Sashe 17
Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina Hukunyi garin su Nanny ba lafiya, Ya?akwai wanni latest ne? Tayi magana tana raraba ido tuno da next week ne tafiyar tasu..
Farhan tace Karde ace abin da New Lecturer nan yayi miki yasa kin mance da tafiyar?
Laaaa aiko na mance da batun tafiyar sabida hankalina ba ankwace yake ba and Nanny na she's seriously sick kuma there's no how I'm leaving her. Tasleem tayi magana tana jiran amsar da Farhan zata gaya mata..
Farhan tace you don't mean it? Tasleem are you for real? Like do you really mean you're not flying out? Just one week zamu yi already Suhyma harta fara processing komai yanzu na ma kira ne sabida passport din ki..
I'm so sorry Farhan gaskiya I can't make it, maybe some other time but a yanayi da nake ciki gaskiya I can't, Allah ya kaiku ya dawo daku lafiya tana fadin haka ta yanke...
Da mamaki take kallon su Suhyma, Fa'ee ta Kyalkyalce da dariya tace I've said this, idan na fada sai ku dauka beefing inta nake yi? Ai yanzu Gashi kun gani? Rayhan tace gaskiya ba za ta ja mana zagi a gari ba? Coz ba yadda za muyi posting pictures ba ta? gaskiya dolen ta ma taje.. Duk magana da suke yi Suhyma ba tace ufan ba saide expression dinta ke nuna bacin rai da take ciki a yanzu... Rayhan tace call her Farhan and tell I'll sponsor her..
OK Farhan tace kafin ta sake kiran Tasleem din,tasa a speak out bugu daya ta amsa, Farhan tace Rayhan tace zata ji da expenses kawai you just need to be there kinsa muyi announcing a social media..
Shuru Tasleem tayi na dan wani seconds can tace bawai kudin ne matsala ta ba, Allah Nanny ita ta reni harna kawo wannan mataki please kuje next time ni zan dauki nauyi tafiyar I assure you guys.. Farhan tace ok sai mun dawo kit ta yanke..
Rike kirjin ta tayi tana raraba ido, tace na shiga ukuna karya beyi ba? Nikam ina zan samu Miliyan biyar da zan dauki nauyi su? Kai zama bata ganni ba duk inda kudi yake ya zama min dole naje na nema..zurfafa tayi cikin tunani shin ta ina zata fara? Wanni idea ne yazo mata tayi maza ta mike ta ajiye handout inta ta fito Idan Inno ke zaune tare da Habi tana tsince shinkafa..
Oh oh ni Habi wannan ya' akwai jaraba? Yanzu haka kk fito da wa'inan luka luka abubuwa sai kace kawunan mu? Wai ke baki san akwai namiji a gidan ba? Nikam Yar Bawai tawa na zahaba da lamarin yar nan..
Tasleem tace ina namiji? Ai ni duk mata nake gani ba Habi?
Habi tace to shi wanku Nuran fa?
Tasleem tace aw ashe na miji ne? To shikam mai hadin shi dani? Eh ba Habi?
To so kk ki jamana salalen tsiya? Ki caza mai Kai? Don Allah kije ki saka hijabi kafin ya shigo ya tarar dake a haka?
Kyalkyalce da dariya Tasleem tayi tace Allah Habi da ace ke namiji ce da anga kwart.... kallon da Inno tayi mata yasa ta shige ciki tana kunkune,
Habi ta kara matso kusa da Inno tace Allah ki sama mata miji tayi aure Idan ba haka akwai matsala, Mayu duk sunyi yawa a Gari.. Inno tace Allah ya kare mu daga sharrin su..
Tasleem fitowa tayi tana kunkune tace ba dama mutum ya sakata ya wala sai yan sa ido subi su adabe ka? To wai ni na hana kirjin matarsa yayi luka lukan? Kallon da Inno ke mata yasa ta shige toilet da sauri, 10mins tayi a toilet ta fito ta shige daki ta shiryo cikin milk abaya hade da shade a fuskarta tace Inno na tafi sai 9 zan dawo...
Sakin baki Habi tayi tace kin ko sa dan bantai?
Mai kuma Dan bantai ba'ba?
Habi tace pant ma naga gaba daya jikin ki rawa ya keyi bare ma mazaune... Dagga rigan sama Tasleem tayi tace to gashi kalla ki gani, Habi tayi saurin kawar da fuskarta tana auzubillah..
Talatu ki shiga hankalin ki dani? Sannan maza ki wuce kafin na hanaki zuwa, da sauri Tasleem ta fita tana sai nadawo Inno..
Direct napep ta dauka drop zuwa "Yusad shopping Mall" don taji labarin cewa hot guys masu kudi nan ke zuwa shopping...
Ali Cuba
Direct gidan su Hydar ya nufa inda ya tarar Zayd suna sharholiyar su...ya mutse fuska yayi kamar yaga kashi, yace please take them out, da mamaki Zayd ke kallonsa, can dai suka salamai yammata dake cikin dakin..
Hydar yace ya Lectures? Ka ga mutane na kuwa? Ana fadin haka gaban Ali yace rass duk abinda ya faru dazun ya dawo mai Sabo ba tare da yace komai ba ya jingina da couch dake dakin...
