Sashe 9
Harijin Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"kai dallah ku dakata bafa dakai aka
aura auranba ga sadakinka nan sun bani in baka"cewar wakilin nashi.
A zabure habeeb ya ru
o wakilin nashi yana fa
in"dawa aka
aura inba daniba,innalillahi nashiga uku,waye ya aurar min mata"cewar habeeb cikin
araji yana tu
e babbar rigar da yasaka
Shiko abba janye daddy yayi sgurin dan jamaar da sukasan dashi aka
aura auran sunata tyshi murn cce shi zatnshi nacangma
aurin uren
ar aminins lafiyane.shiyasa be kawo komib.
Falonshi ya shiga dashi,suka zauna daddy ya dubeshi cikin rashin fahimtavyace"yazaka janyoni mu shigo ciki ubar jamaarmu awaje,?"
"sabida inaso nayi tattaunawar sirri dakaine "cewar Abba.
Ay be gama rufe bakinsaba habeeb ya fa
o falon hankali atashe yana kuka,yayi gurin abban ya fara mgn,
"laifinme nayi ka hanani auran zahra,kataimakamin abba don Allah wallahi inason zahra da duk kan zuciyata"ya fa
i yana kuka.
"sabda baka dace da ita ba,kuma kaima kasani baka dace da zahraba shiyasa na hanaka auranta,katashi kaficemin da gani sauran dalilin zan turamaawaya"cewar abba cikin fushi.
Habeeb yasha jinin jikinshi musamman daya ganshi zaune da mahaifin khadeeja,be tsaya jaba ya mi
e sub sub ya fice afalon yana waigen fuskr abban da ake hango tsantsar masifa acikinsa.
"alhaji inba da habeebun ka
aurawa zahra urebato dawa ka
aura mata meke faruwane ka fito dani haske mana?"cewar daddy bayan fitar habeeb
"na hana habeeb auran zahrane sabida be dace da itaba"cewar Abba.
"To daka hanashi auranta seka aurawa wa tunda de ay naga an
aura auran?"cewar daddy.
"Alhaji sammani kai na aurawa zahra,kaine mijinta,wanda inhar ka kasa ri
e auran zahra alhji nasan ko bayan raina bazaka kula da iyalinaba"ewar abba yana jin zafin abinda habeeb
in yayiwa khadeeja.
cike da mamaki daddy ya zare glass
in idanunsa yace "ni kuma alhaji,me zahra zatayi da tsoho irina,haba sam bakayi tunaniba yayin yanke wannan hukunci meyasa"ewar daddy cikin damuwa.
Hawaye abban zahra ya fara yimasa gamida du
awa kan
afafunsa yace"zahra amanace agurinka dana gamsu
ari bisa
ari zaka kula da ita,kataimakeni ka amshi wannan aure don Allah"ya fa
i ikin kuka.
rungumeshi daddy yayi ajikinshi yana fa
in"tunda kayi haka nasan dole akwai dalilin daya wuce duk tunanin kowa,kadena ro
ona na maka al
awarin ri
e zahra amana komi wiya,amma inaso karta san nine wanda ta aua yanzu senan gaba pls"cewar daddy al
awarin hakan abban yay masa.
tuni labari ya isa ciin gida cewa bada habeeb aka
aurwa zahra aureba,da wani tsohone,dan sunan ya kwantawa mutane.
ayko zahra wata kururuwa tasaka ta fito d gudu zuwa falonabba tana kuka wurjanjnta fa
i gabansu tana fa
"abba kaimin rai habeeb shine na rsara rayuwata dashi shi nakeso dan girman Allah karka kaini inda banaso"
rarrafawa tayi ta isa gaban daddy ta kama
afafunsa tana fa
in"daddy kasa baki wallahi banason owa se habeeb shika
ai ka fa
awa abbana kar yabani anda banaso"ta da
i tana
ora kanta aasha kitso
anana akan guiwowinsa,kallon kan takeyi anajin kison a burge zuciyarshi,daurewa yayi ya ce ana
ao kan nata"kiyi a
uri kije zan masa mgn kidena kuka"
ewa tyi cike da ya
inin da take dashi na cewa zyi maganar.
ta mi
e ta fice tana kuka me ta
a zuciya da daddy kejin kukan har cikin zucyrshi.
koda ta fita bacwanda yace komai na tsawon lokaci kamin abba ace"acikin gidajenka wanne zaa kai maka ita nasan duk agyare suke?"
