← Book details Haka Nake Sanki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 14

Sashe 4

Haka Nake Sanki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tun khadija tana ss1 wani mansur dan gidan wani attajiri ne yake masifar san saliha babu irin yadda baiba dan tasoshi aman baya
gabanta.

Wata ranar litinin ta dawo daga makaranta mayen nata yana cikin abokansa kamar ance ya kalli gefe ya hangota tana tawowa aikuwa ya mike yai inda take sinxo dabda inda abokansa suke taki kallonsa sai faman rokanta yake taja ta tsaya haba malan kai wane irin mutunne ance ba'ayi ance maka so dolene mutun sai kace maye haba khadija yaushe xance kidinga kirana inda abinda yafi mayene indai kan sanki ne kaga malan kaban hanya na wuce ganin baxai matsaba yasa ta juya dan bi ta daya lokon yai saurin riko hannunta aikuwa a xuciye ta jiyo ta kwada masa mari kaga malan inkanaji da rashin tarbiyarka da rashin mutuncinka karka kara gigin tabani kaji ko yayin da yadafe gurin hawaye na bin fuskarsa ta tankadashi gefe gami da kwace hannunta tai wucewarta ta barshi nan abokansa na mai dariya.

Koda ya koma gida juyi kawai yake yakasa bacci daya rufe ido ita yake gani da lokacin data mareshi tunaninsa mai xai mata ya huce abinda tai masa yanasan yai mata abinda baxata tava mantawa dashi ba.
Haba nawan yau naga baka fito bane yasa naxo inga ko lpy subhanallahi baka da lafiya kaidai bari Aboki damuwace nan ya fada masa abinda saliha tai masa ya fashe da dariya sabida wannan xaka damu kanka yakalleshi famida hade rai kaga malan inbaxaka tayani vakin cikiba to ka fice mun daga daki ko kagane yi hakuri maida wukar kafadan me akema mace mafi kaskanci wanda baxata taba mantawa dakaiba ka aureta ka daga nan ka gana mata axaba what baxan taba aurenta ba natsaneta wallahi tai min avinda ba wanda yataba yimun marina fa tai ta tofarmin da yau cikin jama'a haba khalifa wulakanci yakai ya fadi yana goge hawaye.

Bada wuri take tafi makaranta ba eh maye hadin xuwanta sch da abinda tai mun ina bata yawo sai sch eh to inta fito xaka sa asatota indai kanaso karama abinda tama to ka kwace abinda tafiso me kenan ka mata fyade what zina fa kace eh fyade ne kolokuwar wulakanci da namiji xai ma mace yadanyi shiru anya xan iya haba sai kace bakaine mai dauko karuwaiba kasan wadannan sunyarda daukosu nai na biyasu hakkin wannanfa baya barin mutun seka xauna da bakin cikinta natabvatarma sanda kai mata hakan xaka huce.

Shikenan na amince
yanxu wane kake ganin xai dauko min ita
Kabarmin komai a hannuna suka tafa shi yasa bake sanka wallahi.

Yau talata da sassafe ta fito domin tanasan ta kammala duty dinta da wuri domin tashiga aji batasan take missing karatu unguwar tai shiru gabanta ke faduwa tunda ta fito daga gida.
Dedai shekara Hamxa ya tareta kasantuwar tasanshi yasa tace haba hamxa maye haka tadan saki murmushin mugunta dallah ni malan ban hanya na fixe au nima rashin kunyar xaki mun kaga malam ni makaranta xani sannu dictionary ya dadi gami da danna mata tsimman da ke hannunsa aikuwa ta fada jikinsa yadauketa cak ya jefa bayan mota sai gidan da muktar yake tsula tsiyarsa dake xoo road.
Gatanan sauran naka aikin yakalleta kwance kan kujerarsa ya rungumo hamxa kaga mamin komai wallahi bayan daukar fansa xan maida yawuna kasanme ba yanxu xan aikatata ba sai idonta biyu nafisan yakasance baxata manta daniba.
Koda ta farka daga bacci taganta kwance kan luntsimemen gadon afirgice ta mike gami da yowa waje ta tsinci kanta awani tafkeken falo zaune yake idonsa arufe da alama tunani yake kamar a mafarki yaji tana cewa muktar daman kai kasa aka kawo ni nan yai dariya kina mamakine to meyasa ai basai kin tamvaya ba yanxu xan fada miki kinmun abunda ba'ataba mumba kema shiyasa nake san miki abinda ba'a taba miki ba kamarya xaki gane ne inaso kiban wannan abinda kikafi so ta fiskace shi dan haka ta durkushe tana rokonsa ya fashe da dariya ni lokacin da nake rokonki baki saurareniba nima banda kunne ya dauketa caraf sai uwar daki.
Yaushe kake ganin xamu maida yarintar nan haba malan ai bayanxu ba wallahi saina moreta yai dariya kamar yaushe se randa ta isheni tukunna.
Ga kayanan inxaki sauya kuma wallahi sauran kiki yin wanka naxo naji kina tsami ga maganinan kisha danki kara armashi haryaje bakin kofa tace muktar Allah ya isa abinda kamin yai dariya da be isava ya haliccemu.
Gidansu saliha harsun fara cire rai yau kimanin wata biyar ba ita ba dalilinta yayinda naharax hankalinsa yafi nakowa tashi dan yanasanta sosai.

Haka nake sanki
Na F.A.Ya'u
Kullum cikin addu'a yake da bin guraren yan sanda ko xa'a dace bayan mamarta gidan ba wanda ya damu da rashin dawowarta yanxu sunma koma sabgarsu har wani farin ciki suke kamar daman jira suke ta bace din.

