← Book details Exiled Prince Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 34

Sashe 23

Exiled Prince Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wani cool murmushi ta saki ta na shirin magana kawai ya cabko lips din ta ya fara kissing din ta cikin konciyar hankali ya na sauke ajiyar zuciya a jere ya zagayo da hannayan shi a bayan ta
a hankali ta kai hannu ta sakalo wuyanshi , ta na mayar mishi da martani , da ga gani ka san sun yi missing din junan su
a hankali ya kai hannu ya cire button din abayar ta ta sama , sannan ya riko zip din ta kassa ya fara yin kassa da shi sai dai zip din a iya kirji ya tsaya

a hankali ya zame bakin shi da ga cikin nata ya fido tongue din shi ya fara yi mata tafiyar tsutsa tun saman wuyan ta har tsakiyar boobs din ta

da sauri ta kai hannu ta riko shoulder din shi ta na cewa " baby , yi hakuri kar wani ya shigo mana "

a hankali ya sauke ajiyar zuciya kafin ya dago kanshi ya na kallon ta sai wani lumshe idanu ta ke yi da allamun ya fara kashe mata jiki

" Tashi mu tafi " ya fada mata ya na ci gaba da kallon face din ta
daga mishi gera guda ta yi ta na fadin " ina kuma za mu je kai da ba ka samu sauki ba ? , ka bari doctor ya zo ya sallama ka "

" shikenan tashi da ga sama na ni na tafi tun da ba za ki bi ni ba "
ba musu ta sauka da ga saman shi , ta yi tsaye bakin gadon ta na kallon shi
a hankali ya sauko da kafafun shi kassa , ya mike tsaye
nan take jiri ya debe shi ya yi baya zai fadi
da sauri Inaya ta riko hannun shi ta na fadin " ka gani ko ? please ka bari har doctor ya zo ya duba ka "

bai ce mata komai ba ya sake mikewa tsaye sai dai wannan karan ya zagayo da hannun shi a wuyan ta , sannan ya riko hannun ta ya zagayo a kugunshi ya ce mata " mu tafi "

babu yadda ta iya haka su ka fara takawa a tare ta na rike da shi , shi kuma sai sake mata nauyin shi ya ke
a haka har su ka fito dakin , guards na ganin shi su ka nufe shi da sauri za su taimaka mishi
a hankali ya daga musu hannu ya na cewa " ina a ka kontar da MALIKAT AL'UMU ? "
daya da ga cikin su ne ya yi gaba ya karaso bakin kofar dakin MALIKAT AL'UMU kawai ya tsaya

kallon Inaya Malik ya yi ya na cewa " Mu tafi ko ? "
gyada mishi kai kawai ta yi ba tare da ta ce komai ba , ita fa ta fara gajiya rikon nan da ta yi mishi , ga shi shi kuma sai kara sakin mata nauyin shi ya ke
babu yadda ta iya haka su ka daga kafa har su ka karaso dakin MALIKAT AL'UMU
a hankali ya kai hannu ya tura su ka shiga ya na sallama cen kassan makoshi

Tesnim na ganin shi ta taso da gudu ta fada jikin shi ta rungume shi
a hankali ya zagayo gudan hannun shi a bayan ta ya bubuga a hankali
a hankali Tesnim ta dago da ga jikin shi ta na cewa " Akhie , na yi kewar ka over "
" ni ma na yi kewar ki " ya fada ya na daura hannun shi saman kumatun ta

juyawa ya yi ya Kalli Inaya ya ce mata " zan iya tafiya yanzu , na gode "
" okay " ta fada a takaice ta na janye hannun ta da ga saman kugunshi , sannan ya janye hannun shi da ke saman wuyan ta ya fara takawa a hankali ya nufi gadon MALIKAT AL'UMU

baki sake Inaya ke kallon shi ya na tafiyar shi cikin nitsuwa , kenan dama zai iya tafiya da kan shi , shi ne ya sauke mata nauyi ga shi yanzu har wuyan ta ya fara yi mata ciwo

a hankali ya karaso bakin gadon MALIKAT AL'UMU , da sauri RIANNA ta mika mishi chair , ya zauna saman ta , kafin ya juya ya kali Inaya
daga mata gera guda ya yi ganin irin kallon da ta ke yi mishi
ta na ganin ya juyo gare ta ta kauda kai gefe ta na turo dan bakin nan nata
bai ce mata komai ba ya juya ya kali MALIKAT AL'UMU da ke konce kamar gawa
a hankali ya dago hannun shi ya daura saman kumatun ta ya na cewa " me ya same ta haka ? "

da sauri Tesnim ta ce mishi " Akhie ni ma ban sani ba , kawai mu zaune na ga ta fadi , da mu ka kawo ta likita shi ne doctor ya ke ce mana wai jinin ta ne ya hau saboda damuwar da ta ke ciki "

