← Book details Karuwan Cikin Gida Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 15

Sashe 10

Karuwan Cikin Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

akan cinyar sa tana shafa sajensa tace '' ya haj ya na ga ranka kamar a ɓace yake me ya faru lokaci ɗaya wannan kyakkyawar fuskar ta nuna ɓacin rai.., saka hannunsa yayi yana shafa breast din'ta yace '' yanzu baby na biya mana kudi mu tafi wata ƙasar amma mun zo kamar baki da time dina ayyuka nawa na ajiye domin na faranta miki, ki zaga duniya na nuna miki yancin ki da wancan mutumin ya tauye miki shi ya barki a zaune a guri ɗaya bakya fita yawan buɗe ido,sai tafiya hajji malama ki fita ƙasashen turawa kiga yadda rayuwa ke wakana.., kan'ta ne ya fasu bata da amsar bashi tana son mijin ta ban da kwaɗayin abin duniya da kuma son kyali duk wanda take ciki be wa dace ta , ba sai wanda ta hangi a waje ba , abin da zai kai ta ga wannan rayuwar haɗe bakin su tayi tana mai wani irin zazzafan kiss 💋 wanda ya kusan tafiya da numfashinsa na hucin gadi. ganin wasan ya kai iya wasa ta dauke ta suka faɗa gado cikin fitar hayyaci su, sukan su, suke biyawa junan su buƙata ba karamin gigita masa lissafi take ba musamman yanzu da takai jijiyar sa bakinta tana sucking dinta zagewa yayi yana wani irin nisha hade da ihu shiyasaka kaf yan matan sa yake son jawaher ta iya sarrafa namiji a kan gado.. Ya Ubangiji ka shiryar damu ka bamu ikon bin tafarkin ka , hakika wanda Allah ya shiryar shine shiryayye. wannan kenan sai karfe goma Najlah ta tashi tana mustsuka idanuwanta da sukai mata nauyi tuno da abin da ta faru tayi ba ƙaramar kunya ce ta rufe ta ba , shikkenan fa ya gama ganin komai towel din ta ne ya zame da sauri ta daure shi a kirjinta, tare da tashi cikin nata ya cika ta ga wata iriyar yunwa da take ji tamkar an mata yasa a cikin'ta ko da daga jin yadda take ji a jikin'ta tasan yanzu jinin ya zo.. KARUWAN CIKIN GIDA. Copy is not allowed 🚫 EPISODE ⁷ Dakyar ta iya tashi, ta shiga toilet gyara kan'ta tayi sannan ta fito bude wardrobe tayi ta dauko riga da skirt straight me tsaga a gaba rigar kuma half bubu ce sosai mix and match din tayi mata kyau kasancewar ta , kaya suna amsar jikin'ta gyara kan'ta tayi ta daura dankwali. turare ta ƙara shafawa a jikin'ta da yake gari ne na zafi bata ce zata shafa mai ba a yanayin da take ciki zata iya amai cire zanin gadon tayi, ta canza sannan ta fito kai tsaye kitchen ta nufa gidan shiru tamkar ba mutune masu rai a cikin sa buɗe fridge tayi domin bata jin zata iya girki. gaba ki ɗaya fridge din ba , wani abu da zai iya riƙe mata ciki tsaki taja kamar ance ƙara buɗe gidan sama wasu lemuka ta gani, bata taɓa ganin irin su ba kamar liquor amma ba shi bane saka hannu tayi, ta dauko sai dai batai gigin sha ba ta duba direction din sa zaro ido tayi, ta dafa bango kiri kiri ga sunan giya a ciki to a cikin gidan nan wa yake shan giya jikin'ta har wara yake ta mai da lemon ta rufe tana zaro ido to ko acikin ma'aikatan gidan ne..? tun da taga akwai Christian a cikin su zare ido ta dinga yi yawa wacce tayiwa sarki ƙarya. da sauri ta gunna fanfo ɗin sink ta wanke hannunta buɗe fridge tayi, ta dauko tarwaɗa ta zama ƙanƙara sakata tayi a ruwa domin ta narke blending kayan miya tayi sama sama saboda tafi so ta gansu a ciki batare da sun niƙe ba bayan ta juye ta ƙara niƙa albasa itama sama sama tafi ma kayan miyan fitowa ginger ta daka guda ɗaya ɗanya ta ajiye a gefe bayan kankarar ta gama narkewa ta wanke tarwaɗa da lemon tsami saboda karni da kuma yauƙinta zai ragu. allaiyahu ta dauko ta yanka shi sannan ta ajiye shi ɗora tukunya tayi akan wuta, ta kunna gas farar shinkafa ta dauko gani tayi ba sai an ma gyara ba yar gwamnati ce. wankewa tayi ta zuba a cikin ruwanta , ta rufe fara soya kifin nan tayi da manja sannan ta cire ta ajiye a gife ta zuba tattasanta amma bata zuba albasa ba , saboda tafi so ta dinga jinta sama sama ita bata dahu luqub ba ita ba ɗanya ba. bayan ta gama soya miyar ta , ta zuba mata komai ta fasa tarwaɗar nan a ciki amma ta zare mata ƙaya sannan ta zuba allaiyahunta nan da nan gidan ya dauki kamshi gama tuwon ta , tayi. ta zuba a plate ta zuba miya ragowar ta saka a cikin flask kafin tuwon ya wuce sai ta gyara ko ina tamkar batai komai ba sannan ta fito kamar ance ɗaga kanki sama suka haɗa ido da yaya JAWAD da laptop a gaban sa gaban tane ya fadi kenan tun ɗazu