Sashe 7
Harijin Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"dole kikasa yimata murnar sa rana ashe farkankine,da kuke cin amanarta tare,wallahi khadeeja kinbani mamaki kin kuma cuci kanki dan itade zahra baki cucetaba,kuma kukan da zakiyi wlh yanada yawa senan gaba"cewar halima wacce tana kaiwa nan tabu
ofar zata fita da sauri takamo hannun halimar tana fa
in"don girman Allah halima karki fa
awa zahra don Allah wallahi bazan
araba inshacallahu,ki rufamin asiri don Allah"ta fa
i agigice dan in har zahra taani dole iyayenta suji kuma in suka ji nata iayen suma sesun jidako ta shiga uku gun daddynta.
"dallah sakeni banza wacce bata da amana wallahi kinji kunya kinyi asara,ay tunda har Allah ya nuna min ku yau to nasan so take atona muku asiri ay ba yau kuka faraba"tana kaiwa nan tai ficewarta amotar wasu hawayen takaici na biyo idanunta.
Mashin ta hau ta wue gida ranta ba da
iko ka
khadeeja ko atsorace tawuce gidansu irama.gabanta na fa
uwa
tana shiga gidan
angaren mummy tanufa,ta sameta tayi sujjada tana sallah,
kan kujera taje ta zauna tana jiran udarwarta kamin ta wuce nata
akin.
tana nan zaune bacci ya sureta a zaunen,seda tayi na awa guda sannan ta farka firgigit kamar wacce aka tasa.
ga mamakinta har yanzu mummyn na sujjadar bata
agoba,hannu tasa ta ta
ata ay kamar jira kawai se gani tayi ta
ingire ta kwanta,koda ta dubeta agigice jinine a hancinta,ayko da gudu a mi
e tayi waje,,tana
walawa masu ayki kira.
da daddy taci karo a hanya wanda ya dawo office a matse ba abinda yakeso kamar yaje ya samu ya
an lalla
ata kamar kullum ta barshi ko ruwa biyune yasamu yayi ko ri
ewar da mararshi tai masa ze sakeshi..
agigice khadeeja ta ri
eshi tana "daddy mummyce ta fa
i"bejia
arashen mgnrba ya juya da gudu zuwa
akin mummyn,da gudu yayi kanta ya
agota, sde yadda yaji jikinta har ya fara ri
ewane yasa ya fahimci ta mutu kuma tacjimacda mutuwar rashin kowa kusada itane yasa baa fargaba da wuriba.
rungumeta yayi ajikinshi yana kuka me ta
a zuciya,ganin daddyn na kukane yaa khadeeja fashewa dakuka itama domin ta fahimci mummynsu ta mutune.
ya jima yana kukan mutuwar matarshi kamin ya ciro wayarshi ya kira mahaifin zahra,koda ya
aga wayar yaji aminin naa na kuka gigicewa shima yayi.fa
a masa labarin mutuwar mummyn yayi,
ayko shima ya girgixa dajin batun,maaifiar zahra ya fa
awa lokacin suna tare da zahran tana mata jan lalle ahannunra.
ayko agigice suka mi
e aka wanke lalle suka bi abban zahran zuwa gidan nasu khadeeja.
kan kace me gida ya
inke damutane kamarba dareba,khadeeja ko ganin zahra ta
ara tsorata,tabbas hakkin zahra ne yasa bata samu damar yin sallama damummyba,ta tsaya cin amanarta dahabeeb..
************
Washe gari da safe aka sallaci gawar mummy aka kaita gidanta na gaskiya in banda kuka ba abinda iyalana keyi na rabwa da ita .
Zahra ganin har ankai mummy amma halima bata
araso bane asa ta kirata suna zaune da khadeeja a
akinta.
bayan a
agane tasa handsfree tace"halima mummy taffa rasu gashi har ankaita amma bakizoba,meke faruwane?"cewar zahra.
"Allah yaji
anta bazan samu shigowabane shiyasa baki ganniba"cewar halima ba tare da damuwar komaiba.
"Are you ok?"cewar zara cikin rashin fahimtar abinda halimar take nufi.
"Perfectly ok ma zahra,"cewar halima.
