Sashe 9
Haka Nake Sanki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mikewa tai tabi inda Rahmar tai tadan dafata nayarda rahma ko baki rantseba nayarda tai murmushin yake Allah baki yarda ba tunda ai dana ce bani bace cewa kikai ni daya nasan gidanku naji bakeba ce nakuma yarda wallahi tagaske Allah toma wai yaushe yaxo ranar juma'a tabata labarin yadda sukai gaskiya baki kyautaba aida kinbishi ahankula kinji maixaice da tun asannan xakigi yadda yasan gidanku kufa hakane anman dai ya wuce ko tai dariya suka mike suka koma inda khadijar ke rubutu.
Yadda mubarak ya takura da xuwa nacin yau daban nagobe daban yasanya tun bata bashi fuska har tadan saki jiki dashi duda ita har lokacin batajin xata soshi koda dawasane kawai dai tana girmamashi fuskantar datai yanada mutunci.
Gaskiya xanyi missing dinki wallahi yanxu shikenan kin barmu uhum Rahma kenan ai xumuncin mu insha Allahu har a aljannah baxai tsaya ananba duk wanda suke gaisawa a sch din tai masa sallama masu tayata murna nayi masu kushew nayi dayake ita takeso bata wani damu da kushewarsu ba xoki rakani gun malamar anatomy inmata sallama dayake suna dasawa da ita yanxu kin kyauta kenan khadija dakinsan baxaki dore ananba ai dabaki fara xuwa ba dakin barma masu so sun naima yanxu kinga babu damar asa wani kunyi nisa da yawa tadan murmusa kafin tace wallahi mlm ba lefina bane daga gidane sukasa na raba kafa koda baxan samu daya va sai in daya to yayi kyau Allah ya bada sa'a tace amin suka taso suba fito yanxu yaushe xaku fara karatu Monday dabadan da sch ba ai danaxo muje tare inji rahma hhh ai xaki iya.
Mai sunan manya na'am abba yaushe xaku fara exam ne da saura sosaima saidai wasu na attendance kuma shima da yar matsala in baka sameshi ba towo kace baxamu dake ba abba ina xaku mubaraka ta haihu lah abba yaushe yanxunnan muka gama waya da mijinta yake fadan ne tahaifa mace ta haifa gaskiya nidai xani ace diya guda baxanje ganinta va aisaita xata ba uwar gaske bace aikodai baxakiba nagama mgn da maman naxir xakije can tunda canma kamar gidane kixauna kafin mudawo banasan daga farawarku kifara samun matsala kinji ko to abba.
Yanxu yaya baxaki xoba kenan haba kanwis ba lefina bane abbane yace inyi hakuri sabida sch toshikenan yaushe xakixo semunyi hutu xuwan musanman xanyi to aikece kodam chat dinnan vakyai da aikinga baby din kibari xansa nafisa ta buden inyaso naga diyata yawwa yayamur yanxu kuna asibitine eh basu sallamemu ba to Allah ya karo lpy ya raya mana ita amin yaya eh lallai wato ko yar kunyarnan babu tai dariya to yaya kefa yayatace keda xakixo kina kusa dani in ance Allah ya raya kice amin bakyanan basai na wakilceki ba aikon ya kamata .
Haka nake sanki
Na F.A.Ya'u
Mama ina kwana lpy lau kadija badai harkin shiryaba na shirya ina sauri munada lecture din safe to kitsaya ki karya na makara yanxu bakwai da kwata aiko sai kinci abinci xaki tafi tadan murmusa mama malamin yanada tsauri inyashiga ba mai shiga to ki diba inkinje can kyaci to mama waccan kasar bata tashiba ko eh tace yau basu da lecture ne barta ko tanada ba lallai ta tashi yanxuba tafiya san bacci kije nace bala yakaiki to mama sai nadawo Allah ya bada sa'a ta'amsa da amin ta fice.
