← Book details Harijin Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 35

Sashe 24

Harijin Tsoho Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

A gigice marwa ta kife agurin takama
afar daddy tana bashi ha
uri dn ita batasan akanme ma yke hukuntasuba zatonta batun kashewa zahra gabane fa
i take.

"Alhaji kaimin rai ka maidani
akina wallahi nasande dani mukaje gurin boka akayi asirin da,zaka kasa kusantar zahhra amma wallahi bni na jefa kwa
on cikin rijiyarba khadeejace,kuma gata da ranta wallahi sedanacemata meyasa tasa arijiyar"ta fa
i tana kuka.
bulalarda daddy ke dukan khadeejace tafa
i dan yji binda ko amafarki be ta
a tsammanin jinsaba kuma wai khadeejace ta aykata hakan.
khadeeja gefe ta gudu tana yarfe hannu tace "wallahi daddy bazan
araba kayi h
uri kayafemin"ganin da tayi ya sa ido yana kallonta kawai ne yasa ta falla da gudu ta fice agidan direct gidan hajiya ta tafi, dan ayadda daddy ke kallonta ze iya kasheta inta tsaya.

Marwa ganin
armasu idma afecene yasata mi
ewa dagudu itama zata fita,da sauri daddy ytsaida ita,juyowa tayi agigice ta zube gurin tana bshi hakuri.
ga mamakinta murmushi tagani akan fuskarshi abinda yaso razanata.

"marwa zan maidaki
akinki da ku
e masu tarin yawa dazan baki idan kika kawomin mukullin dakikace khadeeja tasa arijiya,"cewar daddy yana kallonta.

Da sauri tadubeshi tace bakinta na rawa"dagaske kakeyi alhajji?"cewar marwa dan damuwarta dama zawarci tunda ta jima agidan ba mashin shini.

"in yanzu kika kawomin yanzu zan tabbatar miki da abinda nace
in."cewar daddy.

Ayko mi
ewa tyi da saurinta tawuce
akinta btajimaba tafito sanye da gyalenta da hndbag tace "gobe zan zo makadashi alhaji"tana gama fa
in hkan tafice daddy yabi bayantada kallon tsana wai ita akace zata kuldyarasegashi d itasuke ha
a kai asykata mummunan laifi.

"Allah sarki zahra ashe asiri sukai manadan kar mu kasance tare,Allah yabaki lafiya zan nunamiki gata fiye da wanda kike tunani kosa ran samu"cewar daddy asanyaye.
ewa yyi ya wuce yyi wanka ya kimtsa sannan ya nufi gidan wani malaminshi na siyasa dan ya,sanar dashi abinda ke faruwa dashi.
malam yayi mamaki sosai inda yab,daddyn tabbacin inhar ba kwa
on aka bu
eba aka cire layoyin jikiba to zahra aduniya ba namijin daze iya kwanciya daita.
hankalin daddy sosai ya
aratashi,amma malamin yace yakwantr da hankalinsa ba abinda yafi
arfin Allah.
haka yabaro gurin malamin jikinsa asanyaye dan gani yakemarwa bazata samo makullinba dan wannan tunanin yaisa asibitin
yaji da
in ganin zahran yanzu cikin natsuwarta ba kamar
azu da take ahargitseba,kusa da ita yaje ya zuna ya kamo hannunta yana wasa dashi yace"kiyi ha
uri zahra kinji zan
auki
waran mataki akan koma waye ya ta
a minke wallahi bazan barshiba"cewar daddy.

"Karka damu daddy inde khadeejace ay ba yau ta fara dukanaba banade fa
amakane dan banason tashin hankalinka,yanzuma dan sunmin taron dangine yasa har kaji labarin"cewar zahra asanyaye.

"Ay daddy kawai de ayi ha
urinne amma wallahi dukaba yau aka,fara yimataba ammatundacabu na gidane,dukacse ayi rufa rufa abar mgnr"ceear halima.

"Kubar mgnr har zuwa mukoma gida kuma bazata koma gidn canba nata daban zan kaita tundaitame ha
urice barnta tare dasu cutar daita kawai zasu dingayi gwarainyiwa tufkahanci"cewar daddy.

Ido zahra da halima suka ha
a sukayi sigina najin da
in abinda daddyn yace,amma afili zahra cewa tayi"yazaka rabamu daddy bakaso muyi zumunci kenan nide abarmu tare insuna dukana watarana ay zasu gaji su bari"cewar zahran a marairaice.

"Bazaki zauna dasuba zahra nagama maganata"cewar daddy.