"akaita wanda kecan malali,yakubu evenue,zefi min safe"cewar dady cikin jin nauyi danshi ganin abun yake kamar a mafarki wai yaauri zahra yarinya datake masa kallon mahaifinta.
**********
Halima da khadeeja sunji sa
in fasa auran duk da basu san wata auaba,amma,sude hakan yayi musu suger.
da laasar abba yasa aka fito da zahra ita ka
ai se kuka takeyi,hannuna ya kama yaje yabadaddy awanda kowa ke
aukar hakan amatsayin amintacetaa yabashi ita yakaita gidan mijin nata.
daddy sata yayi a mota ya kar
i key
in a hannun drivernsa yaja yabar gurin da ita tana ta kuka
jin sun fara tafiyane yasa zahra
ago kanta ta dubeshi tace cikin kuka"daddy yanzu kaima ka goyi bayan wannan auran kenan?"
"ba goyon baya nayiba zahra,mahaifinki yayi fushi yanzu shiyaa ma nae akawoki kawai in kaiki,amma kije yanzu kizauna duk abinda mijin aki ya mik wanda badaidaiba kitabbatar kin fa
amin ni kuma zan sanar da mahaifinki araba auran salin alin ba wanda yaji ya gani ki auri wanda kikeso kinji ko"cewar daddy cikin lalla
sosai ta gamsu da bayanin daddyn shiyasa ma ta dena kukan da takeyi suka iso gidan lafiyaye me gadi ya bu
e musu get
gudan sabn ginine na zamani da sosai ya burge zahra.
har ciki daddy ya shigar da ita inda ya jima yana mata nasiha kamin ya barotaagidan.
ayko mi
ewa tayi ta zaga gida bacabinda babu acikinsa kuma komai ya mata kyau jitayi dama gidan aurantane da habeeb daya kwashi soyaa.
*********
se washegari
an wa akaje ganin
akin amarya kowa se son barka akeyi da gida n.
hakade taro ya watse batare da zahra tasan angon nataba.
mamantako samun abba tayi dabatunauran kan baa kyautaba yadinga bata ha
uri,be
oye mata kowaye mijinba,amma ya garga
eta karta fa
aa kowa.
hankalinta ya kwanta jin cewa ba wanine can da batasan halinshi bane.
abba ta waya ya tura wa habeeb hotunan wanda ya ka
u sosai daganinsu,ayko ha
uri yaba abba gamida ro
onsa ya rufa masa asiri.
abba besake binta kanshiba,ya maida hankalinsa kn cikin khadeeja.
kranta yayi yamata fa
acsosai inda tai tamasa kuka.
likitansi ya kira yamasa bayanin abinda ke faruwax inda ya bu
aci acire cikin an kar mahaifina yaan abinda ke faruwa.
khadeeja dakeczaune agurin ita baso tayi acire cikinbacso tati acewa habeeb ya aureta dole ayko firgitar datayi na jin batun cire cikinne yasa jini ya
alle mataagurin cikin ya zube
inda dama office
in likitanne,agurin aka gama komai akai mata wankin ciki wanda abba sosai yagodewa Allah da basu kai gacire cikinba ya fitada kanshi.
magunguna aka bata abba ya dawo da ita gida da kanshi.
***********
Amarya yau take cika wata guda cif a
akinta kuma kullum se daddy ya kiratacawaya yaji in komai lafiya,dan damacancemata mijin matafiyine..
yau tai alwashin kai
ara ta farko gurin daddyn tundadama yace koma menene taje ta fa
a mshi ga
awayenta da ke ta bata shawarar yadda zata kashe auren bama kamar khadeejawacce tasamu kanta.
itade halima tsohon dacakace an auramataneyasa batason auran kuma tasan har abada habeeb baze aurta bane yasa itama take ya
i da auran na zahra.
da wuri ta kimtsa ta nufi office
in daddy cikin sabuwar motar da daddyn ya siya mata yasa aka kai mata azuwan mijin natane ya siya mta.
