← Book details Harijin Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 35

Sashe 17

Harijin Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Daddy jin hakan da yayine yasa be sake cewa komaiba ya du
ufa tofa mata addua,afuska tana zabure zabure.
aice de ranar aljanunta basu lafa ba seda gari ya waye,dan ko sallar asuba ba wanda yasamu yayi.
a hankali ta bu
e idonta tana kallon su daddyn tace cikin muryar rashin lafiya"daddy lafiya meke faruwa na ganni anan,anty zahra waye ba lafiya?"cewar khadeejan tana kallon zahran dake can gefe ra
"sannu khadeeja taji muje
akin ki sannu kinji"cewar daddy,ya mi
ar da ita tsaye,suka nufi
kin khdeejar tsna wani
ingishi.
zahra binsu tayi abaya tana nnata kalmr anty zahra da khadeeja ta kirata da ita aranta.
suna shiga
akin zahra taje ta ha
a mata ruwan wankan ta shiga tayi kanta fito ta
auko mata kayan sawa,sannan ta fice a
akin,dan daddy shima yaje
aki yasamu yayi wanka yayi sallah.
akinta ta wuce tayi wanka tayi sallah,sannan ta shafe jikinta da man zafi dan ciwo yake mata kmar ba nata ba.
************
wasa wasa kusan sati guda kenan aljanun khadeeja sun hana kowa sa
at agidan in dareko yayi ba bacci ife ife da yun
urin guduwa agidan kawai takeyi,wanda hakan ke mtu
agawa daddy hankali.
kullum da sabon me maganin daze zo dashi azo ayimata amma a banza,babu sau
i sema gaba ciwo yakeyi.
zahra yanzu ko kullum cikin ciwon kai take dan bata barci kullumm suna aykin tofin addua wanda abun harga Allah ita tagaji bawai bata tausayinta bane,kawai de itama
ar adamce tana bu
atar bacci.
yau wani sabon me magani ya iso daga mara
i dn takanas daddy ya biyamasa ku
in jirgi dn yazo ya duba masa khadeejansa
a guda dayafi so kaf cikin
anshi.
a falon gidan aka saukeshi inda zahra ta shiga cikin
akin khadeejar ta kamota suka fito falon ta zaunar da ita gaban me maganin.
nanfa yafara maganin nashi da wasu irin layu yana wasu irin zantuka marasa kan gado yana yarfa mata bindin ra
umi.
ayko wata
ara khadeeja tayi ta zube agurin tana fa
in"bamason janaba bamaso muna ganin janaba inde so ake mufita se andena wankan janaba agidannan inba hkaba wallahi semun fitar da ita yawon bariki"tafa
i tana gwalo ido waje.
zahra dubanta takai gurin daddy da sauri taga shi hankalinshima ba akanta yakeba yanacan yana sauraran sharru
an aljanun khadeejan kamin su yarda subar jikinta yana gya
a kai alamun gamsuwa.
bayan aljanu sun gama bayaninsu me maganin yabushe da dariya yana yrfa wani abu ajikin khadeejar yanafs
in"alhaji wannan aljani ba
aramin shai
ani bane ajikin
arka dole se anmasa abinda yakeso zaa samu a rabu lafiya dashi,"
"insha Allahu zamu kiyaye inde hakan zeba khadeeja lafiya na shirya hakan don Allah kasake basu ha
uri subarta bazamu sa
awa umarninsuba ko zahra"ya fa
i yana kallon zahran wacce takaici ya gama
uleta tanaji kamar ta zagi me maganin.
shuru tayi bata kula daddynba,
arshema dazama agurin be mataba mi
ewa tayi tabar falon.
nandeme magani ygama soki burutsunshi azuwan yana sasanci da aljanun khadeejar,wandayajima yanayi kamin su amince sufita.
daddy har
asa ya zube yanawa me maganin godiya dan sosai yaji da
in zuwan nashi.
har mota daddy ya raka me maganin byan ya cika masa jaka da ku
i ya tafi.
dawowa yayi yasamu khadeejar bata falon,le
awa yayi yaganta a
akinta ta kwanta ja mata
ofa yayi ya wuce
akinsa yana yiwa Allah godiya
*duk wanda yafitarmin koya karantamin be biyaniba Allah ya isa ban yafeba*
Zahra ta fusata sosai da makircin na khadeeja dan se yanzune komai ke dawo mata fresh akanta,ba wani aljani tayi haknne kawai dan tasa hijabi tsakaninta da mahaifinta wanda tabbas ita bazata lamuntaba.
yanzu gaisuwace kawai ke ha
a daddy da zahra danko a dining baya yarda su zauna tare,koda yaushe yana tare da
anshi suna wasa da dariya danko ya ya gwada yiwa zahra mgn take khadeeja zata ri
e kai azuwan ciwo yake mata alamun aljanunta zasu tashi,
ganin hakanne yasa zahra ta
auracewa duk wani guri da zasu ha
u da daddy,abun be masa da
i aransa amma shi anashi ganin hakan da take taimakone take masa dan in har ze ganta shaawartana taso masa kar wataran ya haike mata be saniba,wandashi kuma yafi
aunar lafiyar
arsa akan jin da
insa.

