← Book details Exiled Prince Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 34

Sashe 9

Exiled Prince Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

jim kadan ya fito sanye da bathrobe , ya na fitowa ya tardo tsaye saman daddumar ta , ta na sallat
bai bi ta kan ta ba ya wuce dressing room , ko two minutes bai yi ba ya fito sanye wani trouser navy blue , da riga white color dai'dai guyiwa ta na da dogayen hannu , a geffen dama an daura wani Tissu Navy blue kamar jacket haka har zuwa guyiwa shi ma , ya saka wasu sneakers farare kal , ya daure wanan lalawsan gashin kan shi a baya ya zubo wasu sirarren gaban goshi sai tashin qamshi ya ke
kai tsaye bedroom din fita ya kama hanyar mosque duk da ya san yanzu sun ma Kamala sallat

▪AFTER SOME MINUTES

zaune su ke a parlourn shi na floor na uku shi da Diya ,
cikin nitsuwa Malik ya ce mishi " Bayan mun Kamala zaman fada ina son na bar kassar nan gobe "

dan zaro idanu Diya ya yi ya na kallon shi cikin rudu ya ce mishi " Malik ban gane ba ka na son ka bar kassar ka ? "

slowly Malik ya juya ya kale shi ya ce " eh " ya fada a takaice

" ka bar kassar wa zai ci gaba da kula da ita , in ma wassa ka ke min ka daina please " Diya ya fada cikin sanyin murya

" Diya i'm serious , dan ka na na hannun dama na ne ya sa na fada maka , amma ina yankewa Miram hukuncin kisan Malik , zan bar kassar nan "

da sauri Diya ya katse shi da cewa " Why ? ni fa ban gane abun da ka ke nufi ba , ka bar kassar kamar ya kenan ? "

dan karamin tsaki Malik ya yi kafin ya ce " na bar kassar har abada , zan dauke ta mu koma US da zama , dama wannan case din ne ya tsayar da ni da tun wuri na tafi "

" Nawfel ka na jin abun da ka ke fada kuwa , ka bar kassar Saudiya har abada ? kujerar Malik kuma ya za a yi da ita idan ka tafi , Wa zai kula da Saudiya , an ya ba ka fara shan wine ba ? "

tsuke fuska Malik ya yi ya na cewa " Ba Wine ba , narcotic na fara sha , dan rainin sens kawai "

" ba mamaki , ai me hankalin kan shi ba zai fadi hakan ba , in ma wassa ka ke ka daina " Ya kai karshen ya na kauda kai gefe

" kai Diya , tashi fice min da ga nan , wlh kuma na ji maganar nan a bakin wani sai na sa an rataye min kai " ya fada cikin izza

dan karamin tsaki Diya ya yi ya mike ya nufi lift ya na fadin " wlh wannan maganar a kunnen MALIKAT AL'UMU , sai na fadawa kowa a cikin masarautar nan , dan rainin sens kawai " ya kai karshen ya na shiga lift

Malik ya na kallon shi bai ce mishi komai ba har sai da ya shiga lift ya bar wajen , sannan ya lumshe idanun shi ya ida kontawa saman Sofar

kamar da ga sama ya jiyo Muryar Inaya ta na cewa " Baby barci ka ke ? "
slowly ya bude idanun shi ya kale ta , ta na tsaye bakin sofar ta na faman turo dan bakin nan nata

bai ce mata komai ba ya tsaya ya zuba mata idanu babu ko kiftawa
ya dauki dan lokaci a haka kafin ya sauko da kafafun ya mike zaune ya ce mata " Cutie wai me ki ke sha ne , na ga kin yi wani haske na musaman "

❤⚘ E X I L E D P R I N C E ⚘❤

( LOVE MEETS POWER ) 👑🔥

💫🌸 ( A heart touching love story , Romance , injustice & destiny ) 💫🌸

STORY & WRITTEN BY : MEERAH 👑🔥

【THE ROYALTY LOVE 👑🕊❤ 】

《BOOK ________3 ✍📚🔥》

___________________ 🌸🕊🌸🕊🌸🕊🌸🕊🌸🕊🌸🕊___________________

{ P A G E 5 ______ 🥂 ❤ }

ya dauki dan lokaci a haka kafin ya sauko da kafafun ya mike zaune ya ce mata " Cutie wai me ki ke sha ne , na ga kin yi wani haske na musaman , ko dai abincin da momy ke kawo miki ne ? "

wata yar karamar dariya Inaya ta yi ta na shagwabe fuska ta ce " baby ni fa ba abun da na ke sha , kai ne kawai ke ganin na yi haske "

