← Book details Harijin Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 25 OF 35

Sashe 25

Harijin Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ayko rungumeshi zahra tayi tana masa godiya halima har
asata du
a tana masa godia,zahra sakin daddyn tayi suka rungume junada halima suna murna daga haka suka runtuma da gudu zuwa gurin motocin
wacce tafi kyau da tsada zahra tas halima ta
auka,dama ta iya driving a motocin su zahran ayko haka ta shiga taja ta fice agidan suna
agawa juna hannu ita da zahran wacce takejin sanyi aranta yau itama tayiwa halima wani abu da taji da
marwa koda ta isa garinsu bata nunawa kowa dalilin zuwantaba,shiyasa mahaifinta ya tirketa kan ta fa
amasa dalilin zuwanta ba,shiri.
cikin kuka ta shaida masasharrin da zahra tai musu da hukuncin da,daddy ya yanke akanta.

"amma ban ta
a sanin e mahaukaciya bace marwa se yau kin
ata wayonki wallahi kuma banga laifin alhaji sammani ba bisa hukuncin daya yanke miki ke kika jawa kanki"cewar baffa cikin fa
"sharrin shai
anne baffa bazan kumaba danAllah ka kira hajiyanshi kabataha
uri intaha
ura shima nasan ze ha
ura,"cewar marwa cikin kuka.

"Wallahi bada ni zaa raba wannan abun kunyarba dan haka keda kikayi laifin kije kibasu ha
urin amma ki cireni aciki wallahi"cewar baffa.

Marwa jin baffa ya rantsene yasa ta mi
e tafice agidan zuwagidn sani
an sholi fitaccen me ha
arrijiyar garin nasu.
bayan sun gaisane ta shaida mishi rijiar bayan gari takeso ya yashematagbecdacsafezatabiyashi biyame kyau.
ayko ciniki sukayi ta biya sannan ta dawo gida,ranar da
yar ta iyabacci Dan ta
osa garin ya waye tajeya yashe ya bata
an makullin.
gari na wayew shida agurin rijiyar tai mata bakwai sani ya uso gurin dame tayashi,cikin
anin lokaci sukafara yasar rijiar,in suka zubo da ta
om marwa tasa hannu tabincike tass,cikin
anin lokaci jikin marwa yagama
aci da ta
on zaka
auka yasar takeyi itama,tun tanasaran ganin kwa
on cikin sau
i har tasoma cirewa.
basu sukaga kwa
onba,sedaazahar ayko duk yayi tsatsa cikin marwa har karkarwa yake ta
auka ta dinga musu godiya,tai gida,bata damu da kallon da mutane ke mata ba
tana zuwa wanka tayi ta wanke kwa
on sannan ta kama hanyar kaduna ranta fess tunda tasan daddy baya
in cika al
awari .
ta iso kaduna da magriba,inda direct gidansu ta nufa,megadi ta tambaya ko daddyn nanan,yacshaida mata baya nan.
wayarta ta ciro takira daddyn,ganin kiran marwa ya bashi tabbacin aykin daya satane yakammala.
lokacin yana,dinning zahra ta zuba masa abinci
aga kiran yayi,jiki narawamarwa ta gaisheshi ya amsacsannan tace"alhaji ga kwa
on na samoshi sede nazo baka gidakumamasu gadi sun hana ni shigagidan"cewar marwar.

"Kiba driver kice ya kawomin sabon gidana"cewar daddy yana kallon kyakkyawar fuskar zahra.

"alhaji meze ana mu taho tare dashi to tunda kace zaka maidani inna samo"cewar marwa atsorace.

"Kibashi nace ya kawomin kije gidan hajiya ki jirani da,safe zamu ha
u"cewar daddyn
Amsawa tayi jiki asanyaye,tasa megadi ya kira mata drivern yazo tabashi kwa
on tacisamasa da,sa
on daddyn.
abun hawa ta hau tawuce gidan hajiya jiki asanyaye tana tsoron ha
uwadahajiyar.
driver ko na amsa direct ya wuce gidan daddyn inda ya kai masa suna tare da zahra ya fito yakar
a ya sallami drivern yakoma cikin falon azauna kan kujera,yana juyakwa
on ahannunsa.

"daddy wai wannan menene a hannunka me zakayi dashi?"cewar zahra tana kallon hannun nasa
Murmushiyayi ya dubeta yace "mabu
in tsuliyarkine zahra gobe zan kiwa malam shi akarya asirin da akai miki dashi"ya fa
i yana juyakwa
"mabu
in tsuliyata kuma daddy wanne irin asiri daddy waye zemin asirin?"zahra ta jero masa tambayoyin a
an tsorace.