Yau ta shiga kitchen da niyyar dafa indomie ta samu khadeeja akitchen
in wacce kusan sati biyu kenan suna gida
aya amma basu ha
uba.
zahra bata tanka ta ba ta fara abinda yakaita kitchen
arasowa gurinta khadeeja tayi tana
yala dariya zahra bata kulataba.

"su zahra masu miji kince ke bakyaji,gashi cikin ruwan sanyi na miki retire daga zamantowarki matar gida yanzu kinfi cancanta da akiraki me zaman jiran saki"ta fa
i tana kwashewa da dariya.
zahra bata kulataba taci gaba da aykinta,khadeeja taci gaba da cewa"yanzu bashan ruwan pussy bare aci pussyn zahra kinyi gangancin za
ar mahaifina a matsayin abokin rayuwarki wallahi bazan ta
a sa ido ina kallon wannan ba
incikinba na shirya ya
ar auranki da mahaifina daganan har zuwa numfashina na
arshe."cewar khadeeja cikin kakkausar murya.

Murmushi zahratayi ta juyo tana kallon khadeejar tace"buga wasa da manyan
an wasa khadeeja da
in kallone dashi,wallahi ko yankar naman jikina mahaifinki yakeyi bazn ta
a barin gidansa ba ke nidamahaifinki
ayane ze birne
aya,kuma tuggu da makirci karki fasa kici gaba dayi wallahi in zakiyi so dubu zan kwance kuma seya dawo kanki ki rubuta ki ajiye gindinane maha
in burar mahaifinki daganan har ya gama rayuwarsa ta duniya."cewar zahra tana wata dariya mesa jin haushi.

"Zahra kina wasa da wutanefa"cewar khadeeja.

"Shine ma wasan da nafiso khadeeja"cewar zahra tana juya indomienta.

"Zako ki
one "cewar khadeeja afusace.

"Zade mu
one domin wallahi senasa kinyi danasanin duk abinda kiamin arayuwarki muzuba shege kafasa"cewar zahra gamida
aukar abincinta ta ice a kitchen
*duk wanda yafitarmin koya karantamin be biyaniba Allah ya isa ban yafeba*
Tana gama cin indomie
inta tayi wanka ta zuba kayanta a troley ta fice agidan ba tare data bari kowa ya gantaba semegadi bada mota tafitaba tanafita ta hau mashine tasa ya kaita airport.
ticket ta siya tahau jirgi zuwa sokoto gurin anty maryam
anwar mamanta,wacce tun daren jiya ta kirata ta fa
amata zata zo gurinta.
tana sauka anty maryam taturo aka
auketaa airport
tayi murna da ganinta sosai,haka itama amina
arta wacce suke saani da zahran, ranar kwanan farin cikin ganin juna sukayi ita da ita anata hirar yaushe gamo.
washegari da safe byan sun karyane anty maryam tace amina tabasu guri,ba musu amina ta mi
e tabasu gurin sannan anty maryam ta jawo ta jikinta tana fa
iyata kince akwai mtsala se kinzo zaki fa
amin inade dariyane amma wlh hankalina ba kwance yakeba"
Gyara zama zahra tayi ta kwashe komai ta fa
a mata,har yadda sukayi da khadeeja.
ayko abunka dasokkotawa,anty maryam masifa ta fara tana fa
in"idan cin buratai ya gagareki keda ammatanshi,uwata takeso yatai bi
a ga kabari yaci,wallahi bashi yiwuwa dole mu
auki mataki akai ita a
arama ga iskanci"cewar anty maryam cikinfushi
Itade bata sakecewa komaiba haka anty maryam ta yini tana mitar abun.

