Sashe 2
Haka Nake Sanki Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Haka nake sanki
Na F.A.Ya'u
Yau tunda ta tashi take jinta wani irin kamar ma kartaje makarantar dan batasan karya record dinta na rashin fashiba da ba inda xaka haka ta daure ta tafi.
Ko a sch dinma bata wani tabuka abin kirkiba kawai jinsu take yayin da bilkisu kawarta ta takura mata wai sai ta fada mata wanda take so taje ta fada masa sanin halin bilkin natsokana yasa har yau takasa fada mata game da nasir duda kuwa bata da kamarta.
Gaba daya ajin ya rikice surutu kawai kake ji na yan ajin kowanne group kakalla da abinda ke damunsu da abinda suke tattaunawa da alama sunajin dadin rashin shigowar malamin nasu suma yan group dinsu khadija suna hirar da suka saba wato hirar irin labarun da'ake karantawa jokes gaba dayansu cikin nishadi suke inka dauke khadija dabama tasan me sukeba binsu kawai take da ido maryan tadan kalli Fatima wai meke damun kadija ne wayasan mata yan miskikancinne ya motsa inji Aisha haba bawani aiduda jama'a nacewa itadin shuru shuruce munsan karyane tunda kuwa har damunmu take kawai dai da abinda ke damunta Fatima ta fada ku dalla ku kyaleta ninasan me ke damunta bilki ta fada Aisha ta xuro kunne shi yasa nake sanki kawalli guntsa mana anawa ta miko hannu to lashe money kedai kudi kudi tonaji xakumun note eh munji she is in love gaba daya suka hada baki da karfi gami da gwalo ido😳 what love gaba daya idon ajin yadawo kansu inda yai dai dai da dawowar khadija daga tunani suka saka dariya gami da tafawa what a surprise Fatima ta fada tavdi daman anfada ai masu cika baki kan love is nothing basu iya kamuwaba tai dariya wallahi ku yan iskane shikenan mutun baida damuwa seta love banajin dadi ne kunsan wani xubin inna tuna da matsayina gaba daya suka nutsu dan basa san take tunawa da wannan batun kowacce ta hau mata nasiha.
Tana san kawayen nata domin sudin bata da kamarsu basa taba nuna mata tsangwama ko banbanci face ma duk wata matsala fabata fi karfinsuba suke shige mata faba xamowarsu tare tasamu yanci gameda abinda sauran dalibai ke mata tai dariya gami da rungume su shi yasa nake sanku naji yanxu kaina ke ciwo bari na kwanta kafin atashi mudai bamu yardava ki tashi muyi fira Allah kaina ke ciwo ainai muku alkawarin ayau vaxan kuma damuwaba to shikenan bari nakarbo miki mgni inji bilki kema kinsan bansan maganin sch dinnan Aisha tace inada bari akawo ruwa seki sha nifa magninne bana so innadanyi baccin xai sauka to shikenan kowanne malamine yaxo kuce bani da lpy.
Da murmushinta kan fuskarta daga gani tana cikin farin cikin ganinsa ina ya na barka da yanma bai amsaba abinda bata sava ganiba fuskarsa adaure yana ko naima lefine lefi lefi fa kika ce aini abinda kika mun yafi karfin lefi wallahi khadija kin ban mamaki yanxu ace atsakaninmu akwai yaudara da cin amana da ha inci kinban mamaki ban taba xaton kedin munafika bace se yau nasir me nayi ban cancanci wadannan miyagun sunayenba aikin cancanci fiye da haka naji kafadan menai na kare kaina kare kankifa kika ce uhum yawani saki murmushi daga gani na takaici ne kin cuceni khadija dakika sa nai xurfi asanki alhalin kinsan bamu dace ba anfadamin ko ke wace inaso kimun wata alfarma ki mance da kinsanni kamar yadda na shafeki a babina amma anman what ya fada cikin daga murya gami da cewa baki da abinda xaki cemun cutace kin cuce ni ya shige motarsa tai saurin rike mirfir dan Allah katsaya kasaurareni kisakar min mota ko wallahi yanxu nai hajijiya dake dan Allah kasaurareni xaki saki kosaina makeki yako hankadata gami da jan motarsa ya badeta da kura ta durkushe a gurin tana kuka.
Haka nake sanki
Na F.A.Ya'u
Haba khadija wannan wane irin saka abu araine kina bacci kina kuka bilkisu tafadi gami da girgizata firgigit ta farka gami da fadin innalillahi wa'inna ilaihi raji'un wai lafiya bilki ta kuma fade a kagare wallahi wani mafarki nai mara dadin ji to basai kin fada ba Allah ya maidashi alkairi ta amsa da amin ya kannaki ai yai sauki ta mike tana goge fuska bari naje na wanko fuskata ta fice daga ajin.
Koda ta koma gida kasa bacci tai ba'abinda take tunani sai mafarkinta abincima dakyar taci fatanta kar Allah ya nuna mata irin wannan rana da nasir xai barta dan ita kanta batasan iyakar san da take masa ba.
Yau kimanin sati guda ba nasir ba labarinsa duk ta tsargu tunaninta ya fara tafiya kanko munafukai sun kai masa labarine ta rasa waye wannan makiyin nata da yaganta da masoyi xaije sei yaga ya rabasu.
