Sashe 7
Haka Nake Sanki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda suka isa garin gabanta ke baduwa dan tasan xuwa garinnan baya tava xame mata alkairi indai sukaje da bakin ciki take dawowa aikuwa kamar tasani yawdinma da abinda aka fara tararta kenan gaisuwa take anman in dutse ya amsa gwaggwo ta amsa.
Yawwa gashi inji mamar safiyya tace abaima amarya gwaggwo takarva tana yatsina fuska amvulance wanda yan dubu dubu sabbi na dubu hamsinne eyye wace mamar safiyyar umma tai saurin cewa itace wadda da xata auri danta ohoo to angode khadija dake gebe arakube gwaggo wai ina amarenne ta kalleta a kaikaice bansaniba karma kiyi xaton kudinnan xaisanya nafasa halina kimaji da wai yadda basan ganinki nakeba bakuma san xuwanki nakeba karki sake kishiga cikinsu kije kishafa musu tsiya haba gwaggo kanwarta fa akema biki ace baxata shiga sha'anin bikinba eh aishiyasa nace kartaje gunsu balle ta kashe mata aure yaran yanxu da xalinci tunda ita bata samuba haba gwaggo taya xa'ai tai haka kinga saliha inkinga bakyasan abinda ake mata ki maidata gida kema din dabadan karaba kasantuwarki uwar amarya walkahi dabasai kinxoba ah nima abune mai sauki sai intafi ai to kitafi sai mai.
Lah yaya yaushe kukaxo tundaxu inata xuba ido inganka muma jiya mukaxo kinga amaryae kuwa a'a aiko tunjiya take mita bakixoba tai dariya gashi ainaxo kixo na rakaki inda ake mata kitson kema se'a miki a'a ni bakowa kekaman kaiba todai kixo muje kugaisa kaga yanxu mukaxo nagani sosai kavari intaxo ma gaisa.To ai shikenan xokaban labarin makarantarku yai dariya bana xamu shiga ss1 ta budo ido kai dan Allah wallahi gaskiya na tayaka murna jai muhd maye haka sukajiyo muryar muklisa menai banace maka ko khadija taxo karka kulataba ankukata din ba yayarmu bace haka kace eh haka nace to wallahi saina fadama gwaggwo kifadadin kaida mabruka bakuda aiki se wani fadin yaya kadija bacin ance ba yar mu vace kyaji dashi banxa marar hankali ni kake xagi ko anxaga ta biyoshi ya mike aguje yanadari wallahi bakida hankali kina mace kina gudu xan kamakane ta juyo ta gallama khadija harara tai dariya inda sabo tasaba.
Haka Nake Sanki
Na F.A.Ya'u
Lah yaya yaushe kukazo tun dazu aimun dan jima shine bakixo gunaba yi hakuri kanwata gajiye mukaxo to shikenan yanxu taso muje amaki fulawar biki dan baxai yuwu bikina guda ace babbar yaya babu fulawa a bikin kanwarta ba hooo mabaruka ni na isa wahalar da amarya kije ki huta yasir ya rakani haba yaya dan Allah kitaso muje naji xanje kije kici abinci kafin sannan na huta to to shikenan.
Yawwa gwaggo ga yaya mabarukar nan yawwa mara mutunci daman ke nake jira naji ance xaki dau waccan mara mutuncin kikai gun mai fuwala to ahir dinki ta turo baki wallahi sai nakaita ai yayatace yayarki fa kikace a gidan ubanwa taxama yarki kufa kukace ummanmu ta haifeta aiko ba ita ta haifetaba tunda tanasanra tana kuma xaune agunta mutunci yasa ta xama yayata ai gwara da kikace mutunci ita wannan yarinyar daga ita har uwar tata ina sukaga mutunci haba gwaggo bafa nasan abinda kikemana wallahi uwa fa uwace danme xaki dinga cin mutuncin ummanmu gabanmu eyyye ah lallai kin rika todama banda abinki gwaggo yaushe barewa xatai gudu danta yaki aitasha a nono ahto nidai nafada muku yaya khadija yayata ce umma kuma ummata ce inaso kusani ban hanaku abinda kukeba but duk wanda yai agabana yadda baiji kunyata ba baxanji tasa ba fuuu ta fice itadai gwaggo ta rike baki ah lallai kin isa.
