Sashe 6
Gidan Magajiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dariya surayya tayi tace
"baki san wace chancellor ba wallahi in har tana son ki tofa bake ba waɗuwa a jarabawa duk fa abin buge ne....,
Hakane
Cewar nihila
surayya ce ta zauna a kusa da ita tace
"Kinga yarda kike da breast ɗin nan masu kyau wallahi zaki zama ta gaban goshin chancellor Halima k Bauchi...,
hmmm kawai tace ba tare da ta ƙara tanka surayya ba
hannu surayya ta saka mata a yar yaloluwar rigar'ta tana matsa breast ɗin ta ganin hakan bazai gamsar da ita ba ta fito da ɗaya tana yi mata wata irin yar tsotsa yawa ta sami milk tana matsa ɗayan sosai nihila take amsar saƙon ta ƙara gantsare mata hannu ta tura cikin pant ɗin'ta tana....✍️
*yanzu take wasan ya fara ku yi following ɗina dan samun ci gaban'sa*
*GIDAN MAGAJIYA*
*EPISODE 9*
https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k
Knocking kofar a ka shiga yi ba shiru suka dawo cikin hayyacin'su tashi surayya tayi ta buɗe kofar gaishe da ita Hanifah tayi tace
"Ina aunty take....?,
tana ciki ta bata amsa a takaice
matswa Hanifah guri tayi ta shiga cikin ɗari ɗari dan gudun masifar aunty ta ta tace
"Aunty assignment za ki min....,
takaicine ya kama nihila tace
"Hanifah zanci uban ki baki san abin da ya faru da niba kika min maganar assignment....? to da mema zan miki assignment ɗin bayan ba wayar...,
to ga laptop ɗin ki....ai naga uncle Buhari yana yi min a ciki
a fusa ta yo kan yarinyar fita tayi a guje dawowa tayi ta zauna ta ja tsaki tace
"Wallahi surayya in ban saitawa Hanifah zama ba a gidan nan ba zata bari na sake ba yarinya sai shegen surutu da iyayi...,
kedai bari ka muna jin dadin mu tazo ta ƙasai mana
tsaki nihila tayi tace
"hmm nifa kinga nipple ɗina duk ya kumbura ya fara yi min zafi...,
dariya surayyah tayi tace
"Zaki saba ne saidai ma ki ji dad'i....,
ci gaba sukai da hirar su
*___ ____ ____ unguwar kofar mata*
ɗaure ta cokalo gaban goshi ta gyara zaman kujerar'ta dare ne amma kamar rana ba abin da bata siyarwa in de ana cinsa dan haka gidan cike yake da mutane na arziki da akasin haka
dinana ne ɗan zuba abinci ita tana amsar kuɗi fakar idon magajiya yayi ya kai cinyar kaza yayi baƙin sa Allah ya kai idon'ta sa hannu tayi ta warce cinyar kazar tace
"Allah ya kamaka ɓarawo waikai me isaka duk inda haram take kana nan yanzu da ban gani ba da cinyewa zakai to nima ko jijiya banci ba balle kai .....,
baƙinsa ya rufe da tafin hannun'sa yace
"magajiya kinga yadda kika bigemin baki yawa zaki cire min hakori....?,
chass anayi munajin dadi dama kin cire mai ya rasa na samartaka
Cewar rabi
banza yayi mai amma yayi alƙawarin yau sai ya koyawa wannan dan daudon me shiga harkar da ba a sa shi ba hankali
Saudat me idon cin naira ce ta shigo sanye da baƙar duguwar riga ta yafa dan kwalin duguwar rigar ba sallama ta waɗo gidan tace
"Dinana...,
tashi yayi yace
"Na'am ta samu ne....?,
haɗa rai tayi tace
"kazo mana ka ji...,
riƙe rigar'sa falmata tayi tace
"ya zaka tafi bayan ba mu tashi ba....,
hannunta ya buge yace
"ai yanzu kya gane mahimmanci na na tafi sai na dawo...
