Sashe 13
Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Gaba daya hankalin Tasleem atashe yake aman tasan yana tare da matarsa baze iyayi mata kome ba, salama su kayi kafin suka shige ciki, Alhajee yace Mai za akawo masu? Tasleem dai Kasa magana tayi, abokin yace ayi masu takeaway kawai, order su kayi abinda zasu ci, bayan sun gama ci suka wuce, ya sauke su a kan hanyar gidan su Meems,
Ko godiya Tasleem ba tayi ba suka wuce gida, suna shiga Tasleem tace Meems na shiga uku ashe sun san juna? Meems tace so what? Ai nasan ze ji kunyar basa labarin ki,
Tasleem tace ke baki san halin maza ba, za su iya hada baki su cutar Dani, Meems tce saikace wasu yara kuma? Don ALLAH kibar wannan maganar saikace bake ba? Nasan kin fi karfin suyi maki wayo K'awa don ALLAH muci abinci, har zata bude taji salamar Abban su, tuni suka boye kome, suka fito suna mai Sannu da zuwa.. Amsawa yayi kafin yace ina babar ku? Meems tace bata dawo ba sai karfe Biyu, mayar da dubansa izuwa Tasleem yayi yace, naji Ance kin samu admission a Biochemistry right?
Cikin ladabi Tasleem tace eh, Abba yace Masha ALLAH, Saiki dage Sosai don wajan bana wasa bane, ban da kula kawaye da samarin banza, ALLAH ya taimaka ya baki sa'a, amsawa tayi da Amin Nagode Abba,
Wucewa Part insa yayi koh 30mins beyi ba yabar gidan, bude laidojin abinci sukayi suka fara ci, su ka rage sauran.. Tasleem tace K'awa nasan abinda ya dace ace nayi in shaa ALLAH.. " Dariya Meems tayi tace now you're talking, nasan K'awa ta ba kanwar lasa bace tunda kk kubce a hanu Mulan1 to Suma haka.. Murmushi tayi tace tabbas nayi alkwarin wa Inno cewa bazan taba siyar da mutunci na ba, kuma in shaa ALLAH bazan yi ba, da budurcina zan shiga dakin Mijina..
Meems tace in shaa ALLAH Yar Baiwata nasan nan da five years to come kina outside country kunje honeymoon da Rohin ki, Tasleem tayi murmushi tace Honeymoon da Handsome rich and famous guy...kwashewa su kayi da dariya cikin shewa...
TWO WEEKS LATER
Tasleem ne gaban Inno tana sauraran nasihar da Inno ke mata, share hawayen ta, tayi tace in shaa ALLAH Inno bazan baki kunya ba sai farinciki..
Yawwa Talatuwa ta, ki rike mutunci kanki kar kibar wanni yayi miki wayo ba ruwanki da samari.. Za tayi magana wani yaro yace Mai napep yace Talatuwa ta fito, Inno tace zan dinga a jiye riban kose da awaran ko da abu ya tashi, Tasleem cike da tausayawa ta rugume Inno tana kuka tace Nagode Inno I don't know what my world wl be without you, Inno tayi murmushi tace ALLAH yayi miki albarka ya kare ki daga sharrin masu sharri .. Habi ce ta fito da kulin laida tace Gashi nasan zaki bukace su, sannan Don ALLAH Talatuwa ki dinga sa rigan mama kar su zube mu shiga uku,
Tasleem tace wai Ba Habi meyasa kk sa mu su ido ne? Ko birge ki su keyi? Duka Inno ta kai mata tace kaman kanki kafin mu raba hali dake Yanzu..amsar Leda tayi tai mata godiya kafin suka rakata har gun napep, loda kaya akayi kamar wacce zata bar garin,
Har cikin school ya kaita sabida aciki yake aiki, a Ribado ya sauke ta, ya tayata fito da kayan zuwa admin office bincika kayan su kayi kafin ta nufa dakin ta da yake A/13, su shida ne dakin, ita kade daman bata yi resuming, cleaner da ta taya ta kwaso kayan ta bata 500,kallon Wanda suke dakin tayi tana tantance su, kafin ta gaishe su, Farhan dake fama wayar tana shagwaba sai can ta dago ta kalleta ta basar, tabe baki Tasleem tayi ta fara arranging kayanta bug mate inta tace you can use the other side, tayi magana tana nuna mata wardrobe din, ganin irin kayan abinci da tazo dashi yasa maryam tace, kekam ya sunan ki? Tasleem " tayi magana tana arranging, ni kuma Suna na Maryam,
Tasleem kallonta tayi a dakalce tace OK, don sam Maryam ba tayi kalan masu kudi ba ita kuma Tasleem masu kudi take so, Farhan ne ta miko tace hobdijam? Wa ya baki izni sa kayan ki Annan? Maryam tace nice nan koh an gaya miki naki ke daya? Besides da kk takama da kin kawo kaya masu yawa to ga wanda taci ubanki a kaya,
Farhan tace kin ko san ni wacece? Maryam tace na sani man,Yarinya Lt I. A so what? Jin ance Lt yasa Tasleem tace Wow under her breath kafin Kafin tayi zamanta a bed,
Farhan tace zaki San kinyi dani ficewa daga dakin tayi can sai ga ta, ta dawo da security, Maryam ta gaya mata abinda ya faru daga karshe dai Farhan aka ba rashin gaskiya..
