← Book details Gidan Magajiya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 14

Sashe 10

Gidan Magajiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ganin tunanin zai mai yawa ya cire boxer ɗin'sa ya zura a cikin washing machine ya fara wanka yana gamawa ya ɗauro toilet ya fito samu yayi wayar'sa na ringing da sauri ya ɗaga ganin AYMAN ne ke kiransa yaya wallahi mutanan gari sai zaginka suke yanzun nan yan kidnapping sun yiwa security ɗin gidan ka video a take anan suka kashe su....mujallu sun saka haka gidan radio da television sun ɗora

Innalillahi wa'inna'ilaihir raji'un haka ya dinga na natawa idon'sa yayi ja yawa garwashi lips ɗin'sar har motsi suke saboda tashin hankali kashe wayar yayi ba tare da yace komai ba zama yayi ya rasa abin yi be fiye hawa media ba amma a yau aji sha'awar ya shiga yaga me ke gudana wayar'sa ya ɗauko ya shiga Twitter shafin Farko na labari BBC labarin suka wallafa duk da yaci karo da uban notification dayawa ga inbox ɗin'sa ya cika da messages besan ta ina zai faraba.....

ya kamata ace ya warewa social media wani dan lokaci da zai dinga sanin me ke tafiya dole ya ware wani fake account da Zai dinga sanin me ake ciki wanne temako zai iya bayarwa a matsayin'sa na shugaba kuma musulmi

Video ya shiga ya ga dan taddan yana cewa

"Iya Ak sardauna to ka saurare ni ko iyayen gidan ka karya suke su kama ni balle kai video ne ya datsai daga nan inda ake mahawara kan video wani dan jarida yana cewa

"Ina manyan arewa wannan abin mu ya shafa shin baka tunanin ha ɗuwarku da Allah wanne abin rainin hankali ne inhar yana da waya har ya Iya video tofa za'a iya kama shi ta wayar nan za kuma a iya sanin inda yake musamman ma Ak sardauna kana ji kana gani a matsayin ka na shugaban dss wanda saboda kai aka kama wayan nan bayin Allah suna da iyalai suna da yan uwa amma kayi burus baka bi ta kan su ba gashi har sun kashe su a Nijeriya gabaki ɗaya ba'a maganar adalci kana da dukiyar da zaka iya biyan kuɗin fansar su inba baka saka annemo inda suke ba
ada mun zata kai me kishin arewa ne ashe bahaka bene

Dayan dan jaridan ne yace

"Munyi kokarin jin ta bakin'sa lokacin da abin nan ya faru amma me magana ba da uban hadarin nan mutane sun fito sun fara zanga zanga-zanga dole ya sauka daga kan kujerar sa tunda ba zai iya ba .....,

Kashe wayar yayi ya ajiye karar shigowar message ya gani da sauri ya ɗauka dan a tunanin'sa Ayman ne ya turo mai wani abu zaro ido yayi ganin prevent number CE tayi mai messages ɗin kamar haka

*DILA SARKIN WAYO DA KAYI TUNANIN ZAKA GAMA BINCIKEN KA KA CIN MANA....KAYI KUSKURE*

mai maita saƙon ya shiga yi kamar ba hausa aka rubuta ba saboda wani sarkakiya dayake tunanin anyiwa saƙon akwai na kusa da shi da yake fitar da sirrin su ba tare da sun saniba.....

saka kaya yayi ya ɗauko Kur'ani yana karantawa har lokacin ba adena ruwan ba ganin lokacin magarib yayi ya tada akbarar sallah ya dade yana addu'a a sujjadar karshe Allah ya kawo mai ɗauki bayan ya idar ya ci gaba da karatun sa har aka kira sallar isha sai karfe biyun dare ruwa ya tsaya bayan ya gama lafila ya kwanta