"marwa da kkhadeeja sukayi miki dan inkasa cinki shiyasa ko nayi niyyabaya yiwuwa seta
i tashi to da wannan kwa
on sukayiasirin shine zan kai malam yabu
dafe
irji zahra tayi tace atsorace "daddyn in marwa muna auran miji
aya kishi asata yimin haka ita khadeeja amazaunin me zata min hakan?"ta fa
i tana shirin yimasa kuka.
rungumota jikinshi yayi yacec"ban fa
a miki dan kisa damuwa arankiba tunda de Allah ya tonamusu asiri ay shikenan kuma kowacce na hukuntata,marwa na,saketa kuma bazan ta
a dawo daitaba,khadeeja na bata lokacin kawo mijin ure konacauramataduk wanda nagadama dan haka kiyi ha
uri kinji ko kishin mhaifiyarsu yasa khadeeja yin hakan,wanda nasan harda
uruciya kiyafe musu"cewar daddy cikin rarrashi.
zahra shuru tayi tan nazarin irin
iyayyarda khadeeja ke mata wanda bata ta
a kawowa takai hakaba,ayko inde har hakane to cin tuwon kishiya ramakone seta yiwa khadeejactabon da har tamutu bazata mance da ita ba.afiliko lana
e kai tayi tace"to Allah ya kyauta daddy ashiryesu kade bi komai a hankali kaji"ta fa
i asanyaye.
ayko sosai ta,samu wani matsayi me girma,acikin zuciyarshi yajata jikinshi ya rungumeta yanacsa mata albarka.
*****************
jiki asanyaye marwa ta shiga gidan hajiya inda tasameta zaune ta tasa khadeeja agabase fa
a take mata wanda khadeeja fa
an har yaisheta sabida kullumba,fashi shine de take maimaia mata.

"sannu hajiya da hutawa"cewar marwa tana raku
ewa jikin kujera.
ayko hajia
in amsawa tayi sema fa
a data rufeta dashi tana fa
in"jibeki dan Allah
atuwar banza dake wai ace ke zaki sa khadeeja gaba ki kitsa mata wannan makircin amatsayinki na uwa agareta kedaczaki sataca hanya tagari shine kikai mata jagorancin zuwa gidan boka wallahi marwa kinji kunya"cewar hajiya.

"Hajiya kiyi ha
uri sharrin shai
anne dan Allahbkiyi ha
uri wallahi bazan kuma ba"cewar marwa tana kuka.

"Yimin shuru kima
ara mana,ay sammanin ba kanwar lasabane,in kun samu matar tashi saiwar sala to wallahi shi ubanku zeci,dan haka kima
ara aki gashinan."cewar hajiya.

Marwa ha
uri kawai take badawa amma hajiya banza da ita tayi
arshema tashi tayi tabar gurin dan bataso ko ganin marwar tanayi.

Hajiya na barin gurin khadeeja taatso kus d rwa tace a hankali"anty marwa duk fa kece kika jefamu cikim wannan masifar akanme daga tambayarki zaki fara
arin zance"cewar khadeejar.

"To khadeeja ya zanyi Allah de ya
addarone wallahi ba gwanda keba nifa sakina yayi, khadeeja gashi yasani inje in
auko masa kwa
on nan "cewar marwa.

A zabure khadeeja tace"kin
auko masan anty marwa?"
"Na
auko mana khadeeja yanzuma na kimasa sabida yace inna kawo zemaidani
akina"cewar marwa tana kallin khadeejar.

"Shikenan kin
ata komai ant marwa kumawallahi daddy wayau yay miki baze maidakiba "cewar khadeeja cikinjin haushin marwar kamar ta rufeta da duka.

"Khadeeja kidena min baki don Allah wallahi inason daddynku banason rabuwa dashi "cear marwa.

"Ayko inde daddyne to sede muce Allah yaji
anki dan wallahi har,a lahira bazaki sameshiba"cewar khadeeja ta mi
e tabar gurin.
marwa hk ta kwana afalon tana kuka ranta naczafi taci kuka ta
oshi.
*********
gari nawayewa daddy ya fice zuwa gurin malaminsa dan tun daren jiya sukayi waya yashaida masa ankawo kwa
koda ya isa gurin malamin cikin mutuntawa suka gaisa ya bashi mukullin.
amsa yayi ya duba yayi murmushi yace"Alhmdllh alhaji tunda aka samo kwa
on.karya sihirin bazeyi wahalaba dan haka saimu godewa Allah."
"to Alhmdllh malam yanzu yazaayi to"?cewar daddy.

