Sashe 33
Harijin Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Daddy magiya yakewa hajiya kan ta ha
ura da zuwa amma fafur takafe setaje,shiyasa ya
yaletataje
******
washe gari ko da wuri hajiya suka kama hanya itada masu bata tsoro mutumbiyu se driver.
tunda safen tashaidawa khadeejasun taso suna hanya,aykokhadeejatacika damurna dukdayautatashi batada lafiya ammataji da
in zuwan da hajiyar zatayin.
sede
addara ta rigafata suhajiya sun kai kwanar
angora,motarsu tai taho mugama da tirela,inda take yanke hajiya rai yayi halinsa ita
ansanda
aya,driver da
ayan
ansandan kuma suka samu raunuka duka akayi asibiti dasu
Wayar daddy aka fara nema inda aka shaida masa mummunan labarin mutuwar mahaifiyar tashi.
hankali atashe daddy yasa aka tafi dashi asibitin dacaka kai hajiyar,sanda yay arba da gawar hajiya yayi kuka kamar ba gobe ashe ajaline ke kiran hajiya shiyasa ta kafe se tayi tafiyar.
haka aka kwaso su zuwa kaduna ran kowa ba da
i,tuni zahra ta isa gidan hajiyar mamynta ma azodan mutuwar hajiyar duka ta dakesu dan baa kawoba.
cikin dare aka iso da gawar hajiya inda gida yakaure da koke masu suma nayi,shide daddy gefe ya koma ya ha
e kanshi guiwa yana kukan mutuwar mahaifiyarshi.
khadeeja lokacin da
anin daddy ya kira ta ya shaida mata mutuwar hajiyar ahanyar zuwanta gidan khadeeja.
tayi kuka tayi kuka har seda muryarta ta dena futowa,shikenan gatanta tafa
iyanzu wayeze cireta ahalin da takeciki.ta sake rushewa da kuka me tsuma zuciya tana fa
in"kinyi nasara zahra,kinyi nasara na zubar da kayan ya
ina "ta fa
i tana
ara rushewa da kuka.
habeebune yashigo yasameta tanakuka,dama yaji sanarwar mutuwar hajiyarne a radio shine ya shigo dan yafa
a matabyasameta tana kuka.
gefenta yazauna asanyaye yace"ba kuka akewa wanda yamutuba addua take bu
ata,dan hakakiyi ha
uri kitashi ki ha
a kayanki mu kama hanya yanzu mu isa kan gari ya waye kinga semu samu janaiza."ya fa
i atausashe kamar ba habibun data saniba.
kasa tashin tayi dan jikina amace yake shi yami
e yaha
a mata kayan,sannan yakai motarshi,yadawo yace taje taiwa matan yayyanshi sallama dan family hause suke, iyayensu sun rasu.
haka tabi kowacce tai mata sallama suka rakota har mota suna mata taaziyyar mutuwar kakartata.
shiga tayi habibu yaja suka tafi ana
agamasu hannu.
tafe suke ba me magana acikinsu khadeeja kuka kawai takeyi gashi dama bata da lafiya.
cikin dare suka isogidan hajiya,inda suna tsayawa khadeeja taita she
a amai kamar zata mutu,hankali atashe akayi kanta,dan taimakamata shimahabeebu yaji tsoron halin da khadeejan takeyi.
daddy zahra taje ta shaida masa,abunka da
a da mahaifi tsoron kar itamata mutune yasa yazo kanta anin yadda ta galabaitane yasa ya kira likitansa indaya shaida masa emmergencyne.
baa jimaba likitan yazo inda ya shiga bata tai makon gaggawa,har akasamuaman yatsaya.
bayan ya aunatane yak musu albishir dacewa tanada
aramincikine kuma tai doguwar tafiya shine yasa hakan.
habibu yaji da
in samuncikin na khadeeja yayinda khadeeja bazata iyamisalta awanne
angare takeba da
i ko akasin hakan.
nandeakai mataalluran bacci tasamu ta kwanta .
