Sashe 3
Gidan Magajiya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
har tayi gaba sai taga in bata mayar mai ba baza ta iya bacci ba tsayawa tayi tana yi musu kallon sama da ƙasa tace
"Ku jirayi dawowata dan har ku wannan tashin hankali bazai kyale ba dole a fito min da kuɗina wallahi tana kaiwa nan tayi gaba
da sauri kowa ya shiga kwashe yana sa yanasa domin sunsan halin Magajiya ba mutuncine da itaba bata kunya bata shayi akan kuɗin sai ta kulle mutum wajan kamar anyi shara kowa ya tashi na cikin gida kuwa suna nan suna tashin hankali......
batayi wata tafiya ba ta isa policetesion
mayafinta da tasa a kafaɗa ya dawo hannunta ɗaure shi tayi a kugu ta shiga washe baki sukai wani ɗaga cikin su yace
"a'a yau manyan ƙasa gatan kanana...,
Kofur musa d.p.o yana ciki...?,
eh yana ciki amma yace kar kowa ya shiga wani kallon tara saura kwata tayi mai wani tsoho da yake zaune yace
"Jami'in doka kace min yayi tafiya....,
da sauri magajiya ta kalli tsohon tace
"Baba maganar wanan la'anannam Allahu'ta'ala zaka yarda da ita tab kana ruwa....,
Sajan bala ne ya fito daga cikin cell yace
"Sweetheart yau kece agurin namu....,
ajiyar zuciya ta sauke tace
"Sajan bala ina cikin matsala mutane nane suka ɗaukar min kuɗi wallahi...,
aikuwa yau sai sun san sun taɓo matar ɗan sanda kai da sauri ya juya sarawa ogannasa yayi washe baki yayi ganin magajiya yace
"A'a yar barno me ya kawo ki nan kar dai wannan yaran ki ne aka kama masu yawan dare ya nuna wasu ƙananan yara rayuwar su abar tausayi kina mace kina harkar ta zubar wa'iyazullahi... Allah ka shirya mana zuri'a...,
Allahumma amin
sai lokacin ta lura da su tace
"a'a kuɗi wayan can yan iskan suka daukar min...,
yanzu dai kawo wani abun da zamu zuba a mota mutafi kamusu
Innalillahi yanzu oga nura ni zaku yiwa abin da kukewa wa'yanda basu waye ba tab lallai shiyasa nace ku kaini gurin d.p.o kuma billahillazi inga mutum acikin gida sai na karta mai rashin mutunci mabayyani wallahi
kai sajan bala kofur musa ko bita ku kamo mana kowaye zasu yi bayani ne
Saramai suka kai suka ce to
Baiwar Allah dan Allah kisa baki ɗana aka kama ya saci garin kwaki wallahi yunwa ce da matsi na rayuwa yasa yayi haka kuma na maƙocina ne
tausayi ya bawa Magaji tace
"Kar ka damu baba sajan bala na nawa ya ɗauka...?,
na dari biyar sai kuɗin beli dubu biyu
kallon bangon policetasion ɗin tayi tace
"naga ansa beli free ne....,
sosa kai yayi yace
"Kawo abin da zaki kawo kiyi gaba mu sake shi....,
Dubu biyu ta bashi ta ɗauki dubu biyu ta bawa baba godiya ya shiga yi mata yana sa mata albarka fita tayi su sajan suna binta abaya can gurin me awara ta hango dinana nunawa su sajan shi suke ji yayi an cabki wandon sa cikin bala'i ya ɗaugo yace
"Wanne dan durin uwar.....kafin ya ƙarasa sukai ido huɗu da sajan bala....,
Haɗa rai yayi yace
"to me nayi mai nayi maka ba dpo yayi mini tsakani dakai ba....,
dungure mai kai yayi yace
"Uwarka kai min shige mu tafi...,
tirjewa ya fara yi da be lura da magajiya ba sai yanzu yace
"Magajiya dake za'a haɗa baki aci zarafi na....?,
Dinana kuɗina dubu sittin aka ɗauke min suwa ye ke tare dani in baku ba..,
Gaskiya ne yanzu na fahimta sai yau na gane maganar hausawa da suke cewa zuciya bata da ƙashi inban da haka kin taɓa gani nayi sata banni da ɗan taɓe taɓen mata anan nafi kauri amma saboda ido wa ka raina shine ina gaban buɗurwata kika sa aka tuzarta ni....