yana gurin nan amma bata gansa ba tabbas da ta , fito taji kamshin sa , ƙasa tayi da kan'ta saboda kunyar da ta kamata alama yayi mata , tazo ajiye abincin hannunta tayi ta ƙarasa gurin sa tsugunawa tayi tace '' yaya gani.., sai da ya gama shan kamshin sa , sannan yace '' ya jikin naki..?, kan'ta na ƙasa tace '' da sauki.., Allah ya ƙara sauki idan kin gama cin abincin ki sha magani kar kuma nazo na ganki baki sha magani ba ranki zai ɓaci ya faɗa still hankalin'sa nakan laptop din'sa Najlah tace '' insha'Allahu zan sha.., period din tazo...? habawa ji tayi tamkar ƙasa ta tsage ta shige ciki , wata iriyar kunya ce , ta kamata shiru tayi ta ƙasa magana juyowa yayi ya kalle ta yace '' tashi kije.., tashi tayi tana jin yadda idanuwan'sa suke yawo a jikin'ta ƙasa tafiya tayi ta fadi Allah ya saka ta dafa wata flower da akai decoration da su a flower duk wata kusurwa akwai ta da sauri ya tashi ya riƙe ta yace '' subbanallahi ya za a yi daman ki saka wannan skirt din baki san yanayin jikin ki dana , da dayan zu ba ɗaya bane gabaki ɗaya yanzu jikin ki a buɗe yake sai kin gama period din nan zaki dawo dai-da kiyi taking care.., kura mai ido tayi hannunsa ya saka zai tsokane mata ido da sauri ta kautar da kan'ta, wata iriyar kunya ta kamata a hankali yace '' me kike kallo..?, kai ta girgiza mai alamar ba komai okay kawai yace , ya koma inda yake ya zauna ganin haka ita ma sai ta bar gurin cikin sauri ta dauki abincin ta , ta shiga daki zama tayi ta fara ci cikin nishadi abincin ba ƙaramin dad'i yayi mata ba bayan ta gama ci ta fito domin ta wanke plate din da ta ɓata ji tayi yace '' kin sha maganin naki..?, da sauri ta juyo ta girgiza mai kai to me kike jira ya faɗa haka yana kallon ta ƙasa tayi da kan'ta, ta turo dan ƙaramin bakin ta , tayi bata ce komai ba , takaici ne ya kama shi lallai ma yarinyar nan ta raina shi yana magana ta nuna mai kamar da bango yake magana ta kowa yayi a har ida take kwasa tayi a guje har tana ƙoƙarin hardewa zama yayi a kan sofa yace '' zubo min abinci.., leƙo da kan'ta tayi a cikin, kitchen idanuwanta fal da kwalla tace '' dan Allah ba zaka dake ni ba..?, da sauri ya juyo yace '' me kikai min da zan dake ki..?, hawayenta ta goge tace '' yaya jawad gida nake son zuwa.., ido ya kura mata yau kwananta ɗaya tana maganar tafiya gida yace '' da gidan Aliyu ne ba zaki ce , zaki tafi gida ba ko..?, da yake nan an daure ki a gidan dodo shi ne kika damu kanki sai kin tafi gida.., kasa magana tayi jin maganar da yace a cikin zuciyar ta , tace ba dole na so tafiya gida ba , kai gaba ki ɗaya baka san mene tausayin dan adam ba muguntar ka tayi yawa.. ganin tayi shiru yawa me tunani yace '' kije ki zubo min naci yunwa nake ji.., kana cin tuwo. da sauri ya kalle ta yace '' zaki zubo min ko sai na taso..?, da sauri ta shiga flask din ta dauko mai ta ajiye a gaban sa sannan ta dauko plate da chokali ta ajiye mai ruwa ta dauko mai da lemo ta kawo mai zata bar gurin yace '' zauna anan idan kin shiga dakin me za kiyi..?, zama tayi badan ranta ya so ba , kunna TV yayi ya kai tashar labarai BBC zaman da tayi ba ƙaramin takurata yayi ba , ko wanne motsi idan tayi tana jin idanuwan'sa a jikin ta , wayar sa ce tayi ringing ajiye chokalin hannun sa yayi ya dauka tare da ɗagawa yace '' Hisham dan Allah dan duba office dina Ka turo min takardun nan insha'Allahu gobe zan shiga shari'ar naga yadda zata kaya Allah ya bamu nasara da sa'a.., Hisham yace '' Allah ya temake ka ban fito ba yanzun nan nake shirin barin gurin nan nabar madam tana zaman kaɗaici.., girgiza kai Jawad yayi yace '' dan iska kai dai ba zata taɓa chanzawa ba maza dan Allah ka dauko min su ka turo min.., dariya Hisham yayi yace '' aini ba irinka ba ne ga nama ina gani, naiwa kaina ƙita amma insha'Allahu zaka faɗa cikin tarko..., da sauri ya kashe wayar yana jan ƙaramin tsaki idan ba maganin wannan dan iskan yayi ba , ba zai sarara mai ba. yaya bacci nake ji. Najlah ta faɗa tana kallon TV ganin ga a inda hankalinta yake sai yayi mata banza be kulata ba , wanne bacci karfe uku da kusan rabi. juyowa tayi har hawaye ya fara zubowa a kuncinta cikin shashsheƙa tace '' bacci nake ji.., okay lokacin sallah yayi zaki kwanta duk baccin da kikai ɗazu be ishe ki ba..?, cewar Jawad share hawayen ta tayi tace '' kwanciya nake son yi.., murmushi yayi yace '' good tashi ki kwanta.., tashi
Chapter 10 · 0% Book details