Yau ake yini kowa kagani sha'aninsa yake amarya tayi kyau har ba'a fade koya ta juya bataga khadijava nan xatafara nemanta dan batasan abinda xai bata mata rai.
Waya cemiki nan gurin karuwai ne daxaki kwaso tsummokaran kafafunki kixo inna ta fadi dallah matsani kiban guri se anai maki fada kidinga wani sin sin dakai kamar wata tagari da'ace uwarki nada xuciya da tuni ta daina kawo mana ke danginmu yi hakuri kawai tace eh aisai ancuceka ace xa'abaka ni wallahi fatana ma kar itama ta lashema wani cikin yayanmuvkurwa kamar yadda uwarta taima mahrax ya aureta ina aibaxai yuwuba in ita ta auru shegiyar yarta kam kwalelenta da danginmu.
Yawwa yanxu kawar amarya xataxo ta bamu takaitaccen tarihin amarya sukajiyo ta lasifika gaba daya suka bada hankalinsu komawar zainab kawar mubaraka ummi kanwar baban amarya ta amsa nan tafara xubo nata habaicin da duk wanda tasan umman khadija yasan da ita take hakadai sukaita cin mutuncinsu bakin cikine ya ishi kadija da kuka tabar gun bikin gurin.
Yaya yanaga kin fito ba'a tashiba wallahi gajiyanai khanina kinga kuwa nima na gaji inkina da kudin mota xo kawai mutafi tai dariya to shikenan anman jekakafadoma amaryar mun tafi dannasan xata nememu in antashi to angama babbar yaya ya shige gurin tace to su fito ita da yasir suna tafe suna hira abib sha'awa tanasan kannenta duda kadda tasanya basu zauna tare ba dan Allah babbar yaya ki taimaka karmu koma gida muje kidan saimun kayan nakulashe tai dari kai yasir kana namiji kana kwadayi yaya kenan baxaki ganeba aishi dadi kowa yanasansa uhum lallai naka wasane ince dai kana dagewa wajen karatu ta sosa keya sosai aiba dakiki irin yaya muklisa tasanya muginta cikin ranta shiyasa wallahi nai murna lokacin daxan shiga jss da'aka kani Borden na huta da duka ita kuma ta huta da rashin jinkafa Allah baki gane bane ba'abinda nake mata yo yanxu bagashi ta wuce ba hakane kuma sedai ta daki yayanta yasir kenan sarkin shirme hava yaya kinafa maidani baya ss student ne fa af yi hakuti na manta da dan jami'a nake mgn suka saka dariya baki daybanu
Haka Nake Sanki
Na F.A.Ya'u
Yau khadija jinta take cikin annashuwa domin sun kai amarya yau xasu dawo duk ta hada musu komai da nasu umma take jira kawai taxo su tafi duk ta kosa danma batasan tace ta tawone dan tasan yanxu xa'ayo kanta.
Wayyo dadi anya kuwa kece Rahma ashe rai kanga rai yar rainin sense aikya fadi haka ke ko awaya va'ajinki uhum nidai bar wannan batun shigo shigo wayyo nai missing dinki da yawa tai dariya bari na fara gaida umma danni dan ita naxo badan keba dan datakene kisha xamanki to invanda abinki dan wa kikasan umman suka gaisa da umma dayake tasanta asuna bayani kawai tai mata ta ganeta Allah kinmin baxata bantaba xatonki ba kedai bari gajiya nan da xaman gida nace bari na gwada xuwa koxan gane kwatancennaki aikodai kin kyauta sosai wallahi naji dadi suka sha firarsu irin ta jawaye..
