Sashe 5
Haka Nake Sanki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwananta biyu da haihuwa aka xugo mahaifinta yaxo tana murna dan rabonda ta ganshi kotaga yashigo dakinsu tun dawowarta da akace ciki gareta ya tsangwamesu yakarbi yar yagani jim kadan taga ya mike da ita xai fita baba ina xaka da ita yaja ya tsaya au da kina nufin xaki xauna ki raini ciki gidana ki raini ya gidana wallahi baxai yuwuba kasheta xanyi me wallahi inasan yata to baki isaba mara mutunci ta fashe da kuka yai waje abinsa aikuwa tabishi tana kuka tana rokonsa kasantuwar darene gari yai tsit yasa sauran jama'a suka jiyo kukanta dayake dakarfi take kuka tana fadin dan Allah abba kabarmin diyata Allah inasanta bata da lefi yana tafe tana binsa beko jiyoba kukan yai yawa yasa aka firfito aikuwa dattijai sukai masa ca aka malan tukurne ya karbe yar ya bata shi kuma suka hau masa nasiha yace indai har baxan kashe yarnanba to wallahi baxaunan gidaba malan tukur ya ce ta debo kayanta ta dawo gidansa shikuwa sukai tai masa nasiha yaki yace yafa rantse kuma ko bayauba sai ya kashe yarnan cikin makotan wani yakaima yansanda washe gari sukaxo suka tafi dashi aikuwa unguwa ta dauka saliha takai karar babanta kan shegiyar yarta alhalin bama tasan anyiba a police station akai masa katanga da yar ksn komai yasameta shine .
Dakanta ta radana diyarta suna sunan ummanta tasa mata wato khadija take kiranta da mai sunan manya satunta biyu da haihuwa mahrax ya bujuro da maganar aure taki amincewa sakyar yasamu da taimakon Allah dana matar malan tukur ta yadda ananma mahaifinta cewa yai shi aiya sallamata yabarma malan tukurdin dakansa ma yaje yasamu iyayen mahraz dake kauye ya fada musu komai dansu hana dansu auranta aikuwa ba shiri suka tawo birni.
Duk yadda sukaso hanashi auranta yaki sunja yaja daga karshe suka sakar masa dole sunaji suna gani aka daura auren saliha da mahrax auren sa kadauke ango da amarya ba wanda yai farinciki cikin sauran danginsu.
Kwananta aittin da biyu da haihuwa ta tare a gidan mahrax tare da diyarta wadda tai dan wayo duk wanda yasanta yasan muktar to sai ya yadda sunada alaka dan duda kasantuwarta jaririya aman kamar ta baci.
Kadija nada shekar biyar ta haifi diyarta muklisa dan da harsun fara fidda rai lokacin da muklisa ta isa yaye dangin babanta suka dauketa wai baxasu bar jininsu hannu mara tarbiyaba.
Lokacin da khadija ta isa shekara bakwai xata shiga primary mahraz takaita makaranta shi yai mata komai basusan wanda yaje yasanar da iyayensaba sai gasu bala'i kala kala daga karshema takaiga babansa yace indai har bai cire sunansa jikin sunan khadiba Allah ya isa bai yafe masa ba kasantuwar mamarsa ta rasu tun yn yaro saliha dakanta tarokeshi ya hakura acure mahrax daga sunan khadijar to kisa mata sunan babanta tai murmushi abinda baxai taba yuwuwaba vaxan taba danganta tadashi ba kokasan nasan hardashi amasu san avvana ya kasheta nasan mexanyi dakanta taje makarantar duk wani takaddu nata ta maidashi Khadijah Saliha Yakasai ko sunan babanta bata saba dan tana gudun wata matsalal.