"Yanzu insha Allahu zamu lalata,sihirin kuma insha Allahu ba abindacze
arabiyo baya."cewar malamin.

Wanni sanyine ya ziyarci zuciyar daddyn jin cewa yanzu zaa karya sihirin,gefe yakoma ya zauna yana kallon malamin.
ayko sannu ahankali malam ya kwance layoyin jikin kwa
on,sannan ya murza mukullin a hankali dan yayi tsatsa yana tsoron kar ya karye yasa ya
iga masa mai kafin ya mur
ayko cikin sau
i kwa
on ya bu
e dede lokacin zahra taji wani zirrr a haq
inta.
malamin na gamawa ya
one layoyin sannan ya yayiwa daddy bayani.

"mun kammala alhaji yanzu basauran matsala insha Allahu Allah ya kyauta gaba kuma masuyi kumaAllah ya shiryesu,"
godiya daddy yayi sosai sannan yaba malamin ku
e masu yawa sannan ya baro gurin malamin ya wuce office dan aje yayi handing over abubuwa a office
in dan yau bayajin zekai yamma,a office
in dan yau ango yake agurin matar tashi.
********
"ay wallahi zahra ni dama nasan khadeeja zata iya yin abinda yafi haka dan haka seki kiaye kisan rayuwa wallahi"cewar halima a wayar da zahra ta kirata.

"Wallahi zahra sena ta
aitawa khadeeja rayuwa ta indabta ta
a tsammanibacdani take magana ba
ar tsinanniya datuni yanzu inada ciki amma shegiyar ta tsaida komai"
"to ki maida wu
ar tuda de nasn daren yu daddy baze
yalekibaseya kar
iadakinsa"cewar halima tana dariya.

"Ay wallahi zaman jiranshi nake ya dawo halima tun safe pant
ina ke ji
ewa inasauyawa,yau inshi be amshi sadakin nasabanidakaina zan ki masa"cewar zahra tana dariya.

"Kice yau zaa goge reni tsakanin tsoho da yarinya"cewar halima.

"Wanne reni halima ay wallahi sede dan na farkone amma nasan daddyn baabinda ze iya daze wani
agamin hankali"cewar zahra.

"Banda cika baki bestie na hanaki"cewar halima.

"Ba bakiba wallahi halima har
afa sena cik yofa tsohone meze iya karfa kimanta ni sabon jinice"cewar zahra tana dariya.

Sun jima suna hirar su ta nisha
i kamin suyisallama.
*****.
daddy nakan hanyarshi ta dawowa gidane hajiya takirashi take masa zancan marwa dake gidanta.

"Ay hajiya ki sallameta kawai dannide ba maida ita zanyiba wallahi takama kanta tun wuritamayi saa danabartabansa an
auretaba"cewar daddyn
"Nima de ko da ace kaizaka maidata toni wallahi bada yawunaba dan nifa banason muamala ta sake ha
aka da ira dan nan gaba baasan me zatayi makaba "cewar hajiya.

"To kisallameta ni sauran igiyoyinma nawa guda dake kanta na
arasamata su taaa kanta."
"To badamuwa,zan fa
amata ya jikin ita zahran?da naso akaini na dubata se basu dawo da wuriba inkaje gida ka ha
amu awaya indubata kaji"cewar hajiyar wanda hakan sosai ya sanyaya zucitar daddy.

Cikin nisha
i ya iso gidan nasacwanda yakeji kamar yau ne aka
aura masa aure da zahran.

Da faraarshi ya shiga gidan nasa hannunsa
auke da ledojin kajin amarya zahra,wacce ta ha
e acikin wasu fitinannun kaya wanda ganinta cikinsu ka
ai seda yasaburar daddy tashi tsaye tana gilugilu da kai.
da gudunt tazo ta rungumeshi tana masa sannu dazuwa.rungumeta yayi suka
arasa cikin falon yana rungume da ita.
kan kujera yaje yazauna da ita kan cinyarshi yana cusa hancinsa tsakanin nonuwanta,da rabinsu ke waje.
an ban
arewa baya tayi tana fa
in "daddy yau naga kadawo da wuri hope de lafiya?"cewar zahra tana wani fari da idanunta.
Chapter 25 · 0% Book details