← Book details Harijin Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 35

Sashe 11

Harijin Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Saukayai akanta ya koma gefe yana murmushi yace"zahra badanbudurcinki na aurekiba kuma zan tabbatar miki da hakan,banida damuwa duk wanda zakiba kije kibashi dama saura ay yafi da
i in kin zama sauran ki kawomin zanci"ya fa
i yana shafo fuskarta,ransa fess dan yasan duk da ba cnta yayiba ya mata abinda dole ma ta gamsu shi mijintane yanzu.
sauka yayi agadon ya
auki kayanshi ya fice a
akin cikin takunsa na cikakkun maza masu ji dazati.
zahra bin bayanshi tayi da kallo,hawayen
takaici na biyo idanunta,wankan janabanta na farko a duniya wai na daddy ne.
*Duk wanda yafitar koya karantamin be biyaniba Allah yabimin hakkina ban yafeba*
Washegari da safe kodatai sallah
in fitowa tayi bare su ha
u da daddy,shima bebi takantaba,dan yasha alwashin baze sake nemantaba inde ba itata kawo kanta gareshiba.
i yacajiye mata kan dinning yayi ficewarsa a gidan ransa fess dan yanayin da suka kasance jiya yanayine dabaze manceba. shiyasa har
an office
insa sedacsuka fahimci yana cikin farinciki.
zahra seda ta tabbatar daya bar gidanne ta kira aminan nataawaya,tace suzo gidanta akwai labari inda halimatace gatanan zuwa itako khadeeja shewa tayi tace"
awata saki nawa akayi?"
"khadeeja ba batun saki bane matsalace babba pls kizo musan ta inda zamu
ullowa abun"cewar zahra cikin damuwa.

"Am sorry zahra bazan iya zuwa gidankiba dan yanzu haka minti goma ya rage jirginmu ya tashi zuwa Holland banyi niyyar fa
a miki bane nasose na isa inmiki surprise ,amma agurguje bani labari meke faruwa?"cewar khadijan itama cikin damuwa.

"Khadeejawai ashe tsohon da akace an auramin ba kowabane se daddynki,kiji ata lukutar masifa don girman Allah."cewar zahra tana hawaye.

A zabure khadeeja ta mi
e tsaye tace tana dafe
irji"wai mahaifina kike nufi zahra?"
"shifa khadeeja se jiya ya bayyanamin kansi ina cikin matsala khadeeja ku taimakeni"cewar zahra cikin matsanancin kukan ayasa khadeejar itama fashewa da kuka.

"Zahra na yarda dake nasan bada saninki akayi wani kwa
on ba,amma naro
eki kiminal
awarin har mu gama,tsara yadda daddy ze sakeki kibar gidansa don Allah ko hannunki karki bari ya kama,bare har wani abu yacshiga tsakaninku,in kikaimin haka zanji sanyi azuciyata in gamsu ba amanata kikaciba"cewar khadeeja tana ri
e kukanta.

"habahadeeja daddynefa meyasa har kike zaton zan bashi kaina da hankalina wallahi na miki al
awari indedanwannanne ba,abindacze faru,nide kawai kubani shawarar abinda zanyi yasakeni"
kiran passinger aka farayi hakanne yasa khadeeja tace"wannan ba damuwa bane zahra in mun sauka zamuyi waya yanzu zamu shiga jirgine pls kidena kuka ki kulamin da kanki bye"cewar khadeeja tana kukan ba
incikin abinda mahaifin zahra yay mata.
watakan ya aurawa zahra mahaifintane dan ya rama mata abinda tai mata,lalle yacika ba
in mugu,shiyasa yay mata hakan,amma ay da sau
i tunda zahra batason auran zatayi duk me yiwuwa wajan ganin tasa zahra tayi abinda daddyn ze saketa salin alin.
da wannan tunani ta shiga jirgi ita da sauran
annana suka
aga zuwa
asar Holland dan guanar da karatunsu acan wajan
anin daddy uncle yusuf.
*littafina amanane*
*Duk wanda yafitar koya karantamin be biyaniba Allah yabimin hakkina ban yafeba*
Jiki na
ari halima ta iso gidan na zahra dan zatonta mijin zahran duka yay mata,
tana,shiga zahra ta rungumeta ta fashe da kuka abincyay matu
agawa halima hankali itamacta kama kukan tun kan aji abindaakayiwa zahran dan tasan duk abindaze sa
awarta kuka itamaabun kukanne agurinra.
sun jima suna kukan kamin suyi shuru,halima ta dubi zahra tacecikin karyayyiya murya"bestie fa
amin abinda ke damunki in inada maganinshi wallahi zan miki da yardar Allah,"
"Halima ashe mahaifin khadeeja abbana ya auramin,se jiya ya bayyanamin kansh"cewar zahra tana share hawaye.

Tureta halima tayi ajikinta race "yanzu nufinki wannan kukan dana tayaki na yishine akan abba ya auawa mahaifin khadeeja ke?"cewar halima tana wurga mata harara.

"Ay da kinga yadda tsohon banzannan jia ya dinga shamin nono yana nunamin burarhi wallahi Allah nasan tsabar takaici ke se kin kusa mutuwa"cewar zahra tana
ara kamo halimar tana kuka.
hanka
eta halimar tayi tac"to abu na farkode Allah ya isa hawayena da kikasa nai asararsu ba akan abinda ya dace nayi kukanba,"
"Kefa halima na fahimceki abu baya wucewa agurinki,tunda kukasamu sa
ani da khadeeja shikenan kullum burinki abu marada
i yacsameta,ke in kece yaczakiji ace
awarki ta auri mahaifinki?"cewar zahra cikin
acin rai.