Monday morning
Duba time table tayi taga suna da gens 103 by 8am, fadawa toilet tayi, tayi abinda za tayi ta fito Sharp Sharp ta Fara shiri cikin wannan Abaya da Alhajee ya siya mata, Wow Farhan tace under her breath, cikin issa tace wannan department kk?
Tasleem tayi banza da ita kamar ba da ita ta keyi ba, can Farhan tace new comer dake na keyi, Tasleem tace oh sorry Biology department, Farhan tace ni chemistry nake, but Gens class zaki? Tasleem tace eh, nima can zani, Maryam tace mai zan dafa yau? Tasleem tace ki dafa duk abinda kk so,
Farhan ko by marely looking at her zaka gane she came from a Wealthy family, itama abaya ne baki ajikinta Wanda ya kara fito da hasken fatar ta, Farhan kyakkyawar gaske ce bata da makusa ko kadan saide sirintaka da take dashi..
ALLAH yaso Sunje dawuri desk din gaba suka samu suka zauna, Farhan sai danna IPhone 14 inta, Tasleem kam daman tayi karyan an sace mata waya, so zama tayi shuru abinta, can Farhan ta dago tace ya naji kinyi shuru? Murmushi Tasleem tayi tace ba komai,
Farhan za tayi magana kenan sai ga Fa'eeh, Suhyma and Rayhan, matsa musu Farhan tayi suka zauna suna wani ya mutse face, Rayhan tace tsami nake ji tayi magana tana fito da expensive peff inta, tayi spraying.. Farhan tayi dariya tace Rayhan kenan, to ga roommate ta kuma itama tana cikin 5stars squad, duk suka ya mutse fuska suna kallon Tasleem, murmushi Farhan tayi tace na tantance ta, she's expensive too, well bara mu gama class zan yi maku magana..
Sai wajan 2pm suka gama class, Suhyma tace Uncle tees zamu, tana fadin haka ta fito da car key suka nufa student parking lot, ita dai yau Tasleem ta hadu da Yan iyayi ko Wanne rike suke da latest iPhone, Farhan tace Tasleem bani number ki zan saki a 5stars group, Faee tace so soon? Ke ko kya jira mu gama tantance ta, murmushi Tasleem tayi without saying anything, suna isa Uncle Tees, suka zauna a VIP, Suhyma tace chips, chicken and cocktails? Duk suka amsa da yes..!! Direct gun cashier ta nufa tayi making order kafin ta dawo ta zauna,
Faee tace yess nakai 10k followers on twitter, Jan tsuka Farhan tayi tace 10k wani abune? Zata yi magana wanni waiter yazo ajiye masu Abu sukai ido hudu da Tasleem tayi saurin sauke nata, waiter yace Talatu...?
Thanks
MissDmk✍🏻
09074267236
[12/1, 21:44] MissDmk✍🏻: *🌍D U N I Y A🌍*
BY
MissDmk ✍🏻
Page 16
Waye tawa waye nawa, Inno tace Yar Baiwa tawa, Habi tace to Yar Baiwata dazun na hadu da Talatu, cike da farinciki Inno tace a ina? Karkada Kai Mai Waina tayi irin tana jimamin tace uhmmmm yau ni naga Idi zindir,cikin tashin hankali Inno ta mike tace wani abune ya same Talatuwa ta? Habi tace A'ah koh daya Yar Baiwata,
Wai yau ni naga TALATU na nuna mata Sani yarinya tayi min cin kashi a gaban jama'a wai bata sani ba. Da mamaki Inno take kalonta tace wacce Talatu? Mai Waina tace Talatu dai yar Wajanki nagan ta gidan abinci tare da wasu manya yammata,na yiwaTalatu kiran duniya taki amsawa, murmushi Inno tayi tace in banda Abin ki Yar Baiwata kema kinsa bason sunan ta keyi ba da kin kirata da tasalam da zata amsa, Mai waina tace Uhm nunawa tayi bata sanin ba harta na gaya wa kawayen ta wai watakila ni almijra ce agaban hajiyata tayi min cin kashi nan, harta na dauko wannan kudin tana bani mai waina ta fito da kudin tana nuna mata, hakuri zakiyi kinsa daman baku jituwa da ita, toh Yar Baiwata wannan kudin ina ta samo su? Murmushi Inno tayi tace wa'inan da kk ganta dasu suke taimaka mata, baki ga yanzu sai tayi sati biyu bata lekoni ba ke bari zance nan,
Habi yau suwaiba duk ta bata mana gida da karni amai kai wannan yarinya akwai kazanta, ke ko ruwa na kasa sha sabida kazanta, wai haka ta daura maku girki,Mai Waina tace Cabdi aiko saide mijinta yaci ba daini ba, in banda ita Dodi minal Dodi ce kiyi amai kuma kizo kiyi girki, abin takaici ma ko tayi girkin sai kofa, sabda ba dadin gaba bale na baya,
Inno ta kara dacewa girki kamar a wanke Kai, Yar Baiwata kuna fama da kazanta yo dole Alhajee ya Kore ku daga gidan sa.. Habi tace wai ina sukayi ne? Inno tace asibiti man..
Suna cikin haka Tasleem ta fado cikin gidan rai bace, da murmushi Inno tace Talatuwa ta mai akayi miki ne? Cikin shagwaba tace haba Inno taya mai waina zata gani cikin Kwayene ta wani kirani da Talatu mai awara?
Da mamaki Habi take kalonta tace to ba Sana'a bace? Ko karuwa na kira ki dashi? Da zaki nuna baki sani ba?