← Book details Harijin Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 35

Sashe 21

Harijin Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dora ha
arshi yyi kn knta yace yana rungume da ita yace"na fahimta khadeeja kuma kun fini gaskiya,zan auro marwar dan ta kuladaku kuyi ha
uri zaku smu maman verysoon"cewr daddy cikin damuwa.
rungumeshi tyi tn masa godiya.
be jima cikinsuba ywuce
kinshi be bi takan zahrabacdan damuwa tai masa yaw,yanason ka
aici shiyssa ya kulle kanss a
akinsa.
*********
Washegari zahra ta kira halima gidanta,bayan fitar daddy.

Ayko halima na,shigoa falo sukayi kaci
us da khadeeja,kallon banza khadeejan tai mata gamidacjan tski tace"ke baga aureba ke aga karatunba kullum jakarkiakafa
a kina yawon bin gidajan mutane munafunci"
halima hannu tasa ta finciko khadeejar taci kwalarta tace afusce"niba zahra bace data kasa gyara miki zama agidann wallahi inkikace zakimin ubanki zanci ni,ba gwanda ni yawon munafunci nake gidajen mutaneba ba hotels hotes nake bi yawon rabon gindi ba"
Ayko itama khadeeja cakumota tayi tana fa
in"kinsha
arya ki shigo gidanmu kiceczaki takani ban illatakiba,wallai"ayko dambe a kaure tsakaninsu.

Zahra asama take jiyo hayaniyar ayko da gudu taa fitodan tajiyo muryar halima tana zuwa dakyar ta janye halimar dan ta haye ruwan cikin khadeejar se dukanta takeyi.

"Haba halima ba mutuncinkibane yin fa
a da wannan laananniyar"cewar zahra tana janyeta.

"Kibarniincikutumar ubanta inga abinda ze faru
ar iska kawai butulu"cewar halima tana
arinsake kaiwa khadeeja duka.

"zakiga laananniya se nasa ansakeki tukunna zaki gane
a yafi mata daraja agurin ubansa"cewar khadeeja tana nuna zahra.

"Ubanniirin namu kenan,amma ba kalar naki ubanba wanda yazamo bawan tsuliya,wanda kinsani duk darajar
aagurin ubanta bata isa ta bashi tsuliya yaciba,dan haka inhar kin isacyau kar inkwana agidannanjaka kawai"cewar zahra cikin jin zafin duk abubuwan da take facing sabida khadeejar.

"Wallahi iskanci da makircin dake kaina yafi naki zahra zanyi wata birgimar hankakar da ba keba wallahi ko uwarki sena girgizata."cewar khadeeja.

"Ay inde iskancine tabbas naki yafi nawa,danni nawa agidan aurena nafara,sede inaso ki ajiye aranki makircin dke kan zahra shai
anma jinjinamin yake,asannu sena koyamiki kiran sunana dagirmamawa"cewar zahra tana jan hannun alima sukabar gurin suna jiyota tana ta duro musu zagi..
akin zahra suka shige inda zahra ta kawowa halima abun mosa baki,,sannan ta zauna agefenta,"zahra wai meye dalilin kirana gidanki bacinkinsan wannan
ar akuyar tananan?"cewar halima.

Hawayene yafara biyo idanun zahra wanda sukai matu
agawa halima hankali,zahra kwashe duk abinda ke faruwa da ita tayi ta fa
awa halima harda kishiyar da zaaimatawanda sosai labaran suka rikita halima da
yar tacseta natsuwarta tace"zahra akwai aykin asiri acikin komai dake faruwa wallahi amma ba komai akwai Allah mudage da addua insha Allahu mune da nasara,ki fa
awa anty maryam itama inda wani taimako da zata yimiki,banaso ki sake ki nuna abun nadaunki,kuma mijinki ki
ara janshi ajiki dan yaji sanyi ta
angarenki wallaihi zara nasan daddy seya fiki shiga tashin hankali"
"halima damuwa tamin yawa har mancewa nake da kaina wlh narasa me yarinyarnan take nufidani,tazamemin kamar kushiya,shine yanzu kuma tasa ayin kushiya duk a
arinta nason rabani da ubanta"cewar zahra.

"Gidanubanta wallahi sede afitar dake a makara amma kinzo kenan,sede ta mutu,amma wallahi se mun maida ita bb acikn rayuwarta."cewar halima.

Sun jima halima na kwantar mata a hankali dabata shawarwari kamin suyi sallama zahra ta rakota,tasa driver ya maida ta gida.