********
arfe tara na safe aka yiwahajiya janaiza inda dubban jamaa suka halarci sallahr tata.
aka rakata gidanta na gaskiya,khadeeja tafi kowa kukan mutuwar dan tasan yanzu doletabi mijinta taiwa zahra biyayya inhar tana son zama lafiyatsakanina damahaifinta.
kwanansu goma daddy yace suwuce zaman yaisa haka,har
aki khadeeja ta shiga tasamu zahra wacceke zaune da
aramin cikinta da yafara fitowa.
jiki asanyaye khadeeja ta zauna kan kujera tace muryarta na rawa"anty zahra zamu wuce mu yanzu nazo miki sallamane"ta fa
i muryarta na rawa.
sosai taba zahra tausayi dan kallo
aya taimata tasan batajin da
in zaman.tasowa tayi ta iso kusa da khadeejan ta zauna ta kamo hannun khadeejan asanyaye.
da sauri khadeejan ta
agora dubeta kawaiseta fashe da kuka ta fa
ajikin zahran tana fa
in"kar kice komai,wallahi hakkinki dama zahra ko bakimin hakaba dama Allah bazebarniba sabidana jima inacutar dake zahra kitafemin
aryata ta
are"ta fa
i cikn matsanancin kuka"
"bakomai khadeeja,nidama mahaifina da kike burin aura dan ki wula
antamin mahaifiyatane yasa na mi
e na ya
eki dan duk
an hala
kinsan baze bar haka ta faruba amma yanzu bakomai na yafe miki nima kiyafemin"cewar zahra.
"Na gode kitayani ba daddy ha
uri shima ya yafemin dan in samu sau
i arayuwata"cewar khadeejacikin kuka.
"Yanzu meye bakyaso gameda auranki kadeeja kifa
amin koda auranne kikeso akashe zan miki hakan"cewar zahra cike da tausayin khadeejar.
Murmushi khadeeja tayi tace"anty zahra ay aure yanzubanida maraba dashi tunda harga rabo a tsakani bazanso in haifi
an agidan mahaifinaba,inma taimakonebe wuce na kiyiwahabeeb mgn ta dawo dani kusa dakuba dan can ba wanda nasani kuma nesa bata maganinkusa"cewarkhadeejacikin kuka
"To badamuwa kije kishigar da habeeb falon ba
i bari inje gurin daddy in dawo zanzomuyi mgn yanzu insha Allahu "cewar zahra tana dafa kafa
ar khadeejan.
ayko khadeeja guiwowi a
asa tana mata godiya,
zahra ficewa tayi zuwa gurin daddy ita kuma khadeeja ta nufi gurin habeeb dake cikin mota yana jiranta.
Zahra a falonsa ta sameshi zaune yana waya.tunda ya hangota ya bu
e matahannu alamun tashigo jikinshi,,ba musu taje tayi lub ajikin nasa yanaci gaba dacwayar yasa hannu yazame hularkanta yana shafa
ananun kitson kanta,ya lima yanawayar kamin yakashe yamaida hankalinsa kanta yace"meke tafe dake Allah de yasa ba yawon neman goruba zaa saniba"cewar daddy yana shafo cikin nata.
an shagwa
efuskatayi tace"Ba shi bane yakawoni nazone akan issue na khadeeja"ta fa
itana shafa
irjinshi.
"khadeeja munada issue ne da ita i though sun wuce yau ko?"cewar daddy cikin nuna halin ko inkula.
"Bakaga adda duk ta lalacebane kai?"cewarzahran.
"Nagani mana aybawani abubane faruwar hakan tundaciki gareta kemaayduk kinyi hakan"yafa
i hankali kwance.
"daddy khadeeja na bu
atarmu kusa daiatayi nisa da yawa,kuma gaciki
arami mewahala Allah yabataAllah na tuba nisantane yasamuka rasa hajiyafa"kawai ta fashe mishi da kuka ta fa
ajikinshi.
rungumeta yayi dasauri yanashafabayana ra
in mutuwar hajiya na dawo masasabo.daurewa yayi ya rarrashi zahra yace"to fito fili ki fa
amin ko meenene kikeso in musu zanyizahrainde hakan zesanya salama acikin ranki pls banason damuwarkisabida bake ka
aibace"ya fa
i ana rarrashina.