***********Kano unguwar kofar mata

Da asubar fari magajiya ta fito riƙe da buta a hannunta tsayuwa tayi tana tunanin yadda zata zuba ruwan nan a jikin'ta dole ta nemi gas kodan wannan yanayi da suke ciki na damuna kahu ne ya dawo daga masallaci ya riƙe haɓa yace

"Falmata sai yanzu zaki salla anya kuwa...da ilimin ki amma kin mai da kanki tamkar wacce bata san me take ba kin raba dare kina charting....,

shiru tayi mai ta shiga bayi da sauri ta fito ko gama wanke fuska batayi ba jin sallamar su dinana da rabi tace

"Ku kuma lafiya.....?,

au ke ko kokarin fito da kayan aiki ba ki ba kinsan fa daga gari gari munyi gayyata to muna da manyan baki yan niger ma tun dare suka tawo zuwa safiya sun sauka....

sauri tayi ta idar da alwala tace

"Bara in yi salla sai mu tafi yan kaba siyo kayan da za muyi aiki....,

Ke wacce yan kaba kuma ana zaune ƙalau da asubar nan ai basu fito ba yanzu cewar kahu

kuma fa kahu hakane wallahi munyi sakaci da tun jiya ba mu tanadi kayan aikin mu ba

Eh wallahi kedai bari ta faɗa tana shigewa ɗaki bayan ta idar da salla ta fito duk da haka garin yayi duhu alamin wani hadarin wasu ne suka shigo su biyu daga ganin su kaga yan dabane tare da yin sallama da sauri dinana ya kallesu yace

"Wa'alai kumussalam badai har an fara zuwa tarbar dan ashararle ba....?,

ido suka haɗa da ɗayan wanda yaci uban kwalli ya kauda cikin cije baki irin dai maganar yan daba yace

"Eh wallahi ai nayi mamaki da nazo Naga bawani sautin kiɗa inji ana cin uwar sabada....,

Kaidai bari wallahi waccan ɗan shegiyar ne yayi mana westing time wallahi da tuni mun fara juya kugu yaufa shedab dan kallone Alkur'an

Jikin dinana ne yayi sanyi lokacin da ya kalli kafar ɗanyan daga gani talmin'sa me tsadane yace

"Ikon Allah daga ina kuka zo taya mu murna...?,

Haba dinana gaskiya abin da kake baka kyautawa me maƙon ka basu gu su zauna ke kuma ki zubo musu ruwa muna muka sa a facebook duk wani masoyin mu yazo cewar rabi ya faɗa yana buga cinya yana fari da ido

ajiyar zuciya magajiya ta sauke tace

"Ga guri nan ku zauna....,

Wayar magajiya ce tayu ringing da sauri ta fito da ita daga aljihun rigar'ta ta ɗaga wata matatciyar waya ɗayan ya fito da ita yana satar kallon wayar hannun magajiya kallon'sa tayi da sauri ya dauke kai tace

"Kofar mata za kace a ajiye ku tun daga babban lahi kace a kawo ku gidab magajiya za a kawo ka...,

amsar wayar dinana yayi yace

"Gaskiya abin da kai mana baka kyauta ba ina cewa tun a suba zaka dira mana kiɗa muci uban maƙiya...sai yanzu zaka zo karfe bakwai da kusan rabi magajiya ma tayi hakuri da bata cuccusa maka asharba...., ya faɗa yana jan tsaki hadi da kashe wayar kahu da yake zaune yace

"Magajiya baza ku hakura da wannan abin ba karfa ruwa ta tsuge Ku rasa yadda za kuyi .....,

tab kahu Kai mana addu'a kawai Allah ya jinkirta ruwan nan...,

cewar magajiya

Ni kuwa kaska ya kawo miki receipt ɗin siyan wayar'nan....?,

Rabi ya faɗa yana fito da biscuit yana kokarin buɗe ledar'sa

Kyaleni da dan iska ba siyan waya a gun'sa ba sai ya ga dama zai bawa mutum receipt da kwali....

