Sashe 30
Harijin Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yaune duk shirin datake shiryawa ya kammala wanda tayi murna sosai da samun mafitar saura
addamarwa,dan so take wannan karon tayi ita ka
ai inyaso taba halima labarin yadda akayi.
yau da wuri ta kammala duk abinda zatayi ta shige
akinta tana zaman jiran shigowar daddy.
koda daddy ya dawo yayi mamakin rashin ganin tazo tarbarshi,hakanne yasa ya tafi cikin san
a zuwa
akina dan yagame takeyi dayahanata zuwa tarboshi.
zahra jin motsin tahowarshinne yasa tai saurin kara wayarta akunne tana fa
"Abba kayi ha
uri kuma daddy insha Allahu bazan ta
a bari yasamu labarin khadeeja tata
a yin cikin shegeba,,sabida shi besan cikin da tayin bane yasa bata da manema tunda abune da kusan kowa agari yasani tsoron mahaifintane yasa baa tararsa da maganar,,kuma shima wanda yay mata cikin har gidannan yazo yana ro
ona kan inro
eta ta aureshi amma na mata mgn tace bata sonshi.yanzu haka wallahi abba yana gadon asibiti beda lafiya sabida samun labarin auranta,ni duk wannan be dameniba abba kawaide banson mahaifinta yasan da duk wannan,kai
in kai ha
uri ka aureta ahakan tunda kasan komai tun da
ar amininkace shima zeji da
in auranta da zakayi,kuma zumunci ze
ore."cewar zahra tana satar kallon bayanta.
ganin daddy tsaye a bayanta yana kallontane yasata mi
ewa zumbur tana
an soshe soshe azuwan mara gaskiyarnan.
kara wayar tayi akunne tace "seda safe abba zamuci gaba da magana"ta fa
i tana
oye wayar.
wayancewa tayi ta shige jikin daddyn tana masa barka,da zuwa amma be amsaba kallonta kawai yakeyi sabia tashin hankalin da yakecikibaze barshi yaiya yimata mgnba.
batare daya amsa mata ba ya juya ya fice a
akin yana ha
a hanya,dan tashin hankalin da yake ciki yafi gaban misali.
Yana fita zahra tai wata girgiza sannan ta chashe ta
an seconni kamin ta ajiye wayarta ta gyara kanta sannan tabi bayan daddy jiki a sanyaye.
Samunsa tayi zaune dirshan akan carpet ya ha
a kansa da guiwa,jiki a sanyaye ta
arasa jikinshi,tana fa
in"haba jarumin maza menene yasameka kazo ka zauna cikin damuwa dan Allah kayi ha
uri kasaki ranka gaskiya ko waye ya ta
omin mijina be kyautaminba"cewar zahra ashagwa
ago kai yayi yadubeta fuska ba walwala yace "zahra ba wanda ya
atamin rai face ke da mahaifinki ashe har akwai wani sirri me girma irin wannan acikin zurriata ku kun sani amma ni kukasa sanar dani,haba zahra ina so da
aunar dake tsakanina dake,kode dama basona kikeba ?"cewar daddy kamar zeyi kuka idanunsa suka ka
zahra hannu tasa tana sosa gefen kanta rana
an ware ido alamun ba,gaskiya,tace"daddy wanne sirrine muka
oyemaka nida abban?"
"look zahra naji wayar dakikeyi
azu da mahaifinki kuma naji komai wallahi baku kyautaminba,"cewardaddy
Matso hawaye ta fara tana yarfe hannu tace aru
e"na shiga uku daddy abba yace kkar in bari kaji na bani wallahi yankani zeyi inde yasan agurina kaji"ta fa
i cikin kuka.
ota daddy yayi sabidacikin cikin jikinta karta janyo masa wata matsalar yace"relax zahra pls karki
arasa karyamin zuciyata,ni bazan nunawa mahaifinki ma nasan maganarba so nake ki natsu kimin bayanin abinda kika sani gameda wannan maganar pls bazanfa
i ke kika fa
aminba"cewar daddy atausashe.
Gyara zama zahra tayi tace "dama tun a school ne wani malaminmu suke soyayya da khadeeja,to yayi yayi ta kawoshi gun iyayenta ta
i amincewa tace mahaifinta beson talakawa, wai ba abinda ka tsana irin talaka"ta fa
i tana kallonshi.