"Amma ya kamata ki kira khadeeja ko awayane kimata gaisuwa kain kizo inaga ay zata jida
i kuma its shows.that you cared"cewar zahra.
"In kin koma gida zamuyi waya bye"cewar halima gamida kashe wayar,jiki asanyaye zahra ta cre wayar akunnenta ta juya tana kallon khadeejar wacce tai sumu kamar an ji
a zakra tace"meke faruwane tsakaninku da halima her responds says there is something happened meye shi khadeeja,dan wannan ba halin halima bane?"
soshe soshe khadeeja ta fara tana fa
in ba komai ko ace miki wani abune?"
"batace min komaiba amma nice nake zargin akwai wani abu marar da
i tsakaninkuamma anyway mu bari se bayan komai ya lafa naji abinda ya ha
akun danni banason ana zaune lfy azo ana fa
urin aman dake taowa khadeejane yasa .tami
e da gudu ta shige toilt ta fara kwara aman kaman zata amayar da kayan cikinta,bin ta abaya zahra tayi cike ta tausayawa take mata sannu
taimaka mata tayi ta wanke fuskarta da bakinta ta fito da ita,sannan ta koma ita kuma ta gyara inda a
ata
in da aman sannan ta dawo gurinta ta samu zazza
i me zafi a rufeta se rawar sanyi take
first aid bx
insu ta
auko tabata paracetamol tasha,sannanta gyara mata rufa tana fa
in"in d next 30 minute inbe saukaba se muje asibiti ko akira miki doctor
inku,nasan stress ne da kuma damuwarnan"cewar zahra cikin tausasawa.
Gefen khadeejar ta zauna ta kira number habeeb,
agawa yayi yana fa
in"my love i missed you badly,"
"baby mummn su khadejace ta rasu jiya da yamma yadace kazo gaisuwa dan namancene jiyan muna cikin ru
u dana fa
a maka ay da kasam janaizar".
magana zahra take amma shi ya tafi wani tunanin na daban,watakan lokacindata mutu suna tare da khadeejata baje masa gindi yana ci ashe uwarta nacan ta mutu.
"Kana jina kuwa?"muryar zahra ta dawo dashi daga tunanin daya tafi.
"Allahu akbar,wayyo kice mutuwa akai mana toAllah yaji
anta ganinan zanzo insha Allahu."
sun
an ta
a hira sama sama kamin ya ajiye wayar.
khadeeja dake kwance inbanda kunyar zahran ba abinda ke damunta tabbas se yanzu take
arayin danasanin abinda ta aykata mata,dan zahra masoyiyartace bata cancanci hakaba agurinta.
haka aka gama zaman makoki kowa ya watse,su zahra suma suka dawo gidacike da alhinin mutuwar mummyn.
shiko mahaifin zahra sanin matsalar aminnin nasa ta yawan bu
atace tasa tausayinsi ya
i barin zucyarshi kuma yasha alwashin yimaa taimakon da yasan ze uya wajan ganin ya cireshi a damuwa.
**********
"Wlh halima taganmu sir habeeb bada wasa nakemaba"cewar khadeeja lokacin data kwashe komai daya faru ta fa
a masa awaya daya kirata.
"to in ta ganmu me yasa bata fa
awa zahranba,?"yayi tambayar cikin dauwa.
"I dont know sir but tabbas nide ga yadda mukayi da ita"cewar khadeejan.
"To ki fito mu ha
u musan abun yi mgnawaya bazata yiwuba"cewar habeeb cikin damuwa.
"Banida lfy har yanzu wlh na rasa meke damuna komai naci seya dawo "cewar khadeeja,
"In kika fito seki je asibiti mana adubaki ay bazaay ta zama ba lfy ba"cewar habeeb
salllama sukayi ta ajiye wayar zuciyarta cike da shau
in habeeb
in dan har zuciyarta takesonshi.
************.
"Alhaji duk sanda nazo gunka cikin damuwa nake samunka,inaso kasani hajiyade ta mutu kuma har abada bazata dawo garekaba,kuma kai g
a lalurarka,to gaskiya
ayace inhar ka
aukeni amininka to kasamu mata ka aura,zamanka a haka baze yiwuba"cewar mahaiin zahra cikun damuwa.