Direct
akin uncle tawuce inda tasmu
akin kaca kaca tausayinshine ya kamata tasanduk inda yake yanacan cikin damuwa.
gyra mishi
akin tayi yayi fessta anke masa bayi,sannan ta
auki wayarta da nufin kiranshi Allah sarki sa
wanninsine rututuawayar tata na bataha
uri dakwantar matadazuciya.
wasu hawayen tausayinshine suka,zubo mata,ta danna number takirashi.
yana tar da abban zahran yana masa bayanin damuwarsa har rashin tashin gabanshi duk be
oyemasa ba, seda ya fa
a mas dan a and ze fa
awa inbashiba
kiran zahra ne ya katsesu daddy ya
aga kiran,gaisawa sukayi sannan zahra tace"babyna kadawo da wuri gida ina kewarka"tacfa
i ashgws
ajiyar zuciya daddy yacssuke dsn dsmfushin da takeyi dashi yafi komai
agamasa hankali.

"ina tare da abbanki xyanzu haka amma da munyi sallah zan dawo,i missed you too"cewar daddy yana jin sonta da,tausayinta aranshi.

Sallamasukayi ya kashe wayar ya maida hankalinsa kan jawabin da abban yake masa.

"Alhaji inaso kasani hajiya gaskiya ayi datace ka auri marwa,dan tsakani da Allah zahra bazata iya tarbiyanta da yarankaba bare hardakhadeejaacikunsu dole sunabu
atar me tsawatar musu,dan hakani banga,abundamuwa awannan fanninba sannan batun lafiyarka shima in akacdace daaddua da maganin gargajiya zaa warke dan haka kanatsu kayiwa mahaifiyarka biyaya kan Allah ya rabaku"cewar abban.

"Dama damuwar zahrace tasani cikin damuwa"cewar daddyn.

"Yo zahran me zahran banzaana batun umarnin uwa,"cewar abba.

"Zahrata ba banza bace,inka kuma zagarmin iyali a udona semunyi fa
adakai"cewar daddy yana dariya.

Shima abba dariyar yayi yace"dako na biyota gida na zanetata ha
ani fs
a da abokina."
Tafawa sukayi uka mi
e suka nufi masallaci domin anfara kiran sallah.
***************
"zahra mijinki yazo ya sameni kuma yamin bayanin duk abinda ke faruwa,banaso kisa abun aranki yadameki komai me wucewane kede kizamto me biyayya"cewar abba a waya bayan daddy yabaro gurinshi ya kiratayanamatanasiha.

"Insha Allahu zanyi daddy"cewar zahra awaye na biyo idanunta.

Yajima yana mata nasiha me ratsa jki kamin ta ha
uratai shuru,dan ita ka
ai tasan abinda takeji aranta.bata da sauran mafitar data wuce tai shuru
in dan cigabaakukan
agaa abbahankali zatai abanza kawai.

Abba koda ya kashe wayar tausayin zahrane lullu
e da koina na jikinshi kallo
aya zakai masa kasan yanada damuwa.

"Abban zahra wai yanzu hakazaasa ido anaganin yarinya cikin damuwa amma bazakayi wani abuba,danfa duban ala
arku kar hakkin zaha ya kamaka tsakani dacAllah nagaji wlh"cewar mamy dake zaune kusa da abban.
gyara zama abba yayi yace cikin sigar kwantar matada hankali"komai mubi ahankali hajiya wlh nasan zahra na cutuwa amma banaso ace daga mu aka fara haifar da matsalar gwamma yazo dagacan se arabu salin alin dan haka kita tayata da addua Allah yay mata za
in alkhairi"cewar abba cikin damuwa.
shuru mammyn tayi amma har ranta ita annan auran na zahra a fitar mata arai dan tun da akai auran matsala daga wannan se wannan.
*************
Yau hajiya ta ayka da wakilai garinsu marwa aka
auro auranta dadaddy wanda shi daddyn bemasan anayiba se da dare yayi hajiya ta kirashi awaya dan tun magriba aka kawo marwagidan hajiya.
bayan daddy yazo gidan hajiyar yasha mamakin jin cewa an
aura masa,aure da marwan
"Hajiya da bakiyi gaggawar
auro aurannanba dan wallahi banida lafiya dan anjira na samu lafia se ayi"
"Allah ya baka uta lfyr kunatare,dama na
kirakane ka
auki iyalinka ku wuce na sauke wannan nauyin"cewar hajiar
bashida sauran mgn haka suka fice da marwa
irkekiya da ita dan tafi daddynma
iba nesa ba kusaba.
haka suka baro gidan hajiya bece mata komaiba har suka iso nashi zaha nazaune falo zaman jiran dawowarshi dan tun
azu take falon.
shigowarshi taji ayko da gudu taje ta tarbeshi tana murnar ganinshi
lura rayi bashi ka
ai bane da sauri ta sakeshi akunyace dan duk zatonta
anwar mahaifiyarshi tazo daga kano asa duk kunya ta isheta..
cike daijin kunya zahra ta
an rusuna tace "sannu daazuwa maama"cewar zahra ta na du
awa agababta.
duk takaici da ba
incikin da daddy yake be kasa yin dariaba,kamo zara yayi yana fa
in"ba mamanki bace zahra kishiyarkice"cewar uncle yana janyo zahran jikinshi.