"ya Allah wai yaushe khadeeja ta uya
arya har haka agdan ubanane nacebanson talakan,Allah nefa yayishi yayini wannan yarinya kice tajimactanajamin abun kunya agari."cewar daddy cikin fa
cigaba zahra ayi da cewa"to tunda yayi yayi suyi aure ta
i shine suke fita hotels tare suna mashaarsu,dan ko halima ka tambaya har hotunansu tana dashi,a yaddabanyi da khadeeja ta denabinsa baammata
i amincewa tace shi ka
aine namijin dake kwantawa da ita ta gamsu,sauran masu kwanciya da ita basa gamsar da ita shiyasa tasha alwashin ko bashi taauraba seta dinga binsa,da auranta "tafa
i tana shar zubar
aryar da take zubawa daddyn.
"zahra kice de karuwa nake tare bansaniba kuma har nake shirin aurawa aminina dayafi kowa sona"cewar daddy hawayen dayake ta ri
ewa suka fara zubo masa.
"haba daddy bedace kace mata hakaba,kumacshi abba ay beda damuwa mutumne shi me kaudakai"cewar zahra.
"Shi cikin ya akayi dashi?"cewar daddy dan ya
osa yaji
arshen maganar dan yasanhukuncin daze yankewa khadeeja dan yayi imani zahransa bazata mata
aryaba.
"To da muka zana final exam se khadeeja tasamu carry over,shine taje gunsa ya gyara mata to ananne yamata cikin,wanda tsoronkaji maganar yasa taje guin abbana ta fa
a mishi da kanta"
"taje da kantafa ta fa
a mishi kikace zahra?"cewar daddy aru
"eh wallahi ita tafa
amasa kuma ta ro
eshi da azubar mata da cikin duk da shi malamin namu yanason cikinsa kuma beso acire,toamma abbana ganin siyasarka tataso beson wani abu yabakamatsala yasa yakaita gun likita dan acire sede tun kan acire cikin yafita da kanshi. shine abbana yace kar abari kaji mgnr tunda shi saurayin nata har kuka seda yayi jin an cire cikin"cewar zahra tana kallonshi.
"zahra wannan magana kibarta atsakanina dake kuma shi saurayin nata inaso ki ha
amin zama dashi gobe"cewar daddy.
"To daddy zanyi hakan amma se ka cire damuwa aranka tunda de dukaasirin arufe yake,dan yau sonake naima cin kaca so 15 kan gari ya waye."ta fa
i tana shafo dick
insa
murmushin
arfin hali daddy yayi yace"zahra rigima baki da dama"
kamar yadda ya bu
ata hakance tafaru dan zahra gari na wayewa ta kira shi ta shaida mishi mahaifin khadeeja na nemansa .
ayko beyi
asa aguiwaba ya iso gidan inda ta shaidawa daddy batun zuwan nasa.
har falodaddy yasashi ya,shigo,ba tare da tsoron komaiba ya shiga inda ya zube agaban daddy da zahran yana bacdaddy ha
uri.
"kai natsu ni ba ha
uri nakiraka ka baniba,dan haka tambayyi zanyi maka malam habeebu,,shin dagaskene kayiwa khadeeja ciki?"
habeebu jikinshi na rawa yace"eh baba amma sharrin shai
anne bazan kumaba ayiha
uri"cewar habeeb jikinshi na rawa.
"To inaso kasani bazan aurawa wani sauranka ba,dan haka kaida ka
atatakaizaka aura.kaje jibi kazo dasadakinka da wakilinka zan aura maka khadeeja"
habeeb zubewa yayi a
asayana godiya harda hawayensa yayinda zahra dake gefe tafishi murnar maganar daddyn,inda harda ita amasugodiyar.
bayan tafiyar habeeb ne zahratadubi daddy tace"to daddyshi abbana kuma ya zaka yidashi?"ta fa
i tanajangemunsa.
hannunta yari
eyace "kunyardazanjiin nabashikadeeja yakusancetayajitababudurwaba tafi kunyar da zanji dan na hana shi auranta dan hakawannan niba damuwabane agurina"cewar daddy.
Shigewa jikinshi tayi tana sauke ajiyar zuciya,najin da
in nasarar data samu.
