← Book details Haka Nake Sanki Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 14

Sashe 3

Haka Nake Sanki Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Haka nake sanki
Na F.A.Ya'u
Mai sunan manya wai waye yaxone nasir ne umna kinga harda hidima maxa mayar masa ta mike ta fita umma vaya nan to shikenan ajiye inyaxo ki fadamin.
Khadija xoki fita inda sabo ta saba uncle mahfux kenan kotai magana ko bataiba sai ya koreta taxo giftawa stupid kai ada inya kirata stupid kuka take fiskanta datai hakan yaxame masa jiki yasanya ta dena damuwa danshi ko aiken mutun yai yadawo seyace stupid ta fiskanci inxai fada ba stupid ne yake xama xaginsa ba uncle sorry sorry pls may i enter sai ya kalleta ya harareta ya cigaba da aikinsa ita kuma taki daina bashi hakuri saida da yagama tsaf ya bada class work yaxauna ya hau mita wai ku ace duk yawanku mintina wajen goma kun kasa amsa tambaya biyu keni kin dameni shigi but karma kiyi aikinan dan baxan maka ba tashige batace komai ba xamanta vefi da mintina ba ta gama sanin halinsa yasa ta mikawa fatima ta vashi xatonsa na fatimane ya maka wow! I salute u gaskiya kinyi kokari banyi xaton akwai nai iya amsawaba uhum ashe kasan da wuya rukayya ta fada ta duba bayan littafin sekuma ya saki tsaki fatima come out kinajifa nace baxan maka ba ai bansan nata bane nadauka na bilkine uncle kenan uncle na dja yan baya suka fada who is that stupid ya fada gaba daya ajin aka saka dariya shima sai yasa fariya wallahi kun ranani ya dibi kayansa yavar ajin atika ta fito kunsanme class Allah guy dincan san khadija yake fadi ki kara fade suka saka shewa gani principal yasa sukai tsit.
Allah in malan mahfux yace yanasanki kin more inji bilki hhh kinsan kuma koda wasa bantaba jin sansa ba kawaidai i respect him kyama fadi gaskiya inafa kallon kallon dakike mas Allah bilki baki da dama toni so ai nasiyar saidai so na abota ko na da da iyaye ohhhh nidai ince wannan wane mai sa'arne saranki a inuwa xaki ganshi kodai yan kishinne shiyasa ake boyeshi havadai banasan ai irinta Abdul ne se kowa yasanmu tare abu ya tarwatse gaka ne Allah ya tabbatar tace amin aminiyar tai lokonsu itama tai nasu.
Haka nake sanki
Na F.A.Ya'u
Umma dan Allah ki bata bawai da wata manifaba na vata wayarnan ba nasani isa rike wayar ne batai ba dan Allah umma kiyi hakuri kabata shikenan naji bansan waya cikin dare kaji ko yawwa umma nagode xan kiyaye tana makaranta kasan sunfara lesson na waec to umma xan jirata baxaka gajiba a'a bakomi tace to aiko yaro yakarbar ma sallaya to umma ta shige ciki.
Kasan tuwar tau baixo da motaba yasa bata gane yaxoba saida suka tsaya sukadanyi hira ita da umaima kafin tashiga gida umma na dawo yawwa yar albarka bakiga bago bane a'ina tahau duru duru a kofar gida auwwo ban kulaba ta ce bari na cire uniform din ta cire ta daura alwa ta leka suka gaisa xanyi sallah inba damuwa to ina jira tashiga ciki.
Nabarka kai kadai ko ah vadamuwa taxauba kan tudun toya makarantar makaranta alhamdulillah kinsan me sai kafada daman naxone tunda watanni ya rage ki gama secondry inaso na aiko manya su shiga maganar taibshiru kafin tace amman fa inason cigaba da karatu da naso ko diploma ce in kammala ksfin aure yai dari karatun mace ba matsala ta bane sekiyi a gidana to anman yaushe muka hadu kinga dja kice kawai bakya sona bahaka bane badai naso mu rabune yai dariya kamar ya ka karan lokaci lokaci na nawa kuma.
Yau nakesan bayya na maka abinda nake gudu yau xan bayyana maka sirrina tau xan bayyana maka asalina koni wace nasani ban kyauta ba tun asali yakamata na fada maka sanka ya hanani sabida tsoron fada maka xai xama ajalin tarayyarmu.
Haka nake sanki
Na F.A.Ya'u