" Shi ne kawai zai sa ta shiga doguwar suma ? ku kira min doctor " ya fada cikin ba da umarni
da sauri Tesnim ta fita ta yi wa daya da ga cikin guard magana a kan ya kira doctor sannan ta dawo cikin dakin ta nufi Malik ta rungume shi ta na cewa " Akhie , ka ce mishi ya tada momy kar ta tafi ta bar ni "

" don't worry ba abun da zai same ta " ya fada cikin sigar rarrashi
a hankali MALIKAT INAS da ke zaune a bayan su ta karaso geffen Malik
ta na isowa ta sauke lips din ta saman forehead din shi ta manna mishi kiss ta na fadin " na godewa Allah da ba abun da ya same ka babyna , don Allah ka shirya ku bar wajen nan ba zan iya jure wani abu ya same ka , na san in ba bayan ka su ka gani ba ba za su hakura ba "

a hankali ya riko hannun ta ya kai saitin bakin shi ya manna mata kiss ya ce mata " kar ki damu Ammie in sha Allah ba abun da zai same ni "

ya na gama fadar haka Doctor Asheem ya shigo dakin ya na sallama
a tare duk su ka bude baki su na amsa mishi sallamar shi ban da Malik
da murmushi a face din Asheem ya karaso cikin dakin ya na fadin " ranka shi dade , Why ka tasso ba ka gama samun karfin jikin ka ba "

" i'm fine " Malik ya fada a takaice
" no , please mu je na kara duba ka mu tabbatar duk poison din jikin ka ya fita "
" i say i'm fine , ba dan ka duba ni a ka kira ka ba , ina son ka fada min abun da ya samu MALIKAT AL'UMU "

dan jinkirtawa Asheem ya yi kafin ya ce " ranka shi dade ni kai na ban san abun da ya same ta ba , ga zuciyar ta nan ta na bugawa , kwakwolwar ta na aiki , komai normal "

cikin bacin rai Malik ya mike ya na fadin " kar ka raina min hankali komai normal ya a ka yi ta shiga doguwar suma ? " ya fada da karfi
ya na gama fadar haka ya fara Tari de karfi ya na neman faduwa har sai da ya dafe gadon MALIKAT AL'UMU ya na nunfashi sama sama

da sauri Inaya ta nufe shi ta na fadin " Yaya Zayd are you okay ? please ka yi a hankali mana " ta fada kamar za ta yi mishi kuka

a hankali ya sauke ajiyar zuciya kafin ya gyara tsayuwar shi ya kali Doctor Asheem ya ce " na ba ka kwana guda ka samo abun da ke damun ta , idan ka wuce kwana guda ka tabbatar kai za ka konta saman gadon nan a madadin ta "

wasu yawu Asheem ya hadiye kafin ya ce " in sha Allah ranka shi dade za mu iya bakin kokarin mu "

ko sannu Malik bai ce mishi ba ya fara takawa a hankali
da sauri RIANNA ta ce mishi " Akhie ina kuma za ka tafi ? "
" zan koma part di na mai son gani na ya same ni a cen "
ya na gama rufe baki Asheem ya ce " amma ranka shi......... " kut maganar ta yanke sakamakon juyawar da Malik ya yi ya wurga mishi wani mugun kallo

a hankali Malik ya juyo ya mikawa Inaya hannu
da sauri ta karaso ta riko hannun shi , juyawa Malik ya yi , su ka fara takawa a tare shi da Inaya su ka bar dakin

kai tsaye Hospital din ya baro , su na tsaka da tafiyar su Inaya ta kalle shi ta ce " yaya Zayd ! "

" uhm " ya fada ba tare da ya juyo ba
cikin sanyin murya ta ce mishi " yaya Zayd , ina ga kamar babu ruhi a jikin momy "
" uhm " ya sake fada mata da allamun ya yi nisa duniyar tunanin shi , dan taku kawai ya ke bai ma san inda ya ke takawa ba

" yaya Zayd akwai abun da ke damun ka ko ? "
" abubuwa , ba guda ba " ya fada dai'dai lokacin da su ke shiga part din su , su ka shiga lift
kai tsaye a floor na hudu su ka haye , ko jiran ta bai yi ba ya sa kafa ya fito lift din ya nufi corridor ya shige

da sauri Inaya ta bi bayan shi ta shiga corridor din ta nufi bedroom din su
ta na shigowa ta tardo shi ya cire rigar shi , wani cool murmushi ta saki kafin ta karaso cikin dakin ta rungume shi ta baya
wata nanauyar ajiyar zuciya ya sauke lokacin da hannayan ta su ka sauka saman kirjin shi

a hankali ta zagayo gaban shi ta ce " na fada maka wani abu ? "
gyada mata kai ya yi a hankali allamun Eh

[22/10 à 07:18] MEERAH 🪷🩷:
Chapter 23 · 0% Book details