ai shi yasaka nace miki ki siyi sabuwa ba ruwanki da wani cacar baki kahu ya faɗa yana karewa yan dabar nan kallo ɗan daban nan ne yace

"Kai muga wayar nan amma tayi kyau nawa kuma kika siya a ina kika siya ta ban sha'awa ina so in siyi irin'ta.....,

miƙa mai tayi tace

"Wallahi haka kowa ke cewa ai gaskiya wayar nan akwai kyau ga Camera....,

jijjuyata yayi yace

"Kuma fa daga gani za tayi tsada....,

Dubu dari uku ta siyeta a gun wani rabi ya faɗa kai bara in baka labari wallahi lahi muka siya nida dinana har yau kuɗin layin be ƙare ba dan baka ga wayar da muke yi ba

Dan Allah kuma nawa akai muku register'sa

dubu dubu muka siya amma fa da register sa kawai ɗorawa mukai

Dan Allah a ina za mu samu muma...

agun kaska mana

Dinana ne yace

"Ai kaska ya yi tafiya jiya amma indai ya dawo kuna nan zan raka ku gun'sa....✍️

*Allah ka raba mu da taka sahun ɓarawo.....*

Domin karanta ci gaba zuwa karfe biyar na yamma zai sauka a channel ɗina kuyi following ɗina

Ina masoyan littafin *JIKAR MAMMAN* tofa Allah ya nufa jiya na kammala duk me buƙata yayi min magana ta wannan layin

08141785374 ko wannan 09061890481 only WhatsApp

*Account number 8141785374 Amina alhasan Muhammad opay 500*

*GIDAN MAGANI YA*

https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k

EPISODE 5

Dan Allah...?,

wallahi kar ku damu duk da bamu san ku ba amma an zama ɗaya sai dai baku faɗamana sunan ku ba
Cewar rabi

Ni sunana zarto me yanka kananan ƙwari akarkashin gada nake zama a lagos

ni kuma sunana hantsi ba inda bana shiga in fito

Rabine ya buɗe baki zai magana hantsi yace

"basai ka gabatar mana da kan ki ba mun san sunan ki ba rabi ba ai sabo ma dake muka zo wannan liyafa.....,

wow dan Allah kai amma naji dadi magajiya nafara shiga sahun celebrity wallahi sunana har yaje lagos sauran america

da hallacan yiwa mutane shiru cay cay sai shegen zance magajiya ta faɗa tana ya tsuna fuska...

takaici ne ya kama shi ɗan haka yayi shi rube mayar mata ba amma a kwai ranar kamu fito da kayan siyarwar ta tayi ta jera ta fara haɗa kullin waina magajiya yau muna wannan shahararran taron kina kokarin baza kayan sana'ar ki....

Dinana in banyi sana'a ba me zanyi so sake in zauna kuda ya dinga bin baki na kamar kai

Uhmmm kawo kuɗin kayan miya

wani kallo tayi mai tace

"Ni da kai waya fi kusa da dan a shalalle...?,

ai dai kinsan ni bani wani kudi da zana ɗauki nauyin baki sama da mutum dari ki famaɗa min wacce sata nake da zan sami wayan nan iyayen kuɗin

banza tayi mai ta ci gaba da yanka albasa
tsakani da Allah fa tayi mana wannan dje kyauta ta ɗaukar mana shi kaga kuwa dole mu nemi abin fita kunyar baƙi
toto jaɓa ta saka baki komai ya lalace ina ruwan ka da shiga faɗan da ba tsomo da kai ba

kut melesi asho daga shigowar ka zakai min tofin alatsine dan me dattin hula wane namiji....?,

ƙarasa shigowa yayi yace

"da wanda ya tsargu gardi kawai...,

yana kokarin fusgo dan kwalin kansa da sauri ya riƙe yace

"magajiya wai me isaka kike tara yan iska ne....kina kallo ana ƙoƙarin kitamin haddina...,
Chapter 10 · 0% Book details