← Book details Karuwan Cikin Gida Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 15

Sashe 11

Karuwan Cikin Gida Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

tayi har ta fara tafiya yace '' zo.., juyowa tayi ta dawo ta durƙusa tace '' gani.., dan jim yayi sannan yace '' jeki daki na ki dauko wata leda ki kawo min..., ƙasa tayi da kan'ta tace '' ina ne dakin naka.., da yake ita bata taɓa hawa sama ba. idan kika hau zaki ga wata baranda na facing dinki ki shiga ciki zaki ga daki.. tashi tayi tace '' to.., fara tafiya tayi har ta hau sama kallon ko ina take gwanin sha'awa gaskiya yaya ba ƙaramin kuɗi ne dashi ba gini yawa a ƙasar waje haka ta raya a zuciyar ta shiga gurin da ya kwatanta mata shi zaro ido tayi ganin ta a wani guri wannan shi ake kira da aljannar duniya shiga Cikin tayi ashe parlour ne sai wata kofa murɗawa tayi ashe toilet ne mai da kofar tayi ta rufe ta nufi daya kofar tana turawa ta leƙa zaro ido tayi ta shiga tana kalle kalle can ta hango ledar limshe ido tayi sosai kamshin room freshener da aka saka a cikin Humidifier ya birgeta daukan jakar tayi ta fito kawo mai tayi dai-dai lokacin da ya fito daga kitchen tsayawa tayi har ya ƙaraso cikin ladabi ta miƙa mai amsa yayi yana cewa sai yanzu kika ga damar kawo mini..? kai ta girgiza tace '' dakyar na gano dakin.., wani shu'umin murmushi yayi yace '' uhmm zama ki san shi ne.., kallon sa tayi cikin rashin fahimta sai dai be bata damar tambaya ba, sai ma haɗa rai da yayi ya zauna yana buɗe jakar yace '' ungo.., kallon takardun da ya miko mata tayi amsa tayi tana dubawa, takardar makaranta ce haka ta ayyana a ranta ganin rubutun da yaje jikin takardar yace '' gashi nan sun baki admission wata me kamawa zaki fara zuwa.., godiya tai mai har zata tashi yace '' nace miki na gama da ke ne..?, kaita ta girgiza yace '' okay ban da saka mayafi ko kayan ado hijabi ne har ƙasa da niqab da safa banda kula maza duk da nasan kina da hijabi na saka a dinka miƙi wasu insha'Allahu zuwa jibi zan kawo miki.., da sauri ta ɗago jin wannan fi'ili na yaya Jawad sai kace wata matar liman wannan kunshe kai yayi yawa a hankali tace '' yaya safa, fa da niqab wallahi shaƙe ni za su yi ga zafi.., haɗe rai yayi yace '' ni sa'an kine na kafa miki doka ki dinga fadamin ga zance ga magana to wallahi karki bi kiga yadda zamu kwashe dake a cikin gidan nan , wannan tsari na ne dole ki bi.., ajiyar zuciya ta sauke tace '' insha'Allahu zan bi.., yauwa ungo karɓa tayi chocolate ce daga gani me tsaɗa ce daman ita gwanar shan zaki, ba karamin farin ciki tayi ba da wannan chocolate din. tashi tayi tana murna ta shiga daki wanka tayi ta chanza pad, sannan ta saka kaya marasa nauyi kwanciya tayi ta dauko chocolate din da ya bata, ta fara ci a ko gama sha ba tai ba bacci ya fara ɗaukan ta. ajiyewa tayi dakyar ta matsar da wayar ta gefe ta kwanta lokacin an gama idar da sallar la'asar bacci ne me nauyi yayi a wan gaba da ita. dawowar sa kenan daga masallaci ya shigo yaga tana bacci zama yayi a gefen gadon ta , ya kura mata ido a hankali ya saka hannu ya matsar da gashin kanta da ta rufe mata fuska, shi sai yau, yaga kamar da ake cewa suna yi da ita . ko lokacin da yana makaranta abokanan karatunsa sun kawo masa ziyara suna ganin ta suka fara cewa Jawad ga copy dinka wallahi kuna mutukar kama da ita limshe idanuwan'sa yayi masu kama da me jin bacci tabbas JINI ƊAYA BA WASA BA. haka ya ayyana a ransa. gangaro da hannunsa yayi kan kirjinta ba ƙaramin shock yaji ba musamman da fatar hannun sa ta hadu da ta kirjinta. KARUWAN CIKIN GIDA EPISODE ⁸
Chapter 11 · 0% Book details