← Book details Harijin Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 35

Sashe 22

Harijin Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Dareyayi ko zamu bari seda safe"cewar daddy yana
an tsaki
"da ka saurareninde ko ba yawa"cewar marwar tana wani kashe murya ana fari da ido.
kunyar idon khadeejace tasa daddy yabi bayan marwar zuwa
akin ta,, dan shi bega mgnr da zata masa ba.

"suna shiga yaja gefe ya tsaya yace "fa
i abinda kikeson fa
i zaha na jirana "
"ban anaka zuwa untaba ay amma nima matarkace inaso ka bani hakkina na aure a matse nake"cewar marwa amarya mecapacity.

"Hakkinki ay na baki koko a hanaki yaran nakinne,,dansu aka auroki to wannee hakkine kuma kikebi
ar inbaki?"cewar daddy.

Ga mamakinsa kawai se gani yayi ta faea kuka tana fa
in "matarkace ni wallahi inde baka bani hakkinabazan je wajan ita hajiyar data ha
a auran taraba dan bazan jurehakaba"cewar marwa.

Daddy jinzata fa
awa hajiyane yasa a kamo hannunta cikin sigar rarrashi,"marwa babida isasshiyar lafiya ajjikinako munje gado baabinda zan i yayimiki kiyi ha
uri"a da
i cikin sigar rarrashi.

"nide ko ka
ane kaimin wallahi amatsenake"ta fa
i tana cusa hannu saman haq
in nata.

'daddy takaici abun ya bashi,"nace banida lfy baki yarda ba to muje kiganewa idonki ni na rasa gane kan wannan masifa.da hajiya ta ha
ani da ita wlh."cewar daddy cikin fushi
Ba kunya tayi gaba shigin shirgin taje ta baje a gadotsabar takaici daddy jiyake kamar yayi ihu dan kawai maaifiyarshi dataceczata a
awane dacwlh har ta gama zamanta hannunta baze kamaba.
ga mamakin daddy ya kwanta da marwa lafiyalau bactarecda gabanshi ya kwantaba,abun yai matu
aure masa kai,khadeejacdake la
e bakin
oar marwar jin nishin marwarne yasa ta tabbatar da,daddynsu cinta yake wandadama burinsu kenan.
farincikine yakamata tabarv
ofar
akin ranta fess yau marwa ta angwance dacdaddy.
shiko daddy befi 30 minute yayi akan marwa ya saukasabida koya ya zura mata burar ya fito se tayi masactusa ta gaba dukse yaji ba ata gamsuwa a ha
akar.
wanka daddy yashiga yayi yamaida kayansa yay mata seda safe yafice a
akin wanda hakan sosai ya
onamata rai dan ba haka tasoba.
akin zahra ya wuce direct inda yasameta harta kwanta rungume da fulo,dan tunda tajishi shuru tasan yana gun mama marwa amarya.
shigowarshi ce tasa tajisanyi aranta,lafawa yayi ya kwanta abayanta yana kssing wiyanta,yace"baci batare daniba babyna?"
"na
auka ba anan zaka kwana bane yasa daddy"cewar zahra asanyaye.

"A ina kikesa ran zan kwana bayan
akinki?"
kin mama marwa mana Ay itama matarkace"cewar zahra tana juyowa suna fuskantar juna.

Daddy komawa yayi serious yace"zahra in Allah yakaimu gobe ki kira maryam ta sokoto awaya ki bani ita zan yi mgn da ita kinjiko,sabida gameda matsalaru yanzu nagano wani sabon abun dayasa nake son mgnr da ita"ya fa
i yna kwantar mata da gashin girar ta.
bakin zahra har rawa yaketace "daddy ka kwanta da marwa lafiya lau ko?"
idanunta daddy ya kalla yace "eh zahra kuma makamanciyar matsalar babu ita"ya a
i yana
ara ha
eta dajikinshi.
kuka tasa masa jin cewa
ar zuwan jiya ita har ankwanta da ita amma ita me shekara biyu abu ya faskara.

"am sorry zahra"cewar daddy.

Bata kulashiba taci gaba da kukanta seda tayi me isarta sannan ta dena daddy be hanataba dan asan abun kukan aka mata.

