Sashe 7
Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Inno tace wa ya akeni bare yaga na dade? Ai ni bana shiri da kazamin mutum, yar baiwata sai kk yi ya dashi Inno tayi magana tana tabe baki..
Haba Inno kema kinsa wacece Habi? Tuni nace ya rabani da wannan kazantar bazan ci abinci matarsa ba inje in kwana a shadda gara ya bani kudin da ya saba..
Tasleem tace ALLAH yayi gari ya waye anfara gulman mutane da ba suji basu gani ba, malfan ubanki Talatu.mu kk kira da magulmata? Habi tayi magana tana zololo da ido.. Tasleem tace toh da fa?
Keee Talatu karki ga kinyi luka Luka nonuka kice za kiyi min rashin kunya toh dan ubanki sai akace miki bazan iya fadi a gaban suwaiba cewa tana da kazanta..?
Kyalkyalce da dariya Tasleem tayi cikin shakiyanci ta shafa dukiyar Fulani ta tace, Habi kin gansu nan tubarakallah ya son ranki bata ankare ba taji Inno ta jefo ta da ludayin miya tace tashe ballaga ke damun ki koh Talatu?
Cikin shagwaba Tasleem tace Lefi ne dan nayi wasa da kakani na? Nide ba wannan ba zan tafi biki Suhailat yarinya S. A kwana biyu zanyi acan...
Sakin baki Habi tayi tace Yar Baiwa ki hanata zuwa nifa nake shiga GRA nake ganin irin badala na masu kudi balle ita da ALLAH ya gama mata cikan halitta mayun nan kwakwale ta za suyi... Tasleem tace saide su kwakwale Asiya bade ni ba, toh dan ALLAH yayi min cikan halitta sai akace miki banda wayo?shekara na Sha shida fa... Girgiza kai Inno kawai ta keyi cike da mamaki kafin tace ba zaki ba Talatu yaran masu kudi su lashe min ke.
Sakin kuka Tasleem tayi tana bubuga kafa tace haba Inno yanzu sai ki yarda? Walhy ba wanda zai lashe ni bikin fa na mata zalla ne, ganin Inno ba tace kome ba ta kwanta kasa tana rusa Uban kuka saida Inno ta bita da muchiya ta fice a guje Inno tabi ta har daki tace kinsa duk duniya baki da wanda ta fini haka zalika bani da wacce ta fiki, nifa tunda naga kin girma nake jin tsoron kar a miki wayo Talatu, namiji Abin tsoro ne ba zeyi la'akari da cewa ke yarinya ce zai miki wayo ya kaiki ya baro.
Inno nayi miki alkwarin ba zan taba bin wani zuwa daki ba, Don ALLAH ki yarda dani na san kina tunanin za ayimin wayo duk akoyar damu a islamiya, ki tuna da cewa Suhailat har asibiti taje gaisheki sanda baki da lafiya, ranan Monday zan dawo gama dubu biyar tace na baki..
Inno tace A'ah ba zan amsa ba ki rike, Don ALLAH Talatu banda ni ba ki kiyaye mutunci ki, Murmushi Tasleem ta rugume Inno tace Inason ki Sosai abokiya ta.. Kiyi tamin adu'a in shaa ALLAH ba wanda zai min wayo, Murmushi Inno tayi tace ALLAH yay miki albarka ya kare min ke amin
Karfe uku nayi harta gama shiryawa ta tafi gidan su Meems saide ganin Abba a gidan yasa tasha jini jikinta, gaishe shi tayi cike da ladabi kafin ta wuce dakin Meems, diban wasu kayan afanin tayi tace nasan Abba baze barki kije ba tana fadin haka ta fice.Tuni tayi da cewa kawayen su duk a cars za akawo su ita kade ne za agani a motar haya? Tana wannan tunanin Kiran waya ya shigo tayi saurin ciro wayar ganin bakuwar number yasa taki dauka saida a kayi kira na biyu kafin ta daga da salama, Wanda ke dayn bangare na wayan yace kina magana da Alhajee Lawal Maikudi, shuru tayi for few seconds kafin tace Inawuni ya amsa da lafiya yace gani a daidai inda corner dana ganku dazun kiyimin kwatacen gidanku..
Jimmm tayi tana tunani can tace gani under bridge zan shiga motar, yayi saurin cewa mota zuwa ina? Tace bikin zani GRA,
Bani nan da 2mins yana fadin haka ya juya sai gashi a under bridge kiran ta yayi kusan sau biyu kafin ta amsa yace gashi, takowa tayi kusa da black Sclass Benz 2022 model,fitowo wa yayi daga car din, dogo dashi yasha tsadadar blue shadda,ba yabo ba fallasa ta sake gaishe shi,
Yammata idan ba zaki damu ba ki shigo sai nakai ki, A'ah Alhajee kakana ta hanani tayi magana kamar mara wayo dan murmushi Alhajee yayi yace calm down ba sace ki zanyi ba, idi fito ga kudin mota dakaina zan kaita, yana fadin haka idi ya fito ya mikamai kudin mota shikuma ya shiga mazauni Driver saida ta dauki lokaci kafin ta shiga a tsorace, Jan car din yayi suna tafiya yana janta da hira,harta gaya me sunan ta Tasleem amma tana zaune da kakanta ne tazo karatu ABU..