Da hallacan muje tafiya suke suna ta faɗa sa mukulli tayi ta buɗe gidan hanka ɗashi su kofur sukai kahu yana zaune yana jan carbi tashi yayi ya saki salati ganin wayan nan annobar yace
"Falmata amma dai wayan can yan Allah ya shirya za'a kama ban dani ko...,
shigowa tayi tace
"a fito min da kuɗina hankalin kowa ya kwanta in kuka ƙi wallahi sai kwanan cell gobe sai gidan gyaran hali....,
Rabi da take zaune dafe da fashashshan ƙai tace
"Innalillahi magajiya ki rufan asiri yanzu ina zan sa kai na wallahi fata ta bata son cizon sauro kinsan dai ance ciwon ya'mace na ya'mace ne su tafi da dinana da bulama yake kowa yauwa kun manta ba a tawo da manjagara ba ina kyautata zaton shi ya ɗaukar miki...,
To ɗan shegiya wa yace maka ina tsoron su gani billahillazi na kama ka sai na cire maka raini dake tsakanina dakai...,
zaro ido rabi tayi ɗaurin ƙanta ta cire tana fifita dashi.....✍️
gidan magajiya yasha babban da labarin da nake kawo muku kudai ku kasan ce da alkalamin
*Oum yasmeen matar mijinta*
GIDAN MAGAJIYA
Wannan littafi kirkirarre ne banyi da nufin tozarta wani ko wata ba duk wanda yaga yayi dai-dai da rayuwar'sa to ya ɗauka arashi ne......
Ku fitar mana da littafi ku karanta kuna nushaɗi kusan cewa Ubangiji zai barku wallahi hakkin mune Ubangiji bazai taɓa barin kuba muna amsar kuɗi ne saboda mu rage raɗaɗin typing hannun mutum duk ya ƙage ke ki karanta a kwanciyar hankali wata shari'ar sai a lahira🗣️
https://whatsapp.com/channel/0029VaLdFeg4SpkQ9xyW5c0k
Kuyi following ɗin channel ɗina domin na kusa dena posting a ko ina sai a channel
Episode 5
Shege wanda Ubangiji ya la'anta billahillazi zamu haɗo a way
Ku dakata kuɗina nake muku magana kun mai dani mahaukaciya tagumin da uwani tayi ta cire tace
"Yanzu falmata bazaki bi wannan abin a hankali ba ayi bincike....,
Banza tayi mata kamar ance kalli can inda ta zauna tana al'wala sai ga kullin kuɗi da sauri ta ɗauka farke baƙar ledar tayi kirga kuɗin ta fara kuɗin ta cas ba abin da yayi ciwon kai...hamdala tayi ta soke a kugu tace
"yan iskan karya....,
Wallahi Allah ancu ce ni haka kurum kin ɗora mana sharrin sata gaskiya magajiya ki canza hali tun kafin Ubangiji yayi ƙuliƙulin kubura dake wallahi
Cewar rabi....