Hmmm khadija kenan kadijan nasir nasani khadija nasan mexaki fasan i know a lot about u u tunkafin na tunkareki nasan komai naki basai kin fadanba nayarda xan dauki ko wacce kadda da ta hauki nima nadauka ta xama tawa tadan kalleshi da gaske kasan me xan fada nasani khadija nasan ko badade xaki fadan shiyasa ban taba nuna miki nasani va tau da xance ya kama gashi na nuna to inkai ka amince iyayenka fa suma sun amince ba musu bayani sudin masu ganewa ne taji wani dadi ranta tabbas bata da kamar nasir a hankula ta fadi yana inasanska nima inasanki djana xanso ki ahaka yadda kike bantava taukan kaddarki matsalaba dan kema bake kika dorama kanki ba bani da kamarka bakuwa xan samuba yai dariya xaki samu fiye dani randa xaki ajemin yara rai dariya ai kaji davakai da van samesuba u will always be asaman kowa da nake ko natava ko xanso bayanka suke inkadauke Allah da manxo se ummana da abvana yai dariya djana takaina.
Naji yanxu ina maganarmu ta tsaya kabari xan fadawa umma ta fadawa abvana komai yace xan fada maka to Allah tasa muji alkairi yau inada tiyqta da xanyi kimun addu'a Allah yasa ayi a sa'a amin bara natafi nasan ni suke jira sukai sallama ya tafi
Koda ta koma gida ta fadama umma komai itana tai murna da abba yaxo take fada masa yace bakomai ya aiko. Magana tai karfi waec ake jira kawai su gama asaka rana.
Ah lallai dole dja taki malaminmu tunda tasamu hadadden guy inji Aisha ke yanxu duk kwakwalwarki aure xakiyi Allah sarki xata tafi ABU mai labile mukuwa semunga mangwafa ahto kuma xama dictionary inji bikil shekara iyanxu munxama mama wayyo dija kin kwafsa to wai wayace muku baxan karatu bane oho tunda aka sanya ranarta tan group din nasu suka sanya ta agaba kowa da irin salon tata tsokanan.
Koda waec ta fito tayi kyau kasantuwar vatai jamb va yasa nasir ya sayo mata form na nursing taje intro koda bata ciba tasamu experience kqfin next yasai mata jamb din.
Biki dai ya kankama sauran sati biyu duka bangarorin shirye shirye ya kankama ankawo lefe anyi komai amarya tai kyau dan tasha gyara.
Tunda satincan inta kira wayar nasir akashe duk hankalinta ta tashi yau dai tai sa'a amman mai makom taji muryarsa saitaji mace hello aunty khadija safiyya ce hankalinta yadan kwanta tunda tasan kanwarsa ce ina y nasir din ai vaida lafiya jibi ma xa'a kaishi india kodarsa ce ta tashi bata jira sauran amsarba ta fashe da kuka umna taxo da sauri lpy umma nasir me yasameshi beda lpy aikima xa'amai innalillahi kawai take fada umma inasan ganinsa jeki tawo da bilkisu ko Aisha su raka ki to umma ta mike ta fice.
Kafin ta dawo umma tasauke kunin gyadar data dafa kawai ta juye mata a flask tana dawowa ta bata gashinan ki kai masa wannan ki hau mota wannan kusai lemo da ayava to umma suka fice kumai sannu.
Hankalinta be kara tashiba sai yadda taga nasir din ya koma cikin yan kwanaki ganinta yasa yai karfin halin tashi umma tace yanxu saida da safiyya ta fada muku banasan hankalinki ya tashi nan suka gaisa tabar musu dakin aikuwa yasha kunun sosai kaxalika ayabar lemonnema yaki sha yakoji kwarin jikinsa.
Sun dan taba hira wajen awarsu biyu suka mike bari muje yana Allah ya kara sauki ya yunkuro yanasan ya mike dan rakasu yaji gadon bayansa ya amsa cikinsa yai wata irin mirdawa vaisan sadda ya riko hannun dja va sannu kawai take iya furtawa idonta na xubda hawaye bayan yadan lafa masa yace khadija tace yana inaso ko bayan raina kimun alfarma kiyi karatu kixauna cikin farin ciki kinji ko kixama abar alfari ki nunawa duniya xamantowa irinki bashine karshen rayuwava yana kadeba fadin xaka mutu tare xamu rayu cikin farin ciki tare xamuyi gwagwarmayar karatuna xamu rayu rayuwa mai tsayi mai farin ciki kaji yana tadago baya ko motsi vata san sadda tau girgixashiba naji dija kidauki alkawari naji yana nadauka xan xamo mai cika maka burinka insha Allahu yawwa kadijata kisa aranki ni mai kaunarki ne inasanki khadija kuma xan cigaba da sanki har abada nasani yana nasa.
Ahankula yake furta lailaha illallah can taji shuru safiya tayo kansa tana jijjigashi ya mutu tace kalmar data doki kunnen kadija kenan nan ta xube ko motsi batai safiyya tai waje aguje suka dawo da umma da y mansur hajiya ya mutu inda bilkisu ke fadin ta mutu wayyo Allah nai rashin Aminiya aminiya ta gari inda safiyya kefaman fadin wayyo yaya nasir kataimaka karka tafi hajiya kawai hawaye take tarasa abinyi nasir din ko khadija mai shirin xama sirikarta.