Haka Nake sanki
Na F.A.Ya'u
Khadija na aji biyu a primary ummanta ta sake haihuwa ta haifi danta namiji murna gun kadija ba kama hannun yaro tayi kani tunda akai haihuwar burinta ranar suna taxo tai fati abbanta da kansa ya sayo mata abinda xata raba
Ranar suna yaro yaci sunansa yasir sedai abin haushi duk dangin abbanta da sukaxo suna hantararta sukai tayi fatin ma datai ta doki karshe bataiba domin aranarma xaman gidan gagararta yai dan duk wanda suka hada hanya daga mai xaginta sai harara sai duka ummanta dakanta tace ta tafi gidansu Aisha ta xauna duda itamadin adarare take domin irin habaicib datake kwasa.
Haka tanaji tana kallo suka soye naman suka kwashe suka kara gaba dashi domin dangintama ba'a maganarsu bawanda xatwce cikinsu yataba takowa xuwa gidanta yan uwan ummannata ma sun gujeta.
Ummana na'am yatagari wai meyasa yan uwanmu basa sona kece baki musu abinda suke so Allah umma inai musu kawai basa sona ne sunasanki mana to umma meyasa suke dukana se sudinga cemun mayya shegiya mara uba bacin ga abbana nan batambayeshi yace shine abvana hakane umma to xai miki karyane a'a anman amma me kinfa fara isata da soki burutsinki.
Haka Nake Sanki
Na F.A.Ya'u
Khadi na primary 4 yasir yayi wayo sun shaku sosai tana san yaron komai tasamu yasir dinta tana dawowa daga makaranta ina yasir dinta seta ganshi xata ci abinci.
Ranar alhamis kanwar mahrax taxo dashirin tafiya da nasir shima baxasu barshi gurin saliha va aikuwa tace batasan xance ba karshe mahaiyin mahrax dakansa yaxo ya dauke yaron yana kuka khadija na kuka saliha na kuka.
Zamtowar saliha mai kwakwalwa yasanya aka xabeta cikin masu xana jarrabawar tafiya secondry wannan shekarar murna gurinta kamar mai taxo tasamu ummanta ummana dan Allah so nake kiyarje mun kadija saliha da'ake cemun ya koma kadija S yakasai sabida me bakomai umma kawai nagaji da gorin da'akemunne ko kuma kina kunyar hada sunanki da sunana ba Allah umma ba haka bane to indai ba haka bane yadda banji kunyar hada sunanki da sunanaba kidaure kixauna yadda nasanya miki to umma.
Umma na'am xaki fara tambayarne ko umma dan Allah ki fuskanceni ki daure kibayyana min ni wace koda naji sauki araina na wasu abubuwan da akemin nafara dena yarda da anakirana da sunan mamata ne dan wai kun rabane ke kindaukeni abba ya dauki mubarara ne ke khadija ni kike fadawa haka kina nufin mudin makarya tane xamu maki karya ko haba umma bankaiba bakuma xan taba kaiwaba daxan kiraku da makaryata wannan shine kuskure mafi girma daxanyi ki yafe min ta fada tana kuka tausayin diyar tata ya cika ta shikenan khadija na yafe kamarta
Haka nake sanki
Na F.A.Ya'u
Wata sabuwa yan matar baban mahrax ce tace babsnsa ya kamata sumai aure dan xewarta saliha ta mallakeshi dakanta ta fiddo da matar wata yar yarta ce sekawai kiransa akai wai anmai aure kuma so suke yaxauna da ita a garinsu wato sakkoto.
Auren yana shekara guda aka bata yar da saliha ta kuma haifa akai sa'a kuma ita bata haihuwa aikuwa tadau san duniya ta dorama muklisa dan haka yarinyar ta taso asangarce kiyayyar duniya sun sakamata ta khadija dan haka tabi ta rainata.
Wani irin xaxxabi saliha take hartake xaton baxata tashiba hakan yasanya yau tasa khadija gaba tabata labarin samuwar tare da rokarta ko bayan ranta baxata shiga ko tai abin lalaci dan xamtowa ansameta bata halak ba kadija tai kuka ta godema Allah domin ita tanama da uwa tasan danginta koda basa santa ga abbanta da yaxame mata garkuwa wani yananan burinsa ace yanada uwar yasanta koda ita tafi kowa duniyar lalaci anman baisantaba data haifeshi jefarshi tai bai san kowa nasava ita kuwa fa tasan kannenta ta rayu gaban ummanta tai mata tarbiyya ta sata makaranta tana santa tayi duk yadda xatai dan ganin tarayu itako mai xatace ma ummanta banda godiya banda tai mata addu'ar aljanna....tasani duniya bata da kamarta.
