← Book details Harijin Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 35

Sashe 8

Harijin Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Hmmmm zahra ay wannan yarinyar
AR KUNAMA ce shiyas sabga ta mutunci tsakanina da ita sede a lahira in anayi"cewar halima cikin fshi.

"Subuhanallahi halimomo na me yayi zafi haka,ay kamata yayi ayi solving issue
n ba ace an dena kula juna ba,me tayi mikipls?"cewar zahra tana kamo hannun halimar.

"Mr right
ina take bi hotel suna she
e ayarsu,da idona na gansu ba labari aka baniba"cewar halima tana kallin reaction
in zahan
dafe
irji tayi ra fito da udo waje tace "na shiga uku khadeeja da bin maza halima kuma ma sauayinki?"ta fa
i ciin damuwa da tashin hankali.

"wallahi shiyasa nadena kulata na fita sabgoginta,dan abun yamin ciwo"
gyara zama zahra tayi sannan ace"amma
awata infacace nice ke daga ranr ni kuma na raba hanya dashi saurayin nawa bada
awar tawaba,dan duk saurayin daze iya jwanciya da
awarki kuma wai yana sonki be dace kici gaba da sonshiba ko waye shi dan mayaudarine"ta a
i cikin jin zfin abinda khadijar tayi.
murmushi halima tayi tace"
awata yanzu koda habeeb ne yay miki hakan rabuwa dashi zakiyi yadda kuka kusa aurennan?"
"wallahi sena rabu dashi dan in har zemin haka kan muyi aure,to wanda zemin bayan munyi auren seyafi haka,,shiyasa wlh sede rashin sani amma da sanina wlh bazan auri fasi
iba"cewar zahra tana ta
e baki.

"Alhmdllh
awata,ay ko arashin sanin wlh bazaki ta
a auran fasi
inba da yardar Allah"xewar halima tana dariya.

"Ke batun aurenanefa ya kawoni,habeeb ne ya matsa shide a
aura aurenmu nan da kwana uku kuma abbana yaamince shine nazo inji me tozamu hirya a
urarran lokacinnan?"
"Zamuyi bridsl shower gobe tunda dama mu zamu bada anko kuma tuni mun bayar,hakan zaayi jibi muyi kamu in aka
aura aure uje dinner bashikenanba,semu tafi lalleb tun yau"cewar halima tana dariya.

Ayko sosai zahra taji da
n shawarar haliman sun jima suna tsara abubuwa kamin zahra ta baro gidan da al
awarinzataje idan su khadeeja tai mata fa
a.inyaso gobe saje lallan da rana.
************
Washe gari da wuri zahra ta nufi gidn su khadeeja inda tana shiga tasamu daddy zaune afalo yana karanta jarida,
awa tayi har
asa ta gaisheshi a amsa cikin sakin fuska ya tambayeta
an giansu tace sunanan lafiya
"to zahrau aure yazo se aje ayta ha
uri,shi ure va abun wasa bane,don Allah karki bamu kunya kiyi ru
o da tarbiyar da muka yimiki ki
auki kyawawan halaye irin ba mahifiarki zahra kinjiko"cewar daddy yana kallinta.

Murmushi tayi tai
asa dakai,tace "inshaAllahu daddy bazan baku kunyaba da yardar Allah"
"good Allah yayi miki albarka ya baku zaman lafia da zuria
ayyiba "
"amin daddy nagode Allah ya
ara muku grma da lafiya da nusan kwana"cewar zahra cikun jin kunya
Daga haka mi
ewa tayi ta wuce
akin khadeeja sanye cikin hijabinta,bayanta daddy abi da kallo yana yaba tarbiyyyarta da kamun knta.
a kan gado tasamu khadejar tayi tagumi hannu bibbiyu hawaye na biyo danunra.

"ay wlh kukama baki fara khadeeja tunda kikace ke bakida amana tukunnama"cewar zahra cikin fushin daya firgita khadeejar ta zabra ta koma gefe tana fa
"Lets me explain pls zahra wlh sharrin shai
anne kiyi ha
uri"ta fa
i bakinta da jikina na kakkarwa dan zatonra zahra tasan abinda ke faruwarne.

"explain what khadeeja,haba don girman Allah ay wlh yadda mukede mu ukunnan zatona ko mutuwa
aya tai
aya bazata soyayya da saurayin wataba cikinmu,wai amma ace ki rasa da wanda zaki dinga she
e yarki se mr right
in halima wannan wacce irin cin amanace khadeja kikayiwa halimacfisabilillahi?"cewar zahra tana kalln khadeejar.

