Sashe 7
Karuwan Cikin Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
EPISODE 4
Tana zuwa ba wanda tayiwa magana ta shiga motar ta tayi baya , sannan ta fita da gudu Allah ya rufa asiri Bara buge wani ba tamkar zata tashi sama haka take gudu a daidai wani gida tayi parking din motar ta , fitowa tayi ta soma buga gate din gidan ma mallakiyar gidan ta buɗe kofar gate din cikin mamaki tace '' Nailah kice cikin daren nan...,
kallon ta tayi tare da tabe bakin ta tace '' hmmm wallahi deeyana raina a ɓace yake..,
okay shigowa daga club kike ne..?
shugowa tayi ta jingina da bango tace '' daga can nake budurwar DAZ na fasawa kai , wallahi deeyana namiji ba dan goyo bane dan kunama ne ki kalli irin halarcin da nayiwa DAZ amma har ya iya saka min da wannan abin..,
dariya tayi ta riko hannunta suka shiga ciki shisha ta ɗauka ta fara sha bata cewa nailah komai ba sai da ta sha kashi isarta tace '' barki nayi ki wuce nailah gaki mace har mace amma kin tsaya wani banza irin DAZ yana ɓata miki rai ki shiga harkar sahun manyan mata kin ganni nan ba ruwana da tension ɗa namiji mijina tamkar photo yake a gurina dan dai bana son idon mutane ya komo kaina da tuni na dade da yanka mai ticket ya kama gaban sa , to ta wani fannin aure suttura ne kuma mutuncin ɗiya mace ne amma banda haka da tuni labari yasha bamban Na'ilah mace tafi namiji iya soyayya mace zata ririta ki tamkar kwai ni wallahi na zata oder matan da na yi ce , ta zo shiyasa ka ma na buɗe kofa ashe ke ce..,
taɓe baki Nailah tayi tace '' ai sai kuyi ni kam bana sha'awar wannan harka..,
dariya deeyana tayi taci gaba da sabgar gaban ta.
kara knocking din kofar akayi da sauri ta tashi tace '' har sun zo...,
rikota nailah tayi tace '' hmm kinga kina budewa batare da kin tambayi waye ba wata ran za kiyi dana sani..,
da sauri ta juyo tace '' DA NASANI kuma ta me ..? naga kema budewa ta da wuri yayi miki amfani..,
ajiyar zuciya ta sauke tace '' nidai na faɗa miki amma idan baki ji ba ci gaba da yi...,
hmm kawai tace ta fita leƙawa tayi ta wata yar kofa sannan ta buɗe da gudu wata matashiyar budurwa ta rungume ta cikin so da kauna kulle kofar tayi ta kamo hannunta suka shiga ciki,
zama tayi akan ɗaya daga cikin kujerun parlour tace '' deeyaa wannan kawarki ce..?,.
da sauri deeyana tace '' Nailah ce wacce nake baki labarin'ta ba na turo miki picture's din ta ba ko baki gane ta ba ...,
wow a zahiri tafi kyau picture din da kika turo min ya boye ainihin zahirin kyawun ta
duk wannan maganar da take yi ko sau ɗaya Nailah bata dago ta kalle ta ba , gaba ki ɗaya haushin kowa take ji wannan wanne irin salon yaudara ne daman an dade ana faɗa mata haka sai yau taga zahiri.
dariya deeya tayi ta dafa ta , tace '' sweet me yayi zafi shi ba wuta ba sorry haka ahalin maza suke one day insha'Allah zaki samu wanda zai yi zame miki tamkar uba..,
ture hannunta tayi ta cije lips din'ta kwanciya tayi ta ɗora kafa ɗaya kan ɗaya idanuwan'ta na kallon sama zuciyar'ta na faman bugu tamkar zata fasa kirjinta ta fito deeya saka hannu tayi akan kirjinta tace '' sorry sis kar ki sakawa kanki damuwa akan wannan dan wahalar..,
ture hannunta tayi saboda , saka hannunta da tayi tana messages din nipple din'ta da yaka bata saka bra ba ta fito ƙara mai dawa tayi ta kifa kan'ta a kirjnta tace '' Nailah be kamata ki dauki garar bakin ciki ba ki ɗorawa kanki..pauzy zo ki tayani rarrashinta wani saurayin'ta ne ya yaudareta duk da ta fasa kan shegiyar budurwar tasa..,
tashi pauzy tayi ta zauna kusa da ita tace '' kiyi hakuri ki dena damun kanki kinga sweet ma ta damu ganin halin da kike ciki Please ki manta da shi shi ya saka wallahi bana saka kaina a soyayyar ɗa namiji..,
tashi zaune tayi tace '' Please ku rabu dani hutu nake buƙata kun wani zo tamkar zaku shege jikina kar wacce ta ƙara taɓani deeeya kinsan bana son wannan rayuwar ko..? ku rabu dani wallahi ko kaɗan banji sonsa ya ragu a cikin zuciyar'ta ba sai ma kara nunkuwa da yayi ni dashi duk kaddara ce ta kai mu ga shiga wannan halin da kuma laifin iyayen mu sune SANADI.