Maryam inaso kitaimakamin da maganin damuwaru nida zahra daa nan sokoto nasan
angrenku akwai magunguna dan wlh ina cutar da yarinyarnan"cewadr daddy lokacin da,zahra ta kira masa anty maryam
"insha Allahu alhaji zanyi bakin
arina wajan ganin na nemo muku mafita tabbas zama ahka akwai cutarwa wan ba kowacce mce bace zata
aukihakn kuma kuma daga
angarenku ku dage da addua."cear anty maryam.

Sun jimadaddy na mata bayani kamin daga bisani sukai sallama aba zahra wayar shi ya shiga wanka.

"Zahra kina jina ko,kiyi ha
uri wallahi makircine sua shiryamiki and insh allahu kansu ze koma nyi miki al
awarin uk indamagni yke sena nemoshi rayuwarki bazata tfi abanza ba"cewar anty maryam
in cikin sigar rrrashi.
,"to anty nagode sosai Allahkuma ya bamu nasara akan ma
iynmu"cear zahra.

Sun jima anty maryam na bata shawararin yadda zata gudanarda rayuwarta agudan mijin nata fitowar daddy yasa sukai sallama zahra ta ajiye waar taje ta fara taimakawa daddyn domin ya shirya.

Basujimaba ta kammala shiryashi sannan ya ru
o hannunta zuwa dinning rea inda ta shirya masa breakfast.
kan cinyrshi y zaunar da ita ya fara bt abincin baki tana ci shima tana bashi,marwa da khadeej na le
ensu ta window suna tsine mta.
suna kammalawa zahra ta langa
e kai tace "banajin driving daddy ka saukeni gidansu halima tunda nai aure befi so uku najeba,kullum itace ke zuwa gurina"ta fa
i ssanyaye.

"bafa nason zuwa gurin
awaye zahra "ya fa
i yna mi
ewa tsaye tare da ita jikinshi.

"daddy halima ay tafi gaban
awa sede
r uwa pls kabarni zaman gidn in bskanan bemin d
ine"ta fa
i idanunta na kawo
wallh.
dacsauri daddy yshare msta yace "jeki shiryo ina jiranki amota"
Ayko da
an gudunta ta juya tan tsallenta ta shige
akinnata alamun dke gwada rji da
in barin natan da yayi.
********
halima taji da
in zuwan zahra an dama itama sotake ti wanka taje gidan kai mata wani taimako data mso mata gurin kakanta dan tun barowarta gidan su zahran damuwar ta
i barinta burinta kawai ta samawa zahra mafita shiyasa taje gurin kakan nata azaria ta fa
a masa kuma yabata magunguna inda yabata tabbacin sammune akayi mata.

"halima shekaranjiya sega daddy da amaryarsa"cewar zahra.

Azabure halima ta kalli zahran tace"au wai anyi auran zahra harta tare?"cewar halima aru
arewa made jiya mijinta yakwanta da ita"cewar zahra hawaye na biyo idonta.

"Tokefa zahra ke har yanzu bata tashi a gurinkin?"cewar halima itama cikin damuwa.

"Yanzu ko romance
inma babu dan yace cutar da kanmu mukeyi, gara mujira samun lafiyars kawai,bwallahi se king matar ashi tayi hu
una"cewar zahra.

Halima batace komaiba ta janyo ledar magungunan data kar
owa zahran ta mi
a mata tace gasunan kowanne akwai
ar tkadda aciki yadda ake amfani dashi jiya naje zaria gurin malam na kar
o miki kije ki gwada insha Allahu zaa dace sharrinsu seya koma musu,"cewar halima.

"Ni wallahi halima na rasa wacce irin
iyayyace khadeeja kemin da ar takeburin kassarani a kowacce hanya"cewar zahra
"kicireta azuciyarki dan ba
aunarki take yiba"cewar halima.

Sun jima tare da halima har seda daddy ya turo drivenshi yao ya
auki zaha yamaidata ggia.

A daren ranar zahra ta fara amfani da magungunanta da halima tabata,kuma can sokoto macanty maryam ta mi
e tsaye wajan nemomata maganin dan ance matsalar ajikin zahran take so itaczaayiwa maganin.
********
"wallahi baze yiwu kullum ace ni banida girki agidannanba,sede
ar gwal ay ba haka akeyiba"cewar marwa time da daddy yace ta fitar masa a
akinsa.

