← Book details Harijin Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 35

Sashe 28

Harijin Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Halima mutum kamar doki besan ya gajiba jinshi yake iwa katafila shine zanba dama har nanda watanni uku hmmm dan ba jikinkibane kuma bakisan ya nike jin bane shiyasa kikace haka"c
ewar zahra.

"To ki fa
awa anty maryam nasan bazata rasa abin bakiba ko zaa dace kema ki koma harijar mu huta da complain"cewar halima tana dariya.

Murmushi zahra tayi takai mata duka.

"Ke nifa zuwa nayiin fa
amiki jiya mr right ya kawo ku
in aurenmu ansa rana nanda wata biyu Yace beson ajima"
cike da farinciki zahra ta rungume halima tana tayata murna sun jima suna mgn kan bikin inda tuni zahra harta fara tsara yadda bikin ze kasance halima na dariya.
nande suka yini tare sannan halima ta tafi bayan ta
an taya zahra aykinta.
daddy be dawo gida da wuriba dan gidan hajiya ya biya su gaisa bayan tasowarshi daga office.

"wai sammani khadeeja zamanta kenan bazaka takurata ta fito damijiba,koko so kake sebayan na mutu zaka aurar da ita?"cewar hajiya bayan sun gama gaiawa.

"Hajiya ay ba kurma bace tun lokaci dana bata umarnin awo mijin ay taji dan aka baan tamaimaitawa ba,na,zare hannuna a batun ta tayi duk abinda tagadama "cewar daddy ransa a
ace.
uri zakayi nasan tayi ba,daidaiba amma kayi ha
uri karkace haka"cewar hajiya.

"Ba fushi nayiba hajiya amma lamarintane adenasakoni aciki dan yusuf ma munyi waya dashi yake shaidamin ko acan har club take zuwa to hajiya mace irin haka kai uba me zaka mata"ya fa
i ransa a
ace.
khaddeja
ara shigewa hajiya tayi dan kar daddyn yakai mataduka.
ganin yadda ransacke
ace ne yasahajiya tace ya tafi gida zasuyi mgnr inya huce.
sallama yamata yawuce gidansa zuciyarsa ike da kewar matarsa,gefe
aya kuma yanatunanin a yaransa wanda zeba,auran khadeeja ya huta.
babu wani kuzari ajikinta ta tarbeshi ko adaren seda daddy ya kwanta da zahra wacce inbanda kuka ba abida take masa.shide rarrashinta kawai yakeyi dan yasan tana
ari shikuma,so yake ya gogar da ita akan hakan dan inya mata laku laku ta sangarce shi ze cutu agaba.
koda gari ya waye zahra da zazza
i ta tashi,ko idanunta batason bu
ewa,abinda yay matu
agawa daddy hankali,ya kira likitansa gida yazo ya dubamasa ita dan beson damuwar zahran tashi.
koda likitan yazo gwadata da
yar ta yarda ta sakko falon tana ta yiwa daddy shagwa
duk gwajin daya dace likitan ya mata inda ya gano ciki
ansati hu
u a ma
ale a mararta, inda ya
ago yayiwa daddy bayanin abinda ke faruwa.
tsabar farinciki daddy rasa inda zesakansa yayi,se godiya yakewa likitan itao zahra wata kunyace ta kamata ta rufe idanunta.

"Amma alhaji se anbata hutu dan in aka takura cikin ze iya fita tunda beyi
wariba"cewar likitan.

"To doctor hutu kamaryafa?"cewar daddy.

"Maana no sex na tsawon wata guda sannan ita ma ta dena kowanne ayki dan asamu ya zauna da kyau."cewar likitan.

Godiya daddy yay masa sosai ya kawo ku
e masu yawa ya bashi ya ba zahra magungunan da zasu taimakamata tasamu
arfi ajikinta.
har mota daddy ya takawa likitan sannan yacdawo gurin mama zahra wacce takejin abun kamar almara wai tana,da ciki kuma na,daddy.

Daddy na shigowa ta yun
ura zata gudu,da sauri yakamota ayko ta cusa kanta a
irjinsa tana murmushi.

