuma nace sanin shi abin yadda Allah ya haramta shi ."
Umar ya fada cikin girmamawa yana dukar da kai kasa .
Hakan ya sa Malam Usaini fad'in.
"To Malam Umar ina sauraranka."
Yaya Nasir ya aje ajiyar zuciya.
"Malam game da wa'yan da suke son auren matan da suka kasance babu aure a tsakaninsu.
Malam ka ganshi Nasir, shi ne yake kokarin fito da wannan kazamin aiki daga zuciyar shi."
Umar ya sake fada yana nuna Yaya Nasir da ya sunkuyar da kai kasa .
"Subahanallahi Malam Nasir, wannan lamarin kuma fa ,amman ya yake da yarinyar."?
Malam Ya aje maganar yana kallon umar, kai Yaya Nasir ya sauke bisa kasa , wasu hawaye na taruwa cikin idanunsa.
Kana Umar ya fara cewa.
"Allah gafarta Malam, 'yar Ibrahim yayansa marigayi , kasan uwa daya uba daya suke dashi, to yarinyar wajenshi, shi yasa na kawo maganar gabanka ,domin abin yafi karfi na , kayi wa tufkar hanci dan Allah Malam, kafin wannan lamarin ya fita.
Allah gafarta Malam."
Ajiyar zuciya Malam Usaini ya sauke , sannan ya cigaba da jan carbinsa dake hannunsa yana cewa.
"Haba Malam Nasir, ai ita wannan yarinyar yarka ce kuma aure ya haramta gareku inji Allah ubangiji madaukakin sarki ."
Umar ya jingina kai , alamun gaskiya ne ,
Shi kuwa Nasir tunda ya aje kai kasa bai d'ago ba, sai zubowar hawaye da ake gani bisa wandonsa.
Malam Usaini ya cigaba da cewa.
"Allah ubangiji madaukakin sarki cikin suratul nisa'i
Aya ta 23
Yana cewa
(23)
Bayan Malam Usaini ya rero ayar sannan ya cigaba da cewa.
"To kaji."
Umar ya sake jinjina kai shi kuwa Nasir kawai kukansi yake sharba .
Malam Usaini ya dora da fad'in
"Wato abin nufi a wannan a yar Allah yana cewa."
"An haramta muku uwayenku, da 'ya'yanku, da 'yan uwa ku mata , da goggoninku da innoninku, da 'ya'yan d'an uwa da 'ya'yan'yar uwa, da uwayenku wanda suka shayar daku Mama, da 'yan uwanku mata na shan Mama, da uwayen matanku...."
Nasir ya sake rushewa da kuka ba tare da Malam ya kai ba ya ce .
"Dan Allah Malam kai shiru."
Ya fada cikin matukar kuka .
Sai mun hadu a book 2
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Times New Roman
Times New Roman
Calibri
Calibri
!%),.:;>?]}
$([{
f7878a8e0e2245208a362551fe57e5ff