← Book details Karuwan Cikin Gida Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 15

Sashe 14

Karuwan Cikin Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cire hannun sa yayi ya janyo blanket ya lulluɓa mata tare da yi mata addu'a tashi yayi ya shiga toilet wanka ya ƙara yi sannan ya dauro alwala ya fito shinfiɗa daduma yayi , ya tada kabbarar sallah bayan ya idar ya dade yana kaiwa Allah kukan sa daukan Alkur'ani me girma yayi yana karantawa sai da yaga ƙarfe biyu da rabi tayi sannan ya rufe tare da ajiyewa a inda ya dauko shi dauke prayer mat din yayi ya ninke ya ajiye ta a cikin wardrobe.. zama yayi a bakin gado yana kara janyo blanket domin ya rufa mata rufen da yayi mata ɗazu ta cire kamar wata ƙaramar yarinya yan dogon tsaki yayi , ya rasa ma yake damun sa shi dai kawai gashi gashi nan ne. ƙasa riƙe kan'sa yana ji indan be rage damuwar sa ba bazai iya bacci ba duk abin da yayi domin ya guji shiga wannan yanayi amma abin yaci tura... Allah ya gani ba shi da yadda zai yi kuma ba ta haramta a gare sa ba. zame rigar ta yayi tuni breast din'ta ya bayyana hakan ba karamin gigita shi yayi ba ashe zaton da yake musu sun fi haka , tamkar wani yaron goye haka ya dinga shan su, a duniyar NAJLAH gani take mafarki take yi tsoro ne ya kamata gashi ta kasa buɗe idanuwan'ta saboda baccin da ya saka barin jikin ta radadi da zugin da suke mata ya wuce sanin ta a hankali ta fara kuka tana matsar da kan'sa. tausayin tane ya kama shi ya ɗauke kan sa daga kirjin ta kura wa nipple din'ta idon sa yayi, yayi jajir breast ɗin ta ya kumbura tausayin tane ya ƙara shigar sa mai da mata dasu yayi tare da gyara mata kwanciya.. ya fita ya bar dakin ya kuma parlour toilet din da yake parlour sa ya shiga yayi wanka sannan ya fito ya shiga dakin sa ya chanza kaya ya dawo parlour ya kwanta a kujera tamkar ba abin da ya faru... kiran sallar asubar farko a kunnuwanta a hankali ta buɗe idon ta da yake mata nauyi amma ina ta saka buɗe sai bacci da ya ƙara fusgar ta.. bata da wani zabi da ya wuce tayi baccin jikin ta ba kwari tun da ba sallah za tayi ba . A bangaren Jawad kuwa tashi yayi wanka sanna yayi sake kaya ya tafi masallaci be dawo ba sai da gari yayi haske sannan ya dawo shigowa dakin yayi hasken da ya shigo ta cikin window fararan curtain din da suke dakin suna ɗagawa abin ka da sanyin safiya rangajin da bishiyu ke yi suna bada iska me tsayi ita ke ratsa cikin dakin har take daga curtain din hasken ne ya doki idon ta a hankali ta buɗe shi a yanzu baccin ya sake ta fas ta buɗe idon tare da ɗora su a kyakkyawar fuskar Jawad da yake shugowa cikin dakin yayi shirin sa , da alama ba kamar aiki zai fita da sauri ta tashi zaune ƙasa tayi da kan'ta duk kunya ta kamata, gadai hajabin ta a jikin ta amma ai ta tabka abin kunya a kan gadon yayi ta kwanta tasan sai dai ya tafi parlour ya kwanta bakin na rawa tace '' ina kwana yaya.., batare da ya kalli inda take ba yace '' lafiya qalau.., ya faɗa yana buɗe wata kofa bin bayan sa tayi da kallo da sauri ta ,tashi tsaye cikin hanzari ta , fita daga cikin dakin baki ɗaya kallo ɗaya tayi wa wata luxury bed sofa da take parlour taga blanket kenan anan ya kwana.. to ai wannan bata da maraba da gado ta faɗa a hankali tare da dan gudu tabar dakin baki ɗaya saukowa tayi gaban tane ya faɗi ganin Hajiyar Jawad da kanwar sa AFNAN sai hura hanci suke suna kalle kalle lokaci ɗaya suka ɗago idanuwan su, suka kalli NAJLAH da take saukowa cikin hanzari duk kan motsin da za tayi sai albarkatun kirjin ta sun motsa haka kugunta da mazaunan ta yawa da gayya take haka cikin tashin hankali UMMEE ta buɗe baki tace '' kuttumar ubancan ke yar gadon munafurci daman kina cikin gidan nan , salon karuwancin da aka koya miki ki ɓata min tarbiyyar ɗana to wallahi daga yau kin bar kwana a cikin gidan nan dan uwar ki.., wannan kalamai da UMMEE tayi ba ƙaramin daga mata hankali sukai ba , bata tsaya tantance me yake shirin faruwa ba taji afnan ta fusgo ta ta cire mata hijabin da yake jikin ta. ta kurewa tayi bakin ta har fashewa yayi dai-dai lokacin jawad ya sauko cikin tsananin ɓacin rai ya miƙawa NAJLAH hijabin ta , tare da kifawa AFNAN mari yace '' daman ashe baki da mutunci sa'ar kice da zaki kiyi mata haka..?, ba shakka sun ruga da sun shanye ka tun da akan wata yar karuwa kake cin zarafin yar uwar ka to wallahi idan kai sun shanye ka ni karya suke karyar HAJIYA FARIDA wallahi.. kuka Najlah ta fashe