← Book details Karuwan Cikin Gida Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 15

Sashe 13

Karuwan Cikin Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

tashi tayi tana zare idanuwa ji tayi an ƙara knocking kofar ta gaban tane ya ƙara faɗuwa bakin ta na rawa tace '' wane..?,
JAWAD yace '' ki haɗa min coffee ki kawo min..,
da sauri ta kalli agogon da yake banne a jikin bangon dakin ta , 1:00 tashi tayi tamkar an zare mata laka tace '' to..,
saka hijabinta tayi har ƙasa ta buɗe kofar yana sanye da fararen kaya pyjamas tana sanye da medical glasses duk da shigar bacci ce kayan ba karamin amsar sa sukai ba..
dauke kai tayi daga kallon da tai mai na yan mintoci tace '' za'a saka maka sugar a ciki..,
zuba mata ido yayi tamkar wanda zai cinye ta , yace '' in zaki iya dauka ta ...da sauri ya canza akalar zancen da cewa a'a ba sai kim saka ba..,
kai kurum ta gyada mai batare da ta fahimci katoɓarar zancen da ya so yayi ba..
hawa saman sa yayi ya zauna yana jiran ta shiru shiru bata shigo ba tashi yayi domin yaje yaga ko lafiya cin karo yayi da ita, ta jinginar da kan ta a bangon part din nasa ga tray din tea a gaban ta , ta fara bacci kura wa announce baby face dinta ido pink lips din ta har wani sheƙi yake dan ƙarami abin sha'awa da sauri ya kau da fuskar sa tare da tsugunawa a hankali yace '' NAJLAH NAJLAH NAJLAH..,
da sauri ta tashi tana mustsuka idon ta , tace '' kayi hakuri na buga ne naji kamar kana toilet shine na zauna idan ka fito na ƙara bugawa sai nayi bacci..,
kai ya girgiza yace '' me makon ki shigo kamar ba mallakin ki ba..,
da sauri ta kalle sa tana nanata kallamar mallakin ki, ita awa ko yana nufin tun da shi ɗan uwanta ne komai nasa nata ne nata nasa ne ehmn haka yake nufi ba wani abu ba ta raya wannan a zuciyar ta tashi tayi tace '' gashi nan bacci nake ji..,
ke wai bakya gaji da bacci...? ɗazu ba kinyi ba maza zo ki taya ni hira sai ki tafi ki kwanta..,
marairaice fuska tayi za tayi magana ya ɗora hannun sa akan lips din sa yace '' shiiiii bana bukatar jin komai daga gare ki....,
ba yadda ta iya haka tabi bayan sa suka shiga ciki zama tayi a kasan carpet akan gado ya zauna yace '' tashi daga kasan nan zo ki zauna anan..,
ya faɗi haka yana nuna mata gado..
jikin tane ya fara rawa ganin yadda yayi maganar alamun baya son raini tashi tayi ta zauna nesa dashi shan coffee ya fara hankalin sa kwance... buɗe wani kwali yayi ya dauko chocolate ya miƙa mata guda uku amsa tayi tana mai godiya ta riƙe su juyowa yayi yace '' ki sha mana ajiyar me zaki yi musu...?,
NAJLAH tace '' nayi brush...,
sai kuma aka ce idan anyi ba'a kara yin wani kome..?,
ya tambaya yana kafe ta da idanuwan'sa masu kama dana mejin bacci
na yadda ta iya haka ta buɗe ta fara sha bacci na fusgarta me uban nauyi har kuma yaci karfin ta, kwanciya tayi ya juyo domin yayi mata magana sai yaga tayi bacci..
ajiye coffee din sa yayi da yake ya gama sha gyara mata kwanciyar ta yayi tare da cire mata hijabin da ta saka kayan bacci ne a jikin ta doguwar riga ce me net iya kan mazaunan ta da kirjinta nan ne kawai ba net amma kan cikin ta duk net ne ba abin da baya gani hannun sa ya saka ya zagaye Cibiyar ta dashi Allah sarki NAJLAH bata san me yake faruwa ba..
baccin ta take cikin kwanciyar hankali...

KARUWAN CIKIN GIDA
EPISODE ⁹
https://www.youtube.com/@nasreenminallah
Chapter 13 · 0% Book details