Hydar yace da nine mata ke crushing akai haka? Zayd da tuni an wuce gurin, Zayd could you believe that the girl we saw with Maryam she's my student? That girl ko giftawa tayi indai kai namiji ne sai ka sara... Jan wani uban tsuka Ali yayi yace baku da wanni magana da ya wuce mata komai mata wai ku kam kuna tunanin lahira kuwa?
Zayd yace ehn ehn don't even go there Ali Cuba? Mata abin so ne dole mu so kai waye ne da za kace kar mu so mace? Muna da lafiyar mu da komai kace kar mu Shana?
Jin ance lafiya yasa Ali runtsa idonsa, ba tare da yace masu ufan ba ya Mike ya bar dakin yayi wucewar sa...
Bayan kwana biyu yana zaune gaban Abban sa dake gayamai cewa auren su da Khadeejat andawo dashi watan gobe sabida wani dalili.. Ali ji yayi gabansa ya fadi yace rass da kyar ya iya cewa Abba sai watan jibi zasu gama exams fa..?
Abby yace yeah I know kaide kaje ka fara shiri coz I want the wedding to be the best of the best.. Da sacecen gwiwa Ali ya Mike yabar parlor, tabbas zama bai gansa ba dole ya fara nema solution to his problem kafin ta rena shi, gashi ba abinda ya tsana kamar reni, ciro wayar sa yayi ya dialing number Hydar, bugu daya Hydar yay picking da what's up man?
Ali yace kana ina? I really wanna talk to you.. Hydar yace gani tare da Zayd zan raka shi shopping kasan gobe ne birthday Kiki,
Ali yace ku jirani ga nina zuwa send me the location now yana fadin haka ya yanke Kiran, 10mins ya kai shi "Yusad Mall" a parking spot ya ga car insu, gaisawa su kayi kafin suka shiga ciki...
Hydar yace Wow! Yau nayi babbar kamu, Juyowa su Ali su kayi suna kallon shi, Pointing masu inda wata ta duka tana duba abu Hydar yayi, Ali tunda ya hango bayan ta yake jin wani bakon yanayi dukda dai bai ga fuskarta ba,
Hydar yace kalla yadda tayi squirting gaskiya wanna irin tawa ce yayi magana yana takawa zai je inda take Ali yayi saurin ya sha gaban sa yace wai kai ko ina saika nuna halinka? What if matan aure ce fa? Hydar yace to sai akayi ya? Ka kyaleni naje na bincika yayi magana yana takawa Shima haka Ali na kokarin tare mai hanya yace haba Hydar ku dena ja mana reni, shiyasa matan nan suke mana kudin Goro,
Girgiza kai Hydar yayi murmushi kafin yace to tareni da kk yi na menene Ali? Ko dai kana ciki Idan kana ciki sai nabar maka ita, yana fadin haka Ali ya daure fuska ya juya a fusace da zimar barin gun kawai yaci karo da trolley bai ankare ba
Sai jin sa yayi akan jikinta,
Tasleem da juyowar ta kenan zata Ja trolley dinta kawai taji mutum a jikinta suna nema zubewa a kasa, duk kayan ya tarwatsai akasa but he's holding onto her da dukkan karfinsa, a hankali ta fara bude idonta don ganin abinda ya faru coz abin yazo mata a bazata, sai kawai ta ganta kwance ajikinsa ba tare da second thought ba ta.....
Thanks
MissDmk✍🏻
09074267236
[17/12/2022, 19:37] MissDmk✍🏻: *🌍D U N I Y A🌍*
BY
MissDmk ✍🏻
Page 19
Ba tare da second thought ta fara kokarin kwatar kanta daga riko da yayi mata,
Ali Cuba kam hankalin sa yayi nisa bai ma san yana rike da ita ba, shi dai what he's feeling right now is beyond him, Ganin baida niyyar sakinta, ya sa ta samu damar daga hannun ta wanke shi da mari wanda hakan ya farkar dashi daga mafarkin da ya keyi, yayi saurin sakinta yana mamakin marin sa da tayi bai gama dawowa daga shock din da yake ba, ya ji tace
Shiga ta kamala, suffa da iya magana ba shi ke bayyana mutum nagari ba, Ga shi dai a suffa kamar mutum arziki amma a zuciya dan iska ne kai,
Yanayi shiga ta ba yana nufin za a taba mutunci na nayi shuru ba,nayi rantsuwa da cewa duk wadda ya nema taba mutunci na sai na yaga mai rigan mutunci sa, Idan iskanci a jikin ka yake kaje can ka nema yan iska irin ka tayi magana cikin daci. Cikin hanzari ta dauka hand bag inta dake kasa...
Ba iya Ali ba harta su Hydar mutuwar tsaye su kayi suna mamaki karfin hali irin nata, da kyar Hydar ya iya cewa kin ko san shi waye?
Tasleem tace I don't care to know for all I know shine ku bashi shawarar ya daina fakewa da suffa ta kamala yana badala,
Zayd ya tun karo ta da zuciya yace Kee ki iya bakin ki ko na koya maki hankali, matsowa daf dashi tayi tace koya min, man, ai kuna kallo ya zo ya fado jikina kuna kallo ku ka kasa cewa komai, ko an gaya mai jikina wajan hutuwarsa ne da zai zo ya kwanta min ajiki? In ban da iskanci?
Manager wajan ne yazo yake basu hakuri akan komai ya wuce, Tasleem kam abin so ya samu tace