*********
to yaufa gida ya cika domin yaune auran khadeeja,shiasa ta dawo gidan zahra dana
aura mataauran agidan mahaifinta.
su marwada sauran danginsu kadeejar kowa yazo haka dangindaddydan itaceauran farko daze farayina
arsa.
amarya angahi dakyau ko ina tayi se she
i takeyi,inda zahra ta gayyato halima wacce da
yar ta yaeda tazo.
khadeeja mamakin yaddafarin cikin zahra yaso
ara nata takeyi amma asaninta da zahran inde barikine tasan zata iyayin abinda yafi hakan dan kar azageta.
can
ofar gida jamaanebamasaka tsinke kowa yazo dan daddydaabbandukanamutanenesu.
abba ansha ado dakaganshi kagaango,se gaisawa yakedamutanensuanatayashimurna.
tuni malaman
aurin auran sukazaunawakilai suka gabata dama abbadaddyne wakilinsa,sedeganinsa zaune usa dashine yasayace"kamatsa can gaban mana kakar
omin aurena zakazo kawanizaunaanan"cewarabba yanamurmushi.
"Yusuf nawakilta angon hafsa yanzu ze amso maka auran naka"cewar daddy.
to tarihide yamaimaita kanshi inda dubban jamaa suka shaida auran khadeeja da mijinta habeeb ba da abban zahraba.
ayko guri se yama
i akeyi,abba har cikin ranshi yaji da
in hanashi auran amman azahiri benunabaya tashi afusace ya shige mota yabar gurin fuskarsa
auke damurmushi.
acan ko cikin gida zahranajin an
aura auran da habeeb tasaki wata gu
a meratsa kunnuwa.
ta nufi
akin khadeeja wacce itama samun labarin habeeb ta aura ba abba ba ya isketa tami
e agigice tana tunanin tayadda hakan ta faru bayan ita rabonta daganinshi tamance.
zahrace ta katse mata tunaninta da cewa amaryar habeebullahi inatayaki murna"
cikin ru
u khadeeja ke kallon zahra wacce ta kunna wa
ar "kace kai
in shege ne,kafa
a mana bakaji"tana ti
ar rawarta tana bin wa
"zahra ina fatan basa hannunki a fasa aurena da mahaifinki,dan in har akwai wallahi tallahi sakamakon daze biyo bayabame kyau bane"cewarr khadeeja tana huci.
Sauran
awayen khadeeja dake
akin zahra ta kalla ace"ku
an bamu guri zanyi magana da
ata"bamusu suka mi
e sukafice daga
akin.
bayan zahra tamaida
ofar ta rufene ta fara zagaye khadeejan tana fa
in"sanin da nayi cewa ke
in ba,Allah aranki ne yasa dana tashi shiryawa wannan rana nai mata shirin da har abada baze wargazuba,hmmmmm khadeeja lissafin danayi akan wannan rana har nasamu wannan sakamakon ba abune da tunani ko hasashe ze yiba"
"wai nufinki dan kin sa na auri habeeb shine kin cutar dani?inde hakane lissafin naki to wallahi ke
in ba
aramar da
iyabace,habeeb abincin ruhinane da kikamin shigar sauri,dan haka ina murna da wannan ha
i naki"cewar khadeeja ba tare da damuwar komaiba.
Dariya zahra tayi tace"tabbas khadeeja bakiyi
aryaba dako na cika da
iya ta gaske innasa habeeb
in da kuka gama cinye juna awaje ya aureki ay habeeb
in dana aura miki habeenkine namusamman kuma tsohon masoyi daya jima yanamafarkin samunki"
hannu khadeeja tasa agigice ta finciko zahra bakinta na rawatace"wanne habeeb
inne tsohon masoyina bayan habeeb
inki?"
"Relax my daughter keda zakije ki baje mishi ragowar tsuliyar ya kwasa meye naki na saurin son sanin wayeshi ,to waye kuwa in banda mijin da kika aura wanda inkinje
akinshi zaki ganshi,ay abun bana,sauri bane"cewarzahra tana wata shewa.
Khadeeja zatai mgn wayar daddy ta shigo wayarta,
agawa tayi tana kallonzahran.
"kizo falona keda zahra yanzu"cewar daddy ya kashe wayar.
Duban zargi khadeeja taiwa zahra tace"daddy nason ganinmu afalonsa"
"au babyna"cewar zahra gamida
an rugawa da gudunta tabu
ofar ita tayi gaba khadeejan tabita abaya gabanta na dukan ukuuku.
azaune suka sameshi shi ka
ai,zahra cikin kirsa taje kusacda
afafunshi ta zauna ta fara matsa masa yatsun
afar.
khadeeja kusa da zahra ta zauna dan batasan da wacce daddyn ya kirataba.
gyara zama daddy yayi sannan ya fara magana yana kallon khadeeja.