Bakasan wani abu ba hamxa sai ka fada yarinyar nanfa ciki gareta ya kake ganin xamuti da na yanke shawarar kira doctor Dernial yaxo ya zubda cikin inmaidata gida na wuce wallahi santa nake so nake ta yafe mun adaura mana aure What😳 yafada ya xaro ido kai wanne irin gaula ne ai in aka xubda cikin kamaidata gida baka ramaba bakuma xata taba aurenka va abu mafi sauki kamaida gida ta haife kaxo ka karbi abinda ta haifa ka kashe kaga kai mata tabo na har abada bamai auranta kaga nangaba ko ance ta mari wani xata tuna dakai kumafa hakane dan wallahi ko na aureta duk sanda na tuna ta mareni saona mata duka suka sanya dariya baki daya to yanxu yaushe kake ganin xamu maidata to dakaine kadaukota kabarmin komai.

Daren talata wajen biyun dare suka shaga mata banju sai kofar gidansu anan suka yasar da'ita aikuwa da sassafe babanta yaxo fita unguwa yaganta ya sureta se gida yana kwalawa babarta kira Hadixa kina inane fito kiga ikon Allah tana barci taji kiran dasauri ta fito saliha ta gani kwance babu alamar rai ajikinta aiko ta fashe da kuka kukan ya taso da kishiyoyinta suka fito ana jajen ganinta.

Kwananta hudu da dawowa har xuwa ganinta ake dakamakon cikin jikinta har ya fito har anfara yawo agari kan cewar aiba saceta akaiba guduwa tai gun saurayinta seda ya kunsa mata tsiya sukau dabarar dawowa da ita wanda kuma mabaruka kishiyar mamanta ita kebi gida gida tana fadin haka.

Koda saliha tafadi cewar mubarak yasace akaje gun babansa saiyahau masifa kan dansa na garine baxai taba aikata irin wannan abuba daga karshema police ya dauko musu dakyar kanin mamanta yakarbosu.

Haka nake sanki
Na F.A.Ya'

A gida data fito sai shewa da waka abin baga yaraba balle manya xaman tsakar gida ya gagareta kullum tana daki ummanta kawai ke tausaya mata sai mahraz dinta wanda burinsa kawai ta haihu adaura musu aure duda bai fadawa kowaba dan gudun yan sokiya.

Duniya taima saliha xafi domin tundawowarta gidansu ya gagari babarta domin irin gorin da ake mata yarta taje karuwanci ta dawo da ciki kullum cikin bacin rai take intashigo daki saliha na kallonta inta xauna ba abindake inbanda sharar kwallah.

Kwanci tashi ba wuya yau watan cikin saliha tara haihuwa ko yau ko gobe gori kam bakama hannun yaro har wank kida ake musu in ummanta tai magana ace bata isaba.

Abinda akema ummanta yabi ya dameta umman nata duk ta rame tausayin ummanta datake ji baikai tausayin kantaba umman nata duk ta rame ta fuskanci bata jin dadi inta tambayeta sai tace bakomai.
Saliha nasani anxalinceki anman inaso kimun alkawari ko bayan raina bazaki kashe abinda kika haifava inaso koma maine kibashi tar biyah kibashk illimi ta addini yadda xai xama abin alfari inasan ki nunawa duniya bawai yayan halak kawaine ne yaya na gariba to umma ai insha Allahu kema xaki gani lokacin kayya saliha nikadai nasan abinda nakeji araina xuciyata kamar zata fashe zaki samu sauki umma insha Allahu uhum saliha kenan.

Umma kitashi kiyi sallah naga har gari yadan waye tafada tana shafa addu'arta shiru uhum umma kenan yau nauyin bacci kike ta mike dakyar tana ninke sallayarta kafin taje inda umman ke kwance ummah ummah take fade shiru ta jijjigata shiru sai hawaye umma dan Allah katki barni inkin barni yazanyi kamar antsikareta ta mike tai waje sai dakin mahraz dake bayan dayinsu kamar daga sama yaji bugum kofar adan tsorace ya fito ganinta yasa ya rikice saliha kafiya ummah na me yasameta ta mutu innalillahi wa inna ilaihi rajiun muje yace da ita mota yasamo dan suje asibiti.

Kwanansu uku a asibi umma batasan inda kanta yake ba aranna hudunne tace ga garinku nan saliha tai kuka kamar ranta zai fita tasani Allah ne gadanta ummanta gatanta tarasa mai santa.

Bakwai ga mutuwar mamarta tafara tabbatarwa tai rashin mai santa domin bawanda yake kula da cikin dake jikinta balle duk aikjn wuya ita keyi ta xama kamar baiwa agidan.

Satin ummanta uku da rasuwa cikin dare ta haife diyarta mace taci wuya haka ta daure ita taima kanta komi ta gyara yarinyarta cikin daren ta tafasa ruwa da take akwai wuta tai wanka taima diyarta kasantuwar babu abinda ummanta ta rageta dashi na aikin gida duk ta iya komai akwai adadin danma bayan mutuwar unmanta kishiyoyinta sun dauke wasu abubuwan dan haka ta hada shayinta mai kauri tasha taxauna kawai tana bin diyarta da kallo duda bata hanyar halak aka haifetaba wani irin santa taji yana shigarta babu ta yadda xa'ai ta amince akashe mata ya koda kuwa ummanta batai mata wasiyya da hakan ba.

Washe gari da safe ba irin abinda bata shaba har xuwa ganin shegiyar yarta ake sunan da yan unguwarsu ke fada ma diyar matsalal.

Haka nake sanki
Na F.A.Ya'u
Chapter 4 · 0% Book details