← Book details Exiled Prince Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 34

Sashe 24

Exiled Prince Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

❤⚘E X I L E D P R I N C E⚘❤

(LOVE MEETS POWER ) 👑🔥

( A heart touching love story , Romance , injustice & destiny )

STORY & WRITTEN BY : MEERAH ⚘🕊

BOOK ________3 👑✌

{ P A G E ………13 🌹🕊}

sai da ta dauki dan lokaci ta na kallon shi kafin ta ce " tun lokacin da mu ka dawo cikin masarautar nan , na ga duk ka bi ka sauya min , a baya ko da kuwa ba ka fiddo farin cikin ka fili ina iya ganin shi , amma tun lokacin da mu ka dawo masarautar nan na daina ganin farin cikin ka , yanayin ka duk ya yi sanyi , kullum cikin damuwa ke , lokaci guda na ke ganin nitsuwa tatare da kai shi ne lokacin da ka ke......... " ta kai karshen ta na kashe mishi ido guda

" Cutie , na yi nadamar dawowa cikin wannan masarautar , ni dama na san idan na dawo ba zan tardo al'heri ba , shi ya sa na ki dawowa , dama na yi zama na a Nigeria , ko ba komai zan ci gaba da ganin ki cikin konciyar hankali , ta ya za ki iya ganin farin ciki a fuska ta ina cikin wannan kangin , na rasa ya zan yi da rayuwa ta Cutie , wlh da za a ba ni damar komawa baya dan na sauya tarihin rayuwa ta ......... "

da sauri Inaya ta katse shi da cewa " please ka kontar da hankalin ka "

" ki daina cewa na kontar da hankalina , ta ya hankali na zai kontu cikin wannan halin , dama mutuwa na yi na huta " ya kai karshen ya na nufar hanyar Toilet
shiru Inaya ta yi ta na kallon shi har ya shiga toilet ba ta ce mishi komai ba ta san irin halin da ya ke ciki , ya na bukatar kasancewa shi kadai na dan lokaci , ko dan ya rage abun da ke damun shi

sai da ta dauki wajen good ten minutes ita kadai cikin dakin sannan ta nufi toilet din ta kai hannu saman door din ta tura a hankali
a hankali ta daga kafa ta shiga toilet din kamar barauniya , ta tura kofar a hankali ta rufe

ya na konce cikin jacuzzi cike da ruwa har da kunfa ba ka iya ganin ruwan ma duk kunfa ta tashi da ga sama ta rufe ruwan , ya daga kai sama ya lumshe idanun shi , amma duk abun da ta ke ya na jin ta tun shigowar ta

ita kuwa kai tsaye basket din laundry ta nufa , ta kai hannu a hankali ta fara cire kayan jikin ta
sai da ta koma naked sannan ta juya ta nufi jacuzzi din , a hankali ta daga kafa ta sa a ciki sannan ta daga gudar kafar ta sanyo ta ciki ita ma

sannan ta zauna ta hade bayan ta da kirjin shi ta kontar da kan ta saman shoulder din shi ta lumshe idanun ta ba tare da ta ce komai ba
a hankali ya dago hannayan shi ya zagayo da su saman cikin ta
wata yar karamar dariya ta yi ta na cewa " na zata barci ka yi " ta kai karshen ta na daura hannayan ta saman nashi
ta na gama fadar haka ta ji saukar lips din shi saman shoulder din ta
wata nanauyar ajiyar zuciya ta sauke dan ba ta shirya wa hakan ba
a hankali ya ci gaba da yi mata kiss ya na yin sama har ya karaso saman wuyan ta da ga nan ya fido tongue din shi bai dire ta ko ina ba sai cikin kunnen ta

ba shiri ta ware idanunta ta na zaro su , ta na jin yadda ya ke juya tongue din shi cikin kunnen ta
da karfi ta matse hannayan shi , sai yanzu ma ta fara nadamar shigowar ta toilet din ga shi yanzu ya na neman ya birkice mata tunani
ta na haka kawai ta ji saukar hannayan shi saman boobs din ta ya na murza su a hankali

wasu yawu ta hadiye kafin ta bude baki a hankali ta ce " yaya Zayd ka bari ya isa haka please "

a hankali ya fiddo tongue din shi da ga cikin kunnen ta , murya kassa kassa kamar mai rada ya ce mata " why ? ba ki son abun da na ke ne ? "

girgiza mishi kai ta yi a hankali ba tare da ta ce komai ba
" to me ya sa ki ka ce ya isa ? " ya kai karshen ya na manna mata kiss saman shoulder
shiru ta yi ta kasa ba shi amsa ita kanta ba ta san dalilin ta na ce mishi ya isa bayan tsawan kwanakin nan da ta yi ba ta ji shi a jikin ta ba yanzu kuma ta na ce mishi ya isa bayan wannan uwar kewar tashi da ta yi kawai dai har yanzu ba ta saba da romance din shi ba