"look marwa duk wanda zaki fa
awa ki fa
amasa,wallahi tallahi bazaki kwanaca
akinaba ni mijin mace
ayane kuma itace zahra ke
ana na aurowa ke in kuma bazaki zaunacdasubawallahi zan miki saki uku
warara inga in hajiya zata a dawo da auran namu,dan haka ki ficemin da gani"cewar daddy cikin fushi,zahra dake wanka a toilet
insa,a razane ta fito dan ganin meke faruwa dan bata san da shigowar marwanba.
marwa kallonta akai gurin zahran dake tsaye
aure da tawul race"wallahi inma asiri kikayi nasa to atafin hannuna kikeyi ni mamarkice awannan fannin,
aramar yarinya dake se masifar kishi to dani kike mgn"cewar marwa cikin fyshi.

"Marwa inkika kuma yin wata mgn anan gurin wlh sena nuna miki muhimmancin wannan yarinyar agurina ki fice"ya fa
i yana nunamata hanya
sum sum ta fice a
akin zuciyarta na mata
una,tana fia taci aro dakhadeeja dake la
far
akin daddyn dan taji ya,zaayi.
hannun juna sukari
e sukacsauka
asan falon dansaman
akin daddyne da zahra.
wallahi baze yiwu kullum ace ni banida girki agidannanba,sede
ar gwal ay ba haka akeyiba"cewar marwa time da daddy yace ta fitar masa a
akinsa.

"look marwa duk wanda zaki fa
awa ki fa
amasa,wallahi tallahi bazaki kwanaca
akinaba ni mijin mace
ayane kuma itace zahra ke
ana na aurowa ke in kuma bazaki zaunacdasubawallahi zan miki saki uku
warara inga in hajiya zata a dawo da auran namu,dan haka ki ficemin da gani"cewar daddy cikin fushi,zahra dake wanka a toilet
insa,a razane ta fito dan ganin meke faruwa dan bata san da shigowar marwanba.
marwa kallonta akai gurin zahran dake tsaye
aure da tawul race"wallahi inma asiri kikayi nasa to atafin hannuna kikeyi ni mamarkice awannan fannin,
aramar yarinya dake se masifar kishi to dani kike mgn"cewar marwa cikin fyshi.

"Marwa inkika kuma yin wata mgn anan gurin wlh sena nuna miki muhimmancin wannan yarinyar agurina ki fice"ya fa
i yana nunamata hanya
sum sum ta fice a
akin zuciyarta na mata
una,tana fia taci aro dakhadeeja dake la
far
akin daddyn dan taji ya,zaayi.
hannun juna sukari
e sukacsauka
asan falon ddansaman
akin daddyne daczahra.

Dadynm
ewa yayi ya isa kusa da zahran yasa hannu ya kamota yanafa
in"pls karki biye musu koma me zatace miki nine mijinki ni nake auranki bawaniba,"ceear daddyn yana rungume zahran.

"Daddy kadena bani ha
uri kom me zatace taje tait cwa nide na mi
awa Allah lamarina kumacshine ze iymin inshacallahu"cewar zahran.

"Good muje kimin wankan nima tunda kema kinyi"ya fa
i yana janta suka koma toilet
in suna driya.
marwa da khadeeja ko
akinnkhadeeja suka wuce suna shiga marwa tace"kece fa kikasa naauri ubanku to menene yasa bazaki tsaya tsayin daka kikwatomin
encin da y
i bniba,wanne irin aurene wannan tundaga kwanciya so
aya ce ba
ari,tskni da,Allah bazan iya hakanba"ceear marwa.

"kiyi ha
uri anty marw wallahi zanyi duk me yiwuwa wajan ganin daddy ya muttuntaki kiyi ha
uri don girman Allah karkice zaki tafi kibarmu"cewar khadeeja cikin sigar rarrashi.
haka sukayi zugum a
akin bame mgn kowa na tunanin mafitar rayuwarsu gamedaczahra.
*********
tun safe khadeeja ta kafa ta zauna a falo zaman jiran fitowar addyn,dan tasha alwashin tararsa tai masa mgn.

Ayko kamar kullum tafe yake shida shlelensa zahra zata rakashi mota.

Gaisawa sukayi da khadeeja,sannan khadeeja ta tsuguna agabanshi tace daddy inason mgn dakai ne don Allah"ta fa
i amariraice.
daddy mutumne da be wasa da abinda ya shafi iyalinsa shiyasa ya nemi guri ya zauna ya maida hankalinsa gun khadeejar zahran nacan gefe a tsaye.
Chapter 22 · 0% Book details