"wallahi Allah dama baazzalumin bawansa bane se wanda ya zalunci kanshi, da nayi niyyar bari abun a raina har abada kamar yadda mahaifinki yaso amma daga baya sena fasa gashiko ranar amfanin hakan tazo"cewar halima tanadanne danne awayarta.

"halima kinsani aduhufa menene abban nawa ya bu
ata pls yimin bayanin abinda ban saniba."cewar zahra aru
e dan zatonta ko abbanta itama
aya acikin
awayen nata ze aura.

"khadeeja ba amanata taciba zahra amarki taci,bada saurayina na kamataba zahra da habeeb
inki nakamata,kuma ga hotunacda video ki gani shi naje na nunawa Abbanki na ro
eshi ya hana habeeb auranki,shine shikuma yaba daddy ke wanda ni hakan da yayi yamin da
i matu
a "cewar halimatana mi
amat wayarta wacce taje tayi undo a trash datasa hotunan ada suka dawo kan wayarta.
hankali tashe zahra take bin hotunan da kallo da video
in da yake sumbatar la
an khadeejar,
agowa tayi ta dubi halimar ana kukan takaici da ba
inciki tace"tabbas ke
awace da kowacce
awa zatai fatan samu a rayuwarta,nagode bisa tseratar dani auran habeeb da kikayi, banmacsan taya zan iya kwatanta godiyar tawaba ,ashe duk wannan fa
a dackike da khadeeja kinayine domin ni,to ay gashinan Allah baya zalunci se wanda ya zalunci kanshi,tabi saurayina datasan inaso kamar rai,nikuma gashi Allah yasauyamin da mahaifinta duk da bana sonshi halima wallahi sena zauna dashi zanyi amfani da wannan damar in rama abinda tamin dan ta cutar dani"cewar zahra cikin kuka.

"Ki natsu zahra mahaifinki baze miki za
in da yasan ba alkhairi bane,koda kai tsaye bazaki nunawa daddy kin sakkobato karki dinga yimasa rashin kunya tunda da kinsan de uba kike kallonshi ba rashin kunya tsakaninku"cewar halima atausashe.

Share hawayenta tayi tace"wai shegiyar har take cemin wai kar in bari ko hannuna uban nata ya ri
eba batasan har nonona ma na shayar dashiba,ashe ba,da
i kenan,ayko sena koya mata hankali"
Wata shewa halimatayi tacetana dafa zahran"au wai ita khadeejance me cewa karki bari ubanta ya ra
eki?"
"Eh mana ay ya turasu halland suna hanya ma yanzu haka "cewar zahra.

"To karki sake ki nuna mata baki ayki da shawarar tata kibarta in ta sawo
asar idanunta sa nuna mata in kuma lokacin kin haihuma kinga tazo tayi renon
aninta,wallahi na tsani yarinyarnan"cewar halima.

"Kowa yaci tuwo damu miya yasha khadeeja setayi danasani inde nice"
sunjima suna hira da halima dan bata tafiba har seda daddy ya dawo,cikin sakin fuska ya amsa gaisuwar data dur
usa har
asa tana masa,kamar yadda aka saba abaya.
ga mamkinsa jakar hannunsa zahra taje ta dur
usa har
asa ta kar
a ta juya takai masa
aki,bin bayanta yayi da kallo yana tunanin abubuwa da dama.
akinshi ya wuce,inda yasha mamakin ganin yadda aka gyareshi inbanda sassanyan
amshi ba abinda yakeyi.
kan gado yaje ya zauna yana
arewa
akin kallo yanajin sanyi aranshi duk dacyasan ba zahrace zatai masa hakan dan raayin kantaba sedan zuwan halimar wacce dama yana yabawa da tarbiyyarta
*Duk wanda yafitar koya karantamin be biyaniba Allah yabimin hakkina ban yafeba*
zahra gurin halima ta koma,"ke meye naki na fitowa banziya sekin ha
a masa ruwan wanka tukunna haka akeyi"cewar halima muryarta
asa
asa tana tura zahran.
ewa zara tayi tanadariya tace"wlh bazan iyaba keni wannan
inma da nayifa akunyace nake wlh,waini ga me miji harda ansar jaka,kan uba"ta fa
i tana tuntsurewa da dariya.

"Allah ya shiryaminke bestie,don Allah ki tarairayi mijinki kizauna lafiya,ni wlh tausay yake bani mutumne shi very calm and gentle pls ki kula da amanar tsohon mutane"cewar halima.
arar wayar zahrance tasa sukai shuru,koda ta duba shine ke kiran nata seda ta seta natsuwartasannan ta
aga kiran.

"In ban takurakiba ina son ganinkine"cewar daddy a hankali.

"Ganinan zuwa"cewar zahra tana
an cije le
e tana ware ido
cire wayar tayi akunnenta ta kashe ta dubi halima tace murya
asa "wai inje yanason ganinafa yace"
"yess haka nikeso kekuma kitashi kijeda saurinki nima tafiya zanyi"
"kijiran dan Allah in dawo se insa driveryakaiki"cewar zahra.

Takawa tayi ta wuce
akin uncle
in tana waigen halima ita kuma tana gya
a mata kai gamida jinjina mata hannu.
tura
ofar tayi ta shiga,bakinta
auke da sallama kanta a
asa ta dur
usa tace asanyae"daddy gani"
"am nt your daddy zahra am ur husband,banason wannn sunan na daddy pls,sanu wani sunan kisamin,in babu ki kirani da sammanina"cewar daddyn yana kallnta.

"Kayi ha
uri nadena"ta fa
i kanta a
asa tana wasa da hannunta.
Chapter 11 · 0% Book details