kafin ya ƙarasa maganar da yake tuni rabi ya ture shi ya zauna a kujarar da dinana ke zaune yayi fari da idanuwansa yace
"mutuwar wani tashin wani haka gazawar wani kwazon wani Allah ya kashe ya bani...,
ya faɗa yana buga cinya haɗi da gyara ture kaga tsiyar'sa bakin nan yasha jambaki sai sheƙi yake
a fusace dinana ya ɗaga Rabi'u sama yace
"yau zan nuna maka kai ƙaramin ɗan iska ne shege katon banza....,
cizo rabi ya gasawa dinana aka ba shiri ya jefar da shi ya zunduma ihu yana sosa kai domin gani yake anya shegen ɗan iskan nan Allah isa be haɗomai har da kwakwalwar kansa ba yace
"wallahi ka bari na taso sai na nuna maka kai ɗan iska ne ni zaka fasawa kai...,
cikin wahala rabi ya tashi yana dafe da kwankwason sa fuskarsa duk ƙasa saboda alkafurar da yayi a ƙasa yace
"innalillahi magajiya bulama ku duba min akwai kwankwaso a jikina kuwa....kar dai ɗan me dattin hular nan ya cuce ni ya cire min na rasa na haihuwa....,
dena ihun dinana yayi ya tsaya chak yace
"kaɗan ka gani wallahi shege me mai da kansa mace....,
tashi magajiya tayi tace
"Ga hanya nan tun kafin in sauya muku halitta kuyi maza maza ku fitar min daga gida kuyi faɗan ku acan na gaji wannan wanne irin hali ace kullum sai anyi faɗa a gidana.....,
saudat ce ta ƙarasa shigowa tana taunar chingum kallon up and down take wa kuwa sai da ta gama shan ƙamshin'ta tace
"kai Rabi'u gaskiya abin da ake baya kyautawa duk wani hulakanci da magajiya ke mana kai ke jama'a ko ba haka ba asho...?,
ashe da yake zaune a ƙasa ya mimmiƙe kafafuwan'sa sai shan wiwi yake ya ja ya fesar yace
"ato faɗa masa dai wallahi kar ba ya bari su haɗu da oga manjagara dan ciki yake da shi duk wani bala'i shi ke jamana...,
Alhamdullahi kinji ko ai shiyasaka nake ce miki tun huri ki raba Rabi'u da gidan nan
wasu taurari ta gani na gilmawa a idon'ta sakamaƙon farantin da aka juya yaji to da ragowar'sa rabi ya buga mata a fuskar'sa ihu tasaka tana cewa a temaka mata ya fitar mata da hanci
sosai mutane suka zagaye su ana kallon wannan dramar wasu ba dan dramar gidan suke zuwa
ku dakata wallahi zan kira su sajan bala su yi muku ɗaukar amarya na gaji yanzu so kuke wannan ɗan gidan ku rabanu da shi kafin ku rabani da shi ni bara na ranaku da zaman banza duk ku tafi gidan gyaran hali
manjagara ne ya shigo yace
"barni da ko wanne ɗan iska nine maganin su kai dinana ai daman nace zan danƙe'ka....,
yana faɗar haka ya zaro wata labceciyar huka ai tuni gidan ya dare kowa ya fita daga rabi sai asho rabine yace
"To kowa ya tafi nima bara in yi nan kar a reɗar min naman duwawu in rasa na juyawa...nasan halin yan daban nan ba imani ne gare su ba musamman wanda ya haɗu da bakin iyaye...,
yana faɗar haka ya juya zai fita jin dimin huƙa yayi a huyan'sa zare ido ya shiga yi tuni hawaye suka shiga sintiri a kuncin'sa Allah ya na gani be shirya mutuwa yanzu ba da kyar yake haɗiyar yahu manjagara yace
"Me kake cewa...?,
Uhmm...wai daman cewa nayi bara na fita na barwa maza gurin