pauzy hannu ya zura cikin rigar' nailah tana matsa mata maman'ta wani dogon numfashi nailah ta saki tare da riƙe hannun deeya itama deeya hannunta, ta rike nan fa labari ya chanza aka hau lamari baji ba kama hannun yaro wannan shi ne karon farko da nailah ta aikata haka.
ASUBA TA GARI
kiran sallar asubar farko a kunnen NAJLAH tashi tayi da sauri ta miƙe ta shiga toilet dauro alawala tayi ta fito ji tayi ana knocking din kofar ta , ba mamaki yaya ne dan haka ta buɗe da sauri ganin sa tayi tare da jawaher hannunsu sarkafe dana juna yana ɗauke kai tayi tace '' barka da asuba..,
barka dai ashe kin tashi da muka zo ni da sweet mu tashe shi jawaher ta faɗi haka Cikin wani irin salo.
dauke kai Najlah tayi sam matar batai mata ba ko kaɗan tace '' eh wallahi har na yi alwala jira nake a tayar nayi sallah..,
okay sweet lokaci na kurewa muje na raka ka mu dawo ko...?,
zare hannunsa yayi yace '' nan ma is okay yayi thanks..,
murmushi tayi mai ya mada mata da martani da alama ma sun manta da wanzuwar NAJLAH a gurin fara tafiya yayi jawaher tace '' sweet..,
juyowa yayi kiss tayi mai ta wura mai iska ganin wannan rashin kunya tafi ƙarfin ta da sauri ta bar gurin jikin'ta na rawa..
zama tayi akan gado kirjinta na tsanan'ta bugu haka zata zauna da wa'yannan karuwan ba ko kunya suna aikata abin da sukai niya anya kuwa ba zata kira aunty hafsa ba ta faɗa mata har ga Allah ba zata iya ba , suyi abu su barta da jin kunya.
kiran sallah aka kirawo da sauri ta tashi ta tada kabbarar sallah bayan ta idar tana sujjadar ƙarshe sosai ta tsaya tana kai wa Allah kukanta bayan ta dago tayi zaman tayya tayi sallama azkar ta zauna tana yi har karfe bakwai tayi shiga toilet tayi ta ,
tayi wanka ta fito daure da towel a jikin ta zama tayi akan stool ta kifa kanta a drawer ta dade a haka sannan ta tashi wayar ta ta ciro a chaji ta kirawo number din aunty hafsa bugu ɗaya ta dauka NAJLAH tace '' Assalamu alaiki aunty Barka da asuba ya su aslam suke..?,
wa'alaikis'salam barka dai suna lafiya qalau alhamdulilah yanzu ma breakfast zan haɗa musu yau akwai makaranta kin tashi lafiya..?
Najlah ta share kwalla muryar ta na rawa tace '' alhamdulilah eh yau akwai makaranta aunty..,
aunty Hafsah tace '' na'am NAJLAH me ya faru muryar ki na rawa..?,
bana son zaman gidan nan aunty wallahi abin da suke ko ke sai sun bawa kunya kuma kinsan halin yaya badai mugunta ba jiya Allah ne ya rufa asiri be yi gunduwa gunduwa da nama naba.
ta karshe maganar cikin kuka.
dariya aunty tayi me isarta tace '' look najlah me ruwanki da rayuwar su, ki nutsu kiyi abin da ya kai ki duk wannan nunkufurcin da kike yi bakya son zama ne kwata kwata , kina da kulafici da ace yanzu gidan mijin'ki aka kai ki, kiyi yaya kenan..? shima cewa za kiyi bakya son zama, duk wani abu da za suyi kauda idon ki, wata ran sai labari komai yana da lokaci kema akwai zuwan naki lokacin very soon yana nan zuwa JAWAD kuma ko giyar wake yasha ba zai iya kai hannu jikin ki ba da sunan duka ki sa wannan a ranki,
aunty jiya fa murɗe min hannu yayi yadda kika san zai karya ni ita kuma muguwar matar sa , duk ihun da nayi ko motsinta ban jiba akan yaga video a wayata.