Rungumeta yayi tsam ajikinshi yanacsauke ajiyar zuciya,shi ka
ai yasan farincikin dayake ciki na,samun cikin zahran.
sun jimaca haka kamin ya
auketa cak zuwa
aki ya kwantar daita akan gado shima yakwanta agefenta ya rungumota yana murmushi yace"maman biyu nagodewa Allah daya bani wannan damar ta ganin wai yau zahra edauke da cikina,in banda Allah waye zemin hakan"ya a
i yana
ora hannunshi a mararta
"daddy nide banason kana mgnr cikin don Allah kunya nikeji"cewar zahra.

"indena maganar gudan jinin nawa dana samu ta halattacciyar hanya,?haba zahra kinmin adalci kuwa?"cewar daddy.

"Nito kunya nakeji"ta fa
i tana runtse ido.

"to bari in mi
e in
ara wa cikin
wari ko yasa kidenajin kunyar "ya fa
i yana lalubo pant
inta.
da sauri ta ri
emasa hannu tana,fa
in"no sex for 1month inji likta "
"ay nifa shikenan na shiga uku kuma da batun no sex for 1 month
innan"cewar daddy yana dariya yaciire hannun nasa.
********
bayan kwana uku da sanin akwai cikin daddy tuni ya cika gida da maaikata dama kocan baya ita ta
i yarda a
aukar mata shiyasa be
aukaba amma yanxu yasaka sabida jin nata.
dan jikin ba,wani sau
i se abinda yayi gaba tanacshan wahala,har abba da mamynta seda sukazo gaisheta,dan cikin me azababben laulayine.
shi kanshi daddy duk ya rame sabida ciwon zahran tausayi takebashi.har yanajin dama acire cikin kawai tahuta.
halima itama baa barta abayaba wajan bazahra kulawa dan kullumtana gidan itada
an uwan zahran.
ganin jikin ya
i da
ine hajiyar daddy tabashi shawarar yakai zahra gidansu tunda asibiti har angaji da zuwa wani cikin na hakain akajegidase asamu sau
in laulayin
Ayko daddyn hakan yayi yamaida zahran gidansu wanda hakan yamata da
i ita da iyayen nata dan zasu samu damar kulawada ita sa
anin tana gidan mijinta.
daddy yanaji yana gani ya barota agidansu dan bda,sauran optionne.
itako khadeeja ba irin mgun fatan da batawa zahran da cikin jikinnata,idanda tanajin wai wai abakin zahra daddynta na cinta to cikin da zahranta samu ya tabbatar mata,wata tsanar zahrance me girma ke
aruwa aranta inda tasha alwashin se tayiwa zahran illah.

Allah sarki zahra kowa se zuwa dubata akeyi sabida taji jiki sosai har anty maryam ma,razo daga,sokoto,zahra taji da
in zuwanta dan sun jima basu ha
uba.
shiko daddy kawaicine yasa be wuni agidan su zahran amma kullum so biyuyake zuwa arana,
yau hajiya tasa khadeejacagaba tasa daddy yazo suka tafi duba zahra gidansu wanda khadeejan ranta besoba haka tabisu dan ba yadda zatayine.
sun isa gidan su zahra inda suka samu mammy taje barka batanan daga zahra se masu ayki se abban zahra wanda ya dawo gidan dan daddy yace masa zezo da hajiyarsa dan su gaisa.
nan akai musu masauki afalon da zahra ke zaune,ba yabo ba fallasa suka gaisa,zahra da khadeeja.
nan aka shiga gaishe gaishe tsakanin abba,da hajiya dan sun kwanabiyu basu ha
uba.
daddy gefen zahra yaje ya zauna ta tasa ayaba agaba seci takeyi dan tana jin da
inta.
cike da nuna kulawa da tausayawa daddy ya amshi ayabar yana bata abaki cikin tattausar muryar dabame jin abinda yake cewa yace mata "ya babyna yake?"
murmushi tayi tace "lafiyanshi lau daddy"ta fa
i ashagwa
"amma yake wahalarmin da princess dita"ya fa
i yana murmushi
"to ya zaayi kowa ay ance da yadda yake masa"
hirarsu suke su biyu amma hankalin khadeeja nakansu yadda zahra ke zubawa daddy shagwa
a shi yafi komai tsayawa khadeeja arai takeji kamar ta watsa mata wuta takonata.

Hirar da hajiya ta
aukoce tsakaninta da abban zahra yasa duka suka maida hankali akanta.