Ajiyar zuciya khadeeja tasauke gamida fashewa da sabn kuka ta rungume zahran tana fa
in kiyafemin zahra nayi kuskure,amma bazan
araba"
rungumota zahra tayi itama hawayen na biyo idanunta tace""khadeeja nasan de badan ku
i kika aykata hakanba,bawai kuma dan ke bakida masuson aurankiba in shaawace tadaki skhadeeja meyasa bazakizo gun bbnmu kimada bayani yayiwa daddnku mgn ay miki aureba,yanzu khadeeja inkikayi aure darenki na farko me zaki cewa mijin?"cewar zahra tana hawaye.

Khadeeja ta kasa mgn se kuka zahra na tayata,sun jimaahaka kamin zahra a rarrasheta ta dena kukan tai mata nasiha sosai,sannan tasata ta shirya suka fice tare dan ra
ebe mata kewa tunda yau zaayi ridal shiwer kuma zasuje lalle.
*********
koda suka ha
u da halima khadeeja ta kasa kallonta sabida kunya gashi ta rufa mata asiri bata tona mata
haka akayi musu lalle suka wuce gidan su zahra dan su shirya tacan tunda acan zaa tafi bridal shower
bayan sunzo gidan kowa ya kimtsa,amma khadeeja jikinta be mata da
i,tabbas ina bar zahra ta auri habeeb yaci banza kenandole tasan abunyi dan wlh bazata bari a cuceta kuma ya gujetaba,gashi yamata sabn cina kullum kwana biyun dabe hautaba duk batajin da
ewa tayi ackin
awayen basu ra fice kamar zatayi waya,mtarta ta fa
a taja ta fice agidan,direct office
in abban zaha ta nufa dan asan yana can.
yayi mamakn gann khadeejar ita ka
ai tunda yasaba ko zuwa zasuyi ita da zaha suke zuwa.
hannu biyu ya kar
eta,ya taso daga kan kujerarsa ta yki ya dawo kan doguwar kujera,ita kuma ta zauna kan carpect kanra a
asa.

"khadeeja ina fatan de lafiya ko naganki dede wannan lokaci?"cewar abba yana kallinta cikin kulawa.

Hawayene yafara biyo fuskarta ta dubeshi araunane,tace "abba na aykata laifin da ni kaina na tsani kaina bama ku iyayenaba"ta fa
i cikin kuka.
hankali atashe abbayace"ni mahaifinkine khadeeja kuma bazan ta
a bari ki wula
antaba ko meneneshi na miki al
awarin tsaida zubar hawayenki"cewar abba cikin damuwa.

Gyara zama tayi tace "abba last exam
inmu nasamu carry over guda
aya a corse
in habeeb wanda zahra zata aura. s tai mishi mgn,yace ze gyaramin amma a turoni office
in sa da yamma washegarin ranar datai masa mgnr.seta kirani ta fa
amin taje inje insameshi,abba na shirya naje wajanshi to azuwannawane shai
an yay nasara akanmu har shi habeeb
in ya kwanta dani wanda sanadin hakan abba yanzu cikine dani kuma nasa"ta
arasa mgnr cikin matsanancin kuka
Abba kanshine ya fara sara masa da
arfi jin abinda ke tafe da khadeejar lallebko in har hakan ya zama gaskiya baze ta
avaura masa zahraba.
duba natsanaki yayiwa,khadeeja yace"naji abinda kikace kuma zanyi nazari akai ,banaso kowa yasn da wannan mgnr ciki harda mahaifinki,sabida tattalin lafiyarshi nake pls"cewar abban.
a mishi kai tayi sannan yace taje ze nemeta,godiya tai masa ta tafi,ranta fess dan tasan ta
ullawa habeeb tsiyar tunda a yun
urinshi na hanata
aukar mataki harda matso da ranar auransu.
komawa tayi gidantaamu anata kimtsa marya ana mata hotuna gidan ya cika da
awayensu.
sede koda ta duba bataga halima ba,bata kawo komai arantabacaka ci gabada harkar arzi
i da ita.
halima ko a
ewa tayi itama ashe ta nufi ffice
in abba,yana tsaka da tunanin halin da khadeeja take ciki halima itama ta shigo,seda ya tsorata da ganinta dan besan ita kuma me ya kawtaba.
awa tayi ta gaisheshi ya amsa cikin za
uwa dan ya
osa yaji abinda ke tafe da ita.
gyara zama tayi tace"abba kaiubane na kwarai aya samar da
ava kwarai watakan zahra kenan,abba auren zahra da habeebbinkav
aurashi bakayiwa rayuwar
arka adalciba sabida sam zahra bata dace da miji irin habeeb ba"cewar halima tana kallin abban
Glass
in idanunshi ya cre ya dubeta asanyaye yace"halima kokina da wani dalili kwakkwara gameda abinda kikace?"ya fa
i ciki tsoron kar ko itama cikin habeeb
in yay mata.
hotunan data sa ka
auka ta mi
awa daddy,awayarta tana fa
in"mazinacine daddy kuma da khadeeja yake yin hakan wanda nide bansan dalilinsuba amma tabbas suna tare"ta kwashe komai data sani ta fa
awa abban.