"To ke zahra tunda ga abinda mijinki yace base kii fatan alkhairiba kimasa biyayya banfa sanki da hakaba"cewar halima dake gefe.
*********
"Wai nufinki akan matarsa ya miki wannan dukan."cewar hajiya afusace lokacin da khadeeja taje gidanta tana kuka.

"Eh wallahi hajiya danma na gudune da kasheni zeyi "cewar khadeeja cikin kuka.

"Ay da kinsani baki gudunba kin barshi ya kashekin muga uban dazeyiwa kuka,lallai sammani bashida hankali besan makircin maceba kenan shine yahau kai yazo ze illata
arsa duk danmace?"cewar hajiya.

"Nide hajiya kibashi ha
uri wallahi kasheni zeyi indena bari nacshiga hannunsa"cewar khadeejan.

"Wai da kikai masa wacce uwane ze kashekin to wallahi zezo yaha
u danisenacimasa mutunci tunda shi beda hankali"cewarhajiya.

Itade khadeeja ba baka se kuka take dan sosai tadaku ahannun daddyn gashi uwa uba ita baa ta
a dukantabacshiyasatkejin dukanhar
walwarta.kuma,duk sabidazara
.jitayi tsanar zahran na
aruwa azuciyarta tunda tasa mahaifinta yau yazageta ya daketa yasata gudu ba takalmi agaban maaikatan gidansu wallahi bazata bartaba.
hajiya sawa tayi aka gasawa khadeeja inda dady ya daketa aka shafa mata man zafi sannan tasha pain killer,
"yanzu sauran
annan naki suna ina?cewar hajiya.

"Ay jiya daddynmu yasa su a jirgi sukakoma Holland nice nace bazan komaba nafisonnan gurinshi"cewar khadeeja.

"Ay gashinan ke kina kulafucinsa shi yana neman sabauta miki rayuwa sabida macen daya tsinta atiti, amma kiyi ha
uri zezo yasameni seya za
a tsakanin keda matar tashi tunda aure na,son maidashi mahaukaci"cewar hajiyar cikin fushi.dan taji haushin dukan khadeejan da yayi nesa ba kusaba.
khadeeja shuru tayibataske cew komaiba dan itadama sawa hajiya zatayi yasaki zahran da tafijin da
i kumacshine ribarta ita.
**********
a ranar aka sallami zahra aasibiti,inda direct wani makeken gida daddy ya kaisu tare da halima, ba abinda gidan be mallakaba aciinsa se babuce kawai babu.
barinsu yayi agidan yawuce gurin kiran da hajiyarsa ke masa dan tun
azu tasa ashaida mishi komai dare yazo tanason ganinsi
hi,yasan akan khadeejane shiyasa bedamuba.
bayan fitar daddy halima a rnga
a wata gu
a tace"Allahya kashe ya baki
awata,wllahi naji miki da
i kya huta damijinki abunki ke ka
ai ba
an hanaruwagudu"
"da taimakon Allah da taimakon ki halima wannan sauyi nasameshi duk da nima nasha mari kwarara guda biyu fuskata har yanzu bata denazafiba"cewar zahra tana dariya.

Itama halimadariyar tayi tace"kuma tsabar bura uba irin taki wai kinji awaya ina fa
in asume kike kuma kika tsaya kina bina da ido baki da niyyar suman har sedanace mikiba"ta fa
i tana,dariya.

"to ay rasa abun yi nayi wallahi nifa da niyyata kawai inya dawo ince sede yasakeni bazanzauna ba"cewar zahra.

"Kaji shashasha wayace miki in fa
a ya ha
okada makusantan miji haka ake,ay kirsace ke ayki kamarde wannan,sannan dole ki iya makirci daiya ha
a tuggu dan in kikaha
u da irinsu khadeeja da kalar salon ake maganinsu"cewar halima.

Ayko rungumeta zahra tayi suna shewa.
awata kici gaba,da maganinki kinga alamun nasara na bayyana,ga gidan cin durin kunsamu,dn Allah
awata in hanyar ta bu
e banda rowa ki sakar masa jiki yayi abinda ykeso kinjiko"Cewar halima.

"Ay bari kedai halima wallahi nayi aniyar inde lafiyar tasamu koshi be ciniba ni sena cishi tunda de gindinnan dan acin akayishi baxe yiwu inda wankewa abanxa ba ba mamaroba"cewar zahra.

Sun jma suna hirar kiran sallah yatashesu suka tafi sallah.
khadeeja dake zaune tana ganin shigowar daddy tai wuff ta koma bayan hajiya,tanaware ido.