ta na yi nisa duniyar tunanin ta kawai sai sake jin tongue din shi ta yi cikin kunnen ta
wata yar karamar dariya ta yi ta noke kafada cikin wata siririyar murya ta ce mishi " please stop tickle me "

a hankali ya zame tongue din shi ya ce mata " ba bu dadi ne ? "
" akwai amma ka bari " ta fada cike da shagwaba
kara matse ta ya yi a jikin shi ya riko hannayan ta dukka biyu da hannu guda , gudan kuma ya matse ta a jikin shi sannan ya ce mata " sai kin yi min kukan dadi yau "

wata yar karamar dariya ta yi kafin ta ce " dama a na yin kukan dadi ? , ni dai yanzu sake ni wanka zan yi "
bai ce mata komai ya fido tongue din shi ya fara yi mata tafiyar tsutsa saman wuyan ta
wata nanauyar ajiyar zuciya ta sauke ta lumshe idanun ta ta ce mishi " yaya Zayd ka bari don Allah , wlh wanka na ke son na yi ba ka gani lokacin sallat ya kusa "

bai ce mata komai ya ci gaba da yi mata tafiyar tsutsa har ya kai saman kunnen ta , ya saka tongue din shi a ciki ya fara juya ta
da sauri ta ware idanunta ta na neman ta tashi amma ina ya rike ta tsam bayan kafafun ta ba abun da ke motsi
shi ko ya san abun da ke yi amma bai kyale ta ba ya ci gaba da juya tongue din shi a cikin kunnen ta ya yi kassa a hankali da hannun shi ya nufi vagina din ta

wata yar karamar kara ta saki kamar za ta yi mishi kuka ta ce " don Allah yaya Zayd ka bari wlh ba zan iya jurewa ba , Ammiiiiiiiiiiiiiiieeeeee , Uhm uhm uhm don Allah ka bari mutuwa zan yi "

ya na jin duk abun da ta ke fada amma ya share ta , sai ma shafa vagina din ta da ya fara yi da dayan hannun nashi
nan take ya ji ta yi tsit kamar an dauke wutar nepa amma ga idanun ta nan bude

slowly ya fara sakin hannayan ta , ya na tsare ta da wadanan hazel eyes din nashi
ya ga ko wani kwakwaran motsi ba ta yi ba , a hankali ya kai hannu ya riko nipple din ta ya fara murzawa a hankali ya na ci gaba da kallon ta

a hankali ta lumshe idanun ta kamar mai jin barci da allamun ya fara kashe mata jiki
a hankali ya zame tongue din shi da ga cikin kunnen ta , ya juya ya kai hannu ya dauki towel guda saman ya mike tsaye ya daura towel din a kugunshi ya fito da ga cikin jacuzzi din
sannan ya sa hannu ya dauke ta cak kamar baby ya nufi hanyar fita toilet din
ita dai da ido kawai ta ke bin shi dan bakin surutun ya mutu a yanzu

kai tsaye saman bed din su ya kontar da ita sannan ya zauna bakin gadon ya na kallon ta ya ce mata " bakin surutun ya mutu ko ? " ya fada ya na daga mata gera guda

a hankali ta mike zaune ta na kallon shi kafin ta matso kussan shi ta kontar da kanta saman chest din shi ta zagayo da hannayan ta a bayan shi ta rungume shi ta na cewa " na yi kewar ka over yaya Zayd di na "

a hankali ya daura hannun shi saman bayan ta murya kassa kassa ya ce mata " ni ma haka "

" da gaske ? " ta fada ta na dagowa da ga jikin shi
a hankali ya kai hannu saman kumatun ta ya gyada mata kai a hankali allamun Eh
wani cool murmushi ta sakin mishi idanun ta na kawo ruwa
da sauri ya ce mata " please kar ki yi min kuka , kin san ba na jure kukan ki ko ? "

hararrar wassa ta yi mishi ta na cewa " sau nawa ka na saka ni kuka , ko yanzu sai da ka saka ni kuka , kuma ka ce ba ka jure kukana "

a hankali ya matso da face din shi ya ce mata " ai ni kukan da na ke saka ki na dadi ne ko ba hakan ne ba ? " ya kai karshen ya na kashe mata ido guda

wata muguwar harara ta wurga mishi ta na turo dan bakin nan nata
kare matso ta ya yi jikinshi ya na cewa " ki daina min irin wannan kallon ba ki san ki na excited di na in ki na min irin wannan kallon "

dan zaro idanu ta yi da sauri ta fara kokarin kwatar kan ta
da hannu guda ma ya riketa ta kassa kwatar kan ta ina kuma ya sa hannayan shi biyu
dan lumshe idanun shi ya yi kamar mai jin barci ya na fadin " Ahhhhhhhh My Cutie za ki kashe ni wlh "
Chapter 24 · 0% Book details