Haka nake sanki
Na F.A.Ya'u
Kadija na SS1 ta hadu da wani saurayi inda suka kullah soyayayya khadija nasan Abdallah sosai sun shakuwa mai yawa har sunajin rabuwa da juna bamai yiwuwa bace tana ss2 Abdallah ta turo da iyayensa kan tanayin candy xasuyi aure duk wanda yasan khadija yasan abdallah dan makarantarsuma wataran tare suke xuwa ko ina take yana nan.
Ranar asabar ranar dabaxata taba mantawa da itaba ta dawo daga islamiyya ta tun daga farkon lokon ta gango kofar gidansu cike da jama'a da sauri ta karaso abinda idonta da kunnenta suka gani yasata fashewa da kuka yan uwan abdallah ke sirfama ummanta xagi ta uwa ta uba ita kuma tana basu hakuri wai anaso danfari dan uwansu ahadashi da mara asali a hankula ta karasa ta ja hsnnun ummanta umma ki daina basu hakuri daman Allah yai Abdallah ba mijina bane da mijinane ko mai xasuyi sai na aureshi ki kyalesu Allah yana tare damu nasani addu'ar uwa bata faduwa kasa banxa kicigaba damun addu'a takalli daya daga xukinsu kusa aranku ko gawata baxata auri abdallah ba yadda in aka mutu ba'a dawowa haka nabarshi taja ummanta suka shige sukuma suka cigaba da xage xagensu.
Tun daga sannan duk wanda yaxo bama tavashi fuska tasa ma ranta karatu xatai sai Muhammad wanda nacinsa yafi karfin tunanin mai tunani dakyar ta amince suka kulla sosayya aikuwa dai shima rabuwar tsiya akai duda abinda iyayensa sukai baisa yabarta ba dan shi yace ko su yarda ko kar su yarda sai ya aureta ummanta ganin halin data ke ciki cikin dangin mahrax bataso yarta ta zama cikin irin wannan halin yasanya ta kira muhd da kanta tai masa nasiyya dakyar ya hakura karshema sai barin kasar yai.
Duda yadda khadija taci burin dena soyayya segata dumu dumu cikin kogin san nasir wanda takejin invashi baxa iya rayuwaba tanasansa fiye da kowanne saurayi datai yasota lokacin da kowa yakita danginsa sun nuna mata kauna basu taba nuna cewar dan taxama Shegiya mara uba itadin abar kyama bace face maraba da akullum suke da shigowarta family dirakota.
Haka Nake Sanki
Na F.A.Ya'u
Cigaban labarin
A hankula khadija ta bude idonta yayin da ta dorasu kan bilkisu sai ummanta da ke gefe cikin yan dakiku ta tuno da abinda ya faru xumbur ta mike daga kwance yayinda ummanta da bilki sukai kanta umma Nasir tana ina karku fadamin ba mafarki nake ba yi hakuri kixauna umma dan Allah karki fadan dagaske nasir ya mutu be mutuba khadija yana nan da ransa yana samun sauki wata ajiyar xuciya ta saki ta koma ta xauna.
Safiyya ce tashigo suka gaisa da umma ya mai jikin jiki dasauki daxuma ta farka to Allah ya kara sauki daman aunty Aisha ce tace na rakotai mata gaisuwa tamata yajiki uhum har yanxu batasan da rasuwar ba jira nake takuma farkawa sai mu fada mata to gashi sauri take kar aita xuwa mata gai suwa bata nan to shikenan suka koma.
Yau kwanan khadija uku a asibiti tawarware bata da magana sai abarta tage ta dubo nasir umman nasir din tace kar afada mata batun rasuwar sai ta war ware.