Daddy be bi takanta ba ya tsuguna yana gaida hajiya,wacce da
yar ta amsa masa tsabar haushinshi da takeji.

"sammani kayi
uruciya lafiya bakasani ciwon kaiba,se yanzune dagirma azo mana,zaka tsiro da halaye da
abiun banza wai ace akan matarka kadaki
arka kamar zaka kasheta"cewar hajiya kamar zata aro baki.

"Ay da ita ta kashe musu
a hajiya da baki samu bakin mgnba"cewar daddy ransa a
ace.
kwashe duk abinda yacfaru yayi ya fa
awa hajiya harda zancan yimasa asiri da yadda sukayida marwa.

"wallahi bamu daketaba hajiya
arya take mana"ewar khadeeja hawaye naxubo idanunta.

Hajiya wacce take salati da sallallami jin khadeeja har tasan tai asirin kashe gaba duka takaiwa bakin khadeejar da bayan hannu tana fa
"yimin shuru mutuniyar banza ashe dama haka kike,kikasa nasa yaro yayi aure ashe duk dan wata biyan bu
ata takine,wacce irin shai
aniya kika zama bansaniba"cewar hajiya.

"Wallahi hajiya sharrin shai
anne bazan kumaba dama anty marwa takaini gurin daddy kayafemin"cewar khadeeja cikin tsananin tsoro dan yanzu hajiya ta juya mata baya.

"Wallahi hajiya sema kinga dukan da sukayiwa yarinyar mutane,ashe bashine ma na farkoba har wu
a itakhadeeja
tasha binta da ta zata kasheta wai dan ta aureni,yarinyar da aura mata ni akayi dan dole aka tauye mata hakkinta shine itakuma ta
auketa abokiyargabarta"cewar daddy cikinfa
khadeeja jin kalar salon makircin zahran jitayi wani jiri na
aukarta,dan bata san zahran zata iya ha
a tuggu irin haka ba.
nanfa akasata agaba kowa nafa
in albarkacin bakinshi tsakanin hajiya dadaddyn.

"tattarawa zatayi tazo tabi
an uwanta can Holland bazan iyadawannan masifar atata ba"cewar daddy.

"Ta tafi Holland kode ta fidda miji aymata aure taje can ta
arata,ay wallahi bata komawa can aurezaa mata in kumabatada tsayayye ko cikin maaikatankane ka ha
ata da
aya,wannan masifacar ina,tun yanzu tana iyaha
amakirci irinwannan inaga kum tafi hakan?"cewar hajiya.

"To hajiyaay gaki gatananko gobe inta tsaida mijin ni aura matazanyi amma wallahi bazata dawo gidana da zamaba ta zauna anan seyafi"cewar daddy.

"Kayi ha
uri hannunkabe ru
ewa ka yanke ka yar,dan gidanka zata iya zuwa mana koda bata koma dukaba zataje sede tunda yanzu angano halinta se aci maganin zama da ita,amma tabbas mafitar itace aymata aure"cewar hajiya.

Daddy sallama yayiwa hajiya ya bar gidan dan beson saka khadeeja a idanunsa in ya tuno cewa itace ta hana burarsa cin zahra tun suna England abun na masa zafi.
gida ya tafi byan yayiwa zahra tsarabar abubuwan dayasan tanaso,
yana zuwa yasamu halima agidan tana taya zahra zama aji da
in hakan dan duk meson zahra shima yanasonshi.

"halima wannan kulawa da kikeba
awar nan taki inajin da
inta dan hakame kikeso in sakamiki dashi ladan tukuicin
aunar da kike mata"cewar daddy bayan ya zauna afalon tare dasu.

Murmushi halima tayi tace"kari
emin zahra amana kaso farincikinta daddy shine kawai abinda zakayi kabiyani"cewar halima tana dariya.

"Wannan ki
auka tabbataccene halima ki fa
i wani abun"cewar daddy.

"Akwai sabbin motoci agidannan kabata
aya aciki sabida in nasamu ciki labor yazo baka kusa tai saurin zuwa ta kaini asibiti"cewar zahra tana lafewa ajikin uncle
in dan dama batason yawon halima a napep.
ssai maganar zahra taiwa daddy da
i dan hka dubansa yakai gun halima yace"kije ki za
i dukwacce kikeso acikin sabbin halima na baki duniyacda lahira,darajar son da kikewa zahra"cewar daddyn.
Chapter 24 · 0% Book details