Sun futo daga lecture a agajiye gashi duk yunwa ta isheta khadija xomuje kafteriya yunwa nakeji wlh gashi lecture dinma bawani ganewa naiba naxo da abinci xo muci inbe ishemuba maje mu kara sunaci suna hira.
Wayarta tai kara taduba mubarak ne tadanyi murmushi tasan korafine yaje gida basanan takara wayar kunnenta ya amsa akagare kin kyauta kenan danai mai aikin fini sani dan Allah kafadan kika bar makaranta baki fadanba naje gidanku akace kunyi tafiya tai dariya maida wukar nadauka na fada maka wallahi tafiya kuma vani aka tafi ina nan ynxu ma ina sch haba kadija bansanki da karyaba gani a sch din rahma tacemun kinfi wata da daina xuwa sabida bakidauken da mahinmanci ba shine baki fadanba kayi hakuri xance ne bai kawo xance ba ai girmankine na hakura nagode ta fadi suka dan taba hira kafin su aje wayar.
Umma dakanta bayan sun dawo taje taima mama godiya tadauko khadija suka dawo gida.
Haka nake sanki
Na F.A.Ya'u
Yan kwanakinnan mubarak bashi da aiki sai takurama khadija kan yanasan tabashi dama ya fito so yake tayi karatunta agidansa kememe taki dan batasan tashin hankali duda bawani san mubarak takeba.
Yanxu kana ganin iyayenka xasu yadda ka aureni yai murmushi to mai yasa baxasu yarda ba na fada musu komai nixan xauna dake basuba to aishikenan xan fadama abvana dagaske kike na taba maka irin wannan wasanne yai murmushi bari na wuce yau inada aikin dare sukai sallama.
Koda ta koma gida take fadawa umma yadda sukai taji dadi sosai dan ayanxu tunda ya rage shekaru biyu kadijan ta hada karatunta take fatan Allah ya fito mata da miji tai aure dan da'ace sch of nursing dince da tuni tana aiki tunda ga rahma tana aiki tayi aurenta har da ciki.
Biki ya rage sauran satittika ita dai amarya ta rasa farin ciki take ko bakin ciki maman nasir da ita ake komai taxage da aljihunta da jikinta hidima kawai take duk wani gyara da yakamata ta wakilci umman khadijan ita take mata.
Yau khadijan suna da lecture yakaisu har magariba agajiye ta dawo ta tarae da mama ita take jira tanasan ta tafida ita xata kaita gurin gyara saida taci abinci mamar tai sallah sukaima umma sallama har sun shiga mota tace af namanta littattafaina kinga sai in wuce sch gobe daga nan yisauri kinga munyi yanma mama tana kallonsu suka faka motar bata kawo komai rantaba xatonta kawayen khadijane ko yan uwansu dasauri khadija ta fito yawwa ga minafukar nan sukaji anafadi lafiya tafada sai jitai anbata mari ke banda tsaurin ido naki gaki shegiya kice mijina xaki aura ai ba lefinta bane anti lefin yayane da ya boye mana bawani lefinsa rufarsa sukai xasu bashi ita matsayin mai asali wata motar ta sake tsayawa aiko suma kungiyace guda suka hau taken nasu bala'in da sauri mama taxo gaba kukuw bayin Allah mai tai muku kawai xaku hau dukanta wata cikinsu tace watakilmafa itace munafikar karuwar uwar eh nice nahaifeta mexakumun eh lallai tunda kun asircemin miji xaku vashi shegiya va kodayake ba lefin kubane wallahi mubarak ya cuceni inma kishiyar xaimin anma yarasa damai xaimin saida mara asali aiwa wannan xubda mitincine ta fashe da kuka ita dai kadija tunda ta dunkushema marin da akai mata tafara hawaye bata kara cewa kanxil ba umma najin hayaniya ta futo sukai kanta da fada harsuna kokarin dukanta mamace takira police dakyar suka sa sukabar gurin batajira shawarar umma kota khadija ba ta kira mijin safiyya yaxo dashi da kaninsa tasa suka devi kayan lefen da'aka kawo da duk wani kayan aure tace amaida gidansu mubarak aure baxa'a vashi ba saida ta gama da wannan sannan ta kama hannun khadija tasa amota takamo umma suka shiga ciki kiyi hakuri da'abind sukai miki jahilci ke damunsu watarana xasu gane maganar aure karki damu baxa'a fasaba randa akasaka ranar xa'a daura anman bada dansu ba da wanda xaiga mutuncin khadija ta riketa ayanda take yasota haka yadda take bata jira maganar ko amsar ummaba tai ficewarta daga gidan.......