Da sauri zahra ta kalli marwar ayko ta watso mata harara da sauri zahra ta
auke idonta,ta dubi daddy asanyaye tace"an
aura auranne daddy?
a mata kai kawai yayi dan bemasan me ze ce mataba,mi
ewa tayi tsam tabar gurinzuwa
akinta ayko agigice ya mara mata baya zuwa
akin nata yabar marwa a falo.
suna shiga cikin
akin zahra kuka ta fashe dashi da sauri daddy ya
arasa kusa da ita ya rungumota jikinshi, ta
inga kukanta har seda ta gaji dan kanta sannan ya daramagana"zahra kiyimin rai kidena kuka wallahi takar wuta haka nakeji azuciata ki dauki wannan abun kaddaata ni mijinki dan Allah zahra kibani farinci agidannan inba hakaba wallahi se kin rasani a duniar bana son amuwarki.."
"dadd inasonka dole inyi kishinka amma dan ka auro wannan buhun wallahi banji komaiba,araina, karka damu daddy Allah baka ikon yimanaadalci"cewar khadeeja cikin damuwa.
daddy be bar zahra ba seda sukayi wanka suka fito,tare ya kwantar da ita akan gadon sannan shima yabi bayanta sukayi kwanciyarsu.
zahra ta lafe a
irjin mijinta bacci me da
i ya
aukesu.
marwa ko nacan tayi turus a falo tana jiran fitowar angon nata ammacse taji shuru tun tanasa ran aninsa har a cire.
khadeejace tacshigo falon zata kai cup kitchen kamar a mafarki ta hangi marwar da
an gudunta ta isa gurinta tana kiran sunanta cike damurna dan yanxu suke waya da baffa yake cemata an
aua auren marwar dababansu, yanzu hakama rana gian hjiyasu.
rugume juna sukayi fuskar khhadeeja ike da farinciki take tiwa marwar sannuda zuwa.ba walwalacafuskarta tacamsa sannan ta dubi khadeejatace" khadeeja dama varikancin matar ub baku yakai haka baki fa
aminba in shirya?"cewar marwa tana ri
e baki.

"hala ta gwada miki halin?"cewar khadeeja"
"ta janye alhajin sun wuceciki niko
akin da zanyizaman nawa auranbaa baniba"cewar marwa.

"Taso in kaiki
akin naki anty marwa dare yayi dan daddy yayi bacci inde kiksga falon sams ba haske"cewar khadeeja tana
aukar msta jakarta.
ewa tayi ri s
ace tabikhadeejar zua
skin.

Kamar yadda daddy ya tsara hakance ta aru suka nufi gidan shugaban
asacike da shau
in juna.
sun jima agidan kamin su fito,dan dare ya fara yi sosai ,ahanyane zaha tace"daddy ankawo maka amarya jiyakuma baka je
akintaba,hakan ba yau,inasokatashi lahira ba taredahakkin kowaba "ta fa
i atausashee.
murmushidaddy yayi yace"hajiyamacewa tayi dan takula da yara ta auromin ita, tace ke ni kawai zaki iya kulawa dani,to laifine dan na ajie kowa a
angarensa?"ya fa
i yana kamo nonuwan zara ta kauce gamida doke masa hannun nasa.

"daddy nide kayi adalci shine burinakawai"cewar zahra
"Zanyi sekin fara samamin baby tukunna "ya fa
i yana latsa cikinta
a haka suka iso gidan,suna shiga suka samu marwa zaune ita da khadeeja ayko gaba zahra tayi bata kulasubaczuwa
akinta.
daddyne ya tsaya suka gaisa sannan yasa kai zebi zahransa.

"inba damuwa inasn magana dakai a
akina,"cewar marwa agaban khadeejar.
Chapter 21 · 0% Book details