← Book details Karuwan Cikin Gida Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 15 OF 15

Sashe 15

Karuwan Cikin Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

tace '' a'a ka barshi zanyi.., me kike ɓoyewa ne naga kika turo hijabi gaba..? Jawad ya fadi haka yana kafe ta da idanuwan sa.. gaban NAJLAH ne ya fadi ta shiga uku kar dai ya gane bata saka bra ba ina ita ina sakawa kirji na ciwo.. bakin ta na rawa alamar rashin gaskiya tace '' aah bakomai.., okay to fito da hannun ki na gani..., ya faɗa yana kara jifanta da wani irin kallo me cike da ma'anoni kala kala.. ba tare da wani tunani ba ta fito da hannun ta ji tayi ya fusgo ta tare da cire hajabin ta , ya ajiye a ƙasa yace '' daga yau karna ƙara gankn ki da wannan bargon bana son salon munafurci tamkar wata munafuka ki dinga sim sim da hijabi kina turo shi gaba inda ba , baki mukai ba to dole ki zauna a cikin gidan nan ba hijabi.., rintsai ido tayi jin wannan maganar sa kuka ta saka ta fusge jikinta daga nasa ta shiga daki wayar ta , ta dauko ta lalubo number aunty Hafsah bugu ɗaya ta dauka fashe mata da kuka tayi tace '' aunty wai yaya ne yake ce min be yadda na dinga saka hijabi ba a cikin gidan na dan Allah ina ruwan sa da hijabi na , sho komai sai ya takurawa mutum kuma wallahi gidan nan akwai aljanu masu bin mutum cikin dare wallahi ba karya nake ba shima cewa yayi na dinga addu'a..., Dariya zancen ya bawa aunty Hafsah tace '' look NAJLAH gidan sane fa, yana da iko ya saka miki doka kibi, kuma karki manta matsayin da yake da shi a gurin ki dan haka kiyi kawai abin da yace ku zauna lafiya ke waya faɗa miki akwai aljanu a cikin gidan kinga NAJLAH ki kiyayi kanki da irin wannan chamfi ɗin dan bakya son zama a guri sai kice akwai aljanu..., Kuka ta saka tace '' wallahi akwai jiya nayi mugun mafarki yau na tashi kirjina a kumbure kuma ciwo yake min sosai ko rigar ciki bana iya sakawa..., Da sauri aunty Hafsah ta tashi zaune tace '' sannu Allah ya kiyaye gaba amma dai ki dage da addu'a irin haka har aurar mace suke, su dinga mu'amalar aure da ita sannan ki dage da shan fruit sai kuma ki dinga hada kankana ki markade ta ki markada dabinan ajuwa sai kwakawa da marada karki saka sugar ki saka zuma...ki dinga sha Insha'Allahu komai zai zama tarihi zaki sha mamaki.., Aunty Hafsah ba addu'a sai cin wannan abubuwan shi mene amfanin cin su ko aljanin baya son sune...?, dariyar da take cinta ta danne tace '' ina kuwa aljani yake son fruit baya son da ko kaɗan yauwa ko dage da addu'ar neman tsari daga abokan gaba sai kuma ki ƙara rike azkar ba wanda ya isa ya cutar da ke yauwa na manta zan aiko da miski ki dinga amfani da shi kisan basa son shi a gaban ki zaki dinga sakawa dan kadan ko a cikin pant din ki sannan zan aiko miki da sanferar lallai da ganyen magarya idan kika gama period ki tafasa su ki dinta shiga ciki..., ba tare da dogon tunani ba tace '' Insha'Allahu zan kiyaye... amma kar ki faɗawa yaya kawai dai ki bashi ya kawo min ina yarona yake.., aunty Hafsah tace '' to uwar kunya bazan faɗa mai ba ...yana bacci har yanzu be tashi ba.. uhmmm to ke yanzu sai ki iya faɗa mai komai gaskiya yana hutawa da yawa irin wannan bacci haka ta ƙarshe maganar cikin shagwaɓa.. aunty Hafsah tace '' to mene a cikin ido ban da ruwa, wani karatun ma sai ya zo sai na karanta mai ya karanta miki zaki fi ɗaukan nasa.. a'a wallahi bana so na yafe kai aunty hafsah cewar Najlah dariya aunty Hafsah tayi bata ce komai ba NAJLAH tace '' to sai anjima ki gaisar min da kowa ina anni problem.., aunty Hafsah tace '' gidan ku NAJLAH maman tawa kike fadawa haka..?, dariya tayi tana kashe wayar ajiyewa tayi ta tashi toilet ta shiga ta wanke fuskar'ta sannan ta fito bata tarar dashi a parlour ba , hakan ba karamin dad'i yayi mata ba , shiga kitchen tayi ta soma, kirga musu farfesun jelar sa, saci da bread tun da yace tayi abin da taga dama to wallahi wannan za tayi.. rage wutar gas tayi ji tayi a jikin ta kamar ana kallon ta da sauri ta juyo gaban tane ya fadi bakin ta ya soma rawa ta irin kunyar sa taji wai me yasa ya jawad ya zama haka ne daga shi sai short boxer duk wata halitta ta jikin sa ya fito masa da ita komai a fili yake gashi ba riga a jikin sa gashi ne kwance a kirjinta dantsai hannun sa duk a murɗe yawa wani dan dambe........ Ja da baya tayi a hankali tace '' ke lafiyar ki ki kula zaki bari.., kai kurum ta gyaɗa mai tana ja da baya ransa ne ya ɓaci yace '' ba magana nake miki ba.., ya fada yana kafe kirinta da kallo domin fa sharin nipple dinta rada rada ya fito komai ana ganin sa.. kai ta girgiza mai tace '' bakomai wallahi kayi hakuri.., dafa kan'sa yayi yace '' wai ke bakya gajiya da laifi haka bakya gaji da bada hakuri oya zo kashe girkin nan.., jikin ta na rawa ta kashe tamkar rakumi da akala haka ta bishiii ganin za su hau sama, ta chake a stair case tace ''' yaya ina zamu...?,, Gidan yankan kai ya bata amsa yana kallon ta.. ƙasa tayi da kan'ta tabbas jawaher ta tafi ta barta da , tashin hankali wai anya kuwa ba chanzawa yaya dabi'u tayi ba...yaya da ko da gajeran wando baya iya fita balle har ya yarda su gansa bin sa tayi a baya suka hau saman kai tsaye dakin sa ya shiga itama bin bayan sa tayi yace '' maza ki gyara min daki, kin kwanta saboda tsabar ƙazanta kin tafi kin barsa a haka..., ajiyar zuciya ta sauke ta soma gyara shi yana zaune duk inda tayi ya bita da kallo ranta ne ya yi masifar ɓaci ta lura dai yaya ya zama dan iska to in ba Dan iska ba ina ruwan sa da bin jikin ta da kallo ko kallon JAWAHEER yake mata ne to ai basa kama ko a fuska balle a jiki... gamawa tayi ta wanke mai dukka toilet din sa ta saka turaren wuta, sannan ta zauna tace '' bayan wannan akwai wani a bu da zan maka...?, zaro ido tayi ganin abin da ya miƙo mata amsa tayi kasa ce mai tayi me za tayi mai da wannan shaving cream din ganin yadda lokaci ɗaya ta firgita sai abin ya so ya ba shi dariya NAJLAH bata da wayewar jawaher... lokaci ɗaya ya ayyana haka.. a ransa a fili kuwa sai yace '' za kiyi min aski ne .., yaya wallahi Allah ban iya ba NAJLAH ta faɗa tana saka hannun ta a baki alamar da gaske take bafa ta iya ba.. wani miskilin murmushi yayi yace '' wa yake miki naki shaving din.., da sauri tace '' eeeeehhhh..., Jawad yace '' uhmmm ai nasan kin ji abin dan nace.., wani yawo ta haɗiye kwana daya kan nabiyu a gidan yaya Jawad amma komai yana shirin rikice mata ja da baya tayi tace '' dan girman Allah kayi hakuri wallahi Allah ba zan iya ba.., jawaher ke min tun da bata nan ke sai kiyi min... bani number ta nayi mata waya ta dawo sai tayi ma ka bara na sauka ƙasa na dauko waya ta ta faɗa tare da tashi tsaye kafin ta isa kofar da zata fita daga parlour sai ta neme ta , ta rasa painting dakin ya saje da ko ina ba alamar kofa ko tsagar da zata nuna mata kofa farin kwan da yake a dakin sai ya maye gurbin dark green wanda yake ta walwale yana kawowa yana daukewa ya kawo blue Black sai ya kaso dark green.. da sauri ta ɗaga kan'ta sama sai kuma ta kalle sa tace '' yaya ka buɗe min kofa ba dauko waya ta babu kofa fa..., Yan aljanna ku taya ni nemo wa Najlah kofa.. Wannan littafin na kudi ne duk meson 1k amina alhasan Muhammad 8141785374 opay KU TURO DA SHEDA TA WANNAN NUMBER 08141785374. Yan niger 1000fcfah AMINA MUHAMMAD ALHASAN KANO My nita sai kuyi screen shot Ku turo ta wannan number 08141785374 Ina sanar muku akwai complete document na dukka littafin nan

1:.JIKAR MAMMAN COMPLETE DOCUMENT 1K

2:.HAUWA KULU WOMEN LEADER COMPLETE DOCUMENT 500

3:.DESTINY LOVE 400

4:.BINTA YAR JAGALIYA COMPLETE DOCUMENT 300

5:.YAR HANNU A LAGOS 1K

6:.GIDAN MAGAJIYA Complete document 1k
7:.UWAR GAFALALLU COMPLETE DOCUMENT 1K

8:.BAƘIN SHAFI 1K COMPLETE DOCUMENT

9:.YAN ZAMAN MAKKAH 1K COMPLETE DOCUMENT

10:.MU ZUBA MU GANI COMPLETE DOCUMENT 200

11:. KIN CUCE NI 300

Dan Allah idan kinsan ba siya za kiyi ba karki yimin magana duk maganar da za kiyi idan ba receipt evidence na gani ba bazan amsa ba dan Allah mu kiyaye

Number iya WhatsApp take yi 08141785374 ban da kira
Chapter 15 · 0% Book details