dashi wannan wacce irin rayuwa ce haka UMMEE kama hannun AFNAN tayi tace "'farida ta shanye shi zo mubar masa gida ina mahaifiyar ka ban isa na saka ba balle hanaka Allah ya isa tsakani na dake farida kuma inhar ni na durkusa na haife ka , jinina ke yawo a jikin ka ka mai da wannan yar karuwar gidan su salon iya karuwanci ya saka ta kasa barin yarinyar tayi karatu a gaban ta sai ta kai ta wani guri domin taji dad'in watsai wa wallahi duk sai nayi maganin su ita kuma shasha ta kama hanya ta tafi can wata uwa duniya tabar wannan yarinyar agidan ta sai tayi mata sakiyar da ba ruwa.., buɗe baki yayi zai magana UMMEE tace '' inhar bakai abin da nace maka ba to kar ka ƙara yi min magana..gidan ka kuma nabar maka shi ban da nayi Wa wa'yannan ƙedarayen rashin mutunci ai hanani sukai na shigo kai kuma ka saka ni a black list Layin a kashe sai na da kirawo wannan yarinyar tace ta tafi uwar ta haɗa kayan daki akwai haɗa kayan dakin da ya wuce ki zauna a gidan mijin ki al wallahi jawaher ban za ce kwata kwata bata da hankali bata dauko halin uwar ta ba..., tafi haka suna barin parlour rasa inda zai saka kan sa yayi wannan wanne irin kalami UMMEE ke fadi ko kunyar idon NAJLAH bata ji ba tana jifan Hajiya da karuwa matar da iya mace kamila me addini ta kai.. tashi najlah tayi wani irin radadin kirjinta ke mata ga wannan damuwar ummin JAWAD ita da zai kai ta gida da tafi kowa jin dad'i wallahi.. dakin da aka sauke ta ta shiga tana shiga ta faɗa toilet cire rigar jikin ta , tayi kurawa kirjinta ido tayi, yayi jajir kan nipple din'ta ya yi tsayi kai hannu tayi ina kasa taɓawa tayi to ko ba mafarki take ba me jiya ya faru da ita aljanu wata zuciyar'ta, ta faɗa mata haka gaban tane ya fadi jin wannan kalamar aljannu ai bata san lokacin da ta rushe da kuka ba tare da ɗora hannu aka ta zun duma uban ihu Jawad da yake parlour tamkar an dasa shi ya rasa takameme tunanin da zai yi ya jiyo kukan ta.. da sauri ya shigo dakin sai dai be tarar da ita ba, motsinta ya ji a toilet da sauri ya shiga ganin sa da tayi ta saurin saka hijabinta tare da kara fashewa da kuka rungume shi tayi tana kuka tana cewa dan Allah yaya ka mai dani gida wallahi bazan iya zama a nan gidan ba.., kamo ta yayi suka fito zaunar da ita yayi akan gado yace '' kiyi hakuri da abin da UMMEE tayi ko da wasa kuma kar inji wannan maganar a gurin wani.., kai ta gyaɗa mai ta ci gaba da shashshekar kukan ta. baki da baki ne kika tsaya yi min kuka me yake damun ki ko faduwar da kika yi kin ji ciwo..?, ya tambaye ta cikin kulawa.. girgiza kai tayi tace '' gidan nan akwai aljanu.., hade rai yayi yace '' bana son iskancin banza wanne aljani kuma..azan zaune kalau.., kan'ta ta kifa akan gado tana kuka daman tasan ba lallai ya fahimce ta ba cikin muryar kuka tace '' wallahi akwai aljanu jiya nayi wani irin mafarki yau na tashi kirjina nayi min ciwo sosai kuma duk sun kumbura.., tuni ya dauki hasken abin da yake faruwa kenan ta gane da yake chocolate din da tasha ta bacci ce dan haka take zargin akwai aljanu a gidan bawai realty a bin ya faru ba... tausayin tane ya kama shi dagota yayi yace '' ki dinga addu'a idan zaki kwanta muga me yafa ru a kirjin naki ko na kirawo me kamun kirji ne..?, Jawad ya fadi haka yana kallon ta cikin tsantsar kulawa.. goge hawayenta tayi tace '' wallahi ina yi.., to ki da ɗa mu ga kirjin naki..?, tashi tayi ta rufe fuskar'ta da tafukan hannunta tace '' a'a ba sai ka gani ba..., tashi yayi yace '' okay Allah ya kiyaye gaba ki gasa jikin ki da ruwan zafi komai zai war ware insha'Allahu.., kai kurum ta gyaɗa mai fita yayi ita kuma ta shiga toilet yadda yace tayi haka tayi bayan ta gama tayi wanka ta fito shafa mai tayi sannan ta saka kaya English wears ne riga t-shirt fara tas sai adon flowers pink colour da yarfin blue sai wando falazo pink colour an mai adon flowers white and blue kamar yadda adon rigar ta yake tubke kanta tayi da yake akwai kabbasa a jikim su bata fesa turare ba sai humra da ta saka ta shafe jikin'ta da ita stocking tayi ta saka hijabi har ƙasa ta fito yana zaune a parlour zama tayi a dan nesa dashi tace '' me zan dafa...?, ba tare da ya kalle ta ba yace '' duk abin da kika yi niya ki dafa mana.., yaya kar nayi kaki ci.... fa ta faɗa tana wasa da yan yatsunta.. wani kallon kasan ido jawad yayi mata yace '' ya za'a yi naki ci bani nace kiyi ba..?, muje na taya ki.., tashi tayi tsaye tayi
Chapter 14 · 0% Book details