ya fada a rarrabe yana zare ido yawa wanda yayiwa sarki karya
tsawa ya daka mai yace
"Zaka faɗan gaskiya ko sai na raba maƙogaran ka gida biyu kaje lahira kai bayani dalla dalla...?,
Kuka ya shiga rai rawa jikin'sa har rawa yake saboda tashin hankalin da yake ciki yace
"Dan girman Allah kai min rai kwarankwatsa dubu namanta abin da nace....aunty margarita ki sa baki yays bulama kasa baki kai ubane ga gare ni....,
Wata dariya kahu bulama ya bushe da ita yace
"Rabi kake kowa ni a suwa ai manta irin cin mutuncin da kake min to kowa yaji da kan'sa...,
Uhmm uhmm kahu hannun mutum baya ruɓewa a yar kome nayi maka aikai babbane ka tausaya mini
kaji da shi sau nawa ake yanke wa mutum hannu ai sai de kar a kuma
Magajiya ce tace
"Manjagara kyale shi ko yanzu ya gane kuran'sa..,
a'a magajiya da kin barni KO kunnan'sa na reɗa
langwaɓar da kai tayi tace
"dan Allah manjagara barsa...,
Cire masa huƙa yayi da gudu ya fita dariya kahu yake har da riƙe ciki
*___ ___ ___ N.N.D.C quarters*
Assalamu alaikum hajiya
Hajiya da take zaune akan kujera sai girgiza kafa take ciki ciki ta amsa sallamar izzatu
Izzatu bata damu badan tasan hali tace
"Hajiya wai inteesar ce take ce min ke kika samin mukulli shine yanzu na dawo kofar a rufe....,
kallon sama da ƙasa hajiya ta shiga yi mata tace
"au dan Allah...?,
takaici ne ya ishi izzatu amma sai ta danne tace
"Daman fita ce ta kamani ba zato wallahi har na manta ban kulle ba saboda ina ganin kamar bazan dade ba...,
Sai da ta gama shan ƙamshin'ta tace
"Bazan baki mukullin nan ba sai mijinki ya dawo ya ga abin da kullum kike yi in ban da tsabar iskanci da hulakanci da son ruguza martabar gidan nan ke kullum ƙafar ki a waje wallahi aka bawa wani a lahin nan biro da takarda tsab zai zanaki har wayan nan tayani munin naki....,
gaban izzatu ne ya waɗi ta shiga uku hajiya nason ballo mata ruwa tace
"Hajiya dan girman Allah ki hakuri wallahi bazan ƙara ba fitar nan da nayi dole tasa Ni nayi ta ko shi ban faɗawa ba na sha'afa....,
ina zaki iya faɗa mai alimara me fuska biyu anya izzatu kina son shiga aljanna....?
hajiya ta faɗa tana jinjina kai
tashi izzatu tayi daga ɗurƙusan da tayi ta karkaɗai rigar ai kafin ta fita tuni hajiya tayi hub ta fita tsayawa tayi a kusa da kofar izzatu dai-dai karasowar izzatu da hamisu me yi musu wanki da zarto a hannun'sa cikin faɗa hajiya tace
"Wallahi Allah ka kara so gurin nan kayi ta aikin ka..,
turus yayi ganin uwar masu gida juyawa zai yi izzatu tace
*"Waya saka ni ko Hajiya kai kawai abin da nasaka wallahi tun da har na biki ta laluma baki bani ba to zan gwada miki zamani dan mijin da nake tare da shi yake rufan asiri shine zaki buɗe min a siri ki tozar'ta ni ya sakeni....✍️*
# Oum yasmeen
domin samun ci gaba kuyi following ɗina a
#Channel ɗina
#wattpad @ Aminaoumyasmeen
# Arewabook@oumyasmeen
*yanzu taken wasan ya fara*
*GIDAN MAGAJIYA*
*Wannan page ɗin sadaukarwa ne ga Z YALWA*

*EPISODE 10*
IZZATU ni kikewa rashin kunya...?
Hajiya ta faɗa tana nuna kanta
ɗauke kai izzatu tayi tace