daddy yyi mmkin ganin amaryar tashi a office
in nasa btare dayasan da zuwan nataba.
hannu biyu ya kar
eta bayan sun gaisane ta fashe da kuka da sosai hankalin daddyn ya tashi ya shiga tambayarta abinda ke faruwa.
ga mamakinsa seji yayi tace"jiya mijinnawa ya dawo daga tafiya daddy,wai dan kawai nace masa meyasa ya aureni karkaji zagin da yayminaminshegen dukawallahi dazan bu
e maka jikina kaga dukan da yay min zakasha msmaki"cewar zahra tana share
wallah"
daddy tsabar mamaki dariyace ta kusa kubce masa dan jiya agidan ya kwana ba tare datasan ya kwanaba,kuma yasan lfy ya baro gidan.
"Yanzu shi abu ayman
in yana gari kenan?"cewar daddy yana kallinta.
Eh na baroshi ze shiga wanka yana nan"cewar zahra tana
n latsa wayarta afakaice,ayko tasaka ringtone ,duka dady na ankare da ita seji yayi ta kara akunne ta fara mgn.
"ganinan dawowa kitso naje kayi ha
uri"ta fa
i tanawa daddy inkiya da cewa mijin natane ke kiranta"
daddy dariya yakeson yi amma ba dama.
Tana ama wayar tace "daddy bariinje kar ya kuma dukana,dama nacene bari inzo in fa
a maka kar kaji daga baya."
"kin kyauta kuma hakan dedene kuta ha
uri da zaran ya kuma kisake fa
amin dan mu kamashi a hannu"
Godiya taimasa ya rakota har mota yana fa
in tai tu
i a hankali.
ayko ta fice a harabar gurin anta fess.tuna hanya ta kira halima da khadeeja ta fa
a musu yadda akayi sunata dariya.
shima daddy ranr yini yayi cikin nisha
i dn zahran da salon
aryr tata dariya suke bashi.
*********
yauma agidan ya kwana ba tare da sanin zahranba dan se dare yake shigowa ta vaya.
Har ya kwanta bacci yaji wayarshi na ruri da sauri ya
aga kiran ganin zahrace ga mamakinsa ihu yaji tnayi,tana fa
in"kayi ha
uri don Allah krka kasheni wayyo Allah na daddy mijina ze kasheni"
ewa yayi yana daria ya bu
ofar ya shiga falon a hankali,hangota yayi zaune abunta akan gadonta ri
e da wayar tana ta ihunta.
arasaba ya dawo
akinshi yana fa
in"ganinan zuwa gidan naku zahra kiyi ha
uri"cewar daddy da dariya tagama cin
arfinsa.
"kabari da safe kazo yanzuma na fa
a makane dan kasan yana dukana"cewar zahra cikin sheshshe
ar kuka.
"to kibashi ha
uri dole ammaca
auki mataki akanshi.
haka yakashe wayar yana dariya dan abun yabashi dariya sosai.
**********
Washe gari weekend ne hakanne yasa daddy ya fice ta
ofar bya sannan yaje ya mata knucking
ofar falon nata.
ayko cikin jin da
i tazo tabu
e masa ya shiga.
ayko kuka tasa tana ganinshi tana fa
in "daddy ka fitar dani agida daka kawoni wlh kasheni zeyi ka taimakamin"ta fa
i tana kuka.
"ay zuwan da nayi kenan jeki kiraminshi sitasa nayi sammakon zuwa dan in sameshi agidan"cewar daddy.
"Ay da asuba yake fita yanzuma bayanan"cewar zahra tana kuka.
"To kiyi ha
urinkidena kuka,yanzuke meye babban abinda yafi damunki dashi?"cewar daddy.
Ayko gyara zama tayi tace "daddy kayi ha
uri amma zan fa
i abinda ke damuna,"wallahi daddy tunda akayi auranmu da abu ayman ko hannuna be ta
a ri
ewaba,baya kwancia dani danai mgnshine yacemin badan haka ya,aurenibadan shi yatsuabaze iya hakaba,shi kawai ya aurenine dan kare mutunci"ta fa
i tana kare fuskarta.