"so nake agidajanka kaba khadeeja
ayasudawonandamijintashikumakanemamasa babban ayki a gomnatance tunda yayi karatunsa dede gwargwado"cewar zaha.
Murmushi daddy yayi yace"toay dukabinda kika tambayeni abune dako ban saniba zaki iya yi musu,dan haka nabasu ayki kuma yasamu,bayan shifa?"ya fa
iyanamurmushi.
"kabata mota sabida unguwa be kyautu ace
arka batadaitaba"tafa
i ashagwa
aukidukwacce taimata zahranabata,kijekiyiabinda yadace ban miki get da komaiba yanzu bacci nakeso in l
anyi tunda akayi rasuwarnan ban samu nayi sosaiba kainaciwo yake kar atasheni se ankira sallah"yafa
i yanai
ewabayanya sumbaci gashinta.
sumbatarshi tayi itama tace"bari inje in sallameu se inzo in tayaka baccin "
"inkikazo bazanyi baccibacinki zance zanyi ga bacci kuma na damuna"cewar daddy yanamurmushi.
"To kayibaccin nima kitchen zan shga inna sallamesu"
shigewabedroom
insa yayi itakumata wucefalon ba
i inda khadeeja da habibulah sukejiran fitowarta
koda tasamesu cikin kwantar da kai tai musu bayanin komai dukansu ba wanda beji da
iba khadeejararrafawa tayi jikin zahrata rungumeta tana jin wani sanyi aranta.
"dan haka seki za
i wandayay miki agidan babanku ki muku jagoranci ku tafi danki
an kimtsa abinda be kimtsu miki ba,"
Sosai khadeeja ke godiya dahawayentahaka zaha ta rakata ta
auki dan
areriyar motar da take sotaja habeebu yabitaabaya cike dafarinciki.
zahra seda suka fita sannan takomq cikin gidan tana shiga kichen ta wuce dan samawa daddy abinda zeci.
girki na musamman ta fara ha
awa daddyn dan tasan a auna,da yunwa sosai lokacin rasuwar.
tajima a kitchen
in tana aykinta cikin hanzari,dan bataso yafarka bata gamaba shiyasa hankalinta be kan komai se girkin.
daddy kiran waya ya tasheshi inda aka shaida masa yanada ba
i a office,wanka yashiga sannan ya zira jallabiyarsa yafito neman gimbiyar tashi.
direct hanyar kitchen yayi dan yasan bazata zauna inda bashiba inde ba kitchenba.
tsayawa yayi abakin
ofar yanakallonta yana murmushi ganin yadda ta zage tana tagirkinta.
takawa yayi yaisakusada itase jitayian rungumota tabaya ko bata waigaba tasan daddyne,"me kike girkamin ne uwar biyu na,kika cika gida da
amshi?"cewar daddy yana shinshina wiyanta.
"Kai daddy to waima wayace ka tashi yanzu bayan se ankira sallah kace atasheka?"cewar zahra a shagwa
"inadaba
i a officene zahra shine suka tasheni zanje muyimgn"ya fa
i yana shafa
an tudun cikinta daya fara fitowa.
juyowa tayi tana kallonshi tace"wallahi daddy bazaka fitaba ay weekend ne subari se monday dan kazauna ka samu hutu kaima"ta fa
i tana turo baki
"kika sani ko masu bamu ku
ine zaki bazaniba baby"ya fa
i yana kallonta yanamurmushi.
"daddy indan ku
ine wanda ka tara mana ma sun ishemu rayuwa dan haka nide bazaka fitaba"ta fa
i a shagwa
"to wai innazauna me zan miki,in girkinne bani magin na
are miki"cewar daddy yana dariya
dariyar itama tayi tace tana
oyewa ajikinshi"wanne
are magi aynacgama girkina,zuwa zamuyi kaci abicin kuma kazo kaci me abincin"ta fa
i tana dariya.
daddy daiya yayi yace"to inna cikin zaki barni infita deko?"
"da sauri haka to nufinka awa nawa zakayi da har kake ikrain inka gama zaa fita,toni wlh yau bafitarnan,dan babynka ma ay kun kwana biyu baku gaisaba "tafa
i tana kashe gas
"yako kamata mu gaisa gaskiya"cewar daddyn.