← Book details Karuwan Cikin Gida Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 15

Sashe 9

Karuwan Cikin Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

EPISODE 6 a hankali ta furta zan iya gyara jikina ka tafi aiki.. da sauri ya kalleta still har yanzu tana jikin'sa yace '' za ki iya kar na tafi ki shiga wani hali..?, kai kurum ta gyaɗa mai zuciyar ta na wani irin mugu tamkar zata fasa kirjinta, ta fito, haka kurum ku sancin su yana jefa ta a wani irin yanayi dan baka bata so musamman kallon da yake mata be gamshe ta ba , bata aminta da shi ba. tashi yayi ya fita da kyar ta iya cire kayan ta, sai dai tsantsin aman da tayi, ya kwashe ta, ta faɗi ƙasa ihu ta saka da sauri ya shigo rintsa idon'ta tayi, shikkenan ya gama da ita ya gama ganin komai kai ta girgiza tace '' yaya la fita faɗuwa nayi zan iya komai dan Allah ka fita.., ganin yanayin da take ciki idan ya fita be mata adalci ba dan ba iyayen su be kamata ace ya wufuntar da ita ba. kuka ta rushe dashi ta fara ture shi be saurara mata ba tas ya gyara mata jiki ya naɗeta a towel ya fito da ita tamkar wata jaririya, kwantar da ita yayi a gado sannan ya koma toilet din ya gyara shi tas wanka yayi ya fito, daukan kayansa yayi,ganin tayi bacci sai ya fita ya jawo mata kofar ta ,kai tsaye bedroom din'sa ya shiga ajiye kayan hannunsa yayi ya ɗauki wayar sa message din jawaher ya fara cin karo dashi kamar haka sweet yanzu muka tashi kai mana addu'a i love You limshe idanuwan'sa yayi ba ƙaramin sanyi yaji ba a zuciyar yi mata reply yayi ya ajiye wayar yana jinsa acikin wani irin yanayi duk abin da yayi ɗazu karfin hali ne amma yaki da zuciya shi ya riƙe shi be aikata abin da zuciyar sa take kawata mai ba. Wannan kenan Nailah tashi tayi dakyar kanta na mata wani irin ciwo dafe shi tayi tace '' deeya bani maganin ciwon kai , wallahi kaina ciwo yake.., tashi deeya tayi ya buɗe drawer din'ta ta miƙo mata magani tare da bude fridge ta dauko mata ruwa watsa su tayi a bakin ta ta kora da ruwa sannan ta saki ajiyar zuciya ranta duk a ɓace pauzy ta kalla tace '' haɗa min ruwan wanka gida zan tafi..., Gida kuma..? cewar deeya gyaɗa mata kai tayi tace '' gida nake son zuwa kudin hayar da DAZ ya kama mana ya ƙare ko daman ace be ƙare ba ina son tafiya gida nagano wanne hali su baba suke ciki.., Mahaifinki fa Cewar deeya jingina tayi da , allon gado tace '' hnmm ba abin da zai min iya yakaci yace zai dauko yan sanda su fita dani kuma yayi tabanza ba inda zani wallahi gwara duk abin da zanyi na zauna a gidan iyayena su kan'su sun sallama ni ina da right din da zanyi abin da na ga dama.., to Allah ya kyauta pauzy ya faɗa tana tashi daga kan gadon deeya jin ana buga kofa suka yi da sauri deeya ta tashi tace '' anya kuwa ba Yusuf ne ya dawo ba.., da sauri nailah tace '' Yusuf kuma daman ya sanar miki zai dawo.., gumi ne ya wanke mata fuska ta gyada kai tace '' yadai ce min a cikin satin nan zai dawo tun da naji bugu da safiyar nan to ba mamaki shi ne wallahi.., jikin'ta na rawa tace '' maza dan Allah ku tashi ku saka kayan ku.., ai bata ƙarasa ba taji wayar ta tana yin ringing da sauri ta dauka tuni sunan da tayi saving number sa ya fara yawa a screen din wayar ta kallon pauzy tayi tace '' wallahi Allah shi ne.., dariya pauzy tayi tana saka bra tace '' to mana ki ɗaga ba abin da zai zarga tunda ba gardawa ya gani ba.., Kina kuwa da hankali kinsan me kike fadi wanne ba abin da zai zarga kinsan maganar da mutane suke faɗa mai a waje kuwa matar sa tana tara mata bana arziki ba matar sa kaza da yake shi ya aminta dani sai dai ma yazo ya bani labari.. tashi Na'ilah tayi tace '' ni na hakura da wankan nayi a cikin gidan mu, bara na kwashe kayan can da mukayi amfani dasu akwai kwalaban da muka sha da shisha ke sai kije ki ji dashi.., okay Dan Allah maza ki dauke zan daga wayar sa , to tace mata , ta fita ita kuma ta dauki wayar tana cewa my love ina toilet ne kai hakuri ka kirawo bana kusa.., daga can tana iya jiyo zallar farin cikin da yake ciki yace '' okay ba damuwa fito kofar gida..., cikin nuna mamaki tace '' na fito kuma me ya faru..?, honey ki fito mana ki ganewa idanuwanki. daukan mayafin'ta tayi tace '' to bara na dauko mayafina na fito hice ko ba mazan da suke taruwa yan zaman banza ni wallahi bana son haka , su dinga kallon haramun.., cikin jindadin riƙe mai amanat sa da tayi yace '' to ai lahira akwai