Ajiyar zucya a sauke,sannan ya dubi haleemar yace"kituramin htunan yanzu,tashi kije karsu nemeki ngd Allah ayi miki albarka,inaso in kin turamin to ki goge na gurinki gaba
aya"cewar abban yana kallnta.

"To Abba zanyi hakan insha Allahu,atashi lafiya"ta mi
e ta fice daga office ranta fess dan tasanwannan bakam
in da abban yyi hukuncin daze
uka bazeyi da
iba.
itama dawowa tai cikin tarodan tun a hanya ta turawa abba hotunan da video
in,kuma ta goge na waarta.
abba koda ya dawo gida be nuna komaiba aka cigabada hidimar biki
ashegari hka aka tafi kamu inda ango da amarya sukayi kyau har suka gaji,khadeejako se kuka take dan ganin abba har yanzu be dakatar da aurana.
halima ma anata
angaren ranta bacda
i dan ita tun jiyan taso yita ta
are,amma bari tagani zuwa gobe ranar
aurin auran.
hakade aka gama kamu ran
awaye kuma aminan amarya bacda
i wato khadeebja da halima.

Washe gari ko tuni unguwa ta fara
inkewa da jamaa ahalarta
aurin auren dan dadd ma gayata yayi ta musamman amininsa ze aurar da
jamaa ta koina tuttu
owa suke,sabida tarone na
an siyasa tunda daddy
an siyasane fitacce. da ze tsaya takarar sanata watanni masu zuwa.

Habeeb ango se
amshi yake ansha manyan kaya kamar nacAllahshida tawagarsa shima.
tuni malamai ma
aura aure suka hallara,duk wani abu da abba ze tsara tun daren jiya ya gama tsarashi.
shiyasa ana zuwa kowa ya zauna mazauninsa.
gurin taro a cika ya tumbatsa,daddy nacan gefe yanata faraa,danji yke kamar shine yake aurar da khadeejansa.
wakilin ango habeeb shima yana zaune agurin.
anin mahaifin zahran wanda shine waiyyinta.

Abbane ya matso ya zaro ku
i dubu
ari biar ya mi
awa wakilin ango habeeb yace ga sadakinku,amsa yayi yana murmushi azatonshi sake badawa zeyi agaban jamaa tunda sun jima da kai sadakin,ga mamakinsa wasu ku
in abban ya sak zarowa a aljihu ya mi
awa waliyyin zahran yayinda wakilin ango habeeb ya tsaya yana binsu da ido
"nine wakilin Alhaji sammani anji ina nema masa auran
arka zahra bisa sadaki naira milian guda"cewar abba.

"Na bashi,bisa shara
in ze
auki nauyin,ci da sha,sutura,kula da lafiya,ilmi,da kyakkyawar gurin kwana nata"cewar waliyinta.

"Ya
auka"abbaya amsa.

Ay tuni liman yace "sallu alal nabiyil kareem"cikin
aninnlokaci aka
auracuran daddy da zahra ba tare dashi kanshi daddyn yasan dashi aka
aura
inb,dan sun
i yin amfani da lasifikar da aka kawo.
ayko se fatiha kowa ke shafawa,hbeeb se murna yke dansunacn baya baya,jin anshafane yabasu tabbacin an
aura.
wakilinshine ya fice gurin hankali atashe ranshi a
ace ya isa gurin su habeeb
in dke ta famangisawa da mutane ana masa murna.
Chapter 8 · 0% Book details