" da gaske na ke fa , har wata yar kiba ki ka yi na ga kayana suk kara cika" ya fada ya daga mata gera guda

kukan shagwaba ta sakin mishi ta na bubuga kafafun ta a kassa kamar wata karamar yarinya ta na cewa " ka daina cewa na yi kiba , ni babu abun da na yi "

shi dai kawai ya tsaya ya tsare ta da wadanan hazel eyes din na shi , kamar ya tashi ya cinye ya ke ji
ai ko ba ta gama rufe bakin ta ba kawai ta ga ya tashi a hankali ya tunkaro ta

a hankali ya zagayo da hannun shi a kugun ta , ya matso ta jikin shi murya kassa kassa ya ce mata " wai ke me ya sa rigimar ki ta fi ki yawa "

turo dan bakin nan nata ta yi ta na dan sunkuyar da cikin gunguni ta ce mishi " ni ba rigimamiya ba ce "

daga mata gera guda ya yi ya na cewa " da gaske ? "
a hankali ta gyada mishi kai ta na turo dan bakin nan nata

" okay , you wanna dance with me ? "
a hankali ta dago kan ta ta kale shi cikin rudu ta ce mishi " dance kuma ? "

gyada mata kai ya yi a hankali kafin ya saki kugun ta , ya juya ya nufi sofar da ya taso ya kai hannu ya dauki wayar shi , ya fara dannawa sannan ya ajiye ta ya dawo gaban ta ya tsaya ya mika mata hannu ba tare da ya ce komai ba

a hankali ta dago hannun ta ta daura saman nashi dai'dai lokacin da Music ta fara tashi a wajen wakar nan ta CKAY LOVE MWANTITI
wani cool murmushi ta sakin mishi ta na fadin " Baby , yaushe ka fara sauraron Music kuma ? "

bai ce mata komai ya riko dayan hannun nata , ya daura saman shoulder din shi
sannan ya zagayo da hannun a kugun ta , ya daga ta a hankali ta , ya daura kafafun ta saman nashi , dan ya san da wuya a ce ta iya rawar
a hankali ya fara yin rawa da ita ya na juyawa

ita dai ta na kallon shi ta na yar karamar dariya har dimple din ta ya lotsa
ba karamin burge shi ta ke ba idan ta na wannan murmushin , specially idan Dimple din ta ya lotsa

A hankali ya matso da face din shi saitin ta ta , ya hade forehead din su ya na kallon cikin idanun ta ,
murmushi mai dan sauti ta yi kafin ta lumshe idanun ta
Ta na a haka kawai ta ji saukar lips din shi saman nata , ya fara kissing din ta cikin konciyar hankali

wata nanauyar ajiyar zuciya ta sauke kafin ta cabko lips din shi na kassa ta fara mayar mishi da martani

kamar da ga sama ya jiyo Muryar Mohammed da ga bayan su ya na sallama
cak ya tsaya ya zaro idanu , a hankali ya zame bakin shi da ga cikin nata , Cikin bacin rai ya juya ya kali Mohammed tsaye bakin kofar lift ya tsare su da idanu

nan take yanayin face din shi ya sauya , ya tsuke gera ya ce " What are you doing here ! "

murya na kerma ya ce mishi " Ran ka shi dade dama........ dama m...maga........"
bai kai karshen maganar shi ba Malik ya katse shi da cewa " Get out ! " ya fada da karfi har sai da Inaya ta tsorata ta shige jikin shi

ba shiri Mohammed ya juya ya bar ya shiga lift ya bar wajen , dama ya zo yi mishi magana a kan Miram ne , ya ga bai je mosque ba yin sallat , kuma ya je gidan shi an ce ba ya nan , shine ya taho yi wa Malik magana , kawai ya tardo su su na rawa nan take ya tsargu da kallon su

A hankali Malik ya sauke ajiyar zuciya , ya dan sunkuyar da kai ya ce mata " Sorry my Cutie "

ajiyar zuciya ta sauke ita ma , ta na a haka kawai ta ji ya sake ta , ya sauke kafafun ta kassa , ya juya cikin nitsuwa ya dauki wayar shi ya fara latsawa

bai yi one minute ba da tsayuwar shi , kofar lift ta bude Azim ya fito
taku uku kawai ya yi ya Zube saman guyiwowin shi cikin girmamawa ya shiga gaishe da shi tare da Inaya cikin girmamawa

bai bi ta kan gaisuwar shi Malik ya ce " Da ga yanzu duk wanda ke nema na ya tsaya a iya floor na biyu , idan kuma maganar mai mahimanci ce ka fara zuwa ka sanar min ba ka bar shi kai tsaye ya shigo min parlour ba "

cikin girmamawa Azim ya ce mishi " Afuwa ya shugaba na , Allah ya huci zuciyar Adalin shugaba na , in sha Allah za a kiyaye "

Gyada mishi kai Malik ya yi kafin ya saka wayar shi cikin aljihun wandon shi , a hankali ya juyo ya ce mishi " za ka iya tafiya "

" Godiya na ke ya shugaba na " Fadin Azim kafin ya mike kai a sunkuye ya juya ya koma cikin lift din ya bar wajen

a hankali ya tako ya Nufe ta ya tsaya gaban ta murya kassa kassa ya ce mata " Mu je na ba ki Sweet "
Chapter 9 · 0% Book details