Haka nake sanki
Na F.A.Ya'u
Tunda suka ja motar khadija ke kuka mama na kallonta bata ce uffanba bakuma tace tai shiruba dan tasan kukama kan ragema mutun bakin cikin dayake ciki saida ta bari tai mai isarta kafin tafara rarrashinta.
Wani abu dake bama khadija mamaki anfasa biki to maye sai subje gurin gyaran jikin itakam nabayama yavisheta anman kamarma an xuga mamar yin abinta take ba kama hannun yaro gashi khadijar najin kunyar tace abatshi.
Yau rukayya bataxo sch ba khadija naxaune ta jiran time yayi su shiga lecture zan iya xama taji muryarsa kamar daga sama ko ba'a fada mataba ta gane muryar mubarak ne dan haka ta mike tsam batare da ta ko kalleshiba xatabar gurin dan Allah khadija kitsaya kisaurareni najejje gidan dakike anhanani ganinki yanxu kema kice baxaki saurarenba ya kikesan naida rayuwata kimin adalci mana ta juyo afusace uhumm lallai bakinka yake furta adalci kai kamun adalcin katuro danginka suka cimin mutunci sukaci xarafin iyayena haba khadija yaxaki dinga cewa na turosi saninkine bananan banma san anyi hakaba saida na dawo ohoo nasani kona ba inda xaka kacemin xakai tafiya dan kafasa aurene mene saika turo anci mutuncina aiko ni kafadawa xan fahinta dan Allah kadija kidaina cewa ni naturosu kimin adalci pls.
Kayaudareni kayaudari iyayena kamin karya kace iyayenja sunsanni ko wace ashe bama kaje musu daxancenba duk dadewarmu dakai baka taba cemun kana da mataba saigata agidannu taya kake tunanin xan fiskanceka ayanxu vacin kagama tabbatarma da xuciyata kai makaryaci nasani kadija nai kuskure da yawa kiyi hakuri ki sauraren uhumm aini ba'abinda xaka fadan Allah tasoni da basaida aka daura nashiga matsalaba inaso kasa aranka ni khadija koda ya rage dagani saikai aduniya Wallahi gara na mutu ba aure dana aureka kaje kanaimi yar asali kama matarka kishi dan gudun xubewar darajarta fuuu tabar gun yabiyota da sauri yana kiran sunanta taja ta tsaya kaga malan ina anmaida ma da kayanka inkuma akwai wani kafadan sai abiya anman kadaina bina inba hakaba wallahi a sch dinnan xan yagama rigar mutunci danni daman kasan ba ita gareniba ta bar gun ya dafe goshi maryam tariga ta gama cutarsa....
Haka nake sanki
Na F.A.Ya'u
Wani abu da khadija bata fuskanta ba shine yadda taga gidansu ya cika da yan uwa duk su mubaraka anxo gidan gidan mamar ma duk ancika batasan meke faruwaba itadai takanje makaranta ta dawo asha hira saka makon gidansu babu dadi xaman sabida yadda bakin ke hantararta yasa ta dawo gidan mama da xama mai kitso da filawa na musanman aka dauko suka mata yakara fito da ita sosai ta tambayi mama tace bikinne ake bata kara daga nanba dan haka taci gaba da sabgarta.