Mai sunan manya wai tunanin mekike haka ne ta kakalo murmushi bakomai umma uhum maisunan manya kenan aiko bani na haifeki ba xangano kina cikin damuwa ballantana nasan duk wani taku naki kodai yaronnanne naga kwana biyu baya xuwa ko kinmai lefine dasauri ta dago kai a'a wallahi umma ba abinda nai masa baya dai garinne hakane to ki cire damuwa kinji nasan meke damunki anman Allah yana tare damu kinsan kowa datasa kaddarar tamuce ahaka tai murmushi nasani umma Allah baya dorama bawa abinda yafi karfinsa yawwa mai sunan manya.
Umma wai yaushe Abbana xai dawo ne nimadai naga wannan karan ya dade mundaiyi waya yace asatinnan watakilma suxo da khairiyya da gwaggwo mansur yana makaranta gaban khadija ya fadi dan in akwai abinda bataso to shine xuwan gwaggwo kishiyar mamarta datake sakkoto da kanwarta wadda kokusa ko alama yarinyar bata bata girma ya kikai shuru uhum Allah ya kawosu lafiyq.
Lah Abba yaushe kadawo ne kina makaranta kishiga gidan ina shigowa xakiga tsarabarki to abba yawwa xonan inkinshiga kome kairi xata miki ko halima kiyi hakuri kinji nasanki daman da hakuri sati xasuyi kawai to abba ta shiga gidan jiki asalibe.
Assalamu alaikum tafadi da karfinta wanda koda na wajene xai jiyo ta shiga ke wannan wane irin iskanci ne ko ance miki nanma gidan karuwai ne daxaki shigi mana gida ba sallama umma nafayi sallama eyye to aiga makarya ciya ko wato nai miki karya kyaleta gwaggo kinsan kulama dan iska wani abune umma dake daki ta leko ke khairiyya ni nahaifeku na taba nuna banbanci kankune ta buntsuro baki ahankula tace wayasani ke nikike wa gunguni nifa umma nasani Allah kinfi san yaya dja eh nafi santa sekixo ki hanani santa karna karaji kinkiramin diya yar iska kinjini ko inba hakaba wallahi saina saba miki mara tunani kawai kinga saliha kinafa takurama yarinyarnan dan kawai kin haifeta.
Haka nake sanki
Na F.A.Ya'u
Kiyi hakuri khadija ta dago ido dasauri dan mamaki bata tava jin ummanta ta kirata da khadija ba kaddarace baka wuce mata nasani umma kidaina damun kanki ni wallahi kullum inna tuna keda bava kuna tare dani inajin dadi dan nafi wasu basuma da iyaye yawwa kadijata.
Wai khadija taxo jeka ce batanan kai jeka kace tana xuwa haba umma dan Allah kidaina sakawa ina fita wallahi hakan bakomai kejaminba se takaici sena saba da mutun sai ya gujeni nasani khadija kisa ranki cewar indai mijinki yaxo vaxai tafiba koda kuwa mexa ace masa kullum inai miki addu'a nasani addu'a bata faduwa kasa banxa balle ta uwa kan diyarta ta wanke hannunta datake wanke wanke ta sanya hijabinta ta fice Nasir ta hanga tsaye ya kurama kofar fitowa daga gidansu ido yako sakar mata murmushi tako hade rai alamar yai mata lefi sallamar ma aciki tayi barka da yanma tafadi shima dakyar ya amsa yana dariya lallai ashe mutuniyar ta iya fishi to ayimun afuwa nadauki lefina ya matsa inda suka saba xama tana kallonsa taki koda motsawa yafiskanci ta shaka da yawa ya ya taso haba tawan bama haka dake yakamata kixo kiji uxirina kafin kiyanken hukunci aikuwa innaji uxirin baida karfi hukuncina baida dadi yai dari hoo dija naji na yadda tabi bayansa.
Nasani nai lefi dana ki xuwa aman balefina bane wallahi kinji na rantse banda lafiyane jinya nai banma xata xan tashi ba tadan kalleshi saima yanxu taga ya rame saitaji duk kunya ta rufeta da tun farko bata fiskanci ranar dayai ba aman kiyi hakuri kuma kema harda lefinku na baki waya kinki karva ta sauko daga kan tudun ta durkusa dan Allah kayi hakuri nice da lefi da nakasama uxuri yace haba dija meye haka dawo kiyi xamanki ai dabakiyi hakanba vaxan yarda kina sonaba ya jikin tafada jiki yai kyau ciwon kodata ne ya motsa ayya Allah yasawwake shiyasa na tawo miki da waya sauran kice baxaki amsava ko dan gaba madinga mgn dajin halin da juna ke ciki tai dariya nidai caxan karbaba xandai baka ta umma ya bata fuska kice kawai bakya sona ai ko wani yace maka bana sanka kace karyane aiko dai baxan kar yataba tunda gashi kinki karbar abuna ai daman se wanda ake so ake karbar abinsa irinsumu da ba'aso kuwa ya karyar dakai yadda yai yabata dariya au dariya ba kike bari na tafi ya mike kinga dare yayi bakajiba yadan juyo kabar ledarka kinsan Allah inbaxi daukaba vaxan daukaba saidai abarta anan ta mike ta dauka to nagode Allah yasaka da alkairi haba bakya bukatar godiynasu.