"Alhaji tunda yau Allah yasa mun ha
u to gasunan abokin naka da
arka khadeeja seka shiga cikin maganarsu danni abun yafara fin
arfina,"cewar hajiya tana nunasu.

Murmushi abba yayi yace"a haba hajiya taya zaace yafi
arfinki ay bama kuba komu insha,Allahu Bazamu haifi
an da zamuce sunfi
arfinmuba ayi de ha
uri"cewarabba cikin girmamawa.

"To alhaji inba fin
arfiba taya hakan zata faru,shi sammani yaba khadeeja umarnin ta fito da miji yay mata aure,ta
i fito dashi,yafusata yace ya zare hannunsa akan ta tayi duk abinda take ganin shine daiaida ita,to fisabilillahi taya rayuwa zata yiiwu a haka.nalalla
ata inji in akwai wanda take so ta fito dashi aymusu aure kaganra
emadagas tayimin bata ban amsaba"cewar hajiya.

Murmushi abba yayi yagyara zamansa yace "hajiyaay duk wannan ba abun
aga hankalibane abune da zaayishi cikin natsuwa dan hakakiyi ha
uri ke khadeeja matsonan inyi magana,dake"cewar abba yana kallin khadeejan.
ewa tayi jiki asanyaye ta isa gabanshi ta zauna ta du
ar da kanta tace "gani abba"
"khadeeja inba na mance lissafiba yanzu shekarunki 24 a duniya kinga dede gwargwado ke ba zaa kiraki yarinyaba dan haka ki fa
amin inda wanda kikeso ki fa
amin zamu nemeshi ko be shiryaba mu zamuyi masakomai yazo kuyi aurenku kema kije gidanki kiyi zamanki lafiya kidena barikuna samun sa
ani da mahaifinki,kinjiko,?"ya fa
i yana kallnta.
a masa kai tayi alamun tanacfahimtar abinda yake fa
"to fa
amin cikin manema auranki wakikeso kike kuma ganin in kin aureshi zaku zauna lafiya?"cewar abba cikin tausasawa
ago kanta tayi ta dubeshi ido cikin ido tace"Abba kai nakeso,kaine kawai zaka aureni mu zauna lafiya"ta fa
i gamida fashewa da kuka.
ayabar da zahra ke taunawace ta fito ta hancinta tsabar ka
uwa da abinda khadeeja tace shine ta
ware.
daddy a fusace yayi kan khadeejar ze rufeta da duka ay da gudu tayi bayan abba ta rungumeshi tana ihu.

"sabida baki da kunya shine kika dubi idnshi kikace shikikeso waye abokin wasanki anan wallahi sena karyaki"cewar daddy cikun fushi.

Abba dakatar da daddy yayi da cewa "sabida ta za
awa kanta mutumin banzane yasa kake yun
urin dukanta?ya fa
i fuskarsa ba walwala.

"Wannan rashin kunyane alhaji ba za
ebane kabarni inyi maganinta "cewar daddy.

Abba hannu yasa yajanyo khadeeja dake
oye abayansa ya dawo da ita gabanshi ya dubeta fuska ba wasa yace"kin tabbata ni kikeso khadeeja?"
"eh abba wallahi najima da hakan araina kawai tsoron fa
a nake yine"cewar khadeeja hawaye na biyo idanunta.

"To share hawayenki,ki kwantar a hankalinki sati me zuwa zaa
aura mana aure,"cewar abba fskarsaba wasa.

Daddy ji yake kamar yasa bindiga ya harbe khadeejar agurin sabida kunyatashin da tayi agurinamini kuma surukinsa.

"ah to alhmdllihi shikenan tuwona maina ashe amintar taku ba banzaba surukan juna zaku zama to nide nayi murna kuma naji da
in hakan,daan data auribare gara ta auri wanda akasan halinsa"cewar hajiya fuskarta
auke da faraa.

Zahra ji tayi wata irin lafiya tacsameta kamar bata ta
a,ciwon komaiba,dan wannan ya
in daya tunkarota yafi
arfin tayishi a gadon jinya.
ewa tayi tsam tabar falon,khadeeja dasauri ta marawa zahra baya suka fice a falon.
Chapter 28 · 0% Book details