dariya aunty Hafsah tayi tace '' to ban da abin ki ya za ta shiga tsakanin ku, kefa da jawad me raba ku sai Allah ina muku fatan haka insha'Allahu mutu ka raba..,
da sauri Najlah tace '' kai aunty hafsah wannan wacce irin magana ce..,
kinga yanzu dai zan yi aiki in anjima zan kiraki mu ci gaba da magana.
to ki kirani dan Allah.
karki damu kanwata zan kiraki.
ta fada haka tana kashe wayar ta tashi najlah tayi domin ta saka kaya, ji tayi an turo kofar da kin ta da sauri ta rarumi hijabi ji tayi tamkar ta nutsai a cikin ƙasa Saboda kunya tasan ya riga da ya gama ganin ta gashi towel din ko mazaunanta be rufe mata ba kasa tayi da idon ta tana wasa da hannunta cikin deep voice din sa yace '' breakfast is ready kiyi sauri ki shirya,
kai ta gyaɗa mai fita yayi be ce komai ba da sauri ta buɗe wardrobe abaya ta dauko C-green an mata aikin beadwork a jikin ta yar Turkiya dauko riga da wando tayi ta saka sannan ta saka abayar tare da daura dankwalinta bata tsaya bata fuskar'ta ba wajen kwalliya kawai lipstick ta saka tushe hancinta tayi , ta feshe jikinta da turare saboda tana da asma slippers ta saka ta fito tun daga nesa ta jiyo kamshin turaren jawaher har makaki yake mata a maƙogaro ya mutsa fuska ga fuskar'ta taci uban make over to ai wannan kwalliya sai dai a kirata da make over tamkar jambaki zai yi magana a bakin ta ‘‘O‚‚ kowa akwai kiwon da ya amshe shi in banda haka ita ko iya shakar numfashi ba za ta iya da wannan uwar kwalliya ba , ga uban gashin doki, karasawa dauke kan'ta tayi da sauri jawaher ta tashi ta ja mata kujera dai-dai lokacin da takai hannu zata ja kujerar dining table ɗin ja baya tayi ta sarke hannun ta jawaher bayan ta ja mata tace '' kanwata bisimallah ya kwanan kaɗaici..?,
Najlah tace '' Nagode alhamdulilah..,
Hakan da tayi ba ƙaramin kimarta Jawad ya kara gani ba , yana so a nuna ana son jininsa ana ji da shi kallon jawaher yayi wani fari tai mai tace '' ya dai..?,
kafe ta yayi da idanuwan'sa tari ne ya sarke Najlah da sauri ya taso zai bata ruwa jawaher tayi maza ta dauko lemon gabanta ta miƙa mata tare da kamar na hannun JAWAD ta kai bakin ta, tana bin sa da wani irin kallo.
ikon Allah haka NAJLAH tace a zuciyar ta kasa shan ruwan tayi zama tayi tane cewa Alhamdulilah na dawo dai-dai.
wani miskilin murmushi JAWAD yayi ya koma ya zauna serving dinta tayi tun da ta fara cin doya dakwai da tea bata ɗago ba hankalinta ya mayar gaba ki ɗaya kan abin da take ko farfesun da ta zuba, mata bata jin zata iya ci saboda cikin'ta ya cika baza ta iya ci ba.
matsar dana gaban ta, tayi tace '' nakoshi..,
da sauri ya ɗago yana kallon ta abin ya bashi mamaki yace '' har kin koshi ko rabi baki ce ba na gani..,
kan'ta na ƙasa tace '' eh nakoshi..,
Jawaher ta ɗora hannunta akan nasa tace '' sweet inaga ta koshin ne tun da ba za taiwa kan'ta mugunta ba , bata koshi ba tace mai ta koshi kasan doya akwai cika ciki...,
Haka ne
ya faɗa yana ci gaba da cin abincinsa gyara zama tayi tace '' sweet ya maganar tafiyar tamu ne..?,
kije Allah ya kai ku lafiya wani ihu tayi tare da tsalle ta rungume shi tana yi mai kiss duk sai data ɓata mai fuska Najlah da ta fito miƙa mai waya anni za tayi magana dashi taga abin da ya kusan sumar da ita dan kunya ƙasa tayi da idanuwanta tamkar ƙasa ta tsake ta shiga, ita wallahi mamaki halin yaya take yanzu shi ya koma haka Allah me iko.