Suna issa gun ya miko mata kudi yace ga kudin manni, kin amsa tayi saida yayi dagaske kafin ta amsa yace zan iya dawowa anjima? Tace A'ah saide gobe za muyi dinner a ogano Hotel, toh shikenan Ba damuwa zanzo nakai ki yana fadin haka yayi unlocking car din ta fito daide da Lokacinda Ummi ta fito wanda suke ga maciji da ita, ko wanen su gasa yakeyi da yar uwanta, amma Ganin irin car da ya sauke Tasleem yasa Ummi shan jinin jikinta tace yan talakawa afara harka da masu kudi daman Tasleem ba kanwar lasa bace tace dare daya ALLAH kanyi bature,wasu na fama da tsohon 406,
Ummi tace gara mu da kudin ubana na kammala Dss wasu fa? A scholarship suka zo.. Tasleem tace a scholarship akazo amma aka doke wasu lousy skinny bitch,
Wanni kukan kura Ummi tayi za tayi kanta aka rike ta, Amarya ta fito tace haba ku kam a bikin nawa ma sai kun raba hali? Gaskiya banso tashin hankali Suhailat tayi maganar in a pissed off way..
Shiga ciki sukayi bayan sallah Asr kowa ya fito cikin Royal Pink chiffon fitted gown Wanda akayi mai the mermaid tail style.. Tabbas ba sa'oin Tasleem agun aman ba wanda zai ce haka sabida harta fi wasu abin arziki kuma itace karamar su...
Ba tare da bata lokaci ba aka fara gudanar da shirin party, Tasleem na zaune abinta taki yin rawa haka itama Maryam kanwar Ali, Maryam ta dan matso kusa da Tasleem tace I'm Maryam Hammajo and you? Cike da mamaki Tasleem ke kallonta ama sai tace Tasleem Muhammad.. Please na ga bakya rawa koh zaki iya rakani restroom?
Tasleem taja dan lokaci kafin tace okay, muje raka tayi restroom,ta tsaya tana jiran ta, tana tsaye taga an dallo mata fitilar mota ta bayanta da sauri ta Juyo ttana kare fuskarta,
Hydar yace damn it heaven on earth, Ali Cuba kako ga abinda da nagani? Ali Jan tsuka yayi ba tare da ya dago ba ya cigaba da danna phone insa, Zayd lekowa yayi yace Wow! Wanna yarinya First Class ce, 6ft, milk skinned and most of all figure of Eight kyau na same ta for 2days guys I'd dig and never get tired, dakka masu tsawa Ali yayi, yace wai mai Hakane? Kunbi kun dame ni da maganar banza, Hydar yace Don ALLAH Ali dago ka kalleta ba Misogyny ba koma me kk kalon mata just look at her zaka gane mata abin so ne, dagowar daze yi yayi daide da lokacin da kanwarsa maryam ta fito, Juyawa yayi yana kallon Hydar cike da taikaci yace Yanzu Maryam ne baka sanin ba Hydar?
Hydar yace bafa Maryam ba ga ta can Maryam ta tare ta, suna cikin magana Khadijat ta fito
Sai Yanzu Ali ya ga yarinya da maryam ya..
Thanks
MissDmk✍🏻
09074267236
[11/23, 06:27] MissDmk✍🏻: *🌍D U N I Y A🌍*
BY
MissDmk ✍🏻
Page 8
Sai Yanzu Ali ya hango bayan Tasleem, dasu Hydar ke ruruta kyawun halitta, tabe baki yayi a Zuciyar sa yace wannan curves ne abin birgewa? Shi bai ga abin birgewa agun ba, ganin Khadijat ta taho yasa duk suka fito daga car din,bayan sun gaisa Zayd ya fara magana sabida ALLAH ya ba shi hikimar magana, bayan ya gama magana tayi nodding head alamar ta gamsu mayar da dubanta izuwa Ali dake faman yin game a Waya tayi,
Tace Yaya zanyi masu magana in shaa ALLAH nasan za su daga bikin.. Murmushi yayi wanda baikai ciki ba yace Thanks.. Kafin yace masu Hydar shall we? Maimakon Hydar ya basa amsa sai yace Amaryamu waccan da na ganta tare da Maryam wacece?
Dogon nazari Khadijat tayi kafin tace oh oh nima agun na ganta, ban santa ba.. Toh ya za'ayi na gana da ita? Murmushi Khadijat tayi za tayi magana kenan Ali ya dakka mata tsawa da tabar wajan... Mamaki ne ya kama su Hydar suka bishi da ido.. Ali Cuba nuna kishi kk yi akan ina tamba...bai jira ya karasa magana ba Ali yace was it necessary to ask..?
Yes it's, because...Ali yace Hey Hydar cut it off and get inside the car, yay maganar yana shiga motar, Zayd yace gaskiya Ali kana da matsala dan kai baka harkan mata sai aka gaya ma muma irinka ne? Kabar mu mushana man...
Ali waigowa yay yana kallon Zayd yace if this girl happens to be your sister would you allow Hydarr to take off her? answer me Zayd? Zayd yace yaushe ka zama Ustaz ban sani ba? Nide last 4yrs back har club muke zuwa dakai...
Thanks for the reminder, 4yrs kace ba yanzu ba, yammata dake gun nan kanen mu ne, koh so kk mutunci mu ya zube a idon Maryam da Khadijat? I know I do go to clubs bawai dan mata ba, kaima ai sheda ne ba zaka taba pointing out rana guda daka gani da mace ba...please let's respect ourselves yana fadin haka ya fizga car aguje yabar gun...