Haka nake sanki
Na F.A.Ya'u
Nasir dana ne ga
babban gida haifaffen garin kano unguwar galadanci shine na hudu kuma auta a gun iyayensa yayi primary da secondry dinsa a kano capital yayin da yai degree dinsa a BUK yayin da yaje Malaysia yai karatunsa kan kwarewa fannin fida wato dai shidin kwararren likita ne bayan ya dawone ummansu ta basho shawarar
bude nasa asibitin da kudin gadonsa.

Cikin sa'a kan kace mene wannan asibitin ya bunkasa tundawowarsa ummansa ke burin taga yai aure sai yace shi aure lokacine koda yaxo mata da bayanin khadija tai farin ciki sosai bata dauki komai game da bayanin da yai mata ba face tausaya ma kadijar.

Dakanta taima kawunnansa bayani kasan tuwarsu masu illimi suma suka fuskanta fuskantar tasu yafi komai yima nasir dadi domin shi kansa yana mamakin yadda yake san khadijar yasani ta shiga ransa sosai.
A wani hannun khadija...

Haka Nake Sanki
Na F.A.Ya'u.

Saliha diya ce ga malan umar maxaunin unguwar yakasai yarinya ce data taso cikin nutsuwa ga farinjin jama'a tun tasowarta ta bude ido da san karatu kasan tuwar iyayenta ma masu san abinne suka bata goyon ba.
Burin cigaba da karatu dake ranta yasanya taki baima kowanne saurayi dama domin bata san sansa yaxame mata cikas wajen karatunta duda kuwa burin kakanninta bai wuce a mata aureba.
Yadda maharax ke mata yasanya batasan sadda ta fada kogin sansa ba mahrax irin yarannanne da iyayensu ke kawosu almajirta tun xuwansa yake gidansu saliha tun ba'a haifeta yayin data fara tasawane ya fiskanci lallai santa yake bai wata wata ba ya fara bayyana kansa bai wani sha wuyaba kamar sauran samarinta ta amince.
Chapter 3 · 0% Book details