Umma xan rakata anman xan biya da ita ta gidansu bilkisu xasu gaisa ta sai kindawo rahma agaida umma ta ta hado kayan da ta hata mata gashi kibata to umma angode suka fice.
Yau gani ga rahma inji biki ai inashan lavarin rahma ta fada tamace halinmu dayane tai dariya nina haka tacemun duda banyarda ba suka saka dariya baki daya.
Ke ban fada mikiba Rahma ta fada har sun tsaida mata da adai daita sahu tace yi hakuri malan ba hawa xamuyiba to aku sarkin magana wacce gulmar kuma aka samo mutuminki ma kadija ta gintse fuska zaki dara ko kinga rahma bani nasha inji bilki ke ai kamu tai gayen ya hadu kullum damuna sch se yaxo guntata taki bada fuska shine naje asibiti amakare naje anman yana ganina ban wani sha wuyaba nida nake dorin dosano bilki tace batta saitaje tana kallon ruwa kwado yai mata kafa kinga insansa kuke seku fadan inmuku hanya suka saka dariya inxaki iya ba kinga rahma kin gama dani wallahi tunda kika fadama wannan sarkin damun ai na banu
Haka Nake Sanki
Na F.A.Ya'u
Cikin ikon Allah exam dinsu khadija tafito inda tai sa'a tana daya daga cikin wanda suka ci farin xiki gunta ba'a kama hannun yaro duda tawani fannin bataji dadi ba kasantuwar vabu rahnanta cikin wadanda suka samu nasara har kwalla tai yadda rahma taci burin xama nurse.
Karatu ya kankama yau satinsu biyu dan har sunfara shirye shiryen tafiya asibiti kadija duk ta damu domin tana kewar rahma sosai kasantuwar duk wadanda suka ci basu wani saba ba wasuma batasan dasuba.
Tunda suka dawo take ganinsa kusan kullum saita ganshi ya shigo cikin makaranta bata taba barin sun haduba dan batasan takura.
Satinsu daya da dawo dawowa daga asibiti aka kafe yan replacement mutum biyar ciki harda Rahma aiko murna gurin khadija ba'a magana aikuwa bata bari antashiba tai karyar rashin lafiya kai kai tsaye gidansu rahma ta wuce bama tanan ta tafi islamiyya ganinta da uniform din nurses yasa ummansu kafin tai magana kodai khadija ce eh itace ainaga daga makarantama kike eh umma yaushe xata dawone kai aisai shiga towo gashi sauri nake ko akiratane a'a umma kyama fada mata daman ankuma kafe wasu sunayen harda ita kai Alhamdulillah ai yadda kikaxo ke xaki fada mata da kanki kinga vari na kira yayanta yaje ya kirata xasu barta.
Tana xaune tana cin abincin da ummansu rahmar tatakura sai taci taji shigowarta umma lafiya daiko alafiya kalau kai harnaji dadi hankalina duk ya rashi yanxu nabaro gidan ace ana kirana bakuwa kikai towo bakuwa kuma wace kishiga mana kya gani tana shiga taga khadija sai murna aikuwa ta fada kanta yar duniya ashe baki manta dani ba haba ni na isa aibaxan manta dakeba suka dan taba hira kafin tace kinga bari natafi sauri nake wane irin sauri daga xuwa bakiga daga makaranta nakeba xuwa nai na fada miki ankafe mutun biyar harda ke ance ana nemanku gobe gobe kai dan Allah tafada tana ina xuwa ta fice dan fadama ummansu ai tafadan shi yasa nace akiraki da gudu tai bangaren yayanta.
Har titi ta rakota kan gobe xasu hadu a sch. Data koma gida ta fadama ummanta itama tai murna sosai tace tamika murnarta ga rahmar.
Karatu ya kankama duda an wuce rahma anman kasantuwarta tareda khadija yarinya mai kwaxo da san kharatu gata batada gyashi tadage sosai wajen koyama Rahmar sai gashi wanda ma aka fara dasu da dama tafisu.