Murmushin
arfin hali daddy yayi yace"bazan iya nemanaureba kaima kasani amma na baka wu
a ada nama tunda kai ar yanzu zuciyar taka jitake da
uruciya ka auromin ko wacece a fa
in duniarnan inde maxece wlh zan zauna da ita,inma inada wani category to shine ta zamo me kyau, me addini,danni inason mace me kyau"cewar daddy yana kallon abban zahra.
"Insha Allahu zan binciko maka da yardar Allah kuma nagode da wannan dama daka bani"
"Su khadeeja ma angama komai,nanda sati biyu zasu tafi Holland can gurin yusuf
anina zasuyi karatu acan dan dama tun hajiya na raye mka shirya hakan"cewar daddy
"Ah gaskiya hakan yayi kyau tunda kaga shima yanada yara saannin nakan kuma matarshi akwai kulawa kaga zasuji da
in zama tare dasu,Allah de yaji
an hajia yasa ta huta"cewar abban zahran.
Sun jima suna hira kamin daddy ya rako Abban suyi sallama ya tafi.
*******
Khadeeja fita tayi suka ha
u da habeeb a wani gurin nadaban wanda faruwar hakan duka akan idon halima dan tasha alwashin raba zahra da auran habeeb ba tare da zahran tasan me sukayi mataba shiyasa ta baza mutane
an bibiyar shife da ficen haub da ita khadeejan.
ayko shine yau aka kirata,akace angansu batai
asa a guiwaba ta isa gurin.hotunan da aka
aukesu tare sun fta da kyau ta yadda ba me cewa editing ne.dan harda vudeo suna rungume da juna yana sumbatar la
anta bayan sun fito zasu rabu.
halimatayi murna sosai da ayki me kyau da akai mata.
sallamarsu tayi itama ta koma gida.
khadeeja bayan sun rabu wani
aramin asibiti taje dan adubata asan abinda ke damunta.
ayko bayan gwaje gwaje aka gano tanac
auke da ciki na tsawon wata biyu.
tashin hankali baa samaka rana,khadeeja taci kuka amota fin wanda tayi na mutuwar mummnta
yar ta iya
arasawa gida dan kukan da takeyi.ya wuce tunani,bata bari sun ha
u da kowaba ta shige
akinta,ta kulle
ofa sannan ta kira number habeeb bayan ya
agane ta fara yimasa bayanin komai dake faruwa.
tsaki yaja sannan yace"to da kike gayamin ni yanzu a matsayina nawa kenan?"
"a matsayinka na wanda yafikowa kusanci da cikin mana habeeb akane"cewar khadeeja cikin kuka.
"Taxi no garage ce kefa khadeeja taya kikasan ciki nawane bayan kinsan bani kika fara saniba?"
"wallahi nakane habeeb pls ka fahimceni budurcina kuma an jima da nai loosin
inshi wa wani saurayina "
"look khadija nagafa mgnr nan da gaske kikeyi nifa zatona tun farko da wasa kikeyi to ki bu
e kunnenki da kyau kijini wallahi ki nemi uban cikinnan baniba inba hakaba duk abinda nai miki ke kika siya,kuma karki
ara kirana tunda abun naki hakane"yana kashe wayar .
Khadeeja ta kife agurin tana kuka me ta
a zuciya.
*********
Shiko habeeb jin abinda khadijarta
ullo dashine yasa yaje yasamu iyayensa yace arage lokacin bikin nasu wato acire sati biyu a
aura masa auransa da zahransa nan da kwana uku masu zuwa dan ya fahimci kamar tarkone ta
ana nason hanashi mallakar zahra.
koda akaje gurin abban zahra be
i amincewabadan sun gama shiryawa dama lokacin kawai suke jira,fatan alkhairi yayiwa abun be kawo komaiba aransa.
Zahra ko jin nan da kwana uku zaa
aura aurantane yasa ta bira
a ta tafi gidan su halima dan susan ya zaa shiya abun
hakima tayi murna da zuwanta nanfa suka
ule
akina bayansun natsa zahra tace
"halima na kasa gano meye tsakaninki da khadija wlh banajin da
in yadda kuka koma pls wai meye yake faruwane?"cewar zahra cikin damuwa.