takaici ne ya kama xuby ta ɗauki mayafin'ta ta tasa a ƙafaɗa tace
"To su kofur sai ayi gaba nan gurin baku da rabo....,
harara ya gallamata yace
"to yar hau ke wallahi kike yaye ni tun kafin insaki a bayan kanta....,
Ka dade baka sakani ba tana kaiwa wannan ta fita shigiya da kafa yawa katafila kina wani rausaya kamar matatciyar bishiya da take shirin waɗowa
Rabi ya faɗa yana wani murguɗa baki dinana da takaici ya ishe shi yace
"Magajiya wallahi zan san zaman da zanyi dake.....,
Ka dena zuwa gidan nan daman me kake tsinana mata
taɓarya ya ɗauko ya biyi rabi da ita da gudu ta fita sallamar su kofur tayi suka fita akan dokin kofa ta zauna ta zuba tagumi ta shiga tunanin rayuwa jin maganar Sama'ila tayi yace
"yaya yunwa nake ji....,
da sauri ta ɗago tace
"Sama'ila ɗauki kuɗi a kan katifa ta ka siyo mana taliya ka biya gurin masu siyar da pieces ɗin kaji ka siyo cinya da kirji na dubu biyu.....sai ka siyo mana kayan miya...ka kaiwa uwani ta girka mana,
kahu da yake zaune yace
"Falmata kice yau me yar gaɓa za muci a gidan nan....,
kallon kahu tayi wanda take wa kallon kamar mahaifiyar'ta wani zubin halin sa ke ja masa tace
"Eh....,
gyara kwanciya yayi yace
"To Allah yayi albarka ya bayyana fatima....,
jindaɗin addu'ar sa tayi tace
"Amin.....,
Sama'ila ne yace
"Yaya yaushe za mu koma damaturu....,
kama haɓa tayi tace
"Ka rufa mana asiri so kake muje ayi dabgen mu....ai ko a mafarki bana fatan Allah ya maidani Maiduguri ai mun ga tashin hankali.....,
Shiga ɗaki yayi ya ɗauko ya fita Radio kahu bulama ya ware har maƙota anaji kwanciya yayi a katifa Yana jin labarin duniya kamar haka
Ayau ne shugaban rukunin Company AK SARDAUNA CONSTRUCTION sannan director general na Hukumar DASS ya bayyana cewa insha Allahu sun kusa gama titin da zai kai ka har zuwa katsina tun daga nan kano kuma ya bawa wa'yanda ta sanadiyar haka suke samun tsaiƙun tafiya yayiwa wakilin mu ƙarin bayani
Waccan gwamnati ta bami aiki ba tare da tabiya mu bu shiyasa na dakatar da aikin amma wannan sabuwar gwamnati ta taka rawar gani gurin biyan yan kwangila hakkinsu
Inda yana gama wannan jawabi ne jirginsa ya ɗaga zuwa babban birnin Chaina
Ga zantawar da mukai da al'umma mene ra'ayin ku game da titin da shugaban ƙasa ya ɗauko tun daga kano har i zuwa hanyar da zata sadaka da Katsina nazeer lawan gare Ka
Sunana nazeer lawan nine me kawo rahotanni ga hirar da mukai da wasu matasa
A gaskiya mu ba wannan muke buƙata ba a inganta harkar lafiya da tsaro dan an gyara mana titi mutane ba kwanciyar hankalin da za suje su amfana da titin kullum ana bin mu ana kashe mu
Wakilin rahotanni yace
"Kar ka manta direbobi sun sha bin hanyar nan suna haɗari saboda rashin kyahun hanyar....,
ba rashin kyan hanyar bane yake sa haɗari ka bincika kaji yan fashin dare ne suka assasa haɗarin
Kai me zaka iya cewa game da ci gaban da aka samu tsawon shekaru takwas ana aikin titin nan aka tsaya sai yanzu me girma shugaban ƙasa ya fitar da kuɗi domin a ci gaba da aikin nan
hakan ya da yayi abu ne me kyau Allah ya ƙara mai nisan kwana ya bashi ikon sauke nauyin mu
To godiya muke nazeer lawan
a wanni ɓangaran kuma ministan ilimi A'isha AK sardauna ta halarci taron shugabannin makarantun kama daga kan primary secondary college university insha'Allah zata jajirce ganin harkar ilimi ta gyaru a ƙasar nan inda ta faɗi jimullar yaran da basa zuwa wa makaranta.....
a fusace magajiya taje ta kashe radiyo bacci ne ya fara ɗaukan bulama firgigit ya farka yace
"magajiya lafiya.....?kika kashe min Radio...,
Kahu sai yau she zaka kagane ka dena sauraron wannan ƙanzan kuregen ne
tasho zaune yayi yace
"Falmata labarin duniyar ne kanzan kurege lallai kinji hausa....,
komawa tayi ta zauna tace