Kwanan zahra biyu bata gidan amma daddy be saniba,dan zatonshi kulle kanta takeyi a
aki,toyau weekend yana falo tare dasu khadeeja amma bega gilmawartaba,dan ko wayarta bata
agawa inya kira seya
auka fushine take dashi.

"khadeeja kiramin antynku a
akinta kice tazo injini"cewar daddy.

Rai a
ace khadeeja ta nufi
akin na zahra,ta
wasa bataji tayi mgnba hakanne yasa ta tura
ofar da
arfi tashiga cikin
akin,sede ga mamakinta bata ciki har toilet duk batanan,cikin
aurewar kan inda zahra ta tafi khadeeja ta dawo gurin daddy ta shaida masa batanan.

"batanan kuma to ina taje ay bata cemin zata fita ba"cewar daddy lokacin daya mi
e hankali atashe.
be jira amsarsuba ya wuce gurin megadi,ya tambayeshi ko zahra ta fita ananne yasan kwananta biyu da fitar ay.

Dafe kanshi yayi dake sara masa tabbas be kyautawa zahra yadda ya fita sabgarta gaba
aya sam ba adalci acikin zamantakewarshi da ita,yanzu ace kwananta biyu bata gida amma besaniba kuma ko yau sun gaisa damahaifinta awaya be nun masa komaiba wannan abun kunya dayawa yake.
motarshi ya shiga yaja yafice agidan wanda khadeeja najin hakan taji ba da
i aranta ta kuma,sha alwashin inde daddy yadawo tare dazahra yau seta hanasu bacci.
daddy cike da kunya ya faka motarshi a tsakar gidan nasu,zahra awaya ya kira abba,yafito fuskarsa
auke da annashuwa,yaja hannun daddn suka shiga falonshi da yake tarbr ba
insa masu muhimmanci.
bayan sun gaisa ya gabatar masa bun motsa baki daddy ya dubi aminins yace "don Allah kayi ha
uri nayi laifi kuma banida bakin kare kaina kawai ayimin ha
uri don Allah kuma itama abata ha
uri ta fito mu tafi zan gyara komai insha Allahu"
cikin rashin fahimta abba yace"alhaji to mu ay baka mana komaiba ko wanine yace kamana laifi?"cewar abba.

"Haba alhaji ko agarin mahaukata ake ay ni me laifine,yau zahrafa kwananta biyu da zuwa gida ban zoba ban ayko ba kuma ko awaya banyi mgnba ay nayi laifi"cewar daddy cikin damuwa.

Shima abba damuwarce ta bayyana afuskarsa yace"zahra bata zo gidannanba wallahi kaji na rantse"cewar abba cikin damuwa.

Hankalin daddyne ya
ara tashi ya zamo daga kan kujerar yace "to inna kirata bata
auka zatona nan ta taho"cewar daddy kamar zeyi kuka.

Wayar zahra abba ya kira,suna tare da anty maryam tana bata wani tsumi tanasha tana kumazaune kan kujerar tsuguno kasanta ansa magani ta tu
e pant
inta yana ratsata.
tana ganin kiran tasan daddyne yaje,
agowa ta fa
awa anty maryam
in bbantane ke kira.
amsar wayar tayi ta
aga kiran.
abba yacika da mamakin jin muryar mryam
in a wayar zahra.
gaisawa sukayi,snnn anty maryam tace"abban zahra
ata gurina tazo kawo
ara kuma tunda tasan mutuncina taimin hakan toshi mijin nata sede yazo gurina muyi mgn"ta fa
i ranta a
ace.
dariya abba yayi yace"maryam karki biyewa shirmen zahra fa tasa kiyi abun kunya agaban sirikinki,kawai kisakota ajirgi ta dawo
akin mijinta munyi mgn dashi kuma yace zegyara"
"wallahi seya iskota nan,zan barta ta dawo"cewar maryam.
Chapter 17 · 0% Book details