Sashe 17
Kasaita Part 3 Complete Hausa Novel · about 2 min read
"To tun da kin yi wannan tunanin,to ko mu samu gida mu saya mai ƙyau babba a baiwa ƴaƴanta su tashi daga gidan sarauta a basu jari. Ita kuma a ɗebi bayan gida a yi mata gidanta mai ƙyau a zuba mata komai."
"Haka za'ayi Mai Martaba na biyu. Su Mansura kuwa na san har ka gama tunanin yanda za ka yi dasu. Abin da ya rage ni,ni kuma ina son zuwa gidan Yaya Ahmad a can Spain in É—an huta,ka ga har na gaido kakannina,in gano iyalinshi ma."
"Ki bar wa?"
"In bar ka, ka san Sarki ba yawo,wa zaka barwa mulkin?"
"Ki yi shiru ko in gama ki da Mama."
"Gaskiya ni....â€
Sai kawai na ga ya ɗauki waya. Na yi saurin alamar ƙwacewa, ya haye gado. Na bi shi sai na ji yana cewa.
"Barka da dare Mama.... lafiya Æ™alau.... ga ta nan dama ita ce take...â€
"Barka da dare Mama."
"Lafiyar shi lau, ga shi can yana bacci."
"A'a dama cewa na yi bari in shigo mu gaisa."
"To, to, insha Allah sai anjima.â€
"Mama,Mama.†na yi saurin rufe bakinsa.
"Na tuba na haƙura."
"Kin rufawa kanki asiri da yanzu kin sa na koma ƘASAITA ta in dinga ja miki rai.â€
"Me ka ce?"
"Cewa na yi ƘASAITA,a waje ake yin ta ba a gida ba wajen iyali. A gida Honey ita ke da ƘASAITA. Ni kuwa sai in zama shalelenta."
Yanzu kuma sai dai in yi miki godiya game da shawarwari da haÉ—in kai da ki ka ba ni har na zamo na samu É—aukaka ga jama'a da mahaifina, ga talakawa, yanzu komai ya wadace su ba sai na tsaya jiran gwamna ko shugaban Æ™asa ba. Na gode da shawarwarin ki.â€
"Tsaya ina da magana."
Ina jin ki."
"Amma na gama haihuwa haka nan?"
"Ki ɗan ƙara ɗaya."
"Ni dai a'a." Yana dariya wai ganin yanda na yi. Ya rungume ni.
"My love,my life,my body,my soul. Na gode Allah da ya ba ni ke."
Ya janyo ni muka ƙwanta tare da kashe fitilar ɗakinmu. Addu'ar ƙwanciyar bacci ita ta zamo murfin maganarmu, sai dai muka yi wa junanmu addu'a a zuciya, ta Allah ya taya mu riƙon junanmu.
ALHAMDULILLAH!
Na gode
Mai ƙaunarku a kullum:-
AUNTY MARYAM KABIR MASHI.