darmar lahira haka kurum ku dinga zama akan hanya baka bawa hanya hakkin'ta suna kallon shige da ficen matan mutane., kai dai bari abin nan nayi min ciwo my love 💕 😘. Cewar deeeya Yusif yace '' to bakomai wata ran sai labari insha'Allahu mun kusan matsawa mu bar musu gurin yanzu da yake safiya ce ma ba kowa.., yauwa har naji dad'i wallahi. ta faɗa tana fitowa daga parlour bude kofar gate din tayi shigowa yayi hannunsa riƙe da jaka da kayan yan sanda rungume shi tayi tana sakar mai kiss tace '' honey nayi missing dinka sosai wallahi.., kiss shima yayi mata yace '' nima haka ya babyn..?, shafa cikin ta , tayi tace '' baby mun yana cikin koshin lafiya.., riƙe hannunta yayi ya kulle kofar suka shigo tamkar ba ai komai ba , parlour tsaf ga su pauzy sun ci hijabi tamkar wasu mutanen arziki har ƙasa suka durkusa suna gaishe shi amsawa yayi yana cewa Barka da Safiya ya mutanen gidan.. Nailah tace '' barka dai yallaɓai wallahi kowa lafiya sannu da zuwa.., sannu yace haka ma pauzy yace mata ta bashi amsa cikin ƙasa dakai shiga su kayi bedroom ɗin su deeya ta zauna akan gado cikin kissa tace '' baby nayi maka laifi dan Allah ka yafe mini.., zama yayi kusa da ita yace '' baby laifi kuma wanne..?, kwantar da kan'ta tayi akan kafaɗar sa tana jan zip din Jean's ɗin sa tace '' wa'yannan ya'yan makotan mu ne na gaji da zaman kaɗaici gashi ba komai nake iya yiba saboda baby ɗazu ma amai na gama yi bana iya cin abinci idan har ni, na dafa shi, shine na yiwa maman su magana ta bani su wallahi ba ruwan su dan Allah ka yafe min ban nemi izini kaba nayi gaban kaina.. cikin fusgar numfashi saboda salon da take mai ya saki wani nishi yace '' oooh ba damuwa, duk abin da ki kayi dai-dai ne.., ba addu'a ba komai haka suka fara biyawa junan su buƙata dan dai ta kauda mai da zargine ta biye mai amma ita ko kaɗan bayan gaban ta. bayan komai ya wakana ya kwanta yana cewa baby yau mun tabka abin kunya tun da ma dawo kin bar bakin ki su kaɗai a parlour wata kila duk ihun da nayi sun ji shi gyara kwanciyar ta , tayi a kan kirjinsa tace '' a haba ba abin da za suni idan ba sun ji ai ba wani abu bane ba suma kansu za su zo yadda ka dade baka gidan nan , na baka kulawa yadda ya kamata sai dai kuma idan mutum me so ta ka. Sane wanda baya son auren mu ya dora shine zai bani gurguwar shawara, yau watan ka nawa baka gidan nan , ka dawo na kasa baka farin ciki kullum ina alfahari da kai kana riƙe min kanka baka bawa matan waje saɓanin wasu mazan a yanzu da suna da matan su amma suke bin wasu kaga kuwa dole na yi wa Allah godiya nake kuma ƙara son nayi maka duk abin da kake so nayi maka shi akan lokaci.., limshe idanuwan'sa yayi yana cewa nima haka nakewa Ubangiji godiya da ga bani ke a matsayin mata ta , ina rokon Ubangiji har gidan Allah muna tare.. amin ya Allah tace parlour kuwa duk abin da ke wakana suna ji pauzy tace '' kaji tsoran Allah kaji tsoran shedaiyar mace.., murmushi nailah tayi tace '' gaskiya kam kamar ba jiya muka gama Magana da ita ba amma ga yadda take tura kansa a cikin leda.., tafawa su kayi suka ci gaba da hirar su. Wannan kenan. TURKIYYA *Calista Luxury Resort* ba ƙaramin kyau gunrin yayi mata ba , dan haka take bin ko ina da kallo tace '' habibtee gaskiya wannan gurin yaci kudin nasa komai unique ba ko a ina zaka samu haka ba , sai muyi shekera a gurin nan ba ruwan wani da wani.., shafa bayan'ta yayi yace '' idan kinji ana cewa duniyar hutu da jin dad'i to wannan kenan.., zama ta yi ta ɗora ƙafa ɗaya kan ɗaya tace '' na lura da haka wallahi.., wayar tace tayi ringing da sauri tace '' miko min waye ya kira ni.., wannan dan wahalar mijin naki..? da sauri ta kalle sa ta haɗe ranta tace '' alhaji be kamata ace kana jefan mijina da irin wa'yannan kalmomin ba ni, narasa me yaha haɗa ka dashi kuke wannan takun sakar.., dauke kai yayi be ce mata komai ba , ɗaga wayar tayi cikin fargaba da yake dazu ta yi mai text message sun sauka ajiyar zuciya ta sauke ta ƙara wayar a kunne tace '' hello sweet heart ashe kaga text message dina ya me jiki..?, ta faɗa tana tashi daga gurin da alhaji yake zaune. hakan da tayi ba ƙaramin fusata alhaji yayi ba , da yana da hali da tuni ya dade da kau da Jawad a doran ƙasa yasha tura mai yara su kashe shi amma yana tsalle tarkwan da ha ɗana mai amma ba komai wata ran hakar sa zata cimma ruwaaa... bata jima